text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user @user In sha Allah kafin lokacin Allah ya bayyana mana shi. Sai dai komai ya zama tarihi kafin lokacin #PrayForDadiyata 😥 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Harda kabilarsuma basu bariba🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh daman bama gwara naje zoo ba naga namun daji🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
auren mache marar daa kamar shan shayi ne da chokali me yatsu babu chigaba lets follow back | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user wallahi sai ka tara maza dubu duk kanin su in suka sami irin damar da muhamud ya samu sai sun yi amfani da ita🤪 kuma ita ma sumayya ai dan dai a film ne da tuni ta watsar da shi ta dauki masu kudin baya musamman ma lukman | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sauro dan karami amma sai balai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Chab harsai april🥺Allah yakaimu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user 😂😂😂 ya dauka datar ka ta dauke. Ni kai na hadu dashi a Sahad na barshi yana ta aiki 😃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
see me c wahala ooo su da kundinsu wa yaga mulkin mallaka | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah sarki, talauci aka sakamu har suke tunani su dauka su siyar a matsayin kayan gwangwan 😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gashima kuwa yana nuna zilamarsa a fili😜😜😜😜 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan aii mamman daura kenan 🙂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user @user @user @user Kanka ake ji 😂 Ha 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuna tsoron kar ya kullu ku ne kuma? 😅😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shi dai wannan abban maye ne😢 dole ne yayi mulki? | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan hoton batayi dai dai da labarin ku ba.. Wannan batanci ne ga hijabi..ku cire kusaka hoton coci don Allah 😡😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Lionheart ba kawai shiri mai kyau bane wanda ya yi lanƙwasa a cikin masana'antar Nollywood mai datti kuma tsayayye, wannan sabon farawa ne daga wanda matasan Nigeriya masu haɗa shiri masu zuwa kuma jarumai sun san cewa zai yuwu a sanya Najeriya a taswirar duniya na shirye-shirye. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Haba mustapha, da samu da rashi duk na ALLAH nae, kasan xaka koma wurinsa ko yanxu ko gobae, ka'iya bakinka.🖕 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
The Enemy I Know' shine matuƙar haɗe-haɗen kasala. Komai game da shi yana ƙasa da par - ko " police woman" ta nuna bayan I.D Card ɗinta yayin tasirin kamawa - alhali; Wannan 2019 ne kuma "Aki & Paw Paw" kuskure kamar wannan bazai yiwu a sinima ba. Shirme! | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user @user Kai Alhmudullah gaskiya ni ko yanxu naji dadin da abin da yafaru da sumaiyya yanxu sai ta shiga hankalin ta 😂😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ah tambayi mata habiby neh kawai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mtswww hahahhahaha huhuhu kaji sai kace wani abun tashin hankali wai iftalai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user سبحان اللہ RAHAMA KIJI TSORON ALLAH KI GYARA TSARIN RAYUWARKI KAMAR YANDA NA BAKI SHAWARA LOKACIN DA ZAKI TAFI AIKIN HAJJ A SANSANIN ALHAZAI DAKE MANDO KIJI TSORON ALLAH😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user """""""""""""""" One man army """""""""""""""" ( soja kai kaɗai gayyane) 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ido sai aje ayi sallah 😊 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah ka kawo mana karshen masifar nan ameen😥🤲🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂 wlhi Duk wani Arne jakiiiii ne toh idan ancire Musulmi baza su iya kashe kudin bane koya ??? 😂😂 mufa bamuki a raba kasan nan ba Dan uwarku | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user kin ga dariya a fuskana? 😒 oya change ur Avi ki saka hoton Daushe ko baban chinedu. 😞😞😞 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kowa ya hau tashar wulakanci zai sauka tashar wulakanci saboda ga abinda ya faru ga nan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user @user Oyo-yo oyo-yo sannu dazuwa GWAGGO😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
haka zalika matan kudu sunfi matan arewa iya soyayya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
go there with caution saboda duka suke yi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Fadi tsakanin ka da Allah Acikin wannan jaruman wacece tafi burge ka 👌💯retweet for @user ——-Like for @user https://t.co/AmnCS9GOOj | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dama akwai ban baci tsaknin mai harbe mutane da mai yanka mutane | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan ruwan shine Kasai😛😛 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai su sojoji dole sai sun saka mutum a akwatin arnan nan ne wai?😥😥 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Na rantse gonda kowata jam'iyya da wannan matsiyaciyar jam'iyar taku☺️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shidai dan Kwankwasiyya ba wanda ya takura shi irin Buhari... Bafa shi ya raba Dollar a FATAKWAL ba 🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mtwsss an ragewa ayaba farashi yasin😏😏😥 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user shine sabon garba shehun kenan😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
fizgar zuciya mad oo | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kiji tsoron allah wallahi wannan baabin burgewa bace na rantse da allah sai an tambayeki game da duk abinda kikeyi posting manzo allah saw yace ita mace dukkan jikinta alaurace kiyi hakuri kiyi deleting pictures di nan entirely ni mace kuma ina kishin yar uwata mace | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wai ya ‘tube’ 😂😂 Saikace wani gajeren wando 🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kayi barna tsoho | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kadan aka gani😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Aine allh y hadani d irin Laila takamu d matukar Sona 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai dattawan Arewa 🤣🤣🤣🤣 Ina alokachin da ake kashe yan'uwanmu a anambara,rivers, Binue,Niger Delta?ko lokachin bakuzo Duniyaba? Sai baba Buhari | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
