text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Kafisu shi yasa sai sarki ali Allah ya qara daukaka😍😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
aiy yaqida da rashawa a nigeria kmr tafiyar kunkuru ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ban bada shawararshi ba. Bai yi nasara wajen samar da kusan mataki iri ɗaya na gamsuwa da ake buƙata don yin waɗannan nau'in shirin da ya cancanci zama har ƙarshe.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Duk salon yaudara ce kawai saboda ‘yan Najeriya su zabe shi a 2023!. Tun yaushe ake shan wahala a Najeriya? Ko sai yau ya sani? 😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kutambayi yan Maiduguri zaku samu 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Madallah 🤗 Abu Yayi daidai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ina tsammani ba mai ban dariya bane?!. . . . Yanda akayi ɗaukan ya kasance kamar ba shirin ban dariya ba.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user I can't sympathised Cornel Sambo Dasuki. Abarshi Ba Shari'a Aduniya Saiya Lalache Domin Dukiyar Millions Of People 🇳🇬 Ya Kwasa.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wallahi Nima Ganinki Kawai Nakeyi... My One And Only Actress @user 👑❤
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user cham zakuce abin nashi ba'a banza yake yin saba. 🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wanna kuma karya ne 😠😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya taimaku Sarki ✊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk randa akaci babu Nigeria, duniya da tayi missing din makaryata yasin😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakawo mana karshen wannan abu 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To Yaya ranku yan baqin ciki 😂😂😂😂😂😂 messix
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😄Yayi karshe me kyau domin makiyi kan zamo masoyi akarshe. #Bm
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah allah yakaika lafiya baba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya allah ka kawo ma musulmai dauki a duk inda suke allah kada ka basu ikon cin galaba akan musulmai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A gidan uwar wa???🙄🙄🙄 Wanda akayi jiya a kawo fah??
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duka gaskiya zan so su, Amma zanfi son Laila dalili kuwa duk qualities da za'a so lukman dashi tana dashi kuma bata da rowa, duk abun da zata yi don Allah takeyi 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wa zai dafa min kuka a Lagos yau 😒?
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su nigeria manya 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ta shekara dubu shida a kabari ba,.......wai BBC yaushe Kuka Fara karya ne🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user What took her to Dubai for long time up-to 6Months Shegiya tajeee Adamawa a Bata na gargajiya mana 😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
bera bai gudu ba sai shiga kotu ake ana fita
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Da gaskiyan ki 👍🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah kayi muna maganin wadannan mutane.😥🙏🏼
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 🤔🤔🤔Dama bayan bala'in da muke ciki akwai wani bala'in yaki sama da haka
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user ga abinda talakawanka suka fi bukata nan ba wannan bah ka tuna talakawa na cikin mawuyacin hali a kasarka End Sars❌ End North Banditry ❌ #EndSARS #EndNorthBanditry ka duba halin da talakan ka yake ciki
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😀 wlh kam namesec Narfa'u darajatin mannasha idan Allah ya ba mutun kada kayi hasada 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ƙungiyar GWAGWARE da TUZURAI ƙarkashin jagorancin shugaban ƙungiyar... muna miƙa sakon ta’aziyyar mu kuma mun bayyana cewar ba zamu taba mantawa dake ba.😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya kamata nayi ma yaran ta ta’aziyya. Duk duniya babu wanda ya kai ni cin indomie 😭😭😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Uhm 🤔🤔 🤔 rahama Kuma ita wacece halan?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ana raina mana hanmata a kasan nan uban mai zata hango daga sama
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
