audio audioduration (s) 0.84 13.4 | speaker_id stringclasses 103 values | transcript stringlengths 9 143 | language stringclasses 1 value | gender stringclasses 2 values | age_bracket stringclasses 1 value | duration float32 0.84 13.4 | snr float32 0 0 | phase stringclasses 2 values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
U07V5 | Nafi son soyayyar nama a kan gasashe. | hausa | male | 4.44 | 0 | phase 2 | ||
F624Z | Zabuwa tana daga cikin taurarin tatsuniya. | hausa | male | 3 | 0 | phase 2 | ||
4YDBJ | Na iso filin jirgin saman yanzu. | hausa | male | 4.14 | 0 | phase 1 | ||
FDAX0 | Likitan ya ba kuturun gado a asibitin. | hausa | male | 2.46 | 0 | phase 2 | ||
UT6UX | Dole in ciwon ki ya warke in dai kina kula dashi | hausa | male | 3.3 | 0 | phase 2 | ||
WZ1SO | Guba ma tana kashewa. | hausa | female | 2.46 | 0 | phase 2 | ||
6N67R | Daddawa yana cikin sinadaran yin miyar kuka. | hausa | female | 3.9 | 0 | phase 2 | ||
V56PD | Muna amfani da wayoyi don aika saƙonnin rubutu da kuma yin kira. | hausa | female | 4.5 | 0 | phase 2 | ||
UVQVI | idan an yiwa yara kaciya ana yi musu sabon dinki | hausa | female | 4.08 | 0 | phase 2 | ||
0S58T | Kar ka shiga kowacce ƙungiya a makaranta! | hausa | male | 3.3 | 0 | phase 2 | ||
08F8Q | An kawo kayan a baro. | hausa | male | 1.86 | 0 | phase 2 | ||
QZS7J | Ƙila yazo jiya | hausa | female | 1.26 | 0 | phase 2 | ||
BDJ65 | Ɗaliban zasu kai ziyara gidan jaridar, gobe. be | hausa | female | 3.36 | 0 | phase 2 | ||
KKFFH | Manniru yana haƙin zinare. | hausa | male | 2.4 | 0 | phase 2 | ||
AQ87U | Kin siya bakin alabo daga mama fut din? | hausa | male | 3.84 | 0 | phase 2 | ||
V56PD | akwai ɗakin gwaji | hausa | female | 1.14 | 0 | phase 2 | ||
U07V5 | Ɗan shayeshaye ne sama da shekara goma yanzu. | hausa | male | 4.14 | 0 | phase 2 | ||
JPKQ0 | Ka kara kusa à wancan gefen. | hausa | male | 1.68 | 0 | phase 2 | ||
PJ07Y | Katsina ta samu kari da daukaka daga taliyar kasashen waje irin su taliyar Supreme | hausa | female | 8.16 | 0 | phase 2 | ||
PJ07Y | Zan buƙaci gogewa don goge kuskurena. | hausa | female | 3.66 | 0 | phase 2 | ||
RS1BF | Kwai nawa gonarsa take samarwa a shekara? | hausa | female | 2.58 | 0 | phase 2 | ||
3X574 | Zaka iya cire kusar nan dan sassauta allon? | hausa | female | 2.22 | 0 | phase 1 | ||
UT6UX | Zako koma Kano gobe | hausa | male | 2.1 | 0 | phase 2 | ||
JPKQ0 | Karin magana , magana ne da ake yi ma mutum a duhunce. | hausa | male | 3.6 | 0 | phase 2 | ||
ROPBS | E, a sabon asibitin aka yi masu kaciyan. | hausa | female | 2.82 | 0 | phase 2 | ||
F624Z | Ana more wannan firijin. | hausa | male | 2.34 | 0 | phase 2 | ||
UT6UX | E, unguwanni ba su da tsabta. | hausa | male | 1.92 | 0 | phase 2 | ||
F624Z | Ka taɓa yin wasan kokawa a dandali? | hausa | male | 2.64 | 0 | phase 2 | ||
05VWN | Majalisar dinkin duniya ta gaya wa ƙungiyar lafiya ta duniya ta magance cutar ƙanjamau | hausa | female | 6.42 | 0 | phase 1 | ||
LWXI0 | ya gama aikin dab'in | hausa | female | 1.44 | 0 | phase 2 | ||
PJ07Y | Mahaifina ya canza motarsa zuwa sabon salo a makon da ya gabata. | hausa | female | 5.7 | 0 | phase 2 | ||
