Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audio
speaker_id
string
text
string
language
string
gender
string
age_range
string
phase
string
43U15
Jirgin ruwa a ruwa yake tafiya.
hausa
female
30-over
phase 2
UT6UX
Raguna biyar aka yanka sunan ɗan gwamna jiya
hausa
male
18-29
phase 2
WKL37
Na ji tsoro jiya da sojojin ke musayar wuta da yan bindigan.
hausa
male
18-29
phase 1
EX3HO
Sisters masu uba ɗaya amma uwa daban-daban 'yan uwa ne
hausa
male
18-29
phase 2
AEW1Q
Shiga makarantar soja akwai wahala
hausa
male
18-29
phase 1
92IRM
Zai yi aure wannan lahadin.
hausa
female
30-over
phase 2
3SFN5
Matan kowanne al'umma suna da irin kitson da suke yi
hausa
male
30-over
phase 2
BDJ65
Kafa saba'in ne tsawon filin wasa.
hausa
female
18-29
phase 2
PV8YY
Kana wanka da sabulu?
hausa
female
18-29
phase 1
KPC2Y
Wasu kujerun su na zuwa da ƙananun filulluka
hausa
female
18-29
phase 1
R55OA
Zan fara sayar da jakuna da takalma a'shago na.
hausa
male
18-29
phase 1
4VVBT
An koya mana cewa wurin da ake tattaunawa yana rinjayar ingancin tattaunawa.
hausa
female
30-over
phase 2
AQ87U
Shin kun san inda Sashen Tarihi yake?
hausa
male
30-over
phase 2
W0FF6
Ajiye min naira hansin na.
hausa
male
18-29
phase 1
22LIU
Ee, akwai yadi biyu a cikin rigar da kuka siya a makon da ya gabata
hausa
male
18-29
phase 1
U07V5
Tushen laka yana hana laka, ruwa, gishiri, da tarkace fesa fita.
hausa
male
30-over
phase 2
GAFNP
Da sauri gasa masara!
hausa
female
30-over
phase 1
MG6A8
Ciki zai iya zama albarka.
hausa
male
18-29
phase 2
U07V5
Iyaye mata na taka muhimmiyar dama wajen tarbiyyar ƴaƴan su.
hausa
male
30-over
phase 2
EX3HO
Je ka ka kawon mun wandan
hausa
male
18-29
phase 2
O0456
Eh, ni mai dafa abinci ne.
hausa
female
18-29
phase 2
N7X4I
sauro zai kara yawa nan da wani lokaci
hausa
male
18-29
phase 1
ML5LJ
Ee ina sha'awan dabbobi sosai
hausa
female
18-29
phase 1
2SLBG
Wani mutum ya shafe shekaru ashirin ba tare da ganin abokinsa ba.
hausa
male
18-29
phase 1
Z426P
Cocina na Kiristoci ne, su kuma Masallatai na Musulmai ne
hausa
male
18-29
phase 1
U3RHD
Bani jaka ta.
hausa
male
30-over
phase 1
ROPBS
Lami tana koyar da lissafi sosai.
hausa
female
18-29
phase 2
08F8Q
Ya na bukata a'duba kwantenan a'wurin tashar jirigin ruwan.
hausa
male
18-29
phase 2
9WU7P
Gidan katafaren falo ne a saman bene na dogayen gini wanda galibi ana yin kayan alatu
hausa
male
6-17
phase 1
ULBNV
Eh, nine shugaban dalibai .
hausa
female
18-29
phase 1
6P3CR
mu guji gaya wa juna munan kalamai
hausa
female
30-over
phase 2
LHSPZ
Sai da na shiga jirgi na tuna kayan sako na
hausa
male
30-over
phase 1
5B8BY
Kano itace garin kasuwanci
hausa
female
30-over
phase 1
6MLNU
Na sayi kwando biyu na tumatur da kuma kwando ɗaya na attaruhu a kasuwar Ƙofar Ruwa.
hausa
female
18-29
phase 1
2XSN3
Za a daina yin auran dole nan gaba.
hausa
female
18-29
phase 1
ZN1GI
Kafufun keken sun rike mun jakata.
hausa
male
18-29
phase 1
8J9YQ
Kina da zoben aure?
hausa
male
18-29
phase 1
KKFFH
Eh, Ina motsa jiki akai-akai don ƙarfafa cinyoyina.
hausa
male
18-29
phase 2
FDAX0
Na fasa, ba ni kaya na!
hausa
male
18-29
phase 2
DUW9Q
Sai anyi asabar kafun lahadi
hausa
female
18-29
phase 1
7BD5Y
Za mu taru muyi kacici-kacici
hausa
male
18-29
phase 1
JAQ70
Akwai marasa hali da yawa masu zama a birane
hausa
male
18-29
phase 1
WVKSL
Na hadu da matata a Facebook.
hausa
male
18-29
phase 1
6Z5OQ
Sojan ya zane ni.
hausa
male
18-29
phase 1
7JVJJ
Muna jiran saƙon mu ya iso ta jirgin ruwa
hausa
male
18-29
phase 1
8H07W
Ana ajiyar muhimman takardu a banki.
hausa
male
18-29
phase 1
EAMEH
An sanya injin busar da gashi domin gyaran gashi na zamani
hausa
male
18-29
phase 1
E4J10
A watan yuli zan kammala karatuna na digiri
hausa
female
30-over
phase 2
XXZ5O
Ni da mijina muna wajen shakatawa na minjibir a Kano.
hausa
male
18-29
phase 2
WZ1SO
Akwai tsaro sosai domin kar masu laifi su gudu.
