Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
0.66
14.3
speaker_id
stringlengths
5
5
text
stringlengths
2
171
language
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
2 values
age_range
stringclasses
3 values
phase
stringclasses
2 values
98RNY
Za a kashe wassu ƴan jarida
hausa
male
18-29
phase 2
E4J10
Shin tana cikin ajin?
hausa
female
30-over
phase 2
GVTG8
Akwai firinta guda hudu ne a ofishin Dauda.
hausa
female
18-29
phase 1
9PU2B
Gobe, za mu dafa barkono barkono da kayan yaji .
hausa
male
6-17
phase 1
6N67R
Bankin ba da rance daban yake da bankin kasuwanci
hausa
female
30-over
phase 2
4N1IU
Musa zai je ƙauye ya gaishe da tsofafin abonkAnan shi idan ya dawo daka amurka?
hausa
male
18-29
phase 1
92IRM
Dakunan karatun sashen mu guda biyu ne.
hausa
female
30-over
phase 2
B1LVK
akwai yara ƴan shaye shaye da yawa
hausa
male
18-29
phase 1
0S58T
Abuja ne birnin tarayya a najeriya
hausa
male
18-29
phase 2
KKFFH
Wasu lokuta ana mafani da itace wurin gini.
hausa
male
18-29
phase 2
BYY9F
Abokina ya bude sabon wurin abinci a Kano.
hausa
female
18-29
phase 1
98RNY
Za ka bini zuwa kurkuku?
hausa
male
18-29
phase 2
F4JCG
Za mu karɓo sauran littafan ne?
hausa
male
18-29
phase 1
3GJ0H
Akwai sashe na musamman da ake sayar da kayan kwalliya a shoprite
hausa
male
18-29
phase 1
OR2P0
Ruwan bai tafasa ba kika zuba shinkafa.
hausa
male
18-29
phase 1
6N67R
Dagaskene sirikina mutumin kirki ne.
hausa
female
30-over
phase 2
08F8Q
Kayan da kika yi wa Sarah ya barke saboda ya matse ta sosai.
hausa
male
18-29
phase 2
16VNF
Dattawa sun fɗaga taron da zasuyi
hausa
male
18-29
phase 1
S8KWN
An yi amfani da ita wajen ƴin kuɗi.
hausa
female
18-29
phase 1
PJ07Y
Akwai zauren dattijai a garinku?
hausa
female
30-over
phase 2
JAQ70
Akwai dangantaka tsakanin ma'aurata, abokai, da iyaye.
hausa
male
18-29
phase 1
92IRM
kowanne addini yana da abun gebe guda ɗaya
hausa
female
30-over
phase 2
8W5EV
ƴan majalisan sun ce motoci zasu saya
hausa
female
6-17
phase 1
W73D0
Mun saurari tarihin Annabi Yusuf a rediyo
hausa
female
30-over
phase 1
MG6A8
Ruwaye ne ninkayar da
hausa
male
18-29
phase 2
BDJ65
muna shan barasa da abubuwan sha ba na giya ba
hausa
female
18-29
phase 2
5B2R0
A wace firamare Ladi take aiki?
hausa
female
18-29
phase 1
E4J10
In ziyarar sirikata, mu tattauna muhimmin batutuwa, duk ranar Alhamis.
hausa
female
30-over
phase 2
FDAX0
A'a, ban san sunan likitan ba.
hausa
male
18-29
phase 2
19TDR
Malam zai shuka gurjiya da damina.
hausa
male
18-29
phase 1
WZ1SO
Jiya na gyara banɗakina.
hausa
female
30-over
phase 2
Z36FG
Mene ne amfanin na'urar sanyi?
hausa
male
18-29
phase 1
UT6UX
E, baƙin tukunya na fidda baƙin tuwo.
hausa
male
18-29
phase 2
JS7YF
Eh, za ta yi miyan kuɓewa gobe
hausa
male
18-29
phase 1
43U15
Za ta buɗe shafin ta na twitter
hausa
female
30-over
phase 2
UO0XP
Akwai isassun gidajen abinci a nan.
hausa
female
30-over
phase 1
T01U8
Shin filin wasan ƙwallon ƙafa na makarantar sakandaren Borno ya ɗauki nauyin wasanni a bara?
hausa
female
6-17
phase 1
XXZ5O
Maggi biyar na saka a abincin.
hausa
male
18-29
phase 2
V56PD
Jami'a tafi kwalejin ilimi yawan gine-gine.
hausa
female
18-29
phase 2
VMLC6
Za a yi amfani da harrow seeder don rarake ƙasa da shuka kayan lambu wani sati
hausa
female
18-29
phase 1
EGR2C
Ana amfani da kwanon suya wajen suya.
hausa
male
6-17
phase 1
ROPBS
inyamurai sun Fi yawa a kuduncin najeriya
hausa
female
18-29
phase 2
9M7T8
Tufafin gargajiya irin su èkú/agọ̀, oṣé, da môriwò ana sawa a lokacin bukukuwa
hausa
female
30-over
phase 1
MG6A8
Trolling yana ƙoƙarin ɓata mutum akan intanet ta hanyar faɗin munanan abubuwa da gangan.
hausa
male
18-29
phase 2
4YWYS
Akwai cutuka kala kala
hausa
male
18-29
phase 1
6KFWV
Idan yanayi bai kyau ba, jirgin sama zai fada.
hausa
female
30-over
phase 1
RJXXW
Amfanin tukunyan suya shine don soya wasu launukan abinci.
hausa
female
18-29
phase 1
QZS7J
Uwar Maryam ta rabu da mahaifinta saboda ya auri wata.
