text stringlengths 0 7.06k | length int64 0 2.03k | loss float64 0 10.9 |
|---|---|---|
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai | 27 | 0.491154 |
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful | 25 | 1.309744 |
<translate> All praise is due to Allah, the Lord of the Worlds, and peace and greetings upon our Master and Prophet, Ab-al-Qassem Al-Mustafa Muhammad, and upon his immaculate and infallible household, especially the one remaining with Allah on earth. <hau>: Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga shugabanmu kuma annabinmu Abul Kasim al-Mustafa Muhammad tare da tsarkakan iyalan gidansa zababbu shiryayyu masu shiryarwa kuma ma'asumai, musamman ma Wanzajjen Allah a bayan kasa. | 123 | 3.601796 |
<translate> Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga shugabanmu kuma annabinmu Abul Kasim al-Mustafa Muhammad tare da tsarkakan iyalan gidansa zababbu shiryayyu masu shiryarwa kuma ma'asumai, musamman ma Wanzajjen Allah a bayan kasa. <en>: All praise is due to Allah, the Lord of the Worlds, and peace and greetings upon our Master and Prophet, Ab-al-Qassem Al-Mustafa Muhammad, and upon his immaculate and infallible household, especially the one remaining with Allah on earth. | 122 | 6.603292 |
<translate> Greetings be upon you Fatima Masoumeh, the daughter of Musa ibn Ja'far, and your immaculate, chosen and infallible ancestors. <hau>: Amincin Allah ya tabbata a gare ki Ya Fatima, Ya 'yar Musa bn Ja'afar al-Ma'asuma. Amincin Allah ya tabbata a gare ki da iyayenki tsarkaka kuma ma'asumai. | 77 | 2.292052 |
<translate> Amincin Allah ya tabbata a gare ki Ya Fatima, Ya 'yar Musa bn Ja'afar al-Ma'asuma. Amincin Allah ya tabbata a gare ki da iyayenki tsarkaka kuma ma'asumai. <en>: Greetings be upon you Fatima Masoumeh, the daughter of Musa ibn Ja'far, and your immaculate, chosen and infallible ancestors. | 76 | 4.09295 |
<translate> You dear foreign seminarians and scholars should know that you are not strangers in Islamic Iran. <hau>: Lalle ya kamata dalibai da malamai 'yan kasashen waje su san cewa su din nan ba baki ba ne a wannan kasa ta Musulunci ta Iran. | 48 | 1.528035 |
<translate> Lalle ya kamata dalibai da malamai 'yan kasashen waje su san cewa su din nan ba baki ba ne a wannan kasa ta Musulunci ta Iran. <en>: You dear foreign seminarians and scholars should know that you are not strangers in Islamic Iran. | 47 | 2.510343 |
<translate> You are my dear children. <hau>: Ku din nan 'ya'yana ne masu girma. | 19 | 0.600299 |
<translate> Ku din nan 'ya'yana ne masu girma. <en>: You are my dear children. | 18 | 0.927735 |
<translate> We appreciate the presence of the eager instructors and seminarians who have traveled to our country with the enthusiasm to learn pure Islamic teachings. <hau>: Lalle mu kan muna ganin girman wadannan abin kauna (daliban kasashen waje) da suka zo wannan garin da nufin koyon ilmummukan Musulunci na hakika. | 60 | 1.691753 |
<translate> Lalle mu kan muna ganin girman wadannan abin kauna (daliban kasashen waje) da suka zo wannan garin da nufin koyon ilmummukan Musulunci na hakika. <en>: We appreciate the presence of the eager instructors and seminarians who have traveled to our country with the enthusiasm to learn pure Islamic teachings. | 59 | 3.165215 |
<translate> We consider it our responsibility to help you dear people as much as we can to benefit from pure Islamic teachings and the teachings of Holy Prophet's (s.w.a.) household. <hau>: Lalle mu na jin cewa wani nauyi ne a wuyanmu mu gabatar muku da gwargwadon ilimin Musulunci na hakika da koyarwar Ahlulbaiti (amincin Allah ya tabbata a gare su) da muke da su, gwargwadon yadda za mu iya. | 87 | 2.619488 |
<translate> Lalle mu na jin cewa wani nauyi ne a wuyanmu mu gabatar muku da gwargwadon ilimin Musulunci na hakika da koyarwar Ahlulbaiti (amincin Allah ya tabbata a gare su) da muke da su, gwargwadon yadda za mu iya. <en>: We consider it our responsibility to help you dear people as much as we can to benefit from pure Islamic teachings and the teachings of Holy Prophet's (s.w.a.) household. | 86 | 4.638677 |
