audio audioduration (s) 0.36 14.8 | speaker_id stringlengths 5 5 | text stringlengths 7 167 | language stringclasses 1
value | gender stringclasses 2
values | age_range stringclasses 3
values | phase stringclasses 2
values |
|---|---|---|---|---|---|---|
AQ87U | Idan za ki siya kofi kada ki siya na gilashi. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
H9K2E | Yaushe za ki koyi kaɗa kalangu? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
BDJ65 | Za a yi rikicin zabe in 'yan sanda ba su zo ba | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
LLF8H | Shin ƴar uwar ki ta zauna a gida jiya? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
GUQAY | Hukumar Soji da na ƴan sanda sune kaɗai ma'aikatan da aka yarda a hukumance suyi amfani da bindiga. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
LWXI0 | Ajin nan yau sai a hankali. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
V7WIK | Mun dawo da ga ɓangaren Nigeria mai albarkatun mai. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
H6IM5 | mu shuka masara tare da dawa ? | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
YC5OL | Ma'aikatan jarida sun shirya fayilolin da ba daidai ba don bugawa | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
ZNYGY | Musa da Adamu sun yi fada a ka katako da ya rage . | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
XP8KJ | Eh, zan kalla fim in na samu dama. | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
AL5K4 | Amfani da kayayyakin aikin gona na zamani na sauƙaƙa ma manoma sosai fiye da na gargajiya. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
PR3Q0 | An dakatar da gidan ja a cikin gidan. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
Y2N88 | A kotun ɗaukaka ƙara ake ɗaukaka ƙara. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
6N67R | Ana dafa stew kifi tare da sabon kifi, tumatir, barkono da kayan yaji. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
E4J10 | Mustapha na rawa a haduwa. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
V56PD | Ciwon tabakulosis nada mugun hatsari | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
EX3HO | Shin kun gama karatun ku na Trombone? | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
7INXT | Ali yana son yin rubutu a Fesbuk. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
UT6UX | Mutuwar dabi'a ta faru cikin lumana a baya | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
0W9EW | Na ce ki sha farasitamo | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
0S58T | Ina fama da fimfles | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
B195Z | Ina san in shiga kwale-kwale wata rana. | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
43U15 | Ana raba panke kaman kananan chi a taron bikin Najeriya. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
6P3CR | Kitson ta ya warware | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
9WZO1 | Zan chanza pounds sterling at ma'aikata Buerea de change. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
IUZZ8 | ba ni kwalabe biyu na asali yanzu | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
LWXI0 | Yarinya maryam tana da tsawon gashi, tana kula da gashin sosai. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
9PD95 | Waye ya koyi karatu da yaren yan sin | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
O77SE | tuwon masara yana da laushi | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
F4S66 | naga wuri akan Fulani | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
WZ1SO | Ƙabilar su kawai suke bari suyi mulki. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
FDAX0 | kinje sunan gidan kande? | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
6P3CR | baisan mutumin kawunsa bane sai da mahaifiyarsa ta gabatar da shi | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
JNXLV | Za ku buga sabbin littattafai nan ba da jimawa ba? | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
Z6YCY | Kishinshi aka sabuwar motar abokinsa bazai misaltu ba. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
DCA4T | Sabo zai nuna amana. | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
I5VHT | Musa zai koyi Larabci kafin ya tafi Makka. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
CKVWE | Ana ƙirƙirar sabon launin abinci a gidan sayar da abinci | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
EX3HO | Danladi ma’aikacin kwastan ne a tashar ruwa ta Legas | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
BAIGL | Ana sa fulo a kan gado | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
6PS2V | Miƙo min dutsen sitabilaizar nan. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
KKFFH | Yaushe aka gina ɗakin karatu na wannan sakandaren? | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
GKNOH | Akwai kayan aikin noma da yawa da manoma ke amfani da su a duk faɗin duniya. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
VOFOF | Gini ko wurin da muke zuwa kallon fina-finai ana kiransa wasan kwaikwayo | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
DGTZJ | Da me kike buɗe gwangwanin gesha ? | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
BEI27 | Babu ragowar kankare a cikin bokitin | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
F624Z | Na taba ganin wata makaratar firamare daliban maza ne zallah ba mace ko daya | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