da alama bakuyi physics a secondary school bah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😴😴😴 Ankasani, amma dai bakomai tunda dai ba'a kaina farau ba, Allah ya basu xaman lpy
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 🙆‍♂️ Broooo. Lallai Rahma wato biki taba cemin bro ba amma Kina cewa bashari bro ko ni ya labarin tamu yan uwan takar 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ajjiye Abunka kayi taji baka da matsala😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ya tsaru!!!🔥🔥🔥. . Tabbas shirin Afirka na shekarar, Naji daɗin kowani minti na awa 2 da minti 30 😀👏👏👏🔥🔥🔥🔥🔥🔥✔️✌️
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user zamu roqi Allah🙏 don kaima bayinkanka bane shugabanmu, Allah kawomana dauki😭😭 #NothernLivesMatter
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah da bazatayi aiki ba😅😅😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wow zaren yayi kalar yard din ubangiji allah ya sanya alkairi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Happy valentines Day my dear actress Allah ya Barnumu da soyayyan ki ameen I love you ❤ 😍 dear
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
tabdijan yanzun kam anzo dai dai wajen
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wallahi @user you have failed us😭💔,this not what you promised us😫,kana kallon yanda ake kashe mutane kamar kiyash,suda Banxa duk daya suke a wajenka? Wallahi KO yau ka mutu Allah saiya mana hisabi DA Kai... #NorthernLivesMatter #NorthernLivesMatter #NorthernLivesMatter
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Abin burgewa kuma ba'a saba yi ba a cikin haɗin al'adu. . . . Sama da duka shine abin da ya sa ni so in ziyarci Legas. Wannan shine duban farko na duniya da nake son rayuwa a ciki. Idan 'yan Najeriya da Indiyawan za su iya shawo kan bambance-bambancen al'adu, haka zamu iya duka.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
zaka gansu farare
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan Allah inZo gidan ki insha ruwa 🙏🙏😪
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Musbahu Kuma 😄 Amma kun Kama da wuta kowa Yana neman mafita kenan LOL
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhhaaaa don't get angry 😊turo account details dinki in saka ki farinciki 😁 @user
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
cin danko hadda su kaza
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ashe duniya har bango gareta barouba to lahira zasuje kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user watch this and see dan Malam a cikin bidiyon 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aku kuma bakin ku a bude.😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
mu dai yan arewa bamu da kowa bamuda ko mae sai allah muna rokon allah yayi muku abun da kukai wa yan arewa a nigeria
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂 abun na Allah ne...wai sauro yaci giwa...amma sai dai idan ana aihuwa a aljannah suyi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yau ko mun shiga uku da BBC hausa😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 1-Rana fitilar Allah 2- Rana mai rabama kowa aiki 3- Rana mai haska mutun kowa babanai 4- Rana Fitilar duniya ko baka so sai ta haska ma 5- Rana Mai ikon Allah ki fito yau ki fito gobe. Allah mun gode a daka bamu rana 😊😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aikin banza hakuri zamuce ne a Arewacin Nigeria 🇳🇬 Bara’ayi haqurin bah 😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalillahi wa inna ilaihi rajuun 😭 😭 😭 Allah Allah kayi mana tsari da wayannan bayin naka marassa imani ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Sarki baiwar Allah 😭.... Allah ya baki lafiya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
mai yasa basu saka sharudan lokacin fita cin kasuwa ba sai addini aka raina kenan koh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baku da kirki😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na nesa kasha sanyi 😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
zaria idan kaji anyi ihu kwarto neh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
𝕂𝕦𝕗𝕒 𝕓𝕒 𝕜𝕦 𝕘𝕒𝕟𝕖𝕓𝕒 𝕟𝕖 𝕤𝕦𝕗𝕒 𝕜𝕒𝕟𝕒𝕨𝕒 𝕜𝕒𝕞𝕒𝕟 𝕥𝕦𝕣𝕒𝕨𝕒 𝕤𝕦𝕜𝕖 𝕕𝕒𝕘𝕒 𝕤𝕦𝕟𝕔𝕚 𝕤𝕦𝕟 𝕜𝕠𝕤𝕙𝕚 𝕥𝕠𝕙 𝕤𝕖 𝕙𝕒𝕦𝕜𝕒 𝕪𝕒 𝕥𝕒𝕤𝕙𝕚 𝕪𝕒 𝕥𝕤𝕒𝕪𝕒 𝕒𝕗𝕒𝕣𝕒 𝕟𝕖𝕞𝕒𝕟 𝕒𝕓𝕦𝕟𝕪𝕚 𝕄𝕦𝕟𝕒 𝕥𝕒𝕦𝕤𝕒𝕪𝕒 𝕞𝕦𝕜𝕦 𝕕𝕒 𝕛𝕒𝕣𝕒𝕓𝕒𝕨𝕒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh mu ina ruwan mu da rashin baccinka, abin da muka sani shine mutuwa tana kan duk wani abu mai Rai, a ingaiwa mutane adalci Malam Nasiru👍
