Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
0.06
22.4
speaker_id
stringlengths
5
5
text
stringlengths
7
164
language
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
2 values
age_range
stringclasses
3 values
phase
stringclasses
2 values
EO64M
Bello dayaje saudi yaji suna wani yare da ba hausa ba
hausa
male
30-over
phase 1
3QWFE
Ana amfani da kananfari don maganin sanyin mara
hausa
female
18-29
phase 1
WBPZE
Wasu gidajen cin abinci suna ba da abinci tare da lemu.
hausa
female
18-29
phase 1
N0ON9
Na aika Balarabe kasuwa.
hausa
male
30-over
phase 1
I5VHT
Mutane sun yi layi a bakin ofis ɗin Tanko tun kafin ya zo.
hausa
female
30-over
phase 2
FCBJ9
Ta yaya zan iya sanin ko ina da ciwon miki ko ƙwannafi?
hausa
male
18-29
phase 1
XXZ5O
Sun tafi da gilashin kasuwa a auna girman.
hausa
male
18-29
phase 2
TMFW4
Ƙididdigar murabba'i na taimakawa wajen ƙirƙirar madaidaitan alamomi masu inganci.
hausa
female
18-29
phase 1
15PTR
Bello zai fara aiki a gidan marayu
hausa
female
18-29
phase 1
PJ07Y
Akwai soran soyanyen doya?
hausa
female
30-over
phase 2
V2T01
Ammi za ta aurar da 'yar ta kyakkyawa.
hausa
female
30-over
phase 1
VR4A0
Baturen abokina ya aiko da salon girke-girke na miya na hanji.
hausa
male
30-over
phase 1
L879E
yawancin masu zama a yankin awon gomnati masu kudi ne
hausa
female
6-17
phase 1
3SFN5
Na'am, ana iya jin hirar 'yan siyasa a shafukan yanar gizo
hausa
male
30-over
phase 2
PJY9F
Katon din maggi biyu zan siya yau.
hausa
male
18-29
phase 1
GOXQE
Tafi da tif din ka gwado girman taguwar
hausa
male
18-29
phase 1
4ZKJV
Yaran makaranta sun tsokani kanina.
hausa
male
18-29
phase 1
O0456
Baki rami ne mai siffa mai siffar kwai a cikin kwanyar.
hausa
female
18-29
phase 2
4CE1M
Wani soja ne
hausa
female
18-29
phase 1
98RNY
Kina koya mata Hausa ne?
hausa
male
18-29
phase 2
1CUPD
Wata tara ciki ke yi kafin haihuwa
hausa
male
18-29
phase 1
7TPJE
Rabi ta yi jima'i sosai.
hausa
male
18-29
phase 1
ZQD15
Bello zai siya fili yafara noma
hausa
female
18-29
phase 1
7INXT
Yan fashi na kan hanya?
hausa
female
30-over
phase 2
QZS7J
A'a ba ta shigo ba
hausa
female
18-29
phase 2
0S58T
Shuru shuru ba tsoro bane.
hausa
male
18-29
phase 2
S5BGF
Zai je gidan karuwai duk da abun kunya ne a arewacin Najeriya
hausa
male
30-over
phase 1
P165C
Wasanni sun zama ruwan dare gama duniya.
hausa
male
18-29
phase 1
DONZ9
Munshiga bungalow din saboda Ana ruwa.
hausa
female
18-29
phase 1
EF8P7
Kwan fitilla na jan wuta kaɗan kuma ya fi haske.
hausa
female
18-29
phase 1
U3T1R
Eh, ina tsammanin sabon salon gyaran gashi.
hausa
male
30-over
phase 1
BAIGL
Aa ba ayi min duka bah.
hausa
male
30-over
phase 2
P7GRF
wannan yaron duk jikinsa kuma
hausa
female
18-29
phase 1
T62Y0
Ni ɗalibi ne a fannin likitanci.
hausa
female
6-17
phase 1
QZS7J
Bikin ranar haihuwana mako mai zuwa ne a Hamdala Hotel.
hausa
female
18-29
phase 2
JPKQ0
Bushewan rana hanya ce ta bushar da abinci a rana.
hausa
male
18-29
phase 2
9JBYJ
Ana yanka rago idan bakwai ya kewayo da haihuwa.
hausa
female
30-over
phase 1
6KFWV
Mai gyaran ruwa zai zo ya gyara bayan gida a mako mai zuwa
hausa
female
30-over
phase 1
3MIU3
Wani kamfani ne ya ƙirƙiri manhaja mai suna fuskar lokaci?
hausa
female
18-29
phase 1
AJFDQ
Litafin Gingerbread man, yana da bada annashuwa
hausa
male
18-29
phase 1
WMIF5
Za ki auri Habibu dole!
hausa
female
18-29
phase 1
HRF9B
Ka na son coke?
hausa
male
6-17
phase 1
DJJR0
Wanzami ya ce kwaliya molo shine zai dace da kai
hausa
male
18-29
phase 1
006KX
Ƙasar papua New Guinea tana da manyan harasa guda ɗari takwas da arba'in da ake magana da su.
hausa
male
18-29
phase 1
V56PD
Wuka mai amfani tana rufe kanta a lokacin da yanka ya cika.
hausa
female
18-29
phase 2
1VVAZ
eh in sauraro
hausa
male
30-over
phase 1
RSY19
Karuwa ma'aikatan jima'i ne.
hausa
male
6-17
phase 1
I5VHT
Mai adaidaita sahu ya fasa masa fitilar bayan mashin ɗinsa.
hausa
female
30-over
phase 2
Y768T
Kayan marmari suna da arha a kasuwar Na'ibawa.