<translate> The first lesson that the Islamic Revolution and the auspicious Islamic Republic taught us was that we should think beyond our borders and turn our attention to the vast arena of the Islamic Ummah. <hau>: Darasi na farko da juyin juya halin Musulunci da tsarinsa mai albarka na Jamhuriyar Musulunci ya koya mana shi ne mu bude idanuwa da fadada kallonmu daga kusurwoyi hudu na kasar Iran zuwa ga dukkanin duniyar musulmi. | 85 | 2.45577 |
<translate> Darasi na farko da juyin juya halin Musulunci da tsarinsa mai albarka na Jamhuriyar Musulunci ya koya mana shi ne mu bude idanuwa da fadada kallonmu daga kusurwoyi hudu na kasar Iran zuwa ga dukkanin duniyar musulmi. <en>: The first lesson that the Islamic Revolution and the auspicious Islamic Republic taught us was that we should think beyond our borders and turn our attention to the vast arena of the Islamic Ummah. | 84 | 4.529531 |
<translate> Our magnanimous Imam taught us that our attention should be focused on the great Islamic Ummah. <hau>: Imaminmu mai girma (Imam Khumaini) ya koyar da mu cewa wajibi ne idanuwanmu su kalli dukkanin fagen al'ummar musulmi. | 53 | 1.63718 |
<translate> Imaminmu mai girma (Imam Khumaini) ya koyar da mu cewa wajibi ne idanuwanmu su kalli dukkanin fagen al'ummar musulmi. <en>: Our magnanimous Imam taught us that our attention should be focused on the great Islamic Ummah. | 52 | 2.783206 |
<translate> Iran was extremely frustrated under the pressure of tyranny and colonialism during the rule of taghut. It was being crushed by the pressure, and it needed to be saved. <hau>: Na'am da gaske ne cewa kasar Iran a lokacin mulkin dagutu tana karkashin matsin lamba na kama-karya da mulkin mallaka na 'yan mulkin mallaka ne, wanda wajibi ne a 'yantar da ita, to amma matsin lamba na asasi shi ne matsin lambar da al'ummar musulmi suke fuskanta. | 97 | 3.110642 |
<translate> Na'am da gaske ne cewa kasar Iran a lokacin mulkin dagutu tana karkashin matsin lamba na kama-karya da mulkin mallaka na 'yan mulkin mallaka ne, wanda wajibi ne a 'yantar da ita, to amma matsin lamba na asasi shi ne matsin lambar da al'ummar musulmi suke fuskanta. <en>: Iran was extremely frustrated under the pressure of tyranny and colonialism during the rule of taghut. It was being crushed by the pressure, and it needed to be saved. | 96 | 5.184403 |
<translate> For several centuries, the great Islamic Ummah, which has been in one of the most strategic locations in the world, was suffering from weakness, defeat, backwardness, colonialism and material and scientific poverty due to the interference of superpowers, greed of powerful governments and belligerence of the arrogant powers. The attention of the Islamic Revolution was focused on the world of Islam. Its attention was focused on helping the Islamic Ummah get rid of the arrogant powers' hand of oppression and aggression. <hau>: Al'ummar musulmi wadanda suke a wani waje mafi muhimmanci na duniya, tana fuskantar matsalar rauni, koma baya, mulkin mallaka, talauci - talauci na abin duniya da kuma rashi na ilimi - sakamakon tsoma bakin manyan kasashen duniya, makwadaita da kuma wuce gona da iri na ma'abota girman kan duniya tsawon karnoni. Don haka juyin juya halin Musulunci ya ke ba wa al'ummar musulmi muhimmanci; don kawar da hannayen azzalumai da masu wuce gona da iri ma'abota girman kai daga kawuka da rayuwar al'ummar musulmi. | 214 | 4.966113 |
<translate> Al'ummar musulmi wadanda suke a wani waje mafi muhimmanci na duniya, tana fuskantar matsalar rauni, koma baya, mulkin mallaka, talauci - talauci na abin duniya da kuma rashi na ilimi - sakamakon tsoma bakin manyan kasashen duniya, makwadaita da kuma wuce gona da iri na ma'abota girman kan duniya tsawon karnoni. Don haka juyin juya halin Musulunci ya ke ba wa al'ummar musulmi muhimmanci; don kawar da hannayen azzalumai da masu wuce gona da iri ma'abota girman kai daga kawuka da rayuwar al'ummar musulmi. <en>: For several centuries, the great Islamic Ummah, which has been in one of the most strategic locations in the world, was suffering from weakness, defeat, backwardness, colonialism and material and scientific poverty due to the interference of superpowers, greed of powerful governments and belligerence of the arrogant powers. The attention of the Islamic Revolution was focused on the world of Islam. Its attention was focused on helping the Islamic Ummah get rid of the arrogant powers' hand of oppression and aggression. | 213 | 10.859961 |