abu zeyi dadi sosai gaskiya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kasuwanci a chilee 🤐 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bashi da lapiya ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gyad'a mai sihiri, ka 6are ka ga biyu ka murshe ka ga hud'u ka bushe ka afa a baka ka ji gard'i.😋 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Yanzu ka fara gni😜😜 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai """"""""""""""""bayan ya sha kashi"""""""""""""""" 🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inna lillahi wa Inna lillahi raji'u 😭😭😢 😢.. a watan Ramadam din mah baza ku barmu bah @user @user .. ya Allah kashiga tsakanin na gari da mungu 🤲🤲 ya Allah ka isarma ya Allah!! Albarkacin wannan wata na azumi😢🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user """"""""""""""""wannan yarinyar anya ba yan Daba zan dauko mata"""""""""""""""" ciki da raino 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan allah kada a tattanuna allah bana son dawowa nigeria | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
masha allah allah yayi masa jagora ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah y kara lpy my bestie | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
pls rahama sadau ina tmby wai shi wnn bakin me yasa indai xaki photo se kin dan budeshi ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haba manyan kasarnan yakamata ku tausayawa talaka saboda duk abinda kuka dauko kansa yake karewa,kuma lokaci na ta tafiya fa🧭🧭🧭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Qalqala. Ai zaku gani shima sunan nasa yake kira kuka dau hoton. 😁😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Munji hakan yafi a kirga 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user to ku ina ruwan ku😤😕😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Kamar yanda yake, bakada tunanin guri da 'yan wasa saboda ya kamata yayi sheƙi akan abubuwa dayawa don ya dace a ciki duka. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Indai zai bayarda mulkin to alhamdulillahi 😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
taya zaa bamu wuta kyauta | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bafa zancen siyasa bane wanda yai wannan aikin ba maganar yafiyafa akansa kuji tsoran kucire munafurci daga zuciyarku wallahee duk me jin anyi dai dai akan wannan maganar ya mutu ahaka dan wutane allah ya isa a҈l҈l҈a҈h҈ y҈a҈ i҈s҈a҈ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Waifa shina kaso yarika Najeriya¡ Irin wanga shigaba in yarrika Najeria Wallai munbwani dan ko mutanen jahatai basu unhwani komiba bale na wata jahar chan daban😭😭😭😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
uwar mai sabula dai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kuut see mugunta | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
idan dai ba munafici ba ne haka za ku ce yanda aka kamabwani matashi kirista ya nabƙoƙarin tayar da bam a choci a kaduna | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Alhmdlhh Allah ubangiji yh sa munada rabo 👏👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Toh, Allah shisa kar asha kwana dasu 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ae Bazai Burge ni ba seya Sa Najeriya a kasuwa 😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Insha Allah @user keda nasara awannan hukuncin daza’a yanke 💯💪 💯atikulated | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tophaa babban Magana Wanda ya mutu dai ya mutu Malam yaka mata kasan haka😐😐 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kukam Twitter Mesa kuka mashi haka😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameeeen ya rab🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
masha allah hakan yayi saura kudi kuma | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kawo muna karshen wannan tashe tashen hankula Najeriya 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh! Allah dai yadatar damu Allah kasa ayi abind ya dace da kudin mudai muna kyautata zato🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Adamawa akwai gangsters gaskiya tractor 🚜 110 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
a fassara mana | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh Allah ya kara mana Lafiya da Zaman Lafiya da kuma abun da Lafiya za taci 🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nan fa fagen addini ne ba bangaren party ba arewan nicki minaj | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah ka shirya manasu fiye da tunaninmu,tarbiyyarmu,kasa su fimu ilimi,tausayi,mutunci ka kaddara biyayarsu garemu ta zarce wadda muka yi ga iyayenmu,Amin 🙏🙏. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mallam Nasiru @user ana sara ana duban bakin gatari fa 😡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahahaha shiyasa za a fara amsan dubu dubu a kaduna kenan kudin biyan bashin 😄😄😄😄😄😄 kai nasiru balai ne 🙄🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaga Sai aba Yan KAROTA ma🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hannan buhari is about to faint kishi balai ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Tafi ki kyau ko @user 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haka wata rana a kasuwa nazo wucewa wurin masu tallan magani sai kawai ya fara tallan maganin fitsarin kwance,Mara mutunci yana kallona wai “sai kaga shantalelliyar budurwa San kowa Amman abun mamaki ta tsula amalala a shinfidarta 😥,bakin ciki sai naji kaman Dani yake. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Yarinyan Kirki ce! 😃😜 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna😂😂farin ciki #film_din_labarina💖yafara dawowa maudu'in da aka katashi #God_bless_you_AMEENU_SAIRA | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kadanma kenan ba dai legalising alcohol dakuma unmarried couple living together ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yasha kayi ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Madallah, in kun tilasta mana Dimokuraɗiyya sai tilasta hukumomi su yi adalci 👌🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😆😆😆😂😂😂 toh laifi yayi kenan koh me? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ki tabbata ki dauko mana hoton london bridge da kuma tsarabar tantabara | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user YDG nawa fahimta gwomnan jihohi ne sune nauyin ya ta'ala ka a wuyan su wajen daukan nauyin Abinda ya shafi makarantun ✏📐📏📚📙📘📗📖📕💼🗂📉 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.