audio audio | speaker_id string | text string | language string | gender string | age_range string | phase string |
|---|---|---|---|---|---|---|
IS822 | Eh, Delta ya na ɗaya daga cikin manyan jahohin dake sarrafa ɗanyan mai a Najeriya | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
5GUZE | Barawo yana ɗaukar kayanka ba tare da izininka ba. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
JPKQ0 | Kafofin watsa labarun sun yi rashin lahani na sanya matasa malalaci. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
AYLNS | Mitar danshi tana auna adadin damshin itace. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
43U15 | Asabe ce take cin abinci a otel. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
75JT4 | Kaddarorin da ke da inshora ana samun sauƙin dawowa bayan lalacewa | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
PUQJG | Uba ke ciyar da gida | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
UOLRX | A ina ka yi makarantar firamare? | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
5B8BY | Kande sunane na yarinya da ita kaɗai ce a cikin maza | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
BQO2U | Makarantarmu ce ta cinye muhawara tsakanin makaratun bana. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
T9RJE | Sani yana cin gasasshen kifi | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
6P3CR | Akwai qaddamarwa yau da yamma. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
D1TSD | Zan basu labari akan basamude. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
X03KT | An gyara keken jiya. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
QZS7J | Daya daga cikin rashin amfanin mulkin soja shi ne ƙwatar 'yanci | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
TASJJ | Abincin da aisha tayi yana da yaji? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
WZ1SO | Da filo mutum yake yin matashin kai. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
U07V5 | Likitan fiɗa ƙwararre ce ta tiyata. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
7561O | Kin iya amfani da cokali mai yatsa? | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
AFSEV | Ta yi musu tuwo da miyar taushe. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
BNCJ9 | Kafin zuwan na'urar gas, ana amfani da itace wurin dafa abinci | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
4TKDH | Fatar Goba ana iya ci kuma tana ƙara darajar sinadirai, amma yakamata a wanke ta sosai. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
MG6A8 | Maƙociyar mu ta fiye zagin 'ya'yan ta. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
7TPJE | Rashin lafiyan dauki ko ciwon ma damfari ke kawo Ƙuraje | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
UVQVI | zamu je kallon ruwa a Makurdi | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
RD9XL | Za ka iya rubuta sharhin bayan labarai? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
AQ87U | Kin san ofis na shugaban makaranta? | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
O0456 | Ana gina sabbin shaguna a cikin sashen inda nake karatu a jami'a. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
OSEN1 | Mota na da taya guda huɗu | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
BAIGL | E! labari ne na addini. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
NPXO5 | An faɗi sakamakon zaɓen da safe. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
EX3HO | Baban Adamu yana da babura goma | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
86M9J | A daren jiya daddy ya bada labarin wani basarake da wata gimbiya masu soyayya. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
3SFN5 | Akan kalli wasu abubuwan taune-taune a matsayin masu barazana ga lafiyar mutane | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
U8FB7 | Akwai sabon garejin mota kusa da gidana | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
LWXI0 | Ta bar ƙasar saboda yaƙi. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
ROPBS | Yaron ya ci wasan tseren ne? | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
3XJ24 | ana zuwa Tara yara su ci abinci suyi wasa | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
O0456 | Kasar baya da cigaba. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
RUUVD | E, Bala ne ya shuka tuffa. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
I5VHT | Eh na siyo maka kayan wasan. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
SFUVM | Aje man fetur ɗin! | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
UAZSH | Ibrahim ya so ya ci busasshen kifi ne kawai | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
1L0YX | A'a har na je tashan mota ta jabi | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
43U15 | Jirage na sauka da tashi kullum a filin jirgin saman Abuja. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
XXZ5O | Bala ya ce ba zai yi wa yaron kaciya. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
PJ07Y | Dalibai bakwai ne suka hallara a dakin gwaje-gwaje | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
IRYO6 | Yaya ake yin hidimar injin mota? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
ZZXCX | Dandalin sa da zumunta akwai shagaltarwa. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
