Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
0.48
17.5
speaker_id
stringlengths
5
5
text
stringlengths
8
134
language
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
2 values
age_range
stringclasses
3 values
phase
stringclasses
2 values
DJQET
Amina bata son kulle kofar gidan wanka.
hausa
female
30-over
phase 1
E4J10
Zan je in ziyarci iyayen mijinaa ã landon.
hausa
female
30-over
phase 2
VAY1H
Babbar Salla ana yin ta ranar goma ga watan Zul-hijja, duk shekara.
hausa
male
18-29
phase 1
JYAPA
Muna da tsaunuka a garinmu.
hausa
male
18-29
phase 1
6D65C
Kawu ya kawo mana naman akuya.
hausa
male
18-29
phase 1
98RNY
Kada tana san wasa da ruwan kogi.
hausa
male
18-29
phase 2
GQQJ3
Dakunan karatu: Wuraren koyarwa.
hausa
female
18-29
phase 1
E4J10
A Yarbawa naira ashirin.
hausa
female
30-over
phase 2
3SFN5
Matasa zasu ci gaba da yin askin banza
hausa
male
30-over
phase 2
EX3HO
Rukayyah zataje gwajin ido gobe
hausa
male
18-29
phase 2
XVV3Y
Doki yana gudu sosai
hausa
male
18-29
phase 1
VJGXJ
E, yana da daɗi.
hausa
female
18-29
phase 1
UMHFR
Ta saka kori a cikin miya.
hausa
male
18-29
phase 1
ANILK
Kira yankuna da ya unsa!
hausa
male
18-29
phase 1
LLKYK
Ganyen zogale na da wadataccen sinadarin bitamin, ma'adanai, da furotin.
hausa
female
18-29
phase 1
YFSJ2
En Arewa ke yawan cin tuwo
hausa
female
18-29
phase 1
R611R
Don Allah kana da mota?
hausa
female
30-over
phase 1
BNLMW
Habiba da ladi, sun sayi man shamfo.
hausa
female
18-29
phase 1
BDJ65
Akwai fina-finai iri iri
hausa
female
18-29
phase 2
JV8GS
Giwn ta gudu saboda ɓera.
hausa
female
30-over
phase 1
O3ILE
Kayan ma'aikatan jinya na burge ni.
hausa
male
18-29
phase 1
LXZGQ
A cikin ƙauyen, dangi sun taru a kusa da teburi ɗauke da sabbin zaɓaɓɓun inabi.
hausa
female
18-29
phase 1
P32VY
Ta yaro kyau take ba ta karko.
hausa
male
6-17
phase 1
UVQVI
In yaro ya wanke hanun sa zai ci abinci da sarakuna
hausa
female
18-29
phase 2
LWXI0
ƴan sanda sun kama yam shaye shaye
hausa
female
30-over
phase 2
J5W64
Mun bar kilishin a mota.
hausa
male
18-29
phase 1
V2T01
Majalisa za ta ci gaba da komawa kan soshiyal midiya.
hausa
female
30-over
phase 1
GL79N
Khadija da Roqeeb suka tuno da ƙuruciyarsu, suna tuno irin al'adun iyali da suka kawo farin ciki da haɗin kai.
hausa
male
6-17
phase 1
H0GLD
Mai nazarin kuɗi ya bada sabon tsarin canjin kuɗi ga abokan cinikayya yau karfe tara na safe.
hausa
female
6-17
phase 1
3X574
A kusa da tsangayar ilimi zaka ajiye motan ka?
hausa
female
18-29
phase 1
SK5LK
Makanike na zai zo ɗaukar motar.
hausa
male
18-29
phase 1
LRIAU
Kawo mun allin.
hausa
male
18-29
phase 1
BDJ65
Ƙarfe uku a agogo na.
hausa
female
18-29
phase 2
K4O2W
Ta yaya ma’aikatan jirgin ruwa Tope da Dan suka bi ta cikin ruwa mai wahala a Katsina a shekarar 2021?
hausa
male
18-29
phase 1
B1479
Malamai suna kula da yara
hausa
male
18-29
phase 1
0S58T
Kafin dubu da naira hamsin akwai dubu da naira arbanin da tara.
hausa
male
18-29
phase 2
F624Z
Ina da chloroquine a kemes ɗina.
hausa
male
30-over
phase 2
9ESJF
Dankalin turawa yana bukatar zurfin soyawa.
hausa
female
18-29
phase 1
FDAX0
ya Yi zazzaɓi da ya fara Hawa jirgin ruwa
hausa
male
18-29
phase 2
MG6A8
Babana birgediya janar ne yanzu
hausa
male
18-29
phase 2
8J28M
Kuna da dasta a cikin ajin ku
hausa
male
18-29
phase 1
MG6A8
A yanzun haka an fara fim mai dogon zango a arewacin Najeriya
hausa
male
18-29
phase 2
YPXNJ
Garba zai sayi kilishi a Kaduna.
hausa
male
18-29
phase 1
BPJKF
Sun iya kitso a wajen.
hausa
female
30-over
phase 1
V56PD
Kin iya yin tatsuniya?
hausa
female
18-29
phase 2
OSEN1
Saniya ta kan ɗauki ciki na wata tara kafin ta haifi ɗanmaraƙi
hausa
female
30-over
phase 1
U07V5
Na kashe Ɓera jiya da daddare
hausa
male
30-over
phase 2
W46PN
Darasin mu na yau shi ne tarihin Najeriya
hausa
male
6-17
phase 1
W0FF6
Shaye-shayen kwayoyi da yin jima’i suna da illa ga lafiyar mutum.
hausa
male
18-29
phase 1
VTT95
Hukumar shige da fice ma su na da ikon daukar bindiga.
