Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
0.6
15.3
speaker_id
stringlengths
5
5
text
stringlengths
7
171
language
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
2 values
age_range
stringclasses
3 values
phase
stringclasses
2 values
94JJR
Jack da Motar nan da nan
hausa
female
18-29
phase 1
JMEO0
Duk ɗalibin da bashida tufan makaranta baya zuwa karatu.
hausa
female
18-29
phase 1
3SOER
Zainab na amfani da sinadarin ɗanɗanon nor a girkin ta.
hausa
female
18-29
phase 1
V2BPK
An kwantar da Hajara da take ta haila.
hausa
male
6-17
phase 1
DFB80
Ana amfani da bammi a matsayin abin sha na musamman na bikin aure a gabas.
hausa
male
18-29
phase 1
5ZY4R
Faɗin ɗakuna irin nawa ne mafi kyau.
hausa
female
6-17
phase 1
QP6ZM
Eh gobe zan siyo ganyen neem
hausa
female
18-29
phase 1
7JEB6
Ina jin dadin amfani da bankin Zenith.
hausa
male
6-17
phase 1
V56PD
akwai wajen shakatawa a otal
hausa
female
18-29
phase 2
3DE1T
Rikicin tana hana kasa girma da sauri, kamar yadda yake a Najeriya.
hausa
female
18-29
phase 1
HY7GN
Diflomasiya ce mafita ga matsalolinmu domin alkalami ya fi takobi.
hausa
female
18-29
phase 1
O0456
Wannan shine yaro na ƙarshe yana rawa?
hausa
female
18-29
phase 2
D2IF8
Ungo! Kina man kina magana kamar aku.
hausa
male
18-29
phase 1
EX3HO
Karkashin mulkin kama-karya na Buhari, ’yan kasa sun yi rayuwa cikin fargaba.
hausa
male
18-29
phase 2
LWXI0
ta na bawa jikokinta tatsuniya
hausa
female
30-over
phase 2
VAY1H
Ana yin sallar gani ranar bakwai da haihuwar Annabi Muhammad.
hausa
male
18-29
phase 1
D0I65
Yakama ace kowane ofishi yana da mai goge-goge da ɗan aike.
hausa
male
18-29
phase 1
NSNX0
Sojan ruwa inifam ɗinsu daban yake da na sojan ƙasa
hausa
male
18-29
phase 1
T1ZZF
makwapci na zai yi girbin masaran shi mako biyu Mai zuwa.
hausa
male
30-over
phase 1
TR16B
Sata ba abu bane mai kyau a kowane addini.
hausa
male
30-over
phase 1
TZZMG
Kazanta na jawo ƙwari.
hausa
female
18-29
phase 1
O0DFI
Yanzun nan aka gama bikin auren nana
hausa
female
18-29
phase 1
U07V5
Kamfanin maggi na yin sanarwa.
hausa
male
30-over
phase 2
MG6A8
Makarantar za ta yi amfani da sabon mai hakkin wasanni a wata mai zuwa
hausa
male
18-29
phase 2
DZ3UI
Ba zan bar yaro na ya tafi yin iyo ba.
hausa
male
18-29
phase 1
D0VI4
Aisha za ta kammala karatun islamiyya a yau.
hausa
female
18-29
phase 1
6N67R
Bankunan Microfinance suna ba da ƙananan lamuni ga 'yan kasuwa da matsakaitan sana'o'i.
hausa
female
30-over
phase 2
08F8Q
Zanen zai fara nunawa da karfe daya na rana.
hausa
male
18-29
phase 2
5GQC1
Kwakwa ɗin ba ta da ruwa da yawa cikin sa.
hausa
female
6-17
phase 1
7SJ7M
An kai yara gona a makaranta.
hausa
male
30-over
phase 1
JV8GS
Da yawan kallon da za ka yi wa zomon a lokacin za ka so shi.
hausa
female
30-over
phase 1
08F8Q
Lensin kyamara ya karye da safiyar yau.
