Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audio
speaker_id
string
text
string
language
string
gender
string
age_range
string
phase
string
PZFSH
Ta kasance shekaru dubu ɗaya da ɗari shida da ashirin da takwas?
hausa
female
30-over
phase 1
F624Z
Za'a gina gidan marayu domin kula da su
hausa
male
30-over
phase 2
BBFJL
Ya ce zai saka a youtube
hausa
male
18-29
phase 1
WV3I5
Jiya darana aka kashe shi
hausa
male
30-over
phase 1
ZLGUS
Ma'auratan sun samu sabani amman sun shirya yanzun.
hausa
female
18-29
phase 1
4LGH8
Ɗakin malamai na wata firamare ya rushe.
hausa
female
6-17
phase 1
8CUMH
Usman ya ce 'yan damfara sun zo shagonsa jiya da daddare.
hausa
male
18-29
phase 1
C3Z9F
Binta tana sayarda abinci a kasuwa.
hausa
male
6-17
phase 1
BDJ65
Hana mutane shaye shaye na da wahala
hausa
female
18-29
phase 2
GQWXB
Ana saka abin fesa ruwan wanka ne a sama.
hausa
female
18-29
phase 1
2FDZY
Mallamai zasu kara yawa a nigeria nan da shekaru kadan
hausa
male
18-29
phase 1
O82GR
Aliyu zai siyo nau'in fanka da yawa gobe.
hausa
male
18-29
phase 1
QLDIC
Bai bayar da kudin jelar sa ba.
hausa
female
18-29
phase 1
AQ87U
Kin ga mai shara jiya?
hausa
male
30-over
phase 2
AK8O4
Ehh, za'a yi mamakin mace ta farko ta zama shugabar kasa a Najeriya
hausa
female
30-over
phase 1
GKNOH
Akwai ƴan daba sosai a gyaɗi gyaɗi
hausa
female
30-over
phase 2
ZP3JE
Za ka haɗu da mutane daban daban a gidan ritaya
hausa
male
18-29
phase 1
98RNY
An yanke ma ɗan fashin hukuncin ɗaurin rai da rai.
hausa
male
18-29
phase 2
IUZZ8
Yan mata na yin girma su zama mata ko mama.
hausa
male
18-29
phase 1
QFSJ5
A da babu injin yin lemo da kayan marmari.
hausa
female
6-17
phase 1
AQ87U
Jiya naje fadama siyo rake.
hausa
male
30-over
phase 2
AQ87U
Bani labarin ƙauyen ku?
hausa
male
30-over
phase 2
0T14W
Amatem ya warkar da cutar zazzabin cizon sauro
hausa
male
18-29
phase 1
LWYT7
likitan fiɗa sunfi sauran likitoci samun kuɗi
hausa
female
18-29
phase 1
IQ4Z1
Eh, ana koyar da yaren Faransa a makarantu.
hausa
male
18-29
phase 1
J88M6
Bai daɗe da aka fara anfani da naura Mai taya wurin ɗaukan hoto ba
hausa
male
6-17
phase 1
M7M5F
Wurin taimakon gaggawan yana hannun daman ka
hausa
female
6-17
phase 1
UT6UX
Dole sai ka yi kaciya.
hausa
male
18-29
phase 2
ZTIK6
Za'a siyo takardun bugawa gobe a kasuwa.
hausa
male
18-29
phase 1
UVQVI
Ka wanke banɗakin jiya?
hausa
female
18-29
phase 2
5XPJH
Ana bawa ɗan jaririn ruwa da madara da bulumbotin da ƙanwar babarsa ta kawo
hausa
male
18-29
phase 1
QCQRL
Suna gulma na da yaren su.
hausa
female
18-29
phase 1
ZDXN2
Mai saurin kuka bazai iya shaɗi ba
hausa
female
18-29
phase 1
O0456
Mutumin da ke da ɗan kasuwa yana sana'a.
hausa
female
18-29
phase 2
3NQPA
Ka danna ma sa yabo a hoton da ya sa.
hausa
female
30-over
phase 1
TA041
I ,ina anan ƙafin ɗireba jirgi!
hausa
female
18-29
phase 1
OGL0V
But shi ne wurin aje kaya a mota
hausa
female
18-29
phase 1
43U15
"Polyandry" shine mace ta auri namiji fiye da ɗaya wanda ba a fiye yi a ƙasar Najeriya ba.
hausa
female
30-over
phase 2
7JU3L
Zan je daji ganin zaki
hausa
female
18-29
phase 1
P6DJC
Tēku'n ya bushe.
hausa
female
30-over
phase 1
98RNY
Shekaru da suka wuce idan mama na tamiki miyan kan sa zaki ji daɗin shi ama yanzun ta tsufa
hausa
male
18-29
phase 2
PJ07Y
A Abuja, abokai sukan taru a kantin sayar da kayayyaki don hutun karshen mako.
hausa
female
30-over
phase 2
S98G4
Kowane al'ada nada wasannin su
hausa
male
18-29
phase 1
U07V5
A'a, ba na aiki a kotu.
hausa
male
30-over
phase 2
DGTZJ
Koyanzun kasuwa ta tashi dankoli ya ci riba
hausa
female
30-over
phase 1
98RNY
Tsafi na faruwa a Kai a Kai cikin tsakar dare.
hausa
male
18-29
phase 2
U07V5
Har yanzu yana ƙoƙarin cika akwatin amarya.
hausa
male
30-over
phase 2
DWL5L
Ka kawo min simin tin.
hausa
female
30-over
phase 1
D3UCC
Ade da 'yar uwarsa sun tattauna akan me zasu ci tun jiya
hausa
male
18-29
phase 1
6UYMW
Gwamnati zata raba kayan marmari kyauta.
