Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
0.54
17.3
speaker_id
stringlengths
5
5
text
stringlengths
2
164
language
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
2 values
age_range
stringclasses
3 values
phase
stringclasses
2 values
BDJ65
Kuka, kuɓewa, da karkashin, duka nau'o'in miya ne a arewacin najeriya.
hausa
female
18-29
phase 2
E4J10
Naga wata mata tana ihu da ta hau da ta shiga jirgin fairet.
hausa
female
30-over
phase 2
7561O
Zaki iya zama cikin aminci dashi?
hausa
female
6-17
phase 1
ANILK
Da hausa ake koyar da ɗaliban sashen darasin Hausa
hausa
male
18-29
phase 1
KNOGB
Janar Buhari ya mulki Najeriya na shekara takwas
hausa
female
18-29
phase 1
KK9DG
An canja mana sabon ɗakin kwana na makaranta.
hausa
male
18-29
phase 1
HGXBM
A'a, ban sha ba.
hausa
male
18-29
phase 1
542UB
Ina aka samu pad ɗin birki?
hausa
male
18-29
phase 1
43U15
Mulkin ɗumukraɗiya shugaba buhari yayi
hausa
female
30-over
phase 2
7INXT
Bala yana da niyyar ƙaddamar da shirin nasiha don jagorantar matasa.
hausa
female
30-over
phase 2
MVAFS
Fasinjoji suna son gudu sosai a mota.
hausa
female
30-over
phase 1
98RNY
Mallam Bashiru ke koyar da mu lissafi.
hausa
male
18-29
phase 2
0S58T
ana yi wa yara allura
hausa
male
18-29
phase 2
UVQVI
Za ki zauna ki tattauna da su?
hausa
female
18-29
phase 2
LWXI0
kana gani ta madubi?
hausa
female
30-over
phase 2
DA9N6
baba na yawan sa mana albarka
hausa
female
18-29
phase 1
Y3XGE
Babban yar uwa ta ta yi gabatarwa a falon mu watan da ya wuce.
hausa
male
30-over
phase 1
AQ87U
Kada ka dafa naman sosai.
hausa
male
30-over
phase 2
RBV5W
Mamman Shata yana da gidaje da yawa a Kurna.
hausa
male
6-17
phase 1
1EJ0W
Zo ki kai ni masaukin ɗalibai mata!
hausa
male
18-29
phase 1
6WUA2
E, zan share dakin.
hausa
female
18-29
phase 1
PYAB1
Muna buƙatar ƙarin ma'aikatan gini don aikin ya yi sauri.
hausa
male
18-29
phase 1
92IRM
Na ji daɗin ziyarar gidan zoo da nayi.
hausa
female
30-over
phase 2
08F8Q
Tsohon gwamnan jihar Kano dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ne.
hausa
male
18-29
phase 2
U07V5
Ya na aikin Hajji.
hausa
male
30-over
phase 2
DKEZS
Shiga jirgin da wur-wuri!
hausa
female
30-over
phase 1
UIX9F
Zan gina masallaci in nayi arziki.
hausa
male
18-29
phase 1
KSSMJ
Na san yadda ake kamun kifi.
hausa
male
18-29
phase 1
0S58T
Ana koya wa ɗalibai yadda ake kula da marasa lafiya a sashen 'Nursing'.
hausa
male
18-29
phase 2
NSBEO
Nawa kuke aski a nan?
hausa
male
18-29
phase 1
I5VHT
Sunan matata Rabi.
hausa
female
30-over
phase 2
F3XEV
kayan makarantar mata ya banbanta da na maza
hausa
female
30-over
phase 1
WZ1SO
Bafulatanai suna yin fulatanci
hausa
female
30-over
phase 2
BAIGL
Aisha ta samu aiki a Jufatu a bangaran kayan wasan yara
hausa
male
30-over
phase 2
UVQVI
Wace hanyar sufuri ce tafi rashin ɓata lokaci?
hausa
female
18-29
phase 2
LWXI0
Akwai takura da akeyi ta hanyar kafafen yaɗa labarai.
hausa
female
30-over
phase 2
GKNOH
Fadada birane cikin sauri na iya haifar da matsalolin zamantakewa da tattalin arziki.
hausa
female
30-over
phase 2
JBQYW
Yana da kyau a ringa yin sulhu tsakanin mutane.
hausa
male
18-29
phase 1
98RNY
Taofiq ya fara aikin koyarwa shekara biyar da suka wuce
hausa
male
18-29
phase 2
SFUVM
Man kalanzir ake sawa a murhu.
hausa
male
18-29
phase 1
RS1BF
Ina son shan barasar best yana da daɗi a gare ni.
hausa
female
18-29
phase 2
4F0Z2
Ciki yana ɗaukar watanni tara.
hausa
female
6-17
phase 1
IS822
E, a wajen gini.
hausa
male
30-over
phase 1
XXZ5O
Yayana ya samu aikin banki.
hausa
male
18-29
phase 2
MG6A8
Ƙwano bandaki suna samuwa a bandaki.
hausa
male
18-29
phase 2
T10T0
Raina tana son kallon animation, yaushe za a nuna ta?
hausa
male
30-over
phase 1
BAIGL
Har yaushe ka kasance mai jaraban jima'i?
hausa
male
30-over
phase 2
JAQ70
Akwai kalolin kitso da yawa
hausa
male
18-29
phase 1
QZS7J
Naga babban gidan sinima a birnin legas.