OZ7XV | Jirgin mota yana ɗaya daga cikin mafi arha hanyoyin sufuri | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
U07V5 | Yace bommin tana da zaƙi kuma sabo ce | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
F624Z | Talatu kwararriya ce a kasuwar hannun jari. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
93PXD | Zan shuka furanni a ƙofan gida na da ke Zariya. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
GDFD5 | Gidan kankare ya fi na laƙa karfi? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
13JSK | Yaron ku na kukan dare? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
HXECM | An kawo ƙararraki dayawa kotu. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
1CUPD | Wata nas ta sa farar riga. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
U0QQO | Bala yana sauraron kiɗan fada. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
LWXI0 | masu yawon buɗe Ido da yawa zasu zo kallan kamun ƙifi na argungu | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
C42JK | Akwai na’urar sanyaya iska a dakin Ada. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
AQ87U | Chelsea sunar wata nau'in barasa ce kuma sunar kungiyar ƙwallon kafa ce | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
XXZ5O | A'a, a Shoprite na siya. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
JPKQ0 | Masu wallafa kansu marubuta ne waɗanda ke buga littattafansu | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
JPKQ0 | Zomo na san cin karas | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
AQ87U | ana cin kokonba da kuli | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
W46PN | Fanadol yana rage raɗaɗin ciwo | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
05VWN | Ana iya dafa doya ko a soyawa ko kuma a gasawa. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
68KMO | Ana samun mahaɗan hanya a biranen arewacin Nigeria. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
RV9YN | Ya sayar da duk shagon aski a kan miliyan | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
ROPBS | Zan kalli fim ɗin Kwana Casa'in. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
9ESJF | Alƙalin na rubutu a takarda. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
CLGMB | Karin magana tace rashin sani? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
PI946 | Shin Joy da Kunmi sun kammala karatun Social Sciences a bara? | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
ZN1GI | Naje shagon lantraki don in sayi lag na wayar wuta | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
D2A97 | Sun ce ja da yalo zai yi min maganin shi. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
EX3HO | Mage ta na da kafa hudu. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
AQ87U | Ana hada randar ƙasa da tabo. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
G05E3 | Sunan yaron da matan ta haifa Musa. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
EF8P7 | Angon ya ji daɗi sosai da auren. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
X49BZ | Dafa mana shinkafa da miya. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
4VVBT | Kayan da Lubabatu ta siya yayi kyau. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
IRRGV | Za su kai kara ga hukumomin makarantar game da cin zarafi | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
9V65L | a ƙafa suke takawa zuwa maƙabarta | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
JPKQ0 | Fitar da shi daga sassan asibiti, idan mutanensa ba za su biya masa magani ba. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
T01U8 | Ka dauki teburin? | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
ULBNV | Eh, zan ƙara sabbin matasan kai zuwa wurin zama na ɗaki a cikin falon | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
O6FQ8 | Kotuna na da matsayi daban-daban. | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
R0S3H | A'a, an nemi a mayar da shi gidan yari. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
92IRM | Daga yau na cire ka a shugan mazan makarantan nan! | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
BEI27 | Yaran Nafisa sun ɗebo ruwa a bokiti | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
JPKQ0 | A baya, karatun firamare a Nijeriya yana da kyau. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
B1LZK | Iyali da murna suka halarci bikin suna. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
43U15 | Maɗ'aba'a wuri ne da ake ɗab'i da talifi. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
SCNY8 | Zinaru ta ce, ta taimaki danginta da duk wani ɗawainiyar kuɗi. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
AX8ZF | Abunda babba ya hango,yaro ko ya hau tsauni bazai hanga ba. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
92IRM | Kowanne jigi yana da farashut. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
XJTFM | Idan muka haɗu gobe zan faɗa maka yadda na amince da yarinyar. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
PJ07Y | Bazan iya hawa bishiyar dogonyaro ba | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
MG6A8 | A'a, gobe zan je siyan maganin amodari. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
XXZ5O | Auren jari shi ma nau'i ne na aure. | hausa | male | 18-29 | phase 2 |
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 24