69H3U | Aikin banza harara a duhu? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
92IRM | Ana sayar da abinci a Zariya. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
S3W8I | Ana kira na da kaka mai tatsuniya a unguwar mu. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
XXZ5O | Muna da gwaje-gwaje a dakin gwajin kimiyya gobe. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
QKKPR | Ana mutunta shi a matsayin mai zartaswa kuma mai fafutuka. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
69H3U | Kada ka doki ƙananan yara. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
92IRM | Ƙwallon ƙafa,sunuka,tsere na daga cikin wasannin zamani. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
6V9IJ | Ana ajiye tumaturin gwangwani a firji. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
PZFSH | Ana amfani da Bitamin B ta wajen rashin dandano . | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
O0456 | Gobe zan je aski | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
KGBKD | Mutane da sun yi laifin ta'addancci ana kai su kurkukun mafi tsaro. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
Q5C16 | Idan babu injin, ba za a iya amfani da babur ba. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
ZBK1H | Na ce ka canza mun wannan takalmin! | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
1LZWU | Idan ba ku fara yi masa magani ba, zan kashe wani. | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
AGB8A | Sai bara kaduna suka sami babban kanti | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
PI76H | Za mu yi gasar tsallaken igiya da daddare. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
XJTFM | Idan ba a koyar da yara tarihi, za a daina bikin al'adu. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
5ATQH | Wannan kyakkyawan dawisun ya burge ka? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
VAM79 | Malamin mu shi zai koya mana yanda a ke yin mafici | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
LXZGQ | A kasuwan kado ba a barin ruwa ya taba kayan su | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
BUB92 | Abokanta Bata kawo Yara. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
SUNH7 | Zan siyo tumatirin gwangwani. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
YYHC3 | Modu zai ƙone da estenshin waya idan ya tsallaka ta. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
W9WYN | ka rike yaro? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
O0X3E | Obono miya ce da ake samu daga ƙwayar itace da ke da yauƙi | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
H6IM5 | Yiwa mutane ihu ba ɗabi'a ce mai kyau ba. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
F624Z | Ban san wanene ya gina bukkar ba. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
5SSXK | A'a, zai fi kyau ku koyar da yare mai karɓuwa. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
KKFFH | E, ina son sa. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
UQRMG | Dangin Mahmood za su kawo kayan lefe. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
PR3Q0 | Ana amfani dashi don ganin abubuwan halitta dabbobi ba ka'ida ba. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
MH7XF | Gurjiya tana saka gudawa idan aka ci da yawa. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
IAYQK | Mutane maitan da shida suka yi rajista. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
6N67R | Eh gobe zan kawo muku tulun | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
D0VI4 | Aisha ta dinka sabon uniform jiya | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
3SFN5 | Gobe zamu chi soyayan dankalin | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
PXBQW | Allah sarkin dadi, inji barawon zuma. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
ROPBS | Tuwo yana sauƙin ci. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
77HQS | Mace a dabi'ance kishiyar namiji ce. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
6N67R | An fi sa daddawa a cikin miya | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
YPZOH | Sana'ar wasu ita ragewa. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
9G3CD | An kama matan da ta goyi bayan ɗanta da yin fyaɗe. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
TPSHW | Ana Ibadan haifuwa wa jariri bayan an gama raɗin suna | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
PJ07Y | Kaduna ce ta fi ƙowacce yawan ƙabilu a Najeriya. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
KVS6N | Da kuɓewa ake miyar kuɓewa. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
3SFN5 | Shugaban kasa ya ce a ci gaba da karbar tsohon kudi da sabon kudi a jere | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
MOLAX | A'a! buhun wake dari shida da saba'in ne. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
BH7O2 | Aisha ta siya mana huluna masu kyau. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
RS1BF | Ina cin sardines da burodi don abincin rana | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
6V9IJ | Ka kira mutane zuwa ga addinin. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
4R85R | An haɗa ni da zuriyar mahaifina da mahaifiyata. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
P0AZ7 | Kowane lauya yana da yanki na musamman. | hausa | male | 18-29 | phase 1 |
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 14