hausa
female
18-29
phase 2
XS187
Yaya sunan babban limamin Masallacin Ɗansarari?
hausa
male
18-29
phase 1
AIQOL
Eh, na soya naman da kyau.
hausa
female
30-over
phase 1
O77SE
Umar baya son tuwo kwata-kwata.
hausa
male
30-over
phase 1
YZYYL
Wasila za ta ci zarafin Garba ta intanet.
hausa
male
18-29
phase 1
82O8N
Yaron ya nutse a ruwa lokacin da yake ninkaya kuma babu wanda zai cece shi don haka ya mutu.
hausa
male
18-29
phase 1
XXZ5O
Iyaye maza sun fi san haihuwar ya'ya maza.
hausa
male
18-29
phase 2
4X2IT
Sani zai yi takarar shugaban ƙasa shekara mai zuwa
hausa
female
18-29
phase 1
PJ07Y
Zan bude cafe a Zaria city shekara mai zuwa.
hausa
female
30-over
phase 2
08F8Q
Shugaban tsangaya ke lura da ayyukan sashen.
hausa
male
30-over
phase 2
D9DBO
Shin hukumar ta san da matsalar?
hausa
male
18-29
phase 1
4Z2LL
Zan ajiye dikodi kan tebur
hausa
female
18-29
phase 1
M0O0P
Eh ina son dogon gashi.
hausa
female
18-29
phase 1
DI3ZZ
Ta karanci kimiyyar siyasa saboda tana sha'awar shiga siyasa.
hausa
female
18-29
phase 1
98RNY
Ka daina shan giya yayin da kake yin tuƙi!
hausa
male
18-29
phase 2
TGTDH
Yaushe za ku bude gidan abincin ku?
hausa
male
18-29
phase 1
GITZQ
Mun shiga aji karfe bakwai na safe.
hausa
female
18-29
phase 1
4VVBT
e sun rubuta dubu hamsin
hausa
female
30-over
phase 2
U07V5
Zuma tana magani
hausa
male
30-over
phase 2
E4J10
Addini imani ne.
hausa
female
30-over
phase 2
6IJPT
Ana mazarƙwaila daga rake ne
hausa
male
18-29
phase 1
KBE18
Jaririyar Tata tana saka komai a baki.
hausa
male
30-over
phase 1
165DU
Zan je gidan zoo na ga dabbobin daji
hausa
female
18-29
phase 1
58NPT
Kowani darasi akwai littafin shi.
hausa
male
18-29
phase 1
6SKSN
Kai! dena taɓa kudan nan!
hausa
male
18-29
phase 1
HWOBE
Za ka je ɗakin waƙa?
hausa
female
18-29
phase 1
9TC6F
Bala ya ja kunne yara.
hausa
female
18-29
phase 1
0X9I3
Bashari sunan namiji ne .
hausa
male
6-17
phase 1
BHQAS
A da babu kayan amfani na wutan lantarki
hausa
female
18-29
phase 1
7O3LT
Kina da ciki ne?
hausa
female
6-17
phase 1
3SFN5
Sitiyari ne ke juya tayoyin motar don canza mata alkiblah
hausa
male
30-over
phase 2
9ESJF
Karfen yana da tsawo na mita ɗari tara da saba'in da biyar
hausa
female
18-29
phase 1
AQ87U
Bayyana tarihin rayuwar malam buɗe littafi!
hausa
male
30-over
phase 2
N0ZA7
Munje shagon jiya.
hausa
male
18-29
phase 1
LWXI0
Khadija za ta fito da ankon bikin ta.
hausa
female
30-over
phase 2
ST1D2
Mucin ya je makaranta jiya.
hausa
male
18-29
phase 1
NQ2PF
Zaku iya dafa abinci da itacen wuta.
hausa
male
18-29
phase 1
3T7BB
An aika John zuwa ofishin shugaban makarantar don hargitsa ajin.
hausa
male
18-29
phase 1
O0456
Saƙar kyalle shine aikin yau da kullun na Amina
hausa
female
18-29
phase 2
GKNOH
Mutanen Maraɗi basu da yawa
hausa
female
30-over
phase 2
U7DQ3
Malamin aji yazo don kiran rajista
hausa
male
6-17
phase 1
E4J10
Laraba ce ta kawo kayan ka daga wajen tela.
hausa
female
30-over
phase 2
BDJ65
Maɓallin yana rataye a bango tun lokacin da ya yi amfani da shi.
hausa
female
18-29
phase 2
FDAX0
an ma yaron kaciya?
hausa
male
18-29
phase 2
73UN5
Garin kallon fim a talbijin, nakan kwana a falo
hausa
male
18-29
phase 1
HZU9A
Gidan bayi waje ne da muna yin ƙashi.
hausa
female
18-29
phase 1
PJ07Y
Shin kan akuwa yana da daɗi?
hausa
female
30-over
phase 2
EX3HO
Yarinyar da aka yi wa kaciya ta yi ta zubar da jini har ta mutu.
hausa
male
18-29
phase 2
UVQVI
Rashin amfanin kwalliya diyawa a fuska shine yanasa mutum ya yi fita marar kyau a gani
hausa
female
18-29
phase 2
V1DOC
Jibi zan je kasuwan yan katako da ke Zaria siyo kayayyakin gini.
hausa
male
30-over
phase 1
GEC3G
Ya tabbatar da nagartarsa a wajen.
hausa
male
18-29
phase 1
LWXI0
Ɗauko mana ganga a waje.
hausa
female
30-over
phase 2
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
1