audio audio | speaker_id string | text string | language string | gender string | age_range string | phase string |
|---|---|---|---|---|---|---|
3X574 | Zaki daina kawo banbance banbance a tsakanin yaran ki? | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
ROPBS | Ba shi littafinsa! | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
JPKQ0 | Ta saka wasu duwatsu a gashinta. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
BFOR3 | Na gyara ofishi na. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
1MD1W | Ba mu dalar mu ba za mu sayar a haka ba. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
QDBN3 | Ƙungiyar NLC ta yi gwagarmayar samarwa kowanne ma'aikacin Najeriya ƙarin naira dubu talatin da biyar duk wata. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
L7SHI | in turo yaro ya karɓa? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
KVS6N | Allah ɗaya gari banban | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
BAIGL | Dattijon ya auri yar uwanna | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
IEEEJ | Wani Zaki ya kusa cizo na yau | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
92IRM | Yazawa yana dauke da sinadarin bitamin C. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
N8DD8 | Masu tsaro suna dubba kasuwan,su tabatar komi Bai bata ta. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
PJ07Y | A Najeriya ƙwararrun waƙa da yawa sun fito daga duhun kai | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
D8NE9 | Eh, sajan makarantar yana ɗaukar abubuwa da nisa. | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
I75LH | Wasu na yin miyan shuwaka da ɗaci. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
WZ1SO | Yayan mu ya ɗau nauyin gida. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
H9K2E | Yaushe za ki yi miyan egusi? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
U07V5 | Wuta na da huhimmaci a wurin girki | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
1CINQ | Ina sauraron karin maganar | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
08F8Q | Tela na banki takarda ne da a ke cike in ana son cire kudi ko sa wa | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
08F8Q | Jariri zai je yin allurar rigakafi gobe. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
DEDF9 | Ya kamata a fara kamen masu cin zarafin mutume a kafafen sada zumunta | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
I5VHT | Yan makaranta suna son sayen mitifai saboda araharsa. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
MO2LM | Yaushe zaka haɗu da kashiyan? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
08F8Q | Bikin kaddamar da kaciyar mata, ya fuskanci karuwar adawa a duniya | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
YVGST | Ki duba tayoyi kafin ki fara tuƙi! | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
H61W8 | Wasu kasuwancin suna karɓar bitcoin a matsayin nau'i na biyan kuɗi. | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
YY8IY | Eh, ina da ruwan kurkur | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
WZ1SO | Nama dayawa aka saka a miyar. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
QT9UT | Khadijat ta yi kwalliya a watan jiya. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
C8G7Q | Warwarewa yana nufin samun sauƙi ga mara lafiya. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
JMEO0 | Duk yawan Kudi baya bata a cikin banki. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
6N67R | Musa ya bari hallayen sa'annin sa yayi tasiri a kan sa | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
LWXI0 | Ana yiwa yara maza shayi. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
98RNY | Amarya ta zauna a cinyar Ango | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
XXZ5O | Akwai hukumar zabe dake gudanar da dukkan ayyukan zabe. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
DONZ9 | Wasu abinchin ana shukawa ne | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
VUNNY | Menene hukuncin da za a yi wa mutanen da aka kama da yin zina da muharraman su? | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
IGEH0 | Shin kun canza tsohuwar labule da sabon? | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
PJ07Y | A kano akwai minjibir fak | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
4ZKJV | Nace ka mare ta. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
UT6UX | Eh, shekera uku | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
TWVSE | Kowannen wadannan addinan yAna da nasa nassosi na musamman, al'adu, da ayyukan da ke jagorantar rayuwar mabiyansu | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
MG6A8 | A'a, ban ga mawallafin littafin ba. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
C3SZB | Haɗa jijjigen tumaturi don cin sauran taliyar | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
82O8N | Maƙerin ya kera injin gida, kuma ya yi baƙar launi | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
1VVAZ | Eh, na saka miki bid a jikin rigar | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
YBYQ9 | Maza suna da gaɓobin jima'i. | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
V56PD | Tomatoes dont like heat | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
XXZ5O | Wanke shuwakar nan da kyau. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
92IRM | Gyaɗa nada dadi sosai amma yana bada ƙurajen fuska | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
WR61A | Gobe za a ƙirga mu a aji | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
08F8Q | Tsohon filin ƙauye ciki har da tsohon coci yana nan har yanzu. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
VORXT | Haihuwar farji shine hanyar haihuwa ta al'ada | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
OMEIJ | Yanzun nan gwaggon birin ya tsallake wancan ginin | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
OXB1P | Abokai na sun kawo min ziyara har Zaria daga Banin | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
UQ9A7 | Yi masa gwajin kafin ka ɗauki jinin. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
JPKQ0 | Idan na sha magani zan warke daga zazzaɓin cizon sauro zuwa gobe. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
7BD5Y | Ana amfani da sako wajen yin sigari | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
ZXPQK | Zan yi amfani da addam gobe in gyara gona. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
D13A8 | Akwai gidan yari a kano kuwa | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
6N67R | Ma'aikatan gidanmu sun kawo kayan lambu da yawa lokacin gama gari | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
SM3OM | Ina son soyayyiyar agada. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
BNJOM | Shamsu ya so ya siyo ganyen zogale kafin lokaci ya ƙure. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
TDDI2 | Kana ganin bello zai samu shiga makaranta sojoji na nigeria? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
S4CO8 | Dafa abinci yana ba ku dabaro kan kayan abinci kuma ku san yadda ake dafa abinci da yawa. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
I5VHT | Maza suna taruwa a majalisa a yi hira. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
WW9RY | Doka na da muhimmanci sosai a rayuwa. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
GKNOH | Ka kawo min matar Baban na ka, in yi mata magana! | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
8YNDZ | A'a ba gidan cin abincin da ake siyar da giya a kano | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
AFTDV | in yaro ya gama nursery ake kaishi firamare | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
UVQVI | Yaushe zaki kara zuwa ganin likitan? | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
BHQAS | A tsangayar lafiya a jami'a akwai sashe masu yawa da ke karatun lafiya. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
4VC11 | A'a, ba kowa yake sha'awar mukaman gargajiya ba | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
41AUL | Kasuwar Rijiyar Lemo ma kasuwa ce ta kayan gini | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
YNJ0Q | Bankin microfinance su na ba wa ma'aikata ma su ƙaramin albashi bashi a matsayin ƙaramin jari | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
8X1SC | Ba na son shan fanadol. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
JPKQ0 | Dogayen gini na ɗaukan lokaci wajan hadawa | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
FDAX0 | Ina rashin lafiyar abarba. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
MXYD2 | Adamu ya rabu da Susan saboda tana yin addinin Tao | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
I5VHT | Za mu yi wata ganawa a ofis ɗin manaja. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
FDAX0 | Muna zaune ne a garin Bauchi | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
SVK0Y | Shin akwai wanda suka tsira a hatsarin? | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
JS7YF | Eh, da yayyafi kogi kan cika. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
BDJ65 | A'a, darasin ya kasance a zauren taro. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
U07V5 | Na koya abubuwa da yawa a kafofin sadarwa. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
AM5WF | An san bahaushe da ƙira. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
W1O67 | Marayu suna da gida na musamman da ake kulawa da lafiyan su, cin su da kuma shan su | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
4CLTZ | Miyar kukan ta nuna | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
UVQVI | Wace ce take shiga jirgin ruwa? | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
INLN0 | Kowana jam'iyyu suna alfahari ne da yawan kuri'a da suke samu a wajan jama'a. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
V56PD | Zamu iya samun koren wake a kasuwar Ƴankaba? | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
MG6A8 | Yawanci shagon haski suna da madubi. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
43U15 | Ada tsarin mulkin majalisa ake yi a Najeriya | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
92IRM | Yes, i used it. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
MG6A8 | A'a faruk ne zai dafa abinci | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
GSC2O | Akwai abubuwan da gwamnatin Nijeriya take kwance ce saboda ta hana shigowa da shi. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
HXECM | Ana tafasa kanunfari da citta a shaa idan mutum na mura. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
PDVZ4 | Mun kai tsofaffin kayan makarantar wajen sadaka. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
EX3HO | Wuraren shan giya wurare ne a Najeriya inda ake shan barasa, musamman giya | hausa | male | 18-29 | phase 2 |
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 20