Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
0.42
16
speaker_id
stringlengths
5
5
text
stringlengths
8
189
language
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
2 values
age_range
stringclasses
3 values
phase
stringclasses
2 values
BDJ65
Usman yana son karanta tarihi .
hausa
female
18-29
phase 2
BAIGL
Mahaifiyyarka mai kula da ciyar da gida ne?
hausa
male
30-over
phase 2
X172T
Mutum zai iya samun duk kalan kayan marmarin da yake so a kasuwar Ƴaƴan itatuwa.
hausa
female
6-17
phase 1
P3OL7
A zamanin da, manoma sun kasance suna ɗaukar doya a kawunansu daga gonakinsu.
hausa
male
18-29
phase 1
ER9TE
Ba zan iya shan maganin nan ba, Yana wari.
hausa
male
18-29
phase 1
Y7NOS
Abotarsu ta koya musu muhimmancin tausayi da fahimta.
hausa
female
30-over
phase 1
VNEUR
Akwai wata mata a kasan layi tana ajiye 'yan mata su haihu sai ta sayar da jariran.
hausa
male
18-29
phase 1
3UZBI
Eh zaki samu beniga a shagonmu
hausa
male
18-29
phase 1
KKFFH
Igiyar awo na awna tsayi da fadin abu.
hausa
male
18-29
phase 2
6VADD
Duk dalibai su je ofishin tsaro.
hausa
female
18-29
phase 1
W1O67
Baban mu zai siyo mana jaka gobe
hausa
female
30-over
phase 1
JPKQ0
Ganga na magana hanya ce ta sadarwa ta gida.
hausa
male
18-29
phase 2
GYQB0
ka duba labari daya?
hausa
male
18-29
phase 1
WZ1SO
Akwai kasuwar Ƴaƴan itatuwa a Maitama.
hausa
female
30-over
phase 2
NWCHL
Ba ni da shafin insagiram.
hausa
male
18-29
phase 1
PJ07Y
A ƙasar Hausa ba a yadda namiji ya yi kitso ba.
hausa
female
30-over
phase 2
N0U31
Dangote Flour Mills kamfani ne da yake samar da fulawa don amfani.
hausa
male
6-17
phase 1
V56PD
Ana rikici a fada.
hausa
female
18-29
phase 2
J7NBQ
Jihar Kaduna za mu, su ne ma su noma citta.
hausa
female
18-29
phase 1
APWRH
Jiya aka sace mai gudumar sa
hausa
male
30-over
phase 1
QW374
Malamai suna cika nauyin ɗabi'unsu ta hanyar cusa ɗalibai ɗabi'u, da'a, da fahimtar ɗa'a.
hausa
female
18-29
phase 1
4VVBT
wa ya share aji?
hausa
female
30-over
phase 2
EX3HO
Malam Hamza tana sayar da mudu daya na shinkafa akan naira dari biyar da hamsin
hausa
male
18-29
phase 2
QZS7J
Malam Adamu ciroma shine ya kawo kudi na takarda a Najeria .
hausa
female
18-29
phase 2
0S58T
Dafaffen wake na zuwa ne a gwangwani kuma a dafe.
hausa
male
18-29
phase 2
F624Z
Za a hana gina gidajen karuwai a Sokoto.
hausa
male
30-over
phase 2
G9HED
Gidan talabijin ɗin rayuwa sun ɗaura bidiyo mai ilimantarwa a yutub.
hausa
male
30-over
phase 1
QR3IU
Wane ne ya kai kwano sama?
hausa
female
30-over
phase 1
DTN66
Ana amfani da birki don rage gudu ko tsayar da mota mai motsi
hausa
female
18-29
phase 1
8EJHH
eh suna da yawa
hausa
male
30-over
phase 1
4VVBT
Kar ka bar akuyar ta gudu.
hausa
female
30-over
phase 2
WW9RY
Ladidi za ta ɗauko abun matse lemo.