<translate> Therefore, when the Islamic Revolution achieved victory in Iran, Muslim nations in the west and east of the world felt that a new breeze was blowing over their life and that the atmosphere was changing. They felt that new hopes were emerging. <hau>: A saboda haka ne a lokacin da juyin juya halin Musulunci ya yi nasara, al'ummomin musulmi na gabashi da yammacin duniya sun ji cewa lalle sun sami wata sabuwar rayuwa, wato iska ta sauya; an samu ci gaba cikin ayyukansu. | 94 | 2.510343 |
<translate> A saboda haka ne a lokacin da juyin juya halin Musulunci ya yi nasara, al'ummomin musulmi na gabashi da yammacin duniya sun ji cewa lalle sun sami wata sabuwar rayuwa, wato iska ta sauya; an samu ci gaba cikin ayyukansu. <en>: Therefore, when the Islamic Revolution achieved victory in Iran, Muslim nations in the west and east of the world felt that a new breeze was blowing over their life and that the atmosphere was changing. They felt that new hopes were emerging. | 93 | 5.020685 |
<translate> Therefore, in Africa, in Asia and in any part of the world populated by Muslims, they felt that the victory of the Islamic Revolution and the establishment of the Islamic Republic had offered them new possibilities. <hau>: A saboda haka a Afirka da Asiya da dukkanin yankunan da musulmi suke rayuwa, musulmi suka ji cewa lalle an bude musu wata sabuwar hanya sakamakon nasarar juyin juya halin Musulunci da kafa gwamnatin Musulunci. | 80 | 2.073761 |
<translate> A saboda haka a Afirka da Asiya da dukkanin yankunan da musulmi suke rayuwa, musulmi suka ji cewa lalle an bude musu wata sabuwar hanya sakamakon nasarar juyin juya halin Musulunci da kafa gwamnatin Musulunci. <en>: Therefore, in Africa, in Asia and in any part of the world populated by Muslims, they felt that the victory of the Islamic Revolution and the establishment of the Islamic Republic had offered them new possibilities. | 79 | 4.256668 |
<translate> We learned this from our Imam, and this has been the clear path of the Islamic Republic up until now. <hau>: Wannan lamari ne da muka koye shi daga wajen Imam. Sannan hakan kuma shi ne tafarkin tsarin Jamhuriyar Musulunci tun daga farko har zuwa yau din nan. | 55 | 1.691753 |
<translate> Wannan lamari ne da muka koye shi daga wajen Imam. Sannan hakan kuma shi ne tafarkin tsarin Jamhuriyar Musulunci tun daga farko har zuwa yau din nan. <en>: We learned this from our Imam, and this has been the clear path of the Islamic Republic up until now. | 54 | 2.892351 |
<translate> Part of the great work is what you are doing. <hau>: Wani bangare na wannan aiki mai girma shi ne wannan abin da kuke yi. | 29 | 0.873163 |
<translate> Wani bangare na wannan aiki mai girma shi ne wannan abin da kuke yi. <en>: Part of the great work is what you are doing. | 28 | 1.473462 |
<translate> You have gathered here from nearly one hundred countries in order to become familiar with the pure teachings of Islam. <hau>: Ku din nan da kuka fito daga kimanin kasashen dari (na duniya) don ku sami ilmin addinin Musulunci na hakika mai 'yantarwa. | 50 | 1.473462 |
<translate> Ku din nan da kuka fito daga kimanin kasashen dari (na duniya) don ku sami ilmin addinin Musulunci na hakika mai 'yantarwa. <en>: You have gathered here from nearly one hundred countries in order to become familiar with the pure teachings of Islam. | 49 | 2.619488 |
<translate> It is not our goal to export the Revolution to this and that country - not in the conventional political sense of the word "export". The Revolution is not something that can be exported through political means or advanced through military and security tools. <hau>: Manufar mu ba ita ce fitar da wannan juyin na mu zuwa wannan kasa da wancan kasa kamar yadda aka sani cikin urfi da kuma kamusi na siyasa ba; juyin juya hali ba wani lamari ne da za a iya fitar da shi zuwa wata kasa ta hanyar siyasa ko kuma ta hanyoyi na soji da tsaro ba; wannan kuskure ne. | 115 | 3.547223 |
