text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user 6adda hankalin angulla!!!! 🐤🐤🐤🐤 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan ko shakka babu yana nuni da cewar INEC ta shirya tsaf domin gudanarda zabukka na gsky a kasata Nigeria 🇳🇬 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai zakiyi baki ai asusu koh😅😅😅🙆🏻♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Matsiyaci Allah ya tsinema albarka 😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa dai yaci Tuwon da gaske, bnson karya wlh😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai yaushe ni mallam retweet xa'ayi hira danine 😂 domin masoyana shn qosa su ganni a Arewa24 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Taska ya labarin miliyan biyar ne wai naqosa aziza ta samo mana fa muma mu wargaje😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Lokuta dayawa, ba'a saka isasshen ƙoƙari a cikin bada labarin. Wannan shirin shirme ne. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user Allah sarki kalli hoton da suka sa😭😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah Saka da alkhairi duniya da Kahuta🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhhhh🤣🤣🤣🤣 ahtoh ni dama can dan mai garin nan bawai yah min bane, no kallon hamago nake masa ma,idan ba karambani ba meye gamin dan birni da dan kauye | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhhhh kunga Baba dariya har-baka. Acigaba da kewaye duniya Baba😂😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba'a canzawa Tuwo Suna, Har Gobe Kwankwaso mae gidanka ne Eheeee😠😡 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yarinya kawo mangoro | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan gaskia ne baba🙌✔💯 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user kin ci mutumci mu kin samu abinda kike nema ko? To Wlh tallahi duniya tana jiranki sai kin wayi gari ko kare yafi ki darja tun yahudawa sun saki gb ko ba don Allah ya aramiki kwanaki kadan 😢siyasa kike yin yada kike so ki ci gaba da sannu zaki gane gsky Alh ysiryki | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bbc hausa nakasa yadda da wannan shirmen kodai kunhadu da sharrin yan kutsen naura me kwakwalwane wannan ai xalan akuyanci ne ku sauke wannan post din cin xarapine ga mutanen najeriya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kai wannan dai sedai anesa kuwa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
madalla babban director | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yanzu tsakani da Allah kuma sa irin wannan hotunan a twitter ya za ayi mu da ke da takano mu sa namu🥺😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya baka dangana | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Washa wlh Allah ya halicce ki de tsada and I like dat 💓💗 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lol, shugaba kasan mu goalkeeper ne Ashe 🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
masha allah allah yabamu albarkacinsu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma kuma shi jirgin sama zai iya daukar adadin da yake dauka ko saboda kun dauke mu marassa lura 😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haba dai IG kaman yaya hakan ya faru 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Suzanne baza ta barki ba😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dakyau hira yayi dadi 👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Me yasa su kudu bazasu yi wahalan Mai ⛽din ba mu kowani wahala akan mu yake karewa 😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wlh kana ruwa, kusa da kada 🐊🐊😂😂😂 #SecureNorth | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC Hausa basuda kirki, wato tsohon dan kwallo 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lallai abu xai kara gaba knn 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Ubangiji ya tarwatsa Israel🇮🇱 da masu Goya Mata baya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Cemai gwamna AQara kwado 😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kukawo ofishinku na BBC daga amurka zuwa Bama , Munguno , Chibok dake Borno ko Faskari Katsina.....a' Nigeria zaku iya gane amsanku cikin sauki 😃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh sai meh! Uban kowa ya tsaya a gida mu karasa tare🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
weldone mlm saira allah yakarama basira muna gdy tun baka saki shirin abun yabani sha awa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na ƙudurta a hankali da kuma cike da ɗanye, da r, ƙarfi da ba'a sarrafawa, Eyimofe yana bada mai matuƙar kyau, kallon lura sosai a rayuwar zamani ta ɗan Lagos. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
namu ba kalan nasu bane allah ya maka shugaban qasa ranka ya dade wishs you all the best | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Bura uba, har yanzu tsohon zanin me kenan😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yanzu ya zaAi da tagwayen takalma kenan🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bbc fa abu naku ai zabe america bakuda damar fadin lbr na cikin gida yanzu aidama america din kuka koma | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Hahahahah 😁😁😁. Lokacin oga Sadiq ana matsayinka #UbanTani. Washa kuma kafin ta Washe. Fatimah KK kafin ta zama celebrity. Allah ya qara muku arziki da kyakkyawan karshe. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ohhh bamakisan kome kefaruwa ba sai irinshi yafaru dake xaki gane komai dalla dalla | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ashe kuma Kun gaji kenan 😀😀😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan yaga mata yake kuka😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni ga tawa shawarar 'Yan majalisar Amurka sun amince a bai wa dukkan 'yan kasa matasa dala 1,200 kyauta (fiye da naira 400,000). 👉 https://t.co/a3EYZAxxPv #CovidNGR https://t.co/YVLxI7YUrs #StaySafeNigeria | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Mai atamfa, sannu kyakyawa❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inna lillahi wa inna lillahi raji'un 😭😭😭 shugabanni kuji tsoron Allah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