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Kaima kasani ai😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya kara dora masa wahalar da tafi wannan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hurtumi ko Taure......shi Hurtumi namijin sa ne ake dandaqe ja'iri.......shi kuma Taure Dan akuya kenan idan aka dandaqe hegen😄😄😄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmmm allah kaima ya kulleka kamar yanda kakeson a kulle mu dan bakar jaka
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
babban yaron kd kenan mae koya musu wanka ‍️‍️‍️‍️‍️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahahahah abunfa ya dai zafi😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya basu lafia amma dan allah kada a hana mu komawa makaranta
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😳😳Innalillahi wa inna ilaihirrajiun. Allah yai mana sauki da rangwame Allah ya yafe mana zunubai kurakurai da dukkan gangancin mu 😭😭 amn
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai 😳 350? Dayawa gaskiya, Toh Allah Sarki.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuga abunku muga manzon tsira😎😒
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Masha Allahu Allah shi maidoku lahiya, amma hwa yakamata acire Ado Gwanja a sanyani indai anason film din ya qayatar 🙏😂🏃
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Said Baba Ganduje 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kin cinye biredin koh zaki kawo kizo ki buga a jikin bango a falo da mun zo mun cire mun cinye kuwa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daman ai akwai, kasamu wadda kakeso😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah ya kaimu Sarki babban dodo gwanki kaci maharba💪💪💪💪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
to maana shine dake cikin ramin tapi tacikin wutar a maqanar malam bahaushe
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Naje sunce sun saida 8tl😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ta sallami kowa kawai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalillahi wa Inna illaihi raju'un 😭💔 ALLAH ya jikan ta da rahama yasa aljannah ce makomar ta
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
badani ba garin neman qiba an nemo rama
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ya Allah kada ka bari mu cuci kowa, Ya Allah kada ka bari a cuce mu 🙏 Ya Allah ka tsare Imanin mu, Ya Allah ka tsare Mutuncin mu 🙏 Ina yiwa kowa fatan alkhairan Duniya da Lahira 🙏❤️ https://t.co/gjP7rVztIk
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Godiya Muke Kauranmu @user 👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
tofa allah y kyauta
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
innalillahi wa innallaihi rajiun allah ya jikan yan uwanmu yan arewa mazauna kuducin nijeriya wainda wannan rikicin ya rutsa dasu har yayi sanadiyyar rasa rayukansu da dukiyoyin su allah ya gafarta musu allah ya kawo mana dawammen zaman lafiya a nigeria baki daya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni dama xaki bani hand big in dan leka ciki koh xanga abinda nake nema🤣🤣😜
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah akbar ya allah yay mana maganin corona next year mucika a hajj ya allah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
innalillahi wa inna ilaehirrajiun may allah have mercy on us xunubin mu yy yawa we have to stop our bad behavior wlhy
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ka taimaka ka bada belin Presido ko na 30 minutes ne yama Mahmud mugun bugu🙏🙏😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Fiye da days of our live. . . . An rubuta dakyau, anyi dakyau, an bada umarni dakyau. Soap Opera mai kyau sosai game da manyan mazan a cikin Najeriya. Wannan yana cikin shiri mai dogon zango da na fi so ko samarwar wajen Najeriya. Da kyau kuma a more!
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Wanan ba adalci bane 👎🏻
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai wai wai, mu paka motocin mu zaku che😁😁😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ☝️ina bukatar zuwa da izinin Allah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Akwai sabuwar Wakar bakuwar Rarara kenan 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train