<translate> Manufar mu ba ita ce fitar da wannan juyin na mu zuwa wannan kasa da wancan kasa kamar yadda aka sani cikin urfi da kuma kamusi na siyasa ba; juyin juya hali ba wani lamari ne da za a iya fitar da shi zuwa wata kasa ta hanyar siyasa ko kuma ta hanyoyi na soji da tsaro ba; wannan kuskure ne. <en>: It is not our goal to export the Revolution to this and that country - not in the conventional political sense of the word "export". The Revolution is not something that can be exported through political means or advanced through military and security tools. | 114 | 6.166711 |
<translate> We closed this path since the very beginning. <hau>: Tun farko mun rufe wannan hanyar. | 19 | 0.436581 |
<translate> Tun farko mun rufe wannan hanyar. <en>: We closed this path since the very beginning. | 18 | 0.927735 |
<translate> The aim of the Islamic Republic is to reproduce lofty Islamic teachings so that Muslims feel they have an Islamic identity, so that they become familiar with Islamic teachings which can save humanity, so that they know what Allah the Exalted means when He says He sent a Messenger to remove "from them their burden and the shackles which were upon them". <hau>: Batun jamhuriyar Musulunci, lamari ne na samar da masaniya ta koli ta Musulunci, don musulmi su ji cewa suna da mutumci, su ji cewa suna da mutumci na Musulunci, su sami masaniya dangane da koyarwar Musulunci wanda ilimi ne mai 'yantar da bil'adama; su san mece ce ma'anar dalilin da ya sanya Allah Madaukakin Sarki fadin cewa: Mun aiko Annabi ne don "Kuma yana sauke musu nauye-nauyensu, da kukummai wadannan da suka kasance a kansu" (Suratul A'araf 7:157), mece ce ma'anar wadannan sarkoki da suka daure kafafun mutane a cikin al'umma ta shirka wanda kuma Musulunci ya ke son ya tsinka? | 211 | 6.821583 |
<translate> Batun jamhuriyar Musulunci, lamari ne na samar da masaniya ta koli ta Musulunci, don musulmi su ji cewa suna da mutumci, su ji cewa suna da mutumci na Musulunci, su sami masaniya dangane da koyarwar Musulunci wanda ilimi ne mai 'yantar da bil'adama; su san mece ce ma'anar dalilin da ya sanya Allah Madaukakin Sarki fadin cewa: Mun aiko Annabi ne don "Kuma yana sauke musu nauye-nauyensu, da kukummai wadannan da suka kasance a kansu" (Suratul A'araf 7:157), mece ce ma'anar wadannan sarkoki da suka daure kafafun mutane a cikin al'umma ta shirka wanda kuma Musulunci ya ke son ya tsinka? <en>: The aim of the Islamic Republic is to reproduce lofty Islamic teachings so that Muslims feel they have an Islamic identity, so that they become familiar with Islamic teachings which can save humanity, so that they know what Allah the Exalted means when He says He sent a Messenger to remove "from them their burden and the shackles which were upon them". | 210 | 10.859961 |
<translate> [The Holy Quran, 7: 157] Due to lack of vigilance, the Islamic Ummah had long forgotten this truth. <hau>: Shekara masu tsawo kenan al'ummar musulmi suka mance da wannan hakika sakamakon gafalar da suka yi. | 48 | 1.146026 |
<translate> Shekara masu tsawo kenan al'ummar musulmi suka mance da wannan hakika sakamakon gafalar da suka yi. <en>: [The Holy Quran, 7: 157] Due to lack of vigilance, the Islamic Ummah had long forgotten this truth. | 47 | 2.510343 |
<translate> The Islamic Ummah can be free, advanced, knowledgeable, glorious and powerful. These things are achievable thanks to Islamic teachings. <hau>: Al'ummar musulmi, albarkacin koyarwar Musulunci, tana iya samun 'yanci, tana iya samun ci gaba, tana iya samun ilimi, tana iya zama madaukakiya sannan da kuma zama mai karfi. | 68 | 2.073761 |
<translate> Al'ummar musulmi, albarkacin koyarwar Musulunci, tana iya samun 'yanci, tana iya samun ci gaba, tana iya samun ilimi, tana iya zama madaukakiya sannan da kuma zama mai karfi. <en>: The Islamic Ummah can be free, advanced, knowledgeable, glorious and powerful. These things are achievable thanks to Islamic teachings. | 67 | 3.601796 |
