Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audio
speaker_id
string
text
string
language
string
gender
string
age_range
string
phase
string
9240V
Ka sha ƴaƴan itatuwa lemu da yawa su na ɗauke da bitamin C
hausa
female
6-17
phase 1
E3CX6
Ta yaya ɗalibai za su iya sarrafa ilimin ilimi, ayyukan da suka wuce, da jin daɗin kansu?
hausa
male
18-29
phase 1
GOEW5
Faib alayif na ɗaya daga cikin ruwan 'ya'yan itace na farko a Najeriya.
hausa
female
18-29
phase 1
0HXLO
Yara na sun yi wanka koh
hausa
female
18-29
phase 1
VUJK9
Za ku sayi tafarnuwa a kasuwa gobe?
hausa
female
30-over
phase 1
42L7H
A,Da gaskene Ina bukatar wanan.
hausa
female
6-17
phase 1
UT2T0
Kare yace ana ɓiƙi gidan sa to mugani aƙasa
hausa
male
18-29
phase 1
OWQ1G
Wasu dabbbobin na iya illata mutane.
hausa
male
6-17
phase 1
3256L
Ka gama mata auni?
hausa
female
6-17
phase 1
UT6UX
Kar ka je asibitin jami'a yau!
hausa
male
18-29
phase 2
YW0W2
Ganduje shi ne shugaban jam'iyyar APC na ƙasa.
hausa
female
18-29
phase 1
4YL75
Audu ya je otal bai samu ɗaki ba
hausa
female
18-29
phase 1
9EXU6
Jam’iyyar da ke shigar da kara ana kiranta da mai daukaka kara.
hausa
male
18-29
phase 1
RJXXW
Wani kalan girki a kayi a shirin girke girke yau?
hausa
female
18-29
phase 1
GKNOH
wakilan Jam'iyya suna dakon sakamako
hausa
female
30-over
phase 2
0S58T
amma daraktoci sun fi su
hausa
male
18-29
phase 2
U07V5
Ta yaya kake bi da matsaloli a dangantakarka da mutane?
hausa
male
30-over
phase 2
GN6KI
Kun fahimci abin da malamin ya koyar a cikin aji a yau?
hausa
female
30-over
phase 1
ROPBS
Za su yi wasan ɓuya gobe.
hausa
female
18-29
phase 2
ROPBS
Zan karɓi katin zabe na a yau.
hausa
female
18-29
phase 2
CYSTJ
An tsara fim ɗin barkwanci don baiwa masu kallo ɗariya.
hausa
female
6-17
phase 1
WJ5DX
Tufafin ma'aikatan jinya suna haɓaka amana, tsabta, da sadaukar da kai ga kulawar haƙuri.
hausa
male
6-17
phase 1
I7MA1
Gwamnan wata jiha ya biya kuɗin makaranta na yara.
hausa
male
18-29
phase 1
GKNOH
A arewacin najeriya ana hani da huda jiki
hausa
female
30-over
phase 2
AGB8A
Kande zata fara siyar da abinci a wanan layin
hausa
male
18-29
phase 1
ZJ52N
Banji dadin abincin jiya ba kwatakwata.
hausa
female
18-29
phase 1
7DUBG
Aljeriya ce ƙasar da nake son zuwa
hausa
male
18-29
phase 1
TEB1C
Gwamnan aji shine shugaban ajin.
hausa
female
30-over
phase 1
LWXI0
Duk bayan awa biyu ake ba shi nono.
hausa
female
30-over
phase 2
B4I0L
Ba a yin tatsuniya da rana a al'adar Bahaushe.
hausa
male
18-29
phase 1
6P3CR
Kar a buga da wannan takardan!
hausa
female
30-over
phase 2
JXXM1
Wani gajeren fim a kan kiwo ya fito.
hausa
female
18-29
phase 1
W0FF6
Ƙaunar ƙwayoyi yana da wuyar sarrafawa
hausa
male
18-29
phase 1
5E0CL
ana wa uwargida babban kyauta domin a kwantar mata da hankali
hausa
male
6-17
phase 1
UVQVI
Wani lokaci Karen nan ya sa mu rauni?
hausa
female
18-29
phase 2
PJ07Y
Ina yiwa ƙannena wanka
hausa
female
30-over
phase 2
W4C8A
Yara nawa aka haifa maka?
hausa
male
18-29
phase 1
DEHOD
Wanzami ya ce in zo da guntu nawa
hausa
male
18-29
phase 1
BHQAS
A ɓangaren kayan gine-gine, kayan gini ake sayarwa.
hausa
female
18-29
phase 1
81N3L
Farare bugun abuja.
hausa
male
18-29
phase 1
QZS7J
Musa ya ce malaminsu kirista ne.
hausa
female
18-29
phase 2
0MSP9
Ina so in yi tafiya zuwa Mexico wata rana.
hausa
female
18-29
phase 1
05VWN
Yahaya ya tsallaka gadar Kawo.
hausa
female
18-29
phase 1
6B9L1
E kuma ni me yasa bana rashin lafiya.
hausa
female
6-17
phase 1
RKWWQ
Mutane suna girmama sarakuna.
hausa
male
30-over
phase 1
QYG23
Yana kunna raɓar mota kowani lokaci?
hausa
female
18-29
phase 1
D255H
eh ranan aka binne shi
hausa
female
30-over
phase 1
C3W5O
Zai iya ɓata abin awon idan ba ka karɓa ba
hausa
female
6-17
phase 1
6P3CR
Likita ya gayamata kar ta sha magani dayawa a jikin ta tunda zai iya ja mata matsala
hausa
female
30-over
phase 2
AQ87U
Likita maganin da ɗaci?