hausa
female
18-29
phase 2
EX3HO
Sun buƙaci nas ta jagoranci ƙungiyar.
hausa
male
18-29
phase 2
MG6A8
Sunana baya cikin rajista
hausa
male
18-29
phase 2
EMDY4
E, ni valibi ne.
hausa
male
18-29
phase 1
BDJ65
Akwai kudi a na'urar cire kuɗi ta bankin Fideliti
hausa
female
18-29
phase 2
BW72H
Ofisoshi wurare ne da aka tsara don aiki.
hausa
male
30-over
phase 1
98RNY
Hedikwatar babban bankin Nigeria (CBN) a Abuja yake.
hausa
male
18-29
phase 2
90P2J
Kifaye suna arha a garuruwan da suke da ruwa.
hausa
female
18-29
phase 1
UT6UX
Da makarantar su ali zakuyi muhawara
hausa
male
18-29
phase 2
HQF8O
Nawa ne ya baka?
hausa
male
6-17
phase 1
Y1RGB
Delu tana da manyan idanu
hausa
male
30-over
phase 1
CYSTJ
Wurin kula da yara wuri ne na kula da yara ƙanana.
hausa
female
6-17
phase 1
LLF8H
Kin je wajen horar da Amare kafin aurenki?
hausa
male
18-29
phase 1
0U5LH
Sarauniya Amina jaruma ce a arewancin Najeriya.
hausa
male
18-29
phase 1
7O3LT
Kai kake daraktin ɗin fim ɗin?
hausa
female
6-17
phase 1
O0456
CBN ita ce banki da ke ka n gaba a Najeriya.
hausa
female
18-29
phase 2
0Y0DS
Eh, na Kira Amina.
hausa
male
18-29
phase 1
UT6UX
E, muna da shi.
hausa
male
18-29
phase 2
BKW7T
Ka san Bola?
hausa
female
18-29
phase 1
JUMRU
Fitattun masu fasaha Fela Kuti da Bob Marley sun haɗa al'adun Afirka da na Yamma.
hausa
female
6-17
phase 1
3QWFE
A karbi katin shedar makaranta a wajan malaman gidan da kuke karatu
hausa
female
18-29
phase 1
W1K9P
Karin magana na ba wa wassu haushi
hausa
male
18-29
phase 1
U07V5
Tayi yunƙurin kashe ɗan kishiyar ta.
hausa
male
30-over
phase 2
W0FF6
ba kya shan giya?
hausa
male
18-29
phase 1
PJ07Y
Shari'a Saɓanin hankali
hausa
female
30-over
phase 2
AQ87U
Kiristoci su kan je coci a ranar Lahadi
hausa
male
30-over
phase 2
Z36FG
Nawa ne farashin waya mai kauri?
hausa
male
18-29
phase 1
UVQVI
Wanene ya taimaka maka da girman ƙofar?
hausa
female
18-29
phase 2
6C87H
Zo mu dafa abinci.
hausa
female
18-29
phase 1
8X1SC
Fanadol ne da seftirin.
hausa
male
18-29
phase 1
94JJR
Laifi ne wanda ba soja ba ya saka kayan sojoji.
hausa
female
18-29
phase 1
4O9E3
A'a yana cikin gidan
hausa
male
18-29
phase 1
0R1XW
ba mu a yin surutu a laburare
hausa
male
18-29
phase 1
MXJ3R
Leftana na da taurarai biyu a kafaɗar su
hausa
male
18-29
phase 1
F624Z
Kori yana daɗaɗa shinkafa jalaf.
hausa
male
30-over
phase 2
PJ07Y
An nada ni Manaja na Salon kanwata.
hausa
female
30-over
phase 2
RXHH3
Musa ya ba ka jaka dayan?
hausa
male
18-29
phase 1
P7GRF
Sai an saka batir a radiyon nan zata yi aiki
hausa
female
18-29
phase 1
BAIGL
A'a! Ba zan tafi teku ba.
hausa
male
30-over
phase 2
0C1S8
An siyo mana doya na yin sakwara.
hausa
male
18-29
phase 1
43U15
Malaminmu ya faɗa mana tatsuniyoyin addini.
hausa
female
30-over
phase 2
K2ZUP
Arewa Tuwita wurin samun labarai ne na arewa.
hausa
male
18-29
phase 1
BDJ65
Jaridar Triump jarida ce ta buga labarin sakamakon zaben Jigawa.
hausa
female
18-29
phase 2
O0456
Ina da gida a Lagos
hausa
female
18-29
phase 2
HXL1F
Naci fanken dubu ɗaya da na je awo yau
hausa
female
30-over
phase 1
V56PD
Ruwa ba sa'an kwando bane
hausa
female
18-29
phase 2
2L759
Jiya Mamarta ta mata ihu 'Kar ki soya filantan'!
hausa
male
18-29
phase 1
DEWPU
Ɗan Maraya Jos ya na amfani da molo a matsayin kayan kiɗan shi kafin mutuwar shi
hausa
male
18-29
phase 1
XBGN6
Za su bar ƙauye.
hausa
female
18-29
phase 1
BDJ65
kasan kayansu yana da tsada ko?
hausa
female
18-29
phase 2
OE9XE
Tanimu zai yi wa Basiru aski da dare.
hausa
male
18-29
phase 1
IYEEQ
A'a, bana son mulkin soja.
hausa
male
18-29
phase 1
L7SHI
Na aika a sayo min costad a kasuwa.
hausa
male
18-29
phase 1
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
11