<translate> For 200 years, the arrogant powers and colonial organizations tried to make Muslims erase this concept from their memory. <hau>: Ma'abota girman kai da cibiyoyin mulkin mallaka tsawon shekaru dari biyun da suka gabata sun yi iyakacin kokarinsu wajen ganin sun kawar da wadannan ma'anoni daga kwakwalan musulmi. | 63 | 2.073761 |
<translate> Ma'abota girman kai da cibiyoyin mulkin mallaka tsawon shekaru dari biyun da suka gabata sun yi iyakacin kokarinsu wajen ganin sun kawar da wadannan ma'anoni daga kwakwalan musulmi. <en>: For 200 years, the arrogant powers and colonial organizations tried to make Muslims erase this concept from their memory. | 62 | 3.328933 |
<translate> The Revolution helped the Islamic Ummah remember these things. <hau>: Juyin Juya Halin Musulunci ya dawo da wadannan abubuwa cikin kwakwalan al'ummar musulmi. | 30 | 0.927735 |
<translate> Juyin Juya Halin Musulunci ya dawo da wadannan abubuwa cikin kwakwalan al'ummar musulmi. <en>: The Revolution helped the Islamic Ummah remember these things. | 29 | 1.528035 |
<translate> Today you have this great opportunity to become familiar with these teachings in the Islamic Republic, in the scientific center of Qom, in the auspicious society of "al-Mustafa". "Why should not then a company from every party from among them go forth that they may apply themselves to obtain understanding in religion , and that they may warn their people when they come back to them that they may be cautious?" <hau>: To ku din nan a yau kuna da wannan gagarumar dama ta samun irin wannan masaniya a jamhuriyar Musulunci, a helkwatar ilimi ta Kum, a wannan jami'a mai albarka ta Al-Mustafa; "domin su nemi na addini sannan kuma su yi gargadi ga mutanensu idan sun koma zuwa gare su" (Suratut Tauba 9:122) Ku din nan kuna iya zama fitila wacce za ta dinga haskaka fage. A yau duniyar musulmi tana bukatar hakan. | 177 | 4.966112 |
<translate> To ku din nan a yau kuna da wannan gagarumar dama ta samun irin wannan masaniya a jamhuriyar Musulunci, a helkwatar ilimi ta Kum, a wannan jami'a mai albarka ta Al-Mustafa; "domin su nemi na addini sannan kuma su yi gargadi ga mutanensu idan sun koma zuwa gare su" (Suratut Tauba 9:122) Ku din nan kuna iya zama fitila wacce za ta dinga haskaka fage. A yau duniyar musulmi tana bukatar hakan. <en>: Today you have this great opportunity to become familiar with these teachings in the Islamic Republic, in the scientific center of Qom, in the auspicious society of "al-Mustafa". "Why should not then a company from every party from among them go forth that they may apply themselves to obtain understanding in religion , and that they may warn their people when they come back to them that they may be cautious?" | 175 | 9.495644 |
<translate> Of course you are living in a foreign country now. Although you should feel at home here, you are away from your relatives, friends and family. <hau>: Ko da yake ku din nan kuna rayuwa cikin bakunta ne, duk kuwa da cewa wannan waje gidanku ne, amma dai kun yi nisa da iyalanku da danginku. | 68 | 1.964616 |
<translate> Ko da yake ku din nan kuna rayuwa cikin bakunta ne, duk kuwa da cewa wannan waje gidanku ne, amma dai kun yi nisa da iyalanku da danginku. <en>: Of course you are living in a foreign country now. Although you should feel at home here, you are away from your relatives, friends and family. | 67 | 3.601796 |
<translate> You have to deal with certain hardships and problems. Your wife and your family have to deal with certain problems, but be patient. <hau>: Kuna fuskantar wahalhalu, kuna da matsaloli, ku kanku, matayenku da iyalanku duk kuna da matsaloli; to amma ku yi hakuri. | 61 | 1.746325 |
<translate> Kuna fuskantar wahalhalu, kuna da matsaloli, ku kanku, matayenku da iyalanku duk kuna da matsaloli; to amma ku yi hakuri. <en>: You have to deal with certain hardships and problems. Your wife and your family have to deal with certain problems, but be patient. | 60 | 3.219787 |