hausa
male
18-29
phase 2
N7JLW
Ta yanke bishiyar mangwaro.
hausa
male
6-17
phase 1
ZJ52N
Banyi zaɓe ba shekarar da ta gabata
hausa
female
18-29
phase 1
1L0YX
A'a har na ga ali jita
hausa
male
18-29
phase 1
ARV98
Aa bana cin naman alade.
hausa
male
18-29
phase 1
YZYYL
Ranar asabar aka haifi Ɗanjuma?
hausa
male
18-29
phase 1
9WZO1
An ce in karanta daga A zuwa Z.
hausa
female
18-29
phase 1
ROPBS
Amaryar gidansu ta yanka masa zakara.
hausa
female
18-29
phase 2
1PMQ6
A Nijeriyar yanzu ba a samun mace mai miji fiye da ɗaya
hausa
female
18-29
phase 1
7INXT
Zan iya zama mijin ki?
hausa
female
30-over
phase 2
8UHSR
kwandon tumatir nawa ka samu?
hausa
male
18-29
phase 1
JPKQ0
Wasu na shafa hoda a gashin kafin su haske shi
hausa
male
18-29
phase 2
IMND8
Eh ina gasa buredi.
hausa
male
18-29
phase 1
08F8Q
Gidan mai yana kusa da gida na.
hausa
male
18-29
phase 2
1FSR5
wane irin tsari kasar na take yi?
hausa
male
18-29
phase 1
LWXI0
Najeriya na cikin ƙasashen da aka azurta da mai.
hausa
female
30-over
phase 2
PJMUQ
nawa ne maganin ciwon daji a cikin chemist ɗin ku
hausa
male
18-29
phase 1
BFOR3
Muna zuwa wajen wasa da idi.
hausa
female
18-29
phase 1
V56PD
Gembon ciki ya sa ƙawata a gaba.
hausa
female
18-29
phase 2
GKNOH
Ma'aikacin ɗakin karatu ya maye gurbin littattafan daidai a kan ɗakunan ajiya.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
sai an jima
hausa
female
30-over
phase 2
F624Z
Tana ajiye burushin ta acikin gwangwani
hausa
male
30-over
phase 2
0S58T
Filin jirgin sama kebantaccen guri ne na jiragen sama.
hausa
male
18-29
phase 2
743CR
Ana amfani da kwamfuta wajen yin bincike .
hausa
male
18-29
phase 1
875K9
Jami'o'i na iya zama na jama'a ko na mutum ɗaya.
hausa
male
18-29
phase 1
O83W0
Ma'aikatan jinyan sun sa kayan asibiti baƙi, jiya.
hausa
male
18-29
phase 1
3GJ0H
akwai sashin Sharia
hausa
male
18-29
phase 1
08F8Q
Dalibai masu himma za su sami albarka
hausa
male
30-over
phase 2
GYJ19
Mamana ba ta san ya snapchat yake aiki ba
hausa
female
18-29
phase 1
8V7PE
Yakin zabe na nufin isar da saƙon jam'iyya ga jama'a.
hausa
female
18-29
phase 1
08F8Q
Jami’an tsaro a kasuwar ya yi wa kwastomomi rashin mutunci ko da bayan an ba shi hakuri.
hausa
male
18-29
phase 2
JPKQ0
Peace ta tafi coci don bauta wa Allahnta.
hausa
male
18-29
phase 2
08F8Q
Za a gudanar da tsarin kula da wutar lantarki a wata mai zuwa.
hausa
male
18-29
phase 2
KKFFH
Ka tabbata ka saya alayyafo gobe!
hausa
male
18-29
phase 2
0S58T
Mata ta watsawa mijinta ruwan zafi
hausa
male
18-29
phase 2
PBO1I
Mata suna son ado da kaloli mafi haske
hausa
female
18-29
phase 1
HZU9A
In za ayi zobo, za a tafasa busheshen ganyen zobo da abaraba da gurji