hausa
female
6-17
phase 1
BDJ65
Akwai botorami a wasu tatsunoyoyin Hausawa.
hausa
female
18-29
phase 2
BHQAS
A zamanin da wanzamai suke haski wa jarirai akan kwana bakwai
hausa
female
18-29
phase 1
CRUSO
Ana samu kayan sawa irin na maza kawai
hausa
male
6-17
phase 1
UBZIT
Kwamandan bataliya shi yake jagoran yaƙi
hausa
male
18-29
phase 1
LWXI0
Koda Zaki ya zama wulaƙantacce bazayayi wasa da alade ba
hausa
female
30-over
phase 2
XDIRO
Akwai matakan girma dabam dabam a aikin soja.
hausa
female
18-29
phase 1
XXZ5O
Kuna iya yin taɗi ta bidiyo akan kusan dukkanin dandamali na kafofin watsa labarun.
hausa
male
18-29
phase 2
V56PD
Sun yi waƙar jama'a da yawa.
hausa
female
18-29
phase 2
KKFFH
Na nawa ka zo a jarrabawar da kuka yi?
hausa
male
18-29
phase 2
ER9TE
Ban masa komai ba
hausa
male
18-29
phase 1
XY871
Goggo na za ta kawo ƙaran mijin ta wurin babanmu.
hausa
female
30-over
phase 1
08F8Q
Ba kowa a daƙin gwaje-gwajen kemistiri yau da rana.
hausa
male
18-29
phase 2
IANEU
ku gaya wa shugabansu abin da ya faru?
hausa
male
18-29
phase 1
SEPZS
Farfesun kaza yana daɗi musamman idan ya ji yaji
hausa
female
18-29
phase 1
F624Z
Yace namun daji suna da hadari
hausa
male
30-over
phase 2
109PM
Kowani shekara bankin zenit na fitowa lamba daya
hausa
male
18-29
phase 1
E4J10
ana amfani da guga don debo ruwa
hausa
female
30-over
phase 2
WRXQQ
Za ku je fada naɗin sarautar?
hausa
female
30-over
phase 1
0Y0DS
Umaima ta dawo daga makaranta latti.
hausa
male
18-29
phase 1
APWRH
Ƙarar da yayi yana kotu
hausa
male
30-over
phase 1
QST2V
Matsin tsara ya kai ta ga siyo sabon waya din da Bata iya amfani da shi ba.
hausa
male
18-29
phase 1
UVQVI
Kana da kwallon ƙafa ?
hausa
female
18-29
phase 2
N0ZA7
Matar Musa ta ce Aminu yana da Karamci.
hausa
male
18-29
phase 1
BZ9GU
Yau za ka je filin jirgin saman Zaria?
hausa
male
30-over
phase 1
UOIAW
yanayin rashin zaman lafiya, inda babu gwamnati.
hausa
female
6-17
phase 1
PAA3F
Ana son yara su girmama manyansu a gida ko a cikin al'umma.
hausa
female
30-over
phase 1
HXECM
Ya yi surace da ganyen dogonyaro da yake zazzaɓi.
hausa
male
18-29
phase 1
EX3HO
Za a yi sallah neman ruwa
hausa
male
18-29
phase 2
QA20E
sarauniya tana dakinta.
hausa
female
18-29
phase 1
VNEUR
Akwai allo a kowane aji
hausa
male
18-29
phase 1
QANSH
Dogayen tatsuniyoyi game da Markarfi ba abin yarda ba ne
hausa
female
6-17
phase 1
662GI
Malamin mu ya zane ta saboda ta yi ƙarya.
hausa
male
30-over
phase 1
AJFDQ
Kaje ka sayo falinki shida domin aiki.
hausa
male
18-29
phase 1
1FSR5
Wa ya share baƙin allo?
hausa
male
18-29
phase 1
UVOOA
Ina da yobe uku.