<translate> During the early years of his prophethood, the Holy Prophet (s.w.a.) was given a few essential guidelines by Allah the Exalted so that he could shoulder that heavy and unique responsibility. Patience was one of these guidelines: <hau>: Allah Madaukakin Sarki a lokacin farko na aiko Annabi (s.a.w.a) ya shata wadansu layuka na asasi a gabansa don Manzon Allah (s.a.w.a) ya sami damar iya daukan wannan nauyi mai girma. | 106 | 2.892351 |
<translate> Allah Madaukakin Sarki a lokacin farko na aiko Annabi (s.a.w.a) ya shata wadansu layuka na asasi a gabansa don Manzon Allah (s.a.w.a) ya sami damar iya daukan wannan nauyi mai girma. <en>: During the early years of his prophethood, the Holy Prophet (s.w.a.) was given a few essential guidelines by Allah the Exalted so that he could shoulder that heavy and unique responsibility. Patience was one of these guidelines: | 104 | 5.620985 |
<translate> [The Holy Quran, 74: 1-7] <hau>: (Suratul Muddathir 74:1-7). | 25 | 0.654872 |
<translate> (Suratul Muddathir 74:1-7). <en>: [The Holy Quran, 74: 1-7] | 23 | 1.200599 |
<translate> It is necessary to be patient. <hau>: Wajibi ne a yi hakuri. | 18 | 0.491154 |
<translate> Wajibi ne a yi hakuri. <en>: It is necessary to be patient. | 17 | 0.873163 |
<translate> Patience means being steadfast. <hau>: Hakuri na nufin tsayin daka, yana nufin rashin gajiya, yana nufin rashin mika wuya ga wahalhalu. | 34 | 1.309744 |
<translate> Hakuri na nufin tsayin daka, yana nufin rashin gajiya, yana nufin rashin mika wuya ga wahalhalu. <en>: Patience means being steadfast. | 33 | 1.746325 |
<translate> We all face different problems on our path. The important point is that we should not be overwhelmed. And this was a lesson that our magnanimous Imam taught us through his actions. <hau>: Wannan wani darasi ne da Imaminmu mai girma ya koya mana shi a aikace; ya yi hakuri A wancan ranar da Imam ya daga muryarsa sama a wannan gari na Kum, babu wanda ya amsa masa wannan kiran in ba 'yan wasu dalibai ba. | 92 | 2.837779 |
<translate> Wannan wani darasi ne da Imaminmu mai girma ya koya mana shi a aikace; ya yi hakuri A wancan ranar da Imam ya daga muryarsa sama a wannan gari na Kum, babu wanda ya amsa masa wannan kiran in ba 'yan wasu dalibai ba. <en>: We all face different problems on our path. The important point is that we should not be overwhelmed. And this was a lesson that our magnanimous Imam taught us through his actions. | 91 | 4.91154 |
<translate> He was patient. <hau>: Ya kasance bako ne. | 13 | 0.382009 |
<translate> Ya kasance bako ne. <en>: He was patient. | 12 | 0.600299 |
<translate> He was alone. The Imam was alone in his own homeland and hometown, but he resisted with patience. <hau>: Imam a kasar su ya zama bako, a garin su ya zama bako; to sai dai ya tsaya kyam. | 49 | 1.418889 |
<translate> Imam a kasar su ya zama bako, a garin su ya zama bako; to sai dai ya tsaya kyam. <en>: He was alone. The Imam was alone in his own homeland and hometown, but he resisted with patience. | 48 | 2.564915 |
<translate> They put that great man under different kinds of pressure - both spiritual and material - but he resisted with patience. <hau>: Ya fuskanci matsin lamba daban-daban - matsin lamba ta abin duniya da kuma abubuwa na lahira masu kusata mutum da Ubangiji - to amma dai ya tsaya kyam. | 56 | 1.746325 |
<translate> Ya fuskanci matsin lamba daban-daban - matsin lamba ta abin duniya da kuma abubuwa na lahira masu kusata mutum da Ubangiji - to amma dai ya tsaya kyam. <en>: They put that great man under different kinds of pressure - both spiritual and material - but he resisted with patience. | 55 | 2.946924 |
<translate> A believer is like a firm mountain that cannot be shaken by windstorms. None of these windstorms could shake his steely and firm determination. <hau>: Mumini tamkar tsayayyen dutse ne, guguwa ba ta girgiza shi babu guda daga cikin irin wadannan guguwa da iskar da suke girgiza wannan tsayayyiyar irada da kuma azama. | 72 | 2.019189 |
<translate> Mumini tamkar tsayayyen dutse ne, guguwa ba ta girgiza shi babu guda daga cikin irin wadannan guguwa da iskar da suke girgiza wannan tsayayyiyar irada da kuma azama. <en>: A believer is like a firm mountain that cannot be shaken by windstorms. None of these windstorms could shake his steely and firm determination. | 71 | 3.820087 |
