Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
0.18
15.8
speaker_id
stringlengths
5
5
text
stringlengths
2
164
language
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
2 values
age_range
stringclasses
3 values
phase
stringclasses
2 values
JPKQ0
Ta sami alheri mai yawa bayan nuna ƙwazo a wurin aikinta.
hausa
male
18-29
phase 2
M1HGX
Eh na yarda da shi
hausa
male
18-29
phase 1
ADK17
Mai tukin yace zai kawo iyallen sa gidan mu gobe.
hausa
female
30-over
phase 1
A9OB9
Akwai bikin kamun kifi na argungu da ake yi a jihar Kebbi.
hausa
male
18-29
phase 1
AQ87U
Karki fita ana ruwan sama!
hausa
male
30-over
phase 2
KA76L
Jami'in bayar da lamuni ne ke kula da sarrafa da fitar da lamuni a banki
hausa
male
18-29
phase 1
5RL09
Hawainiyar ki ta kiyayi rama ta!
hausa
female
30-over
phase 1
GV2MO
Ka je kasha maganin tarin
hausa
female
18-29
phase 1
MG6A8
Kwalejin ilimi suna da yawa a Najeriya
hausa
male
18-29
phase 2
PJY9F
Miyar agushin tayi daɗi sosai.
hausa
male
18-29
phase 1
IC5NC
Gulma na haddasa rigimar zahiri.
hausa
female
18-29
phase 1
JPKQ0
Miko min baƙar taf don in yi amfani da shi don rufe wayoyi.
hausa
male
18-29
phase 2
8J9YQ
Ina neman zoben da zan siya wa amarya ta.
hausa
male
18-29
phase 1
JC30N
Tanko zai siya ma karen sa nama.
hausa
female
18-29
phase 1
O0456
Mashin zan hau saboda in yi sauri.
hausa
female
18-29
phase 2
4LGH8
Mai ba da labari a wurin shaƙatawa na yara zai ba wa yaran labari.
hausa
female
6-17
phase 1
WNVSO
Ana biyan likitoci albashinsu da wuri?
hausa
female
18-29
phase 1
I5VHT
Mata suna da tausayi.
hausa
female
30-over
phase 2
C42JK
Ali wanzami ne.
hausa
female
18-29
phase 1
6N67R
Maza na son girma
hausa
female
30-over
phase 2
U751U
Talatu za ta yi sadakan ƙosai.
hausa
male
30-over
phase 1
RS1BF
Ina yawo a titi ina neman gida mai lamba dubu ɗaya da ɗari ɗaya.
hausa
female
18-29
phase 2
638FZ
Kayan rubutu na suna cikin jaka na.
hausa
male
18-29
phase 1
3OXIN
Tafi ka kai ziyara.
hausa
female
6-17
phase 1
F624Z
Macizai suna da dogon jiki
hausa
male
30-over
phase 2
IEEEJ
Ingozuma na kula da mara lafiya
hausa
male
6-17
phase 1
QRN1N
Zan so in zama mai dafa abinci idan na girma.
hausa
male
18-29
phase 1
DEHOD
Da siminti aka gina bankin unguwar mu
hausa
male
18-29
phase 1
PJ07Y
Da na gan tarun jama'a a coci ran Lahadi ban iya yin wani waka ba.
hausa
female
30-over
phase 2
QZS7J
Ina so a raɗa ma yaron suna Sunday !
hausa
female
18-29
phase 2
QP6ZM
A cikin iyali, maza ko dai fuka-fukai ne, maza ko ’ya’ya maza.
hausa
female
18-29
phase 1
MG6A8
NNDP ita ce jam'iya ta farko a najeriya
hausa
male
18-29
phase 2
GKNOH
Babu sauti sosai a fim ɗin nan.
hausa
female
18-29
phase 2
U07V5
Shine wanda nike son in aura
hausa
male
30-over
phase 2
6N67R
Wasu ofisoshin suna da dakunan shayi don baiwa ma'aikata shayi a lokutan aiki.
hausa
female
30-over
phase 2
E4J10
Yara da yawa suna harba iska.
hausa
female
30-over
phase 2
UO0XP
Ana aiki tuƙuru a asibitin makaranta.
hausa
female
30-over
phase 1
LWXI0
Likita ya bata gilashi saboda ciwon ido.
hausa
female
30-over
phase 2
XXZ5O
Za a shigo da Tuffa daga Ƙasar Saudi.
hausa
male
18-29
phase 2
98RNY
An fara watsa shirye-shiryen talabijin na farko a shekarar alif dubu daya da dari tara da ashirin da takwas.
hausa
male
18-29
phase 2
NOLA1
Ba ɗayanmu ba ne ke da ilimin wannan amfanin gona.
hausa
male
18-29
phase 1
YV6PN
Najeriya ta sami 'yancin tun alif ɗari tara da sittin.
hausa
male
30-over
phase 1
CH4AF
Ahmad ba ya san wasa da mutane
hausa
female
18-29
phase 1
U07V5
Na yi tuwon alabo yau
hausa
male
30-over
phase 2
6N67R
Malam ya yi horon masu cin zalu.
hausa
female
30-over
phase 2
MO2LM
Idan ka fasa maruru yana yaɗuwa
hausa
male
18-29
phase 1
PJ07Y
Yara ba su da isashen abinci ko kayan sawa a gidajen marayu
hausa
female
30-over
phase 2
JDGXR
Babu tsafta a in da yake zama a kauye
hausa
male
18-29
phase 1
JPKQ0
Pedro ya fi son ruwa mangoro fiye da ruwan gwaiva .
hausa
male
18-29
phase 2
LWXI0
Su suka yi talla a shafin jarida.
