audio audioduration (s) 0.48 16.7 | speaker_id stringlengths 5 5 | text stringlengths 7 149 | language stringclasses 1
value | gender stringclasses 2
values | age_range stringclasses 3
values | phase stringclasses 2
values |
|---|---|---|---|---|---|---|
E4J10 | Tun jiya na gaya maka ka kunna fanka! | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
5MZTX | Guiwar ta tarwatse. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
XWTYX | Ta gama gasa kazan? | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
MMGRQ | Ɗinkunan zamani ba irin ta da bace. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
CYSTJ | Wani malami ya gabarar da lacca a kan zaman lafiya. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
O0456 | zan iya kwana a gadon ka gobe | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
1TM3S | Supreme fm shine mafi kyawun gidan rediyo na. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
Q4NGP | Ka na shan miyar kuka a matsayin magani? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
X8UU0 | An kai yaron ofis ɗin shugaban makaranta | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
478C4 | Sarakuna da sultan ire-iren mulki'n sarauta ne. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
98RNY | Yaran suna son shan zaƙi | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
NTTJY | Ƙosai ya yi wa wata mata kwantai. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
NRN0G | Gurgu ba ya koya wa gurgu tafiya. | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
BAIGL | Karena na da ƙafa huɗu. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
EX3HO | Tace zata siya Bitamin A gobe | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
F624Z | An tsara koyarwa ne ta yadda ilimi da tarbiya za su tafi tare. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
08F8Q | Jirgin yana cikin ruwa amma zan wanke shi. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
XXZ5O | Eh ina daukar hoto da snafshat. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
KZCS4 | Kudin makarantan Zugwai naira murtala ne. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
N8BTE | Amma, gwamnan bai ce komai ba. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
1YVS4 | A lokacin daurin auren, hira tsakanin surukai ta kasance cikin farin ciki da murna. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
NLWTY | Dangantaka yana ƙulla soyayya na aure tsakanin namiji da mace. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
PJ07Y | Ana koyon harshe ne tun daga kuruciya. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
FOFMT | Ita ke dafa wa sirkinta abinci kan ya bar gari | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
2GOD6 | Zan yi gugan kayana idan aka dawo da wuta. | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
HV448 | Ana sa ran Javelin da harbin bindiga za su samu karbuwa yayin da wuraren wasanni a Abuja ke inganta. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
UT6UX | E, zan canja zanin gadon. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
CS8BD | Ana amfani da guduma wurin buga ƙusa. | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
M2P29 | Ya ji ciwo a ƙafa | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
DVBHF | Ka zayyano min ire-iren taliyan yara da kasani. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
KKFFH | Ee, majalisar ba ta da kyau. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
BAIGL | Zobo ja ne. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
98RNY | A gidan talabijin ta ƙasa ake yin shirin wasan kwaikwayon. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
DX0O0 | Katsina tana da cakuɗuwar al’adun gidan aure da na uba. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
Z98MW | Sun ji sanarwa yanzun nan. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
HGXBM | A'a, ba zan je salga ba | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
JPKQ0 | Ta'addanci na siyasa laifi ne. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
XJTFM | Ibro Mai bada dariya ne | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
WSC0G | Ta dafa wannan abincin da gesha. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
7AX5O | Yaran su na addu'a kullum kafin su yi bacci. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
WZ1SO | Hula ma iri-iri ce. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
ROPBS | gwarawa aka sani da noman doya | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
92IRM | Bankin Gt sunfi kowana bankuna yawan aboka nan kasuwanci. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
KA76L | Alkalin kotun dai ya fice daga kotun | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
BYY9F | Ya auri ƙanwarsa a fim ɗin da na kalla. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
V56PD | Suna gabatar da shiri akan wofantar da ƴaƴa. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
GN1UJ | Audu ya siyo tayil | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
KKFFH | Shin za a ƙara ba wa masu gadin gidan yarin Abakaleke horo nan gaba? | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
M1HGX | Eh na ji sabon waƙar Wizkid. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