<translate> He resisted. He exuded patience, and others learned patience from him. <hau>: Hakurinsa ya bayyana a fili, sannan sauran mutane ma sun koyi hakuri daga wajensa. | 37 | 1.091453 |
<translate> Hakurinsa ya bayyana a fili, sannan sauran mutane ma sun koyi hakuri daga wajensa. <en>: He resisted. He exuded patience, and others learned patience from him. | 36 | 1.910043 |
<translate> Thus, other people started to exercise patience. <hau>: A saboda haka ne sauran mutane ma suka yi hakuri. | 23 | 0.654872 |
<translate> A saboda haka ne sauran mutane ma suka yi hakuri. <en>: Thus, other people started to exercise patience. | 22 | 1.146026 |
<translate> And the Iranian nation managed to foil all these machinations through patience. <hau>: Su ma al'ummar Iran ta hanyar wannan hakuri ne suka yi nasara a kan dukkanin makirce-makircen da ake kulla musu. | 43 | 1.473462 |
<translate> Su ma al'ummar Iran ta hanyar wannan hakuri ne suka yi nasara a kan dukkanin makirce-makircen da ake kulla musu. <en>: And the Iranian nation managed to foil all these machinations through patience. | 42 | 2.237479 |
<translate> You know how many machinations have been designed and how many poisoned daggers have been secretly used against our nation and our government since the victory of the Islamic Republic of Iran up until today. <hau>: Ku din nan kun san irin makirci da kulle-kullen da aka kulla wa wannan al'umma da kuma wannan tsarin tun farkon nasarar jamhuriyar Musulunci ta Iran. | 71 | 1.63718 |
<translate> Ku din nan kun san irin makirci da kulle-kullen da aka kulla wa wannan al'umma da kuma wannan tsarin tun farkon nasarar jamhuriyar Musulunci ta Iran. <en>: You know how many machinations have been designed and how many poisoned daggers have been secretly used against our nation and our government since the victory of the Islamic Republic of Iran up until today. | 70 | 3.765514 |
<translate> The eight-year imposed war was one of the machinations that were designed against us. <hau>: Daya daga cikin irin wadannan makirce-makircen da aka kulla mana shi ne wannan yaki na shekaru takwas. | 43 | 1.309744 |
<translate> Daya daga cikin irin wadannan makirce-makircen da aka kulla mana shi ne wannan yaki na shekaru takwas. <en>: The eight-year imposed war was one of the machinations that were designed against us. | 42 | 2.237479 |
<translate> They imposed an eight-year-long war on us. <hau>: Sun kallafa mana yakin shekaru takwas. | 21 | 0.491154 |
<translate> Sun kallafa mana yakin shekaru takwas. <en>: They imposed an eight-year-long war on us. | 20 | 1.036881 |
<translate> Today they are creating uproar about sanctions. But sanctions are not new. The Islamic Republic has been under economic sanctions for 30 years. <hau>: A yau suna ta maganganu da daga jijiyoyin wuya dangane da batun takunkumi, to ai wannan ba lamari ne na yau ba (ba bakon abu ba ne), shekaru talatin kenan Jamhuriyar Musulunci ta Iran take karkashin takunkumi. | 73 | 2.346625 |
<translate> A yau suna ta maganganu da daga jijiyoyin wuya dangane da batun takunkumi, to ai wannan ba lamari ne na yau ba (ba bakon abu ba ne), shekaru talatin kenan Jamhuriyar Musulunci ta Iran take karkashin takunkumi. <en>: Today they are creating uproar about sanctions. But sanctions are not new. The Islamic Republic has been under economic sanctions for 30 years. | 72 | 3.87466 |
<translate> The patience and resistance of this nation overcame all those spiteful and hostile actions and all that obstructionism. <hau>: Hakurin wannan al'umma, tsayin dakan wannan al'umma, sun sanya ta yin nasara kan dukkanin wadannan makirce-makirce da shaidanci. | 54 | 1.582607 |
<translate> Hakurin wannan al'umma, tsayin dakan wannan al'umma, sun sanya ta yin nasara kan dukkanin wadannan makirce-makirce da shaidanci. <en>: The patience and resistance of this nation overcame all those spiteful and hostile actions and all that obstructionism. | 53 | 2.837779 |
