audio audio | speaker_id string | text string | language string | gender string | age_range string | phase string |
|---|---|---|---|---|---|---|
4IM27 | Zan saya settin buroshin kwalliya gobe | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
0EBDZ | Coci wuri ne da kirista suke zuwa yin bauta. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
SKK3B | Wasu gidan abinci na yin dilibiri na gida | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
N0CBZ | Wanzamin gidan mu ya iya aski. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
2SLBG | An kama wasu samari suna shan miyagun ƙwayoyi. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
SRDXK | eh ya na sha | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
6604F | Ya riƙe sukundireba. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
A447I | Ka na da taliyan Ɗangote? | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
NJQ51 | Ni da Iyalli na muna Jin dadi a'wurin shakatawan. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
076H1 | Ita mace ce amma ta yi kamar namiji. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
O83W0 | Hanyar shiga gidan cin abinci ita ce ta ƙofar baya. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
H0BI9 | Kujerun na bukatar gyara. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
P5400 | Na'urar A.C ta fi tsada akan fanka | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
KKFFH | Yaushe za ka je Katsina ɗakin kara? | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
S5PPU | Adamu zai bude sabon gidan mai a mako mai zuwa. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
LWXI0 | ɗaliban sun Saka rigar makaranta | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
E5EFQ | Akwai kwasa-kwasai da ake karantawa a jami'a. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
736FX | yan'uwa sun zo tarar Baki | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
84EIR | Ohmay lay ya yi waka da johney x. | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
QYG23 | kadangare yana haihuwa? | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
YP7F2 | Ana biki na kwal to wa lauyoyi Wanda sun tafi ta makarantan shari'a. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
MG6A8 | Za'a tura makafi guda hamsin karatu kyauta wata shekara. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
TZZMG | Gobe, zan yi girki da murhu. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
CYSTJ | Kishiyar Uwa mai kulawa, tare da haƙuri mara misaltuwa , ta taimaki ƴaƴan kishiyarta | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
7RD54 | Baƙin ƙutsa yana da tsini. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
7Q5SB | Sani ya ce kojerar gaban motarsa ta tsufa sosai. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
4O9E3 | A'a ina shan metformin ɗin yanzun | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
6P3CR | limamin ake Jira yazo a taada sallah | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
92IRM | Ka taɓa ɗanɗana shuwaka? | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
43U15 | Kasa yarinyar bacci kuma ka bar ɗakin | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
V56PD | Muna da sunayen yarbawa da ake sawa ƴara kaman su, Taiwo, Bolaji, Adebayor Mashood da sauran su. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
8AEJA | Ana yawan cin zarafi a makarantun kwana. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
VBPS1 | Magatakarda yana tattaunawa da alkali | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
ULBNV | Eh, na dauka taliyan . | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
6N67R | Dan uwanku yana Landan? | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
C77E6 | Uwar jariri za ta sayi tufafi dubu ɗaya da ɗari shida da goma sha tara. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
3A02C | E, na wanke komai. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
GSM9R | Kaina yakan yi mani zafi kowace yamma . | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
HY0B1 | "Masu kiyaye jituwa," "Manoman Sunrise," da "Golden Memories" kadan ne daga cikin alakokin. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
GKNOH | Dandalin dai wuri ne da ake saye da sayar da kayan yau da kullum. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
V56PD | An koyar musu da talabijin. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
9WJZT | Abubwan Dake ke faruwa à duniya suna kan intanet. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
FDAX0 | Ana amfani da lemun tsami a matsayin abin adana kek. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
XXZ5O | Gidan marayun yana ina ne? | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
9EXU6 | Wane aiki alkali ke yi a tsarin shari'a? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
9CSQ9 | Na ga chimpanzee a Omu Resort Zoo Portharcourt. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
Z3SDA | Lokacina ne n'wanke gidan wanka. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
WBDAM | a da iyalai kan zauna tare a cikin gida daya | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
EIKBM | Ina cin taliya da cokali mai yatsu. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
LWXI0 | zan je gidan DPO | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
