The full dataset viewer is not available (click to read why). Only showing a preview of the rows.
(ReadTimeoutError("HTTPSConnectionPool(host='huggingface.co', port=443): Read timed out. (read timeout=10)"), '(Request ID: 76c6743c-8d24-4fca-b828-2a45cda708c9)')
Error code:   UnexpectedError

Need help to make the dataset viewer work? Make sure to review how to configure the dataset viewer, and open a discussion for direct support.

audio
audio
source
string
text
string
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
da mun ƙarasa mu ƙyalƙyale da dariya
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
zan ci kwakwa
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
kunun akwai tsami
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙawata ta kawo min tufafi daga kasuwar dawanau
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ladi taci kwakwa
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
shan ruwa sukayi
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
tsaron lafiya muhimmanci ne ga kowane mutum a duniya
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ɗan almajiri yana bara
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ɗakin ya bushe
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙwaƙwalwa ta ɗimauta
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ɗan gwagwarmaya yana da ƙarfi da jajircewa a kowane fage
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
gyatumata ta tsufa
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙungiyar malamai ta yi bita akan sabbin hanyoyin koyarwa
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
jaririn yana ƙyalƙyala dariya
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ina marmarinn cin gyararriyar gyaɗa
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
wannan ƙanƙanin al'amarine
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙanwata ta kawo min abinci mai ɗanɗano sosai yau
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
gidan nan akwai kyan gani
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ɓangaren lafiya ya fara tantance yanayin cuta a gari
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ɓangaren lafiya ya tabbatar da tsaftar ma’aikata
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
mune muka ƙwanƙwasa ƙofar
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
kwakwa tana da zaki mai yawa wanda ya sa yara ke son cin ta a kowane lokaci kullum
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ta kasa ƙwakwkwaran motsi
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
wannan tambayar ta sa na ƙyalƙyale da dariya
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
gwanjo taqamar yan birni
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ɓarayi suna cikin ɓatagarin da suka dami ɓaleri
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ina san madara ta gwangwani
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ɗan jarida ya yi hira da ministan lafiya akan sabuwar asibiti
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
alhajin ya na cikin shigifa
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
gyaɗar dik ta karr
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
gwamnan kano adali ne
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙyamar aiki yana hana ci gaba da nasara a rayuwa saboda yana janye taimako daga mutane da haɗin kai a al'umma
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ga yarinyar kyakyawa
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
gwagwarmaya tana buƙatar ƙarfin jiki da kwazazzabo mai girma sosai
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
wannan yayi kyau sosai
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙawata ta kawo min shayi mai kauri a safiyar yau
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
lokacin damuna shine lokacin da a ka fi cin gyaɗa
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
fyade mummunar dabi'a ce da ke haifar da ɓarna ga al'umma
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
tsafi gaskiyar mai shi
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ɗan kasuwa ya kawo gyada da ƙwaya a kasuwa
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
shirin da aka gabatar jiya kawai sharar fage ne sha'anin yana gaba
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ya ɓincina min biredin
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
filin wasan kwallon ya cika
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙaramin yaro ya ɓace daga idon mahaifiyarsa na ɗan lokaci
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
gwagwarmaya tana buƙatar ƙoƙari mai ƙarfi da jajircewa da ƙwaƙwalwa mai kaifin tunani
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ɗan kasuwa ya dawo da kayan miya daga kasuwar dawanau
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙato ya ƙwace fartanya
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
gyara kayan ka
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
shinkafa ƴar gwamnati ta na sa basir
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
wannan lemon ƙaramin ne babba nake so
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
gidan yanada ɓangare biyu
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
babu kyakkyawar alaƙa tsakanin mu
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
gyara titi aikin gwamnati ne wanda ya shafi kowa a al'umma baki ɗaya
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙyauren gidan yanada ƙarfi
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
kowa ya samu waje sai yayi shanya
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
kwana uku mun jira sakon da ba mu samu ba
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙawata ta gaya min cewa zata tafi wajen iyayenta gobe
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
na taka ƙwallon mangwaro
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙyanƙyasar kaji abune me wuyar sha'ani
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
takardar ƙunshe take da bayanai
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ɗan jarida ya tambayi minista tambaya mai zafi
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
gwanda da gwazarma
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
abdullahi yana ajiye motarsa a cikin ɗaki
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙarfe biyu zan tafi kasuwa in sayi kwakwa da shinkafa
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
akwai wani ƙayataccen gida a layin mu
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙungiyar malamai ta ce za su yi taro a mako mai zuwa
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƴan kallo lafiya ƴan wasa ma lafiya—shi ne wasa
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
shayin da zafi kar ka ƙona baki
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙarfe goma da rabi ne muka isa ofishin gwamnati
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
gwamna ya ziyarci garin kano domin ganin matsalolin jama'a kai tsaye
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
gyaɗa da gyangyadawa suna da alaƙa a harshen hausa na asali
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ɓangaren lafiya ya buɗe sabuwar cibiyar jinya a yankinmu
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙawata ta kawo min gyada da fura da safe
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙaƙa tana da ƙwarewa sosai wajen dafa tuwo
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
mu kyautatawa iyayenmu
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
akwai ta da kyauta
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
shayin bala ba zaƙi
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙarƙashin itacen nan akwai inuwa mai daɗi inda mutane ke hutawa a lokacin rana da zafi
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
kyakkyawar zamantakewa tana kawo albarka ga iyali da al'umma duka
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ya zuba ruwa a gwangwani
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ɓaure dan itaciya ne
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
kayan sunyi tsaɗa
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ɗinkin kaya sai tela
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
daman na fa ɗama
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙawata ta zo da kayan abinci don taimaka min girki
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ɗaukaka daga allah
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
shehu yana sayar da shinkafa a kasuwar safe
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ya shiga gasar wasa ƙwaƙwalwa
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ruwa kaɗai ke maganin ƙishi
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
gyara samun sa'a
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
shamsu ya dawo
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
zamu fayyace neh
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
aunty ta dauko fyaifayin tukunya
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ba'a hawa bishiyar gwanda
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
mai kan kwakwa
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
yau nayi tsuntuwa
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
fyaɗe da ɓarna ayyuka ne marasa kyau a kowace al'umma
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
yau mun kama ɓarawo
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
miqo min farar kwalbar
0468f98c-c61b-9ec9-e181-d62cb83b1d2a
ƙarfe tara da minti goma muka shiga ofis
End of preview.