LWXI0 | Ya saka sabon totur a mashin ɗinsa. | hausa | female | 2.1 | 0 | phase 2 | ||
UT6UX | Duk sati muna auno magarya a kasuwa. | hausa | male | 2.34 | 0 | phase 2 | ||
7INXT | Kwandon tumatur ya ƙara kuɗi. | hausa | female | 2.28 | 0 | phase 2 | ||
92IRM | Ka yi masu barka? | hausa | female | 1.92 | 0 | phase 2 | ||
V56PD | Akwai wajan kayan sha na nonon Rufaidah a jos | hausa | female | 3.24 | 0 | phase 2 | ||
3SFN5 | Ba ni da kuɗin da zan biya Tara na mako-mako | hausa | male | 2.88 | 0 | phase 2 | ||
I5VHT | Binta ta rabawa maƙota abincin sallah. | hausa | female | 2.7 | 0 | phase 2 | ||
XXZ5O | Ladi za je ziyara kogi. | hausa | male | 2.34 | 0 | phase 2 | ||
MG6A8 | Alhaji Musa zai sayo raguna takwas na sallah | hausa | male | 3.84 | 0 | phase 2 | ||
XXZ5O | Jaririn yana min murmsuhi. | hausa | male | 2.16 | 0 | phase 2 | ||
UVQVI | Yaushe ka sayi fiza? | hausa | female | 1.92 | 0 | phase 2 | ||
I5VHT | Ajiye ƙusar man! | hausa | female | 1.26 | 0 | phase 2 | ||
BAIGL | Za ki saka agogo na zinari in zaki fita | hausa | male | 3.06 | 0 | phase 2 | ||
WZ1SO | Ofishina a rufe yake. | hausa | female | 2.1 | 0 | phase 2 | ||
WZ1SO | Gata nan gata nanku shi ne mabuɗin tatsuniya a Hausa. . | hausa | female | 4.44 | 0 | phase 2 | ||
0S58T | Akwai wasu sababbin shafukan sada zumunta? | hausa | male | 3.12 | 0 | phase 2 | ||
LWXI0 | A birni ake sarrafa shinkafa. | hausa | female | 1.92 | 0 | phase 2 | ||
I5VHT | An sami zuma da yawa? | hausa | female | 1.62 | 0 | phase 2 | ||
QZS7J | Aa,ba zabe shi ɗan shugabancin ba,saboda mumunan halin shi. | hausa | female | 4.38 | 0 | phase 2 | ||
WZ1SO | Akan yi allura ko a sha ƙwayoyi don magance cutar maleriya. | hausa | female | 5.04 | 0 | phase 2 | ||
92IRM | Habu ya karanta aikin likitanci. | hausa | female | 2.76 | 0 | phase 2 | ||
E4J10 | Zan wanke kwanukan da muka ci abinci da su yau. | hausa | female | 3.3 | 0 | phase 2 | ||
PJ07Y | Ban san me ya sa auren wata ƙabila ya zama abin ƙyama ba | hausa | female | 5.64 | 0 | phase 2 | ||
FDAX0 | tafiyar ku ba zatayi sauri ba in kin hau jirgin ruwa | hausa | male | 2.94 | 0 | phase 2 | ||
KKFFH | yaushe Aisha ta zubar da cikin | hausa | male | 2.04 | 0 | phase 2 | ||
QZS7J | Ana sa ran ci gaban likitanci a cikin magungunan tifod zai ba da ƙarin niyya da ingantattun jiyya. | hausa | female | 7.5 | 0 | phase 2 | ||
RS1BF | Ina tsammanin na manta alkalami na a cikin dakin gwaje-gwajen sunadarai. | hausa | female | 4.44 | 0 | phase 2 | ||
43U15 | Ta ce wai da gangan ta basu labarin fatalwa | hausa | female | 3.36 | 0 | phase 2 | ||
V56PD | Karfe shida na yamma za mu tafi. | hausa | female | 2.34 | 0 | phase 2 | ||
FDAX0 | Mutuwa na iya zama na halitta, na bazata ko na ganganci. | hausa | male | 3.3 | 0 | phase 2 | ||
PJ07Y | Tun ina karama na iya karatun larabci. | hausa | female | 3.48 | 0 | phase 2 | ||
F624Z | Da yawa karuwai auren dole ya kai su ga haka. | hausa | male | 3 | 0 | phase 2 | ||
IEEEJ | Babur na iya shiga wurin da mota ba zai iya shiga ba. | hausa | male | 6.84 | 0 | phase 1 | ||
LWXI0 | Sun shuka tattasai a gonar gadon su. | hausa | female | 3.12 | 0 | phase 2 | ||
MG6A8 | Bakowace makaranta ke da gona a ciki ba | hausa | male | 3.84 | 0 | phase 2 | ||
