Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
0.6
14
speaker_id
stringlengths
5
5
text
stringlengths
7
164
language
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
2 values
age_range
stringclasses
3 values
phase
stringclasses
2 values
472KQ
Meye kalar ƴar uwar ki?
hausa
male
18-29
phase 1
5PAGK
Na wanke banɗaki jiya
hausa
female
18-29
phase 1
WW9RY
Imel naka na aiki?
hausa
female
6-17
phase 1
4BBWH
Akwai malamai mata da mazaje a ma'aikata.
hausa
female
18-29
phase 1
BDJ65
Suna son cin gasasshiyar akuya.
hausa
female
18-29
phase 2
92IRM
Je ki wanke kanki yana wari
hausa
female
30-over
phase 2
2BOXG
A'a, Ban yi farin ciki da farashin fiya ba.
hausa
female
18-29
phase 1
TYPMN
Eh zane za a yi min.
hausa
female
18-29
phase 1
HQQTX
Kasuwa Badime waje ne da ake saida kayan lambu.
hausa
female
6-17
phase 1
3P2A7
kirga yana sa daya al'ada.
hausa
female
18-29
phase 1
1UFUP
Sai ku kawo saniya da akuya domin a binne mahaifinku
hausa
male
18-29
phase 1
V56PD
Mun tattauna akan munanan ɗabi'un sa.
hausa
female
18-29
phase 2
ROPBS
gobe kuje ku masu ta'aziya!
hausa
female
18-29
phase 2
BAIGL
Bitcoin yana da rashin amfani da amfani. .
hausa
male
30-over
phase 2
Z98MW
Sun sha hira jiya da daddare a Abuja.
hausa
female
18-29
phase 1
RXHH3
Plit na, na zuwa lagos gobe ne.
hausa
male
18-29
phase 1
F624Z
Buba zai shafa tafarnuwa a ƙafa.
hausa
male
30-over
phase 2
8OQ9I
Eh,jirgi zai iya ɗaukan kaya diye da jirgin sama.
hausa
male
18-29
phase 1
6UYMW
Busharwa zai iya ajiye mun ganyayyaki na?
hausa
male
18-29
phase 1
92IRM
Ina duba kayan abinci a bangaren kayan abincin shagon kantin.
hausa
female
30-over
phase 2
IQ4Z1
Yasir ya kai shekara biyu kafin ya daina shan nono.
hausa
male
18-29
phase 1
D01YD
a da ba kayan lantarki a ƙauye
hausa
female
6-17
phase 1
D8NE9
Eh,akwai kudi a injin ATM yanzu.
hausa
male
6-17
phase 1
PJ07Y
Ni mace ce kuma sunana Hajara
hausa
female
30-over
phase 2
OR2P0
masu sana'a suna samun kasuwa
hausa
male
18-29
phase 1
YPZOH
Wanzami ya taɓa min aski.
hausa
male
18-29
phase 1
XXZ5O
Tirafikato zai nuna idan mota za ta yi kwana.
hausa
male
18-29
phase 2
109PM
Kowa an haife shi kuma ya girma a cikin iyali.
hausa
male
18-29
phase 1
ROPBS
Wane ne zaɓaɓɓen gwamnan garinku?
hausa
female
18-29
phase 2
F4JCG
Za a kama wanda ya yi kisan kai.
hausa
male
18-29
phase 1
37NHL
a wani shafin zaku faɗakar da mutane?
hausa
female
30-over
phase 1
GKNOH
Wanda ke wuri na gyara yayi aiki mai kyau.
hausa
female
30-over
phase 2
O0456
Na kasa yarda ka bari ya aske gashin ka.
hausa
female
18-29
phase 2
WLJ0K
e, zan je.
hausa
female
6-17
phase 1
IFDH9
Babu kyau wa mace mai ciki ta dinga fitan dare.
hausa
female
18-29
phase 1
ID06J
Tagwayen suna yin murmushi.
hausa
male
18-29
phase 1
JKLX3
Eh sunyi fentin gida.
hausa
female
18-29
phase 1
RBVEC
Ruwan hadar jan baki ta siyo mata.
hausa
female
18-29
phase 1
1FSR5
Su waye suka je ta'aziyar?
hausa
male
18-29
phase 1
22H3Q
Aminu yana cikin muhawarar tsakanin makarantun da zamu halatta gobe.
hausa
female
18-29
phase 1
GKNOH
Wurin canza kuɗi sun ce wata mai zuwa dala zai hau
hausa
female
30-over
phase 2
AX97D
mun Sha shayi da burodi a tashan
hausa
female
18-29
phase 1
4AJUJ
Luwaɗi ba abu bane mai kyau ko a wajan Allah, saboda ba haka ainashi Allah ya tsara ba
hausa
male
18-29
phase 1
JAE1X
Shugaba na sashi na mu ba ya ofis.
hausa
female
18-29
phase 1
AJ1QO
A'a, kada ka yi min wannan salon askin.
hausa
male
6-17
phase 1
W1O67
Malamin kula da Gida yana da duhu.
hausa
female
30-over
phase 1
AQ87U
Ka siyo isassun mangoro na yin lemun?
hausa
male
30-over
phase 2
15HXP
julakunkunan yara ya diba guda dubu biyu da talatin
hausa
male
18-29
phase 1
VBAC4
Zuciyar mutum, birninsa.
hausa
male
18-29
phase 1
XXZ5O
Aa ban samu jam'i ba.