<translate> Today, by Allah's grace, the Islamic Republic is at the peak of its political and security power. Do not forget patience, steadfastness and resistance. <hau>: A yau da yardar Allah kuma cikin umurnin Allah Madaukakin Sarki, jamhuriyar Musulunci tana cikin mafi kyawun yanayi a fagen tsayin daka na siyasa da tsaro. | 65 | 1.63718 |
<translate> A yau da yardar Allah kuma cikin umurnin Allah Madaukakin Sarki, jamhuriyar Musulunci tana cikin mafi kyawun yanayi a fagen tsayin daka na siyasa da tsaro. <en>: Today, by Allah's grace, the Islamic Republic is at the peak of its political and security power. Do not forget patience, steadfastness and resistance. | 64 | 3.438078 |
<translate> This is an important factor that should be taken into consideration by anybody who has plans to achieve lofty goals. <hau>: Kada ku mance da hakuri da tsayin daka; wannan wani lamari ne mai muhimmancin gaske cikin rayuwar duk wani mutum da yake da wata gagarumar manufa. | 54 | 1.63718 |
<translate> Kada ku mance da hakuri da tsayin daka; wannan wani lamari ne mai muhimmancin gaske cikin rayuwar duk wani mutum da yake da wata gagarumar manufa. <en>: This is an important factor that should be taken into consideration by anybody who has plans to achieve lofty goals. | 53 | 2.837779 |
<translate> You are great assets for Islam. Study hard and learn well. <hau>: Ku din nan ajiya ce ta Musulunci, ku din nan gagarumar guzuri ne ga Musulunci. | 34 | 1.036881 |
<translate> Ku din nan ajiya ce ta Musulunci, ku din nan gagarumar guzuri ne ga Musulunci. <en>: You are great assets for Islam. Study hard and learn well. | 33 | 1.746325 |
<translate> Live in the atmosphere created by the Revolution and the Islamic Republic, and return to your country at an appropriate time to transfer these realities to your people through the means of knowledge, patience, ethics, humility and love. Your presence in this country does not have a political purpose. <hau>: Ku yi kokarin neman ilimi da kyau; ku numfasa cikin yanayi na juyin juya halin Musulunci da tsarin jamhuriyar Musulunci ta Iran sannan kuma cikin ikon Allah a duk lokacin da yanayi ya ba da dama ku koma cikin al'ummar ku, ku sanar da su wadannan ilmummukan da kuka samu cikin hakuri da kyawawan halaye da kaskantar da kai da so da kauna. | 132 | 3.983804 |
<translate> Ku yi kokarin neman ilimi da kyau; ku numfasa cikin yanayi na juyin juya halin Musulunci da tsarin jamhuriyar Musulunci ta Iran sannan kuma cikin ikon Allah a duk lokacin da yanayi ya ba da dama ku koma cikin al'ummar ku, ku sanar da su wadannan ilmummukan da kuka samu cikin hakuri da kyawawan halaye da kaskantar da kai da so da kauna. <en>: Live in the atmosphere created by the Revolution and the Islamic Republic, and return to your country at an appropriate time to transfer these realities to your people through the means of knowledge, patience, ethics, humility and love. Your presence in this country does not have a political purpose. | 131 | 7.094447 |
<translate> There is a demand for knowledge everywhere. <hau>: Ilimi yana da masoya a ko ina. | 19 | 0.491154 |
<translate> Ilimi yana da masoya a ko ina. <en>: There is a demand for knowledge everywhere. | 18 | 0.927735 |
<translate> There is a demand for benevolent words and clear knowledge everywhere. <hau>: Magana mai kyau da masaniya suna da masoya a ko ina. | 29 | 0.709445 |
<translate> Magana mai kyau da masaniya suna da masoya a ko ina. <en>: There is a demand for benevolent words and clear knowledge everywhere. | 28 | 1.473462 |
<translate> Imam Ali ibn Musa ar-Ridha (a.s.) told one of his companions, "May God bestow His grace on those who revive our command." <hau>: Imam Ali bn Musa al-Ridha (amincin Allah ya tabbata a gare shi) yana gaya wa wani daga cikin sahabbansa cewa: "Allah Ya yi rahama ga bawan da ya raya al'amarinmu". | 80 | 2.346625 |
<translate> Imam Ali bn Musa al-Ridha (amincin Allah ya tabbata a gare shi) yana gaya wa wani daga cikin sahabbansa cewa: "Allah Ya yi rahama ga bawan da ya raya al'amarinmu". <en>: Imam Ali ibn Musa ar-Ridha (a.s.) told one of his companions, "May God bestow His grace on those who revive our command." | 78 | 4.202096 |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.