audio audioduration (s) 1.91 10.5 | transcription stringlengths 8 27.2k |
|---|---|
Habibu da Hamsatu ba su kyauta min ba. | |
Ina mamakin idan an kama Ishaku. | |
Kina sanye da kaya? | |
An gudanar da fatin bankwana jiya sabida Mr. Jones. | |
Bana jin Bitrus ne ya rubuta rahoton nan. | |
Kai ɗan jami'iyyar kwamunisanci ne ta United State ko kuma ka taɓa zamowa? | |
Kana tunanin da Aliko ya taimake mu? | |
Dala daidai ta ke da ɗaruruwan centi. | |
Ban taba kiran shi da wawa ba. | |
Ban san yadda ake kamun kifi ba. | |
An kama matashin ne da hannu cikin wani rikici. | |
Ina zama a wani ƙaramin ƙauye kilo mita hamsin tsakaninsu da birni. | |
Ba kwa buƙatar shirya wani muhimmini jawabi. | |
Abdullahi na daya daga cikin mamallakan wannan ginin. | |
Haƙiƙa bincikenka zai haifar da ɗa mai ido. | |
Karen, da yaga ba zai iya iso wajena ba, ya fara haushi. | |
Katin haɗe yake da kyautar. | |
Ya zama ɗabi'ar matasa sanya takalmin fatarauta. | |
Za ta iya jin ciwo idan ta yi haka. | |
Shin ba wani abu da za su yi ranar Juma'a? | |
Ganyayyaki da suka bushe suna iyo a saman ruwa. | |
Kira ni bayan kun yi magana da su. | |
Tsohon saurayina na son ya lalata sabuwar alaƙa ta. | |
Kamar Jauro na jin tsoron wani abu. | |
Ina bukatar wanda zan yi magana da shi. | |
Ibrahimu ya fara kururuwa cikin azaba. | |
Ba wanda ya san Yusuf tsohon maƙaryaci ne. | |
Na ji daɗin haɗuwa da kai, Mustapha. | |
Ya kunna wutan tun kafin ya shiga cikin kogon. | |
Menene sunanka? | |
Da yau zan kira ta. | |
Zuwa gobe da safe yarinyar ta kammala. | |
Ina ma ban aure shi ba. | |
Habibu ya nuna bai son kasancewa anan. | |
Abin farin, akwai tsarin rubutu na musamman ga makafi. | |
Muna da gig gobe da daddare a gidan rawa. | |
Suna da kiranta da Lena. | |
Cigaban rayuwa shi ne samun buɗi. | |
Jauro ya ce yana son wancan, don haka na bashi. | |
Katangar gidan yarin ba za ta iya bada kariya. | |
Ina so in shiga kasuwancin kasashen waje a nan gaba. | |
Mun gwada hakan jiya. | |
Ban san Yusuf yana bacci ba. | |
Ya fi dai da suka rufe bakunan su. | |
Na gaji sosai da tuki. Za ka tuka? | |
Dukkanin lambar lasisin ƙasashe na banbanci. | |
Yaushe ka sayawa kanka babur? | |
Abdullahi na tare da hoton Zainab cikin walet ɗinsa ko wane lokaci. | |
Na yi shirin zama muddin ka zauna. | |
Ka san ya aka yi hakan ta faru? | |
Bitrusa yana yawan tafiya. | |
Abdullahi bai biya ni kamar yadda ya yi alkawari ba. | |
Ni wayyaye ne. | |
yaushe ne wannan ciwon kirjin ta fara? | |
Sun yi wasa a kungiyar kwalejinsu. | |
Yin mamaki kawai zaiyi kyau ta hanya yin tafiya. | |
Ina son wannan aikin. | |
Bana tsammanin akwai wanda zai zargin kai ba Musa bane. | |
Daurayar hannaye acikin kwano yakan iya sake kama hannu. | |
Sarauniyar Ingila na da dangantaka da sarkin Sweden. | |
Gara ma ka guji tattauna batun addini ko siyasa. | |
Ba ta ji daɗin nasarar da Marilyn Monroe ta samu ba. | |
Kuɗin jakar nan ya kai quid shida. | |
Matashiyar na fama da matsanancin ciwo, amma tana fatan samun lafiya. | |
Na tambaye su abu ɗaya. | |
Suna tuhumarsa da kasancewa ɗaya daga cikin waɗanda suka kitsa. | |
Jauroa na da wata ƴar sa doguwa kyakkyawa. | |
A zahiri Abdullahi na da matsala akan yanayi. | |
Ya ƙi amincewa da tsarin da bai dace ba. | |
Ranar fara bayyanar cututtuka | |
Mutane nawa ne suka tsira? | |
Na yi mamakin wai Carl ya koma Germany. | |
Na sanya wani maganin rage ciwo a gwiwata. | |
Ba ki faɗawa Musa abinda ki ka rubutawa Lami ba, ko? | |
Zan iya gwada magana da Bitrus? | |
Yana iya ganin yanayin daga saman dutsen. | |
Ba na ma son ku a can. | |
Mene ne hangen Ishaku? | |
Bus ɗin ba kowa, amma duk da haka yana zaune kusa da ni. | |
Farashin kuɗi ya yi yawa a kwanakin nan. | |
Motar da Abdullahi ya taɓa tukawa ita ce ta shi. | |
yar’uwata nada irin alamomin cutar | |
Gilashin ya fashe a ƙasa. | |
ina fama da ciwon kirji wasu lokuta | |
Galibin masu magana da Jafananci na da ladabi. | |
Hanyar iska tana kan hanya. | |
Ba wajenda zan yi wannan sai nan wajen. | |
Sauran rigakafi kamar Benzalkonium chloride da Chrohexidine tasirin su bai yi karfi ba. | |
Na san Mustapha ba zai taɓa yarda ya yi hakan ba. | |
Na san Bitrus ya ji daɗi sosai. | |
Bitrus bai gan zuwan babbar motan ba. | |
Bamu san wane lokaci ya kamata mu isa wurin ba har yanzu. | |
Eh. Wannan zai zama mai girma. | |
Kana so in tafi tare da kai zuwa Boston? | |
Yana tsoron manta layinsa fiye da komai. | |
A Saka ƙuntatawa Akan tafiye-tafiye A Ciki da wajen Hubei. | |
Mutu, ƙazami! | |
Ko dai ya sha ƙwya ko kuma ya haukace. | |
Habibu, Asabe, Hassan da Aishaam duk suna magana da Faransanci. | |
Bana jin Jauro zai je bakin ruwa yau. |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.