hausa
female
18-29
phase 1
GKNOH
Malam ya duba wadanda kayansu ya yage
hausa
female
30-over
phase 2
D13A8
Kotun a bude yake?
hausa
female
18-29
phase 1
MG6A8
Dakunan kwanan dalibai suna ba da masauki ga ɗaliban da ke zaune a cikin makarantar
hausa
male
18-29
phase 2
QZS7J
Yawancin makwabtana suna amfani da kekuna a matsayin hanyar sufuri ta yau da kullun
hausa
female
18-29
phase 2
W9TCI
Bolaji haifaffen garin Kaduna ne kuma aka haife shi, haka ya san Hausa
hausa
female
18-29
phase 1
8CWJN
ko waye zai tallafa wa talaka ya mallaki gidan kansa?
hausa
male
18-29
phase 1
7XBOC
Ko wani jirgin sama na mai tuka shi.
hausa
male
6-17
phase 1
VGOLG
Ana buƙatar ɗakunan kotu su kasance shiru.
hausa
female
18-29
phase 1
BKW7T
Ka ɗauki kilifar askin?
hausa
female
18-29
phase 1
8BLJN
Ta yaya ake yawan amfani da dabbobi a matsayin misalan halayen ɗan adam a cikin tatsuniyoyi na dabba?
hausa
female
18-29
phase 1
AJFDQ
Je ka gaishe da mahaifinka
hausa
male
18-29
phase 1
Q5C16
mata na da kalan fata iri iri
hausa
female
30-over
phase 1
0S58T
Tef din ya tsinke.
hausa
male
18-29
phase 2
SGZ5M
Makarantar Jushi na da girma.
hausa
male
18-29
phase 1
C1VO3
Ba zan saya muku wani littafi na tatsuniyoyi ba.
hausa
female
6-17
phase 1
8VRKU
Ba sa kallo a cikin kurkuku.
hausa
female
18-29
phase 1
CPU96
Ka cika aikin ka a matsayin uba.
hausa
female
30-over
phase 1
P26KF
Ka gama gegin taya din?
hausa
female
18-29
phase 1
0C1S8
Ance mu rubuta dubu ɗaya da ɗari shida da uku a Hausa.
hausa
male
18-29
phase 1
N0U31
Ƙungiyoyin asiri suna da haɗari.
hausa
male
6-17
phase 1
YW6BA
A cikin kobar ajiye littattafai ake ajiye littattafai a rumfa.
hausa
male
18-29
phase 1
SCNY8
Tushin ayaba na cike da ruwa.Suna girma a'fadama.
hausa
female
6-17
phase 1
GRS4P
Bikin ranar haihuwana mako mai zuwa ne a Hamdala Hotel.
hausa
male
18-29
phase 1
KKFFH
An ma ka kaciya?
hausa
male
18-29
phase 2
EUD2R
Ana ajiye samfuri masu tsada a saman kataƙon ajiya a gidajen cin abinci
hausa
female
30-over
phase 1
TL7SV
Cikin ta na karshe yazo ta matsaloli
hausa
female
18-29
phase 1
XXZ5O
Gasar waƙoƙin zai fara ne nan da kwana uku.
hausa
male
18-29
phase 2
51Q4Z
Bara Maman ka tayi tafiya zuwa Mararaba
hausa
female
6-17
phase 1
RAK8E
Duka na daya daga cikin hanyoyin cin zarafi
hausa
female
6-17
phase 1
FDAX0
Yin aski ta halasta ga ɗa namiji kusan ko'ina a duniya.
hausa
male
18-29
phase 2
YZYYL
bikin Walida tasha kwalliya
hausa
male
18-29
phase 1
K14KN
Tushin na kan girma
hausa
male
18-29
phase 1
TR684
Mama na ta saya sabbin wuƙaƙe mako biyu da suka wuce
hausa
male
18-29
phase 1
F5GT9
Kamfanoni suna tura kayaki zuwa ƙasashe ta jirgin ruwa ba tare da an samu damuwa ba.
hausa
male
18-29
phase 1
WC3OD
Zan dafa macaroni da rana
hausa
male
18-29
phase 1
13PHN
Hausa ita ce harshe mafi yawa a Najeriya.
hausa
male
18-29
phase 1
8J2LT
Talatalo da Kaza duka tsuntsaye ne
hausa
male
18-29
phase 1
V2T01
Ana haihuwar jariri kuka yake fara yi.
hausa
female
30-over
phase 1
LWXI0
referee zai hura wisu idan lokaci yayi
hausa
female
30-over
phase 2
0S58T
Bikin mu na ranar al'adu ya cika da nishadi.
hausa
male
18-29
phase 2
A5R1I
Ka bawa makwabcinka kudi
hausa
female
18-29
phase 1
NIYJY
Masallatai wurin ibada ne ga musulmi
hausa
female
6-17
phase 1
PJ07Y
An haife ni a shekara ɗubu ɗaya da ɗari tara da ɗaya
hausa
female
30-over
phase 2
CJPSD
magatakarda ya ce ba za a dauka sabon dalibi a wannan shekara ba
hausa
male
18-29
phase 1
JBV8C
Mun kara siyo kuɓewa.
hausa
male
18-29
phase 1
B1LVK
mahaifinta ya koreta a gidan shi yanzun ta koma gidan karuwai
hausa
male
18-29
phase 1
OY6VL
Amaka tayi gwajin ciki jiya
hausa
male
18-29
phase 1
XXZ5O
A Najeriya ana amfani da nera ne a matsayin kudi.
hausa
male
18-29
phase 2
69H3U
Kuna kallon fim din addini?
hausa
male
18-29
phase 1
9RSST
Kar ka haɗa kishiyoyi a gida guda.
hausa
male
18-29
phase 1
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
10