hausa
female
18-29
phase 1
ZYHD8
Akwai namun dajin da babu a Afurka.
hausa
female
18-29
phase 1
MXWY7
Bala ba ya tsoron ƙudan zuma.
hausa
female
6-17
phase 1
TOUU3
Shuwakar tayi ɗaci sosai a miyar.
hausa
female
18-29
phase 1
44N0X
Yankari game Reserve filin shakatawa ne na kasa a Najeriya
hausa
male
18-29
phase 1
XKBTV
Likita yace zan haihu wata mai zuwa.
hausa
male
18-29
phase 1
OT7UW
Sau dayawa abubuwan da ake cewa a barkwanci karya ne
hausa
male
18-29
phase 1
J3E21
Burodi da garin fulawa ake haɗashi.
hausa
male
18-29
phase 1
U07V5
Kafafuwa nawa shanshani ke da shi?
hausa
male
30-over
phase 2
I5VHT
Sata ba ta da kyau.
hausa
female
30-over
phase 2
6P3CR
Wasu mata suna da tsayi sosai.
hausa
female
30-over
phase 2
V56PD
Za a rusa tsohon tiyata a gina sabo
hausa
female
18-29
phase 2
FDAX0
agogon falon ya tsaya
hausa
male
18-29
phase 2
GVTG8
Akwai maza da mata a cikin kungiyar.
hausa
female
18-29
phase 1
K1SOS
Tsaya a madaidaiciyar layi ka shimfiɗa hannayenka! Malam ya umurci dalibai!
hausa
female
18-29
phase 1
A92WS
Ana kuma kiran Flyover a kan gada
hausa
male
18-29
phase 1
08F8Q
Yan matan sun kasance suna murna yayin da suke rera waƙa mai daɗi.
hausa
male
18-29
phase 2
DA9N6
Fatima ta sanya doguwar rigar leshi da aka yi mata ado da ɗan kwali mai kyau.
hausa
female
18-29
phase 1
W0FF6
Gidan marayu wanda ake aje waɗanda suka rasa duk iyayensu, ana kiransa gidan marayu biyu.
hausa
male
18-29
phase 1
C0CMR
Kai abokin ɗa nane?
hausa
male
18-29
phase 1
UVQVI
Wa ya share baƙin allo?
hausa
female
18-29
phase 2
Y9NN0
Mai yasa kake son rufe asusun?
hausa
female
18-29
phase 1
A2YAZ
Ana ƙawata siyarwa tare da gaisuwa wanda ya wuce tallace-tallace mai sauƙi.
hausa
female
18-29
phase 1
U07V5
A gidan kurkuku ya koya karanta kur'ani
hausa
male
30-over
phase 2
WZ1SO
Samari na zuwa da ƴanmatan su wajen shaƙatawa.
hausa
female
30-over
phase 2
E4J10
Jiya naje suna
hausa
female
30-over
phase 2
I5VHT
Gobe zan je wurin kwalliya.
hausa
female
30-over
phase 2
UT6UX
A kan samu tashin hankali yayin gudanar da zaɓe lokacin zaɓe.
hausa
male
18-29
phase 2
JMHA2
Shekarar Dr. Lawan biyar yana yin shugaban tsangayar
hausa
female
18-29
phase 1
XNKZ9
Za'a maka aski afro ne?
hausa
female
18-29
phase 1
BHQAS
cikin a farko ya sa amai
hausa
female
18-29
phase 1
6N67R
Bayajidda ya kashe macijin da ya hana tsaffin mutanen hausa ruwa
hausa
female
30-over
phase 2
VDSOK
Yana amfani da taraktan
hausa
male
18-29
phase 1
V56PD
Mun tura kayan ta jirgin ruwa.
hausa
female
18-29
phase 2
E4J10
Jiya na kai ma shi karas ɗin.
hausa
female
30-over
phase 2
43U15
Mutane suna kallon finafinan domin ya nishaɗantar dasu.
hausa
female
30-over
phase 2
92IRM
Kowa da irin kalar da yake so sosai
hausa
female
30-over
phase 2
ROPBS
A Birnin-kudu akwai duwatsu manya.
hausa
female
18-29
phase 2
H56A5
Yanzu masu tuƙa jirgi ba maza ba ne kawai har mata na yi.
hausa
female
6-17
phase 1
822GQ
Lokacin da mun yi ranan al'ada a makarantan mu,na sa kayan al'ada na.
hausa
female
18-29
phase 1
G2YJ1
Idan baka da ilimin noma, za ka wahala kafin ka samu abinda kake so.
hausa
male
18-29
phase 1
UVQVI
In na ce APC, ku ce "power"
hausa
female
18-29
phase 2
0G21C
Har yanzu akwai shayi a cikin tulun.
hausa
female
18-29
phase 1
H0ZA5
Ungozomar ta ce wa uwar ta ba wa jaririyar man hanta.
hausa
female
18-29
phase 1
W0FF6
Buguwa zai sa ka yin abubuwa mara kyau
hausa
male
18-29
phase 1
JPKQ0
Wake legumes ne
hausa
male
18-29
phase 2
98RNY
Ɗalibai ne ke sa jami'a yayi armashi
hausa
male
18-29
phase 2
ZC5UW
Ba a warware rikicin yadda ya dace ba.
hausa
female
18-29
phase 1
I7EU4
Kwalejin ilimi na da shugaba
hausa
male
6-17
phase 1
5B6K9
Ana shan bitamin C don magance ƙurajen baki.
hausa
male
18-29
phase 1
BAIGL
Kuna da firinta?
hausa
male
30-over
phase 2
8EVE1
in sarki ya mutu a garin yarbawa ba a cewa ya mutu
hausa
female
18-29
phase 1
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
9