hausa
male
18-29
phase 1
NSBEO
Ya bada labarin hatsarin da ya faru a hanyar jirgi satin da ya wuce.
hausa
male
18-29
phase 1
J88M6
mutane goma ne a gasar
hausa
male
6-17
phase 1
822GQ
da muke yara ba mu a yin aikin gida
hausa
female
18-29
phase 1
K14KN
Jami'ar ta kone.
hausa
male
18-29
phase 1
F624Z
Shin kun ziyarci bankin microfinance kwanan nan?
hausa
male
30-over
phase 2
2L759
Eh, ya na cikin bayan gidan.
hausa
male
18-29
phase 1
Y4PJQ
Munje kasuwa mun siyo siminti.
hausa
male
18-29
phase 1
QFXU5
Likkitoci sunce yaji nadada tada gyambon ciki.
hausa
male
6-17
phase 1
FDAX0
Tatsuniyoyi da yawa suna bayyana al'amuran halitta.
hausa
male
18-29
phase 2
MG6A8
Maƙwabciyata tasha wahalar cin zarafin iyali.
hausa
male
18-29
phase 2
U7DQ3
Mai kawo abinci tana da tsabta
hausa
male
6-17
phase 1
IYEEQ
A'a, bana zuwa filin shaƙatawa.
hausa
male
18-29
phase 1
95AJC
Ba yaron da zai rayu in babu ruwa.
hausa
male
18-29
phase 1
F624Z
A'a da can bamu da sashen nazarin harshen Hausa a jami'a
hausa
male
30-over
phase 2
LWXI0
Taj mahal sannan otel ne a indiya.
hausa
female
30-over
phase 2
GSC2O
Akwai alamun tsaro?
hausa
female
18-29
phase 1
2NAZ0
a coci za'a daurawa John da mercy aure.
hausa
female
18-29
phase 1
JBV8C
Biscuits na Oreo akwai cokuleti da yawa a ciki.
hausa
male
18-29
phase 1
F624Z
Sarki ya sa a kamo duk wanda ya yi zina.
hausa
male
30-over
phase 2
XNWQ4
Za ki kai kundin ki ofishin shugaban sashi?
hausa
male
18-29
phase 1
8SAQ9
Zara za ta yi iyo a cikin wurin shaƙatawa na cikin gida.
hausa
female
18-29
phase 1
FDAX0
E, ni babban mai son wasan kwallon raga ne.
hausa
male
18-29
phase 2
LWXI0
Ana amfani da imodium idan ana zaayo.
hausa
female
30-over
phase 2
QZS7J
Kusa bata da girma kamar cisir.
hausa
female
18-29
phase 2
I5VHT
A wurin biki na Meena za a yi bikin.
hausa
female
30-over
phase 2
O0456
Mutumin yana gyara fankar bango.
hausa
female
18-29
phase 2
KKFFH
Eh,baba na zai zama diliget na jami'yyar na.
hausa
male
18-29
phase 2
GKNOH
Akwai tatsuniyoyi iri daban daban, kamar na dabbobi, fatalwa da sauran su
hausa
female
30-over
phase 2
0CMUF
Ɗari shida da hamsin yana ƙasa da ɗari bakwai
hausa
female
18-29
phase 1
RS1BF
Na fi son instagram zuwa sauran kafofin watsa labarun.
hausa
female
18-29
phase 2
ITIJ2
Gidan yari sun kai ɗari biyu da arba'in a Najeriya.
hausa
male
30-over
phase 1
IAYQK
Mai mashin ya ba ta canjin murtala biyu.
hausa
female
30-over
phase 1
0K67E
Akwai maggi iri daban daban.
hausa
male
18-29
phase 1
6N67R
Sa me ni a ɓangaren gudanarwa.
hausa
female
30-over
phase 2
5ATQH
Kana son sana'ar furanni?
hausa
male
18-29
phase 1
08F8Q
Mataimakin shugaban ɗalibai sukan taimaka wa shugaba .
hausa
male
18-29
phase 2
PJ07Y
Za a tankade alubon masara in za a yi tuwon masara
hausa
female
30-over
phase 2
WSC0G
Ta haifa jariri mai launi na ruwan ƙasa.
hausa
male
18-29
phase 1
UT6UX
Eh, muna da ican zogale.
hausa
male
18-29
phase 2
SG0E2
Ban san nawa ake sayar da karen ƴan sanda ba.
hausa
female
18-29
phase 1
UVQVI
In nasha madara da yawa zata kumburamin ciki
hausa
female
18-29
phase 2
3HC0X
Ki rufe kanki kafin ki fara addu'a!
hausa
female
6-17
phase 1
V56PD
Satin da ya wuce muka dawo daga yajin aikin jami'o'i.
hausa
female
18-29
phase 2
CG41A
Kin taɓa yiwa gashinki shamfo.
hausa
female
18-29
phase 1
0X3VE
Babata ta gargaɗemu da rashin gaskiya a duk inda muka samu kanmu.
hausa
female
18-29
phase 1
GVTG8
A cikin lyalli na mu yara hudu ne .
hausa
female
18-29
phase 1
WJ5DX
Motocin kebul suna jujjuyawa daga tsaunin dutse, zuriya masu ban tsoro tare da ra'ayoyi masu ban sha'awa.
hausa
male
6-17
phase 1
LUHI4
Dokokin gwamnati suna ba wa kasa fahimtar alkibla.
hausa
male
6-17
phase 1
C42JK
Alayyahu yana da kyau don ƙara jini.
hausa
female
18-29
phase 1
YSEMN
Eh za su shiga muhawarar gobe.
hausa
female
30-over
phase 1
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
19