hausa
female
30-over
phase 2
ZN72Z
Mun dade muna aiki a jami'a don haka mun saba da yadda aikin horar da dalibai suke
hausa
female
6-17
phase 1
RODHO
A cikin shekaru masu zuwa, tatsuniyar soyayya ta Fatima za su juya zukata a Imo.
hausa
male
18-29
phase 1
PUQJG
Faladrin maganin ciwon zazzaɓin cizon sauro ne
hausa
female
18-29
phase 1
U07V5
Za a ba shi adimishon ya je ya karanta turanci
hausa
male
30-over
phase 2
MG6A8
A'a, taron taro ba zai dauki lokaci mai tsawo ba
hausa
male
18-29
phase 2
JPKQ0
Ba gamagarin masu ɗinki ne suke iya ɗinka sut ba
hausa
male
18-29
phase 2
KKFFH
Ana yi wa jarumi Ali Nuhu kwalliya
hausa
male
18-29
phase 2
0CMUF
Tabarmar bandaki tana hana zamewa lokacin wanka.
hausa
female
18-29
phase 1
WZHUP
Gandun daji shine inda ake samun manyan itatuwa da mugayan halittun daji.
hausa
male
18-29
phase 1
V56PD
An ba amarya sadakin ta a hannu.
hausa
female
18-29
phase 2
F624Z
Ku bauta wa Allah shi kaɗai.
hausa
male
30-over
phase 2
81N3L
Ana amfani da filaya wajen dawrin wayoyi .
hausa
male
18-29
phase 1
0S58T
Kuka miya ce mai daɗi
hausa
male
18-29
phase 2
98RNY
Asabe far ta tsufa amma bata tunanin mutuwa, kullin ita na shan kayan maye.
hausa
male
18-29
phase 2
WGBAO
Mun kai ziyara masallacin Al'aqsa shekarar da ta gabata
hausa
female
30-over
phase 1
S3W8I
Zoben nan yayi kyau kuwa?
hausa
female
30-over
phase 1
6UYMW
Lemon zaƙi na taimakawa wajen bada bitamin C.
hausa
male
18-29
phase 1
LWXI0
Za su kai sakon Aisha tasha.
hausa
female
30-over
phase 2
AUYVH
Zan je in samo kalan kataki daban daban.
hausa
female
30-over
phase 1
DCA4T
Sabo yana soyaya da Rabi.
hausa
male
30-over
phase 1
3BEZH
Da na ganshi da salon gashin nan ban iya gane shi ba.
hausa
female
18-29
phase 1
V56PD
A makaranta mu ke buga kwallon tennis
hausa
female
18-29
phase 2
JPKQ0
Sani ya ce jirgin ruwan sojoji ya iso Ribas da safen nan.
hausa
male
18-29
phase 2
5QJH6
Suna son siyan lilo don filin wasan shekara mai zuwa
hausa
male
18-29
phase 1
E4J10
Yana bayan gidan mu
hausa
female
30-over
phase 2
R9ZSY
Ana ajiye dikodi a kan tebur a falo.
hausa
male
6-17
phase 1
F624Z
Za a iya yin shuka da inji.
hausa
male
30-over
phase 2
UT6UX
Ana buƙatan abinci ne don a rayu
hausa
male
18-29
phase 2
X4ULX
Wancan yaron ne
hausa
male
18-29
phase 1
08F8Q
An yi wa filin wasan ƙwallon kwando na wata sakandare katanga.
hausa
male
18-29
phase 2
6N67R
Wai an kore kofur Audu daga garin nan?
hausa
female
30-over
phase 2
XP8KJ
Mallam buba ya siya mana fanta.
hausa
male
6-17
phase 1
92IRM
Mai gadin makarantar mu bai da lafiya.
hausa
female
30-over
phase 2
77HQS
Za a naɗa Abdul a matsayin shugaban garin ƙauyen nan.
hausa
male
18-29
phase 1
VBAC4
Gwamnan ya bayyana shirin sakin wasu fursunoni, ban da waɗanda aka samu da laifin kisan kai.
hausa
male
18-29
phase 1
YW0W2
Fura da nono abincin fulani ne
hausa
female
18-29
phase 1
7BD5Y
Za mu ci dankali da manja
hausa
male
18-29
phase 1
V2T01
Za a yi wa jaririrn wankan farko a bahon wanka.
hausa
female
30-over
phase 1
XXZ5O
Kishiyar mamana yar kano ce.
hausa
male
18-29
phase 2
CYSTJ
mota na amfani da fetir dan tayi aiki
hausa
female
6-17
phase 1
XBGN6
Za'a yi nera dubu biyu na takarda.
hausa
female
18-29
phase 1
WJG8U
Jiya gwamna yazo unguwar mu ganin aiki
hausa
female
18-29
phase 1
AQ87U
Barkonon ya ƙare.
hausa
male
30-over
phase 2
YK64V
da kafa kaka na ya yi tafiya
hausa
female
6-17
phase 1
8Z36U
Ana amfani da man injin dan kula da motoci.
hausa
male
18-29
phase 1
Z3SDA
Caja na ne.
hausa
female
18-29
phase 1
1KWR7
Babu komai a jikin Kwarkwaron takardar banɗaki
hausa
female
18-29
phase 1
8YUWP
Na so na yi magana a kan baƙar azabar yaƙi jiya
hausa
male
30-over
phase 1
TBAYR
Eh an hukunta ta na yin sata.
hausa
female
18-29
phase 1
HP9RF
Masaƙa su ke saƙa kayan da muke sa wa.
hausa
female
6-17
phase 1
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
15