hausa
male
18-29
phase 2
UT6UX
Eh na yi rajistan motata da kamfanin inshora.
hausa
male
18-29
phase 2
P2D5C
Ya kasa barci bayan ya ji labaran fatalwa.
hausa
male
18-29
phase 1
43U15
Jami'a waje ne da ake koyar da ilimi iri-iri.
hausa
female
30-over
phase 2
XXUX4
za'a Saka masa suna cindo
hausa
male
18-29
phase 1
V56PD
akwai taliya ta awo
hausa
female
18-29
phase 2
WGBAO
Za mu kai ma ƙawarmu da ta haihu ziyara
hausa
female
30-over
phase 1
P2D5C
Ya mutu sanadiyar hatsarin mota jiya
hausa
male
18-29
phase 1
J3E21
Yaro ya shiga kwandon wanka
hausa
male
18-29
phase 1
KKFFH
Mambila gari ne mai sanyi ga arhan kayan lambu a jahar Taraban Najeriya.
hausa
male
18-29
phase 2
VR4A0
kawu na ya ce in zo gona da kwando.
hausa
male
30-over
phase 1
A447I
Kana da takarda a ofishin ka?
hausa
female
18-29
phase 1
MAW4T
Maza na da gemu.
hausa
female
18-29
phase 1
EX3HO
An raba gayyatar don bikin suna.
hausa
male
18-29
phase 2
U07V5
Ina mataki na biyar a sashen darasin injiniya
hausa
male
30-over
phase 2
RWCVB
Direban yana son yawan gudu.
hausa
male
18-29
phase 1
HZ72O
Na ga shukar koren tattasai a Na'ibawa.
hausa
male
18-29
phase 1
IBP6X
Fina-finan barkwanci sukan kawo dariya da farin ciki ga masu sauraro.
hausa
male
30-over
phase 1
WZ1SO
Naira ashirin kuɗi ne me yawa a da.
hausa
female
30-over
phase 2
GKNOH
Malaman leburare mace ce.
hausa
female
30-over
phase 2
ROPBS
Cutar kuturta ta ƙusa ƙarewa a Najeriya.
hausa
female
18-29
phase 2
LHL2Y
Kunna rediyo na ce!
hausa
male
6-17
phase 1
4VVBT
Ido wa ka Raina?
hausa
female
30-over
phase 2
ZJWMJ
Haka ne, gobe zan koma ɗakinta.
hausa
male
18-29
phase 1
GJEP8
Soso ya ƙare.
hausa
male
18-29
phase 1
HXL1F
Yau na sayi ƙasa mai sauƙi
hausa
female
30-over
phase 1
FVWYY
Asma ciwo ne da yake taɓa huhu
hausa
female
18-29
phase 1
SGZ5M
Mutane kalilan ne suka halarci bikin sanya wa yaron suna.
hausa
male
18-29
phase 1
I5VHT
Yara maza sun fi yin bal.
hausa
female
30-over
phase 2
CL9PP
Zan sake kai ziyara daya daga cikin gurin shaƙatawa na ƙasa a lokacin hutunmu.
hausa
male
30-over
phase 1
ROPBS
ana San ran farashin naira ta hau Nan gaba
hausa
female
18-29
phase 2
J4GQJ
An yi hijabin Aisha ne da satin.
hausa
female
18-29
phase 1
DUW9Q
Sai an fere doya ake dafawa
hausa
female
18-29
phase 1
UQGQZ
An kashe abdul a sahad shopping mall
hausa
female
6-17
phase 1
I5VHT
Kun taɓaganin ana bawa zomo abincin doki?
hausa
female
30-over
phase 2
DN6J6
Akwai ƙudaje sosai a unguwannin gargajiya
hausa
male
18-29
phase 1
HAF52
Jefar da ƙadangarennan a waje
hausa
female
18-29
phase 1
6P3CR
Tayi ta yiwa mutane murmushi
hausa
female
30-over
phase 2
VTGBU
Wanene ya ce ba zamu zo fadar ba?
hausa
male
18-29
phase 1
D3IM8
Yawa kan sa zare ya ja dutse.
hausa
female
18-29
phase 1
O0456
ya je shi intabiyu.
hausa
female
18-29
phase 2
I5VHT
Da ba a shari'a sai a kotu amma yanzu har a zum yi ake yi.
hausa
female
30-over
phase 2
V56PD
Gobe zan sa man feturin nera dubu biyar a mota na
hausa
female
18-29
phase 2
L7SHI
Na hangi mutane suna ɗaukan kayansu a tashar jirgin ruwa.
hausa
male
18-29
phase 1
EX3HO
Zuba kwal ɗin a wuta.
hausa
male
18-29
phase 2
JPKQ0
Wasu otal-otal na spa na yin hidimar kiwon lafiya.
hausa
male
18-29
phase 2
AJ1QO
Aa, babu ciwon kai
hausa
male
6-17
phase 1
PA8DN
Yaushe za ka wuce sayan alayyafo?
hausa
female
30-over
phase 1
LWXI0
Ya yi hatsari ya fasa gaban motarsa.
hausa
female
30-over
phase 2
QEUJ5
Joseph ya ce zai je hotel ɗin giya a kasuwar Aba.
hausa
male
18-29
phase 1
XP695
Ina shirin sare itacen koko a cikin gidan mahaifina.
hausa
female
6-17
phase 1
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
15