MVZWB | Yawancin man goge hakori yana da zaki | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
5QC3E | NNPP ita ce jam'iyar da taci zaɓen gwamna a kano | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
LWXI0 | ta Gina katangar gidan da tsawo saboda ɓarayin | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
5ZY4R | Ikilisiya ginin Kirista ne da ke zuwa ibada da addu'a | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
JAE1X | Jami'a ɗaya kika je da Aisha? | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
FY9IA | Malam zai ci tufa. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
WZ1SO | Dauko man gashin na saka miki anjima. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
95AJC | Najeriya ta sake zama jamhuriya bayan da aka rubuta sabon kundin tsarin mulki a cikin sha tara saba'in da tara | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
K27KG | Gobe mama zata fara hirar bidiyo | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
1PMQ6 | A musulunci Allah ɗaya ake bauta wa | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
PJ07Y | Na dafa wa mai jego ganyan gwanda. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
6FHC9 | bani da data ban buɗe status ɗintaba | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
XXZ5O | Makoci na yaje gidan giya jiya. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
SAY3T | A na zabe in suna son shugaban ƙungiya | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
GKNOH | Babansu mutum ne mai amana | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
3SFN5 | Zasu biya albashin mallamin da yake hutun dole kuwa? | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
374QY | zai je kasuwar sayar da kayan gini | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
S4CO8 | Eh! Na yi imani da camfi. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
V56PD | Muna zuwa gaisawa a ƙauyen mu. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
9T077 | Ka tafi ka yi sallah a jam'i. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
D9DBO | Kama ruwa yaron zai yi? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
K14KN | Tumatir din yana lallace kullun . | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
ROPBS | Sata ya yi wa Binta. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
F624Z | Tabbas! Za a gina otal a Kabo. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
WZ1SO | Kamun kai shine mutum ya kau da kai daga abubuwa marasa kyau. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
LFKJO | Kashiya suke karban kudin kaya | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
Y2N88 | Ankara shine babban birnin turkiya | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
LBD2M | Kare zai cije ɓarawo | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
JPKQ0 | Zan hana yara yin wasan dambe jibi | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
NWCHL | kudidi kullum yana zuwa amfani da firinta dina. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
UZJ6Q | Nazo shiga banki ƙofar lantarkin taƙi buɗewa | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
PBITM | Sun je kantin jiya. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
LWXI0 | za'a ɗaura faifan waƙanshi an jima | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
O0456 | Za ta je a dubata. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
92IRM | Ana amfani da na'urar busar da gashi wurin busar da gashi bayan an wanke | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
F624Z | Fesbuk ya mamaye duniya. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
S4ZNV | Mahaƙan rijiyar bohol suna samun kudi sosai saboda shine ake yayi yanzu | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
WZ1SO | Yaushe ma'aikatan lafiya za su allurar rigakafi? | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
J00O2 | Ana kiwon dabbobi a gida. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
CPU96 | Shin ka gaɓatar da faƴil ɗin ka a ofishin mai rejista? | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
9240V | An buga littafin 'Firide and Firjudis' a cikin shekara ta alif ɗari takwas da sha uku | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
GNKWB | Yayana ya kama babban kifi a yayin gasar kamun kifin. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
UOLRX | A ina zamu sayi majagaran? | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
L30KJ | Za su kai amarya gidan sirikanta. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
Y2N88 | Duk taron da za a yi a dandalin ƙauyuka dole sai da amincewar sarki ko mai anguwa. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
BVAQW | Nan da kwana biyar za mu ɗauko kwararen mai tuƙa jirgin ruwa | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
RJ1R3 | mahaifiyata ba ta son shafa kayan shafa. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
PJ07Y | Na hana yara na kallon fina-finan tsoro. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
MOQR5 | Tana ta ciwon safe tun wata daya kenan. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
1A9E0 | da suke shiga cikin wasanni da wasanni iri-iri, suna sanya su zama mutane masu kyau. | hausa | female | 18-29 | phase 1 |
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 10