hausa
female
30-over
phase 2
120NZ
Wane ka'idoji aka wajen tube wa Sarkin rawanin sa?
hausa
male
30-over
phase 1
BHQAS
Wasu wurin shaƙatawan akwai ɗakin motsa jiki.
hausa
female
18-29
phase 1
O0456
Tatsuniya mu ke so!
hausa
female
18-29
phase 2
BAIGL
Ana iya amfani da motoci wajen tafiyan mutane.
hausa
male
30-over
phase 2
4VVBT
tace mata 'zuba masu shinkafa!"
hausa
female
30-over
phase 2
D0VI4
Alhaji Lukman ya canza motarsa ​​daga Honda Accord zuwa Toyota Corolla
hausa
female
18-29
phase 1
84C3M
Kayan marmari na ƙara kyaun jiki.
hausa
female
18-29
phase 1
LDGDP
Za ka ba ni wannan rediyon?
hausa
female
18-29
phase 1
ROPBS
na kasa wanka da sosan ta Dan na gan ta da kyasbi
hausa
female
18-29
phase 2
LWXI0
Ta siyar da akuyarta jaka biyu.
hausa
female
30-over
phase 2
1TV1G
Na'urar raba wuta tana dakatar da kwararar wutar lantarki lokacin da ake buƙata.
hausa
male
6-17
phase 1
3SFN5
Za mu yi kokarin wayar da kan matasan mu wajen kauce wa shan kwaya
hausa
male
30-over
phase 2
BAIGL
Babban iyali ya ƙunshi baba, mama, kawunnai, goggonni, da kakanni ne.
hausa
male
30-over
phase 2
81N3L
Mahaifiyata ita ce shugabar harkokin mata a taronta na rukuni .
hausa
male
18-29
phase 1
EX3HO
Ina siyan wasu abubuwan da nake so in kai wa kaka a gidan tsofaffi.
hausa
male
18-29
phase 2
FI77Y
yaro ya dauko cokali a kicin
hausa
male
18-29
phase 1
JPKQ0
Ta sayi leshi yadi goma.
hausa
male
18-29
phase 2
O0456
Motsa jiki yana sa yara su dace
hausa
female
18-29
phase 2
RWQ0G
Kaje ka aske gashin kanka
hausa
male
18-29
phase 1
ROPBS
Gwamnati ta za ta buɗe makarantar koyon aikin otal.
hausa
female
18-29
phase 2
2BOXG
Yan kasa ne ke zabar shugabanni a tsarin mulkin dimokuradiyya
hausa
female
18-29
phase 1
QZS7J
Biri na sakko wa daka bishiya
hausa
female
18-29
phase 2
YODLJ
Nawa ne ruwan?
hausa
male
18-29
phase 1
8S8PY
Hawkers dillalin wayar hannu ne
hausa
female
18-29
phase 1
U8FB7
Akwai rula ta auna gini.
hausa
male
18-29
phase 1
0BF21
E, masarar da zaƙi sosai.
hausa
male
18-29
phase 1
U07V5
Zai wanke tsumman goge jikin bayan ya dawo daga makaranta?
hausa
male
30-over
phase 2
UT6UX
Eh wasan kacici-kacici za mu yi.
hausa
male
18-29
phase 2
AJFDQ
Masu gnostic suna imani da cewa duniyar zahiri kuma tan cike da kuskure da wahala.
hausa
male
18-29
phase 1
ZQ1W3
Ma'aikatan Dockworks sun ƙware da injuna, suna ba da damar jigilar kaya suyi tafiya cikin sauƙi.
hausa
female
18-29
phase 1
ZNO7R
A ina fartanyan yake?
hausa
male
18-29
phase 1
08F8Q
Jami'in tsaron tashar jirgin sama ya taimaka wa fasinja da kayan shi.
hausa
male
18-29
phase 2
W41PS
yara sune manyan gobe
hausa
female
6-17
phase 1
GKNOH
Motoci na jigilar mutane da yawa lokaci guda.
hausa
female
30-over
phase 2
3XJ24
na saya mata tsire
hausa
male
6-17
phase 1
43U15
Ta sayi mayafi ja
hausa
female
30-over
phase 2
BDJ65
Matan ta rasa jini da yawa bayan haihuwa.
hausa
female
18-29
phase 2
PJ07Y
Zan tafi don ƙaddamar da sabuwar mata.
hausa
female
30-over
phase 2
0K5I4
Labarin wane addini ka fi sani?
hausa
male
18-29
phase 1
944WB
Zogale yana magnin zazzabi.
hausa
male
30-over
phase 1
XXZ5O
Zan je in hau Lilo a filin wasa lokacin birek.
hausa
male
18-29
phase 2
7JU3L
zan koya wata mai zuwa.
hausa
female
18-29
phase 1
N0ZA7
Yana iya faruwa ka zama mai bayayya ba tare da jin soyayya ba.
hausa
male
18-29
phase 1
5AKPQ
Zai canza ruwan batiri na motan sa
hausa
female
30-over
phase 1
LWXI0
da sunana nake amfani a Facebook
hausa
female
30-over
phase 2
R6JX0
E, karya take.
hausa
male
18-29
phase 1
0S58T
Atiyest ba su yarda da kasancewar abin bauta ba
hausa
male
18-29
phase 2
HW37Q
Sadiya ta je wurin sayar da kayan ɗaki
hausa
male
30-over
phase 1
6P3CR
busashen ƙuɓewa miya ne Mai yauƙi
hausa
female
30-over
phase 2
AQ87U
Agwaluma yana da 'ya'ya a ciki.
hausa
male
30-over
phase 2
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
25