hausa
female
18-29
phase 1
QZS7J
Ina son jin waƙar yara.
hausa
female
18-29
phase 2
ZYHD8
ta Goya jinjirin a baya da zata je kasuwa
hausa
female
18-29
phase 1
2JOKB
Ba mu san abin da suke ci a Mpopo ba.
hausa
female
30-over
phase 1
MG6A8
Kakar mu ce ginshiƙin gidan mu, ta bar tarihi mai yawa abun koyo
hausa
male
18-29
phase 2
53TR3
Me yasa ake kiran yaron can Sarki?
hausa
male
18-29
phase 1
6N67R
Kano birni ne na kasuwanci
hausa
female
30-over
phase 2
QQM9W
Sai an gama makarantar firamari kafin a je sakandare.
hausa
female
30-over
phase 1
9G3CD
Admiral  ya ziyarci jiragen ruwan dake ƙarƙashin umarninsa.
hausa
female
30-over
phase 1
UOIAW
Daban-daban nau'ikan miyan shinkafa mai suna kimchi sune ƙwararrun Kasuwar Kimchi ta Seoul.
hausa
female
6-17
phase 1
Q2L62
Akwai ma'aikata masu taimakawa fasinjoji a kowane jirgi
hausa
female
30-over
phase 1
FDAX0
Ya ce ana aiwatar da tsarin mulkin tiyokiresi a Iran da birnin Vatican.
hausa
male
18-29
phase 2
822GQ
yaushe Visa zai kasance a shirye?
hausa
female
18-29
phase 1
RS1BF
Darajoji nawa ne a cikin sojojin Najeriya?
hausa
female
18-29
phase 2
Q72XI
Gwanda ya na kare gani
hausa
female
6-17
phase 1
V56PD
Kira shugaban jam'iyya!
hausa
female
18-29
phase 2
92IRM
Ana samun rukunin gidajen gwamnati a birane.
hausa
female
30-over
phase 2
CE8IJ
Na yi gyara na na yau da kullun a makon da ya gabata akan keke na
hausa
male
18-29
phase 1
U07V5
Zai haɗu da ita wajen bikin sabon doya
hausa
male
30-over
phase 2
KKFFH
Banɗakin zamanin da ba ɗaya ne da banɗakin zamanin yanzu ba.
hausa
male
18-29
phase 2
TITAH
Musa bai zo ba jiya, bai bayar da aikin gidansa ba.
hausa
female
18-29
phase 1
L7SHI
na ga wuta a wancan gidan !
hausa
male
18-29
phase 1
K2ZUP
Yayin da mace mai ciki ta kusa cikar ranar haihuwarta sai ta ji haduwar nishadi da jijiyoyi.
hausa
male
18-29
phase 1
RUUVD
Eh, ni na share falon
hausa
male
18-29
phase 1
0S58T
Na siya namijin goron naira ɗari biyar.
hausa
male
18-29
phase 2
3R8N4
Lallai! Muna shirin babban taro a tsohon filin wasa shekara mai zuwa.
hausa
female
18-29
phase 1
7WW1T
Babban daki kuma yana da girman girma..
hausa
male
18-29
phase 1
4VVBT
Koyaushe Tina sai ta sayi kifi lokacin cefane.
hausa
female
30-over
phase 2
YQF2Z
Na biya su kuɗi su min fentin ɗakin kwana.
hausa
female
18-29
phase 1
F624Z
Za a iya cewa Dela fara ce.
hausa
male
30-over
phase 2
D9DBO
Sury aure zata yi?
hausa
male
18-29
phase 1
E4J10
Zan kira ta gobe.
hausa
female
30-over
phase 2
98RNY
Littafin ya na da nauyi
hausa
male
18-29
phase 2
GKNOH
Babban aikin shugaban ɗalibai shine kiyaye yanayin haɗin kai, zaman lafiya, horo da haɗin kai a cikin makaranta.
hausa
female
30-over
phase 2
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
12