HXECM | Ana samun fetir, kalanzir daga mai. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
2QIVR | Zomo na son cin kankana | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
GDFD5 | Instagram dandamali ne na yaɗa hoto da bidiyo. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
92IRM | Ina da tiketin irgin, kaima za ka zo? | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
MKC6Q | Mutane na amfani da manyan motoci wajen ɗaukan kaya Mai nauyi. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
F739F | Yau a gidan innan ka zaa ka kwana | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
DUW9Q | Yau asabar ne zaki fita? | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
WP7SK | Sakatariyar jihar kaduna tana daura da The National Museum of State | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
92IRM | karatu shi ne hanyar gyra na farko | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
O6FQ8 | Meyasa akarufe asusun instagram dinka? | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
5GQC1 | Eh mun je jami'a ɗaya. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
QST2V | Mutane su na da sunaye daban-daban a tatsuniya. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
8J28M | Akwai nau'in tawada daban-daban don bugu. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
PDVZ4 | Za mu yi gasar wasan kwallo sati mai zuwa | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
EX3HO | Talatu tana siyan sabbin shanun biki | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
7JVJJ | Mun ci naman maciji a gidan Talatu. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
E7A9T | Mun bada tazara a gonan lantana | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
TWWTE | Cin naman shanu yana samin kasala a jiki na. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
7INXT | CBN shine shugaban duk wani banki a Najeriya | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
27T9L | Christiana za ta kai ziyara a gidan marayun a juli. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
416NN | Yusuf tela na. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
WEQ8J | Zan rubuta wasan kwaikwayon da aka koya mana | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
W9WYN | Shin manomin ya shuka amfanin gona mai fitowa daga kara? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
U07V5 | Ya kike da wanda zaki aura? | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
ST1D2 | Mama ta jika riga a bokitin | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
45GD0 | Abokan makaranta su kan yi musayar rubutu yayin tattaunawa | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
8YQ0A | Manajan Otal din yayi alkawarin canza labulen otal gaba daya | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
6MLNU | Zan je kasuwar Dandume don in samo alaiyahu mai kyau. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
V56PD | Shekaru biyu da suka wuce ba a yi hawan dubar ba a jihar Neja saboda rashin tsaro | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
EX3HO | Ba na son dandanon miya. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
F624Z | Ma'aikatan jinya sun yi suna a faɗa. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
PJ07Y | Laifi ne wanda ba soja ba ya saka kayan sojoji. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
PJMUQ | Nawa ake biyan sojojin ƙasa? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
RD9XL | Kande ta samo ganyen maina. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
UT6UX | Eh ana askin famfaɗo a nan | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
6N67R | Yana da muhimmanci ga mata da ke da ciki su fara shan folic asid tun cikin na wata daya. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
UT6UX | E, Hajiya ce take sa zinare. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
BOV2A | Wanna maganin kika sha da kina zazzaɓi? | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
U07V5 | Yana auna santimita gomiya bakwai kewaye da kugu. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
I5VHT | Nan gaba wuraren cin abinci na gefen hanya za su ƙaru. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
AHVQV | Gobe zanyi miyan yalo | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
UYW52 | Za a iya dinka uniform guda biyar? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
U07V5 | Ya akayi naman sa ya lalace? | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
4Z2LL | Fatima ina son wallafa littatafai sosai idan na gama makaranta | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
KKFFH | Eh ta tsani halartar lectures. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
92IRM | Zarto yana tanƙwaruwa | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
BJJNC | Ana auna tsawo da fadin gini ne da tef. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
GRZ5H | Sani ɗan cina ne. | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
PJ07Y | Gidajen killatattu nawa ne a Nigeria? | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
PYRQU | A'a, na manta tiketi na a gida. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
JC4UO | Akwai kwandon adana magogi a ban ɗaki. | hausa | female | 18-29 | phase 1 |
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 13