92IRM | Dattijai suna nuna mana yadda zamuyi nasara a rayuwa. | hausa | female | 4.5 | 0 | phase 2 | ||
E4J10 | Na fi son farin kwan fitila fiye da ja. | hausa | female | 3 | 0 | phase 2 | ||
V56PD | Bikin bayan jana'izar sun hadɗa da taron jama'a da raye-rayen gargajiya. | hausa | female | 5.4 | 0 | phase 2 | ||
3SFN5 | Akan ba da hakin haihuwa in an haife jariri. | hausa | male | 3.06 | 0 | phase 2 | ||
92IRM | Kun kule ƙofar jirgi? | hausa | female | 2.52 | 0 | phase 2 | ||
7INXT | Fasaha da sana'a su ne makomar aiki mai kyau anan gaba. | hausa | female | 4.38 | 0 | phase 2 | ||
I5VHT | A hutun bana muna sa ran kai wa kawunmu ziyara Bauchi. | hausa | female | 4.14 | 0 | phase 2 | ||
U07V5 | Hanun sa na kan tebur | hausa | male | 2.64 | 0 | phase 2 | ||
4VVBT | Ana gudanar da bukukuwan addini a wuraren ibada | hausa | female | 4.5 | 0 | phase 2 | ||
6P3CR | ku gaisa da kawarki! | hausa | female | 1.56 | 0 | phase 2 | ||
V56PD | Ta hira ne mutane ke iya koyan harshe. | hausa | female | 3.18 | 0 | phase 2 | ||
120NZ | Yau ne suna bayan haihuwar matar kani na | hausa | male | 3.84 | 0 | phase 1 | ||
V56PD | Gobe zan yi ma yara na tatsuniya | hausa | female | 2.34 | 0 | phase 2 | ||
6N67R | Alkabbata ta ɗinku. | hausa | female | 2.58 | 0 | phase 2 | ||
E4J10 | Ni na ci kacici-kacicin da mu ka yi a gida jiya. | hausa | female | 3.42 | 0 | phase 2 | ||
NPXO5 | Manyan ƙabilun da suke Ogun su ne Yarabawa, Igba, Ijebu da Remo. | hausa | female | 6.9 | 0 | phase 2 | ||
XXZ5O | Ana amfani da kwale-kwale ko jirgin ruwa don ƙetare ruwa. | hausa | male | 4.02 | 0 | phase 2 | ||
V56PD | Mun ga wurin bauta wa gumaka lokacin da muka je Ogun | hausa | female | 3.9 | 0 | phase 2 | ||
98RNY | Ɗaliban sashen ilimi za su je aikin koyarwa | hausa | male | 3 | 0 | phase 2 | ||
RS1BF | Na ce za ku je ku raba magunguna a gidan tsofaffi | hausa | female | 3.96 | 0 | phase 2 | ||
KKFFH | wani ban gare ne na unguwa suka Fi jamaa da yawa | hausa | male | 3.06 | 0 | phase 2 | ||
AQ87U | Kina son ki yi rawa? | hausa | male | 1.62 | 0 | phase 2 | ||
6P3CR | Za'a gyara mata gashin kan ta daga mai kamar maza zuwa na mata | hausa | female | 4.02 | 0 | phase 2 | ||
O0456 | Ya kamata ka na wanke bayan gida a ko yaushe. | hausa | female | 3.42 | 0 | phase 2 | ||
F624Z | Mutane zasu manta da cutar ebola kuwa? | hausa | male | 3.12 | 0 | phase 2 | ||
92IRM | Baba ya je masallaci. | hausa | female | 2.58 | 0 | phase 2 | ||
RS1BF | inason cin semo da miyan egusi. | hausa | female | 2.22 | 0 | phase 2 | ||
6P3CR | e akwai gidan gajiyayyu bayan layin mu | hausa | female | 2.34 | 0 | phase 2 | ||
EX3HO | Eh babana shine abin koyina | hausa | male | 2.16 | 0 | phase 2 | ||
UVQVI | Kuna da maƙwabta a sabon gidanku? | hausa | female | 2.76 | 0 | phase 2 | ||
GKNOH | Akwai ma'aikatan labirari daban-daban. | hausa | female | 3.66 | 0 | phase 2 | ||
AQ87U | Kazo muje butik yanzun | hausa | male | 2.04 | 0 | phase 2 | ||
UVQVI | Ka kunna raɓar ofishinka yau? | hausa | female | 2.64 | 0 | phase 2 | ||
CYSTJ | La'ana ta same shi, shi ya sa ba zai iya haihuwa ba | hausa | female | 4.5 | 0 | phase 1 |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.