innalillahi waina ilaihim rajiu subhanailla ya allah karka kawo mana wannan balai da wannan mutum yake kawo mn shi ya allah ba zamu iya ba wllh allah ka iya mana | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tab, Nima kuwa saida na daukota zanci a plate a wuf aka kwace. Amma bansaniba ko suwaye suka kwace😋😋😋😋 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bama iya biyan kudin jarrabawa ba maganar gaskiya Ganduje azzalumi ne wlh taya banda zalunci har a shiga azumi ace ba'a biya yan1 pension albashin wlh ganduje ka kiyayi haduwarka da Allah idan ka isa idan ya kiraka kace ba zaka ba 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Me zamuyi da wani link din mati a zazzau. Na zata ma sabon video clip ne ya fito🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shi baba yafi son kowa yaji ajinki shi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
banda ku kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Yaya taska zai bani kaso na😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya rashin sannin irin illar karya take dashi da kuma zununbin makaryaci shiya jawo miki in da ace kinyi islamiyya yadda ya kamata da kin rage wannan sharara karyar | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mu aiii abin bai yi mana sugar ba wallahi kwata kwata daa maa komawar su suka yi kawai sai da mukaa para sanin inda rayukan mu suka dosa sannan za a wani janye strike ️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan somintabi ne ai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wato abunda yan Nigeria suka kasa ganewa shine.... Da buba galidima da Buhari duk bakinsu dayane Kawai suna nunamana akwai matsala azahiri atsakaninsune🙄😂😢👊 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kaga masu gaskiya shugaban masu gaskiya adalin shugabah ba a taba kamarka bah kuma baza ayibah general | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah dai Ya kaimu Daddy😀 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ta bar wawa da bashi, me wayo da kunya😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A dai fadi Alheri ko a yi shiru🙄🙄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ina ruwan mu bama ganin film na hausa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user hhhhhh su kashe kansu tou😂🤣😂🤣😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sadau kin samo saurayi kenan 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nidai gsky banso haka ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nver 4get the best among the best in all time #MatiAZazzau ❤❤ Allah ya karo tarun basira da ilimin 🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ka'idojin da suke sawa wajen samun irin wadannan tallafi gwamma suce hakura🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah kasa tatafi live prisoner ya Allah duka wanada yacutara damu ya Allah karakabarshi ya Allah wanan. Munafukar. ya Allah kahanata jina dadina rayiwa.duniya da lahir😠😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Erman buhari zai Kara aure Yau, Amman ba buhari shugaban kasa ba 😂 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hmm ai n ban san taba mah balle n san gai suwar t | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya kama asamu mafita sabo da talaka yana cikin wani hali dan akwai mutanen da suna kwana basu ci😭😭😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ka nemi Soja an hana kah, kah sace kuma an kama kah... Kasannan nah bukatan gyara 🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Eh tuba nake @user amma menene """"""""""""""""agwagi"""""""""""""""" 😹 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya wadaran wannan aiki akwai mugan masu bada shawara a wannan gobnati wadda kasuwancine tsakani kano da maradi ya wuce tsakanin kano da kudancin nigeria | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yan langeria kuna bura,uba fah🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya allah ka kawo mana karshen wannan balain a nigeria | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan kalamin babu tausayawa cikinsa gaskiya, aikawa lahira da babbaka gidaje 🙄 amma dake ban karanta Labarin ba ta yiyu ko Kuna karanta mana littafine. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user sanzo insiya masa akwai qashi 🦴❓ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂 Allah yasa su shiga | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
da dai yafi mishi ai️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ai kuwa wallahi yana ruwa kuma ka kara hakuri amma gaskiya d sake sbd k bada maza | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan Allah dai aragewa sadaki zada dan Allah☝☝☝👍😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh Allah ya tsayar nan🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kina yar me ganye amma kika bar yawale ya tafi London 🤔 wato mu muci gaba dashan su dan tsami kenan! Yafa isheku fa rainin hankalin nan tohm | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nabi hakuri da gudu ba wando har dakin zarah | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sarki Bread Me yanka yanka tsarabata🙈 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Mtsss yan iska ko tsohon chairman ana yanke wutar gidansa ballemah 💔😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya kamata kuma ya yayiwa iyayen yaran da aka sace jaje da alkawarin karbo su😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuma halinku daya dah itah mah 😊😊😊 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user YDG wannan batun haka take 👬👪😖😟 ta shafi inda muke, musamman ma yara yan gudun hijira babu uwa babu uba, sai ta Allah rayuwan su😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A nawa? Ba’a aikin banza a KANO 😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abinda aka ce a daina amfani dashi 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tirkashi wani kaya sai amale ️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Soja! Soja!! Soja!!! Kana samun karin matsayi, kana shiga uķubobin yaki, wasuma sukace ( kwanakinka na ragewa🤣.) ALLAH YAKARA TSAREMANA SOJOJINMU.🙏🏼 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karamin aikin Namaliya ne wannan. Muje zuwa🏃🏃🏃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user God bless Our business Hajiya @user 🌽🌽🌽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ke Abida, Abida, mama tana magana fa! Ina maganar wanke-wanke ta kwana ne? 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.