audio audioduration (s) 0.24 15.5 | speaker_id stringlengths 5 5 | text stringlengths 7 138 | language stringclasses 1
value | gender stringclasses 2
values | age_range stringclasses 3
values | phase stringclasses 2
values |
|---|---|---|---|---|---|---|
ISBWF | Gaskiya, wando bai karɓe ni ba. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
68KMO | Ana iya samun shawarwari masu mihimmaci wurin fira da wanzamai. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
7I9HQ | meye kalan burosh da kake amfani da shi? | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
VUNNY | Yaushe za ku je makarantar tauhidi? | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
PJ07Y | A makon da ya gabata, an komar da wasu dalibai akan kitso. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
UT6UX | E, na iya turanci. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
UKZ6I | Gwamnatin najeriya ta yi yarjejeniya da ƴan fashi jiya | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
AQ87U | Kalifa kayan aiki ne na aunawa wanda ke auna tazarar tsakanin bangarorin biyu. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
3VHGH | Isah ba zai je shagon aski gobe ba! | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
KKFFH | Zogale na magani kuma yana inganta lafiya. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
ERK89 | zan ɓalla ƙofar ban ga maƙulli ba | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
7YCTR | Aa ban share uwarɗakin ba. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
TQFVP | Zan sauke bidiyo daga yutub in kalla. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
Z68OD | Menene tazara tsakanin shuƙi biyu? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
BUI3U | Dalibin da bai gamsu da yawan makin sa ba a lissafi, zai kai kara ga hukumar jin koke-koken dalibai | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
0S58T | A baya baƙaƙen alluna ake amfani da su a makarantun firamare. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
RMP80 | Ɗauki ka kai wa malamar Turancinka! | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
0VS5X | Ahmad Direban Bus yayi juyi da don gudun cinkoson ababen hawa. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
71LLB | Akwai jami'a a Wudil. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
LWXI0 | A ina ake wasan dambe? | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
YUPYK | Wasu abokan zama na sun yi motsin raye-raye da karkace a kujerunsu. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
IRRGV | Amina ta ce za ta mari manaja a gaba in ya yi mata magana cikin rashin kunya | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
3SFN5 | Ina hira da Musa . | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
92IRM | ku je ku taho min da shi! | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
VGIQR | Kai maƙeri ne koh maisaka? | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
ER9TE | Na zabi Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa don yawon cin amarcin mu. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
KKFFH | Abinda na miji ke iya yi, mace zata iya yin fiye da haka. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
VELOT | Kotu supirim shine babba a najeriya. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
KILC6 | Mai sinadari ne da ake yawan sakawa a girki | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
CHWF9 | A na ganin lilo a'filin wasa . | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
542UB | ina gidan ku yake? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
AX97D | ana da Mai shayi a tasha | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
J0ZHE | Lemun abarba na da zaƙi. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
WZ1SO | Tumatirin gongoni yana da kyau. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
5E0CL | jirgi zamu hau dan tafiyar mu tayi sauri | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
EX3HO | A'a, likita bai kula da ni ba | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
PA8DN | Yaushe zaka siyowa budurwarka kaya marmari? | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
U07V5 | Mahaifiya ce kaɗai za ta iya sadaukar da rayuwan ta sabida yaranta. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
E4J10 | Zanzo in canza ƙwan wutan gobe | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
N7JLW | Ana kamun kifaye masu yawa a argungu. | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
2JOKB | Mahaifiyar Mista Audu ta kasance a gidan tsofaffi shekaru shida da suka gabata | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
YAD5F | Musa ne ya karya alon. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
YAD5F | Kowa zai je. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
E3CX6 | Iskar ta cika da kamshi da kamshi da kayan marmari masu kyan gani a sashen abinci. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
N8BTE | Siye da shan hodar ibilis haramun ne a Nigeria. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
4IM27 | Zan saya awarwaro mako mai zuwa | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
RDN4T | Mutanen da suka shiga siyasa ana kiransu ’yan siyasa. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
Q5YM6 | Ta cika bokitin da ruwan wanka | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
WZ1SO | Ginin ƙasa yana inganci. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
GQWXB | An canza ragar fitar ruwa. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
YF577 | Hausawa nayin auren zumunci | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
VU7SQ | Madadin ya na. taimakon batir na mota yayi caji. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
O0456 | Shin kaine shugaban aji? | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
U07V5 | Kawun sa ne wakilin nasa. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
XXZ5O | Ee, suna da hasken wuta da ruwa akai-akai a GRA | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
WZ1SO | Akwai coci a kan layin gidan mu. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
CTCVS | Adamu zai yi hawan yau? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
0698V | Mako na ƙare wa ne ranan lahadi. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
JPKQ0 | Ana samar da iskar oksijin ta bishiyoyi ko tsire-tsire | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
4T1KP | ba na yi | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
QTGPI | Menene amfanin ƴaƴan kuka? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
8U9R6 | An yi wannan jakar da fatar dabba mai kyau | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
73UN5 | A asalin da can wasu gidajen ma basu da falo | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
CYSTJ | Duguwar mota tafi karama ɗaukan mutane | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
GNLR8 | Sa'anni a Sokoto suna shirya bikin al'adu. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
U07V5 | Na yi sabuwar ƙawa ƙungiyar mu | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
LRIAU | Dazu muka gama bidiyo kal da su mamana. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
MVG2D | A'a ban iya rera wakar ba. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
UVQVI | An gama sanyi | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
MG6A8 | Nana ce mai kula da sashen abinci a cikin babban kantin. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
BB3V8 | Inna ne saita'n mu na gaba? | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
KZX0P | Bello sheda ne lokacin da Ibrahim ya kashe ali | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
XXZ5O | Na ce ta dawo mun da sile goma na. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
ATVW5 | Shin akwai maita a tsakanin Hausawa? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
91448 | Nutse cikin duniyar bugu da buguwa mai rai, kuma gano sihirin da ke bayan kalmar da aka buga. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
0S58T | Bello yana zama a falo. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
A52CR | Ya lashe kyautar gwarzon ɗan wasan kwaikwayo. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
1LZWU | Karnukan daji sun kai wa Ibrahim hari a cikin daji . | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
F739F | Ana iya soya doya a cikin mai. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
DFFO2 | Zaka halarci ɗaurin auren Sale? | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
H6O53 | Samo min katin zabe na. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
KKFFH | Eh yakamata mu kasance a kan tafiyarmu ta gida tukuna. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
416NN | Zaki na da karamar jele. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
RS1BF | Nawa zaka siyar da sarakunan gwal din da kayi order daka dubai? | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
JPKQ0 | Kunna kundi na Fela kawai | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
SSJ1H | Ya manta da ƙusoshin sa a motar haya. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
6N67R | Ya gaya mani cewa danginsa duk sun sayi masana'anta iri ɗaya don bikin wani. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
6BR8W | Jin suna dariya da hausanta ya tuna min da kaina, shekaru biyu da suka wuce | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
H56A5 | Ya zace kayan aikin soja a wurin wanki da guga. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
3256L | Mutanen fulani na murnar sallah na su bayan kwana ɗaya. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
0G21C | Hammada ya taɓa zuwa Lagos sau ɗaya. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
DBQ6K | kura tana cin mutum? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
Q7QAH | Siyo rabin kwanon garin kwaki. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
F4857 | ah ah haryanxu basuwayeba. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
DKEZS | Ku shiga jirgi za ku isa da wuri! | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
O2654 | Ya kamata a'ajie abun sanya huluna kusar da kofa. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
NPXO5 | Ba yanzu ba, amma zan je shago in sayi taliyar Bestie. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
98RNY | Jiya aka buɗe wanchan otel din | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
CYSTJ | Sai ɗan kasa ya cika shekaru sha takwas kafin ya shiga siyasa. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
1RT4B | An bawa yaron kuɗi na da ya kai abinci gidan maƙota. | hausa | female | 30-over | phase 1 |
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 22