hausa
male
30-over
phase 2
V7WIK
Tafarnuwa ce maganin sanyi.
hausa
female
18-29
phase 1
T3GSI
Na saka sunan ka a rijista
hausa
male
18-29
phase 1
IRB3G
A'a, an gudanar da shi a dakin taro.
hausa
male
18-29
phase 1
MG6A8
Musulmai sunayin azumi a kwanaki taran farkon watan dhul hijja
hausa
male
18-29
phase 2
I5VHT
Naji daɗin ganin fatima dan ina son taɗin da mukeyi idan mun hadu.
hausa
female
30-over
phase 2
F3XEV
da damina bazaki iya bin hanyan ba
hausa
female
30-over
phase 1
6N67R
Jambakin tayi yawa a leɓen ki.
hausa
female
30-over
phase 2
CYSTJ
Wani dan kasuwa ya sayi wani shahararren otal.
hausa
female
6-17
phase 1
6IJPT
An ba wa otal ɗin 'Bristol' tuatara uku a cikin sauran otal
hausa
male
18-29
phase 1
F624Z
Ka taɓa ganin tuwon dawa?
hausa
male
30-over
phase 2
XH5L3
Mai fanti ya kawo roban fanti biyu.
hausa
male
18-29
phase 1
DYB9C
Ana amfani da laka wurin gina gidan laka.
hausa
male
6-17
phase 1
9BTOB
GRA babu mutane masu yawa.
hausa
male
18-29
phase 1
XKBTV
Likitan ya gaya wa yaran Mista Bonys sakamakon gazawar koda .
hausa
male
18-29
phase 1
KKFFH
Ba zabka aure wancan matan ba,shikenan!
hausa
male
18-29
phase 2
JPKQ0
Wasu da suke yin aure suna yin rantsuwa.
hausa
male
18-29
phase 2
6N67R
Ee, na kashe hasken
hausa
female
30-over
phase 2
X8UU0
Waya na yana bani matsala kwanan nan
hausa
female
18-29
phase 1
3SFN5
Zubar da chiki ne ya kashe ta
hausa
male
30-over
phase 2
EX3HO
Shin har yanzu kuna cikin dangantaka da Amina?
hausa
male
18-29
phase 2
5PAGK
Na san ta a shafrite
hausa
female
18-29
phase 1
W9SZ3
Hausawa na dafa nama ta hanyoyi mabambanta domin amfani.
hausa
female
30-over
phase 1
CQ29Q
Zamu fita da daddare muje cin abincin dare a gidan gahawa na Jarma.
hausa
male
18-29
phase 1
UVQVI
Za ka wanke babur in ka?
hausa
female
18-29
phase 2
YPXNJ
Na haɗu da mace mai matsalar jarabar jima'i a wajen likita
hausa
male
18-29
phase 1
WJG8U
Ana samun ofishin ƴan sanda a can.
hausa
female
18-29
phase 1
4ZKJV
Aisha za ta canza dabi'un ta mara kyau zuwa masu kyau.
hausa
male
18-29
phase 1
6N67R
Malam bashir a ƴankaba yake siyar da tumatir
hausa
female
30-over
phase 2
BCEYQ
Gobe zasu gyara kujerar mota
hausa
male
18-29
phase 1
BPJKF
Me aski ya iya aski daban daban.
hausa
female
30-over
phase 1
S1WE6
Yara sun fasa madubin
hausa
male
18-29
phase 1
RXHH3
Tushin lemun ka ya bayar da ƴayan bana?
hausa
male
18-29
phase 1
FGIMC
Akwai masu aikin cryfto.
hausa
female
18-29
phase 1
2U0R2
Kwakwa an ce ya na da tasiri wa mata.
hausa
male
18-29
phase 1
XTAZ5
Motar za ta tsaya a hanya.
hausa
male
18-29
phase 1
ROPBS
Ana iya amfani da yashi don filasta.
hausa
female
18-29
phase 2
AQ87U
Hutun bikin kirismeti ya ƙare tun ranar litinin
hausa
male
30-over
phase 2
9776H
baba Yana ta yiwa Hanan fada ta kashe kudi da yawa wajan siyayya
hausa
female
6-17
phase 1
3X574
Zaka shiga gasar gudun?
hausa
female
18-29
phase 1
7Q5SB
Asabar rana ce ta sharen muhalli da shakatawa.
hausa
male
18-29
phase 1
GNKWB
Babanmu ya biya mana kuɗin makaranta.
hausa
male
18-29
phase 1
BQ106
Bankuna cibiyoyin kuɗi ne waɗanda ke ba da sabis na kuɗi da yawa.
hausa
male
18-29
phase 1
BOV2A
Wannan magen ki ce?
hausa
female
6-17
phase 1
3K6S1
Gidajen dake yankin ajiyar gwamnati suna da tsada.
hausa
male
18-29
phase 1
EBFBH
Ruwan ƴaƴan itace daga abarbar da bata nuna ba na iya haifar da amai mai tsanani.
hausa
female
18-29
phase 1
EX3HO
Na ga wasu hotuna na yadda al'adar iria ta kasance a da, ba na son shi kwata-kwata
hausa
male
18-29
phase 2
I36U8
Ta daina ji da kunnuwan ta.
hausa
female
18-29
phase 1
E4J10
Zanje salun a wankemin gashina
hausa
female
30-over
phase 2
KE5PL
akwai lemo iri-iri a duniya
hausa
male
18-29
phase 1
HP9RF
Za mu koyawa yaranmu girmama na gaba.
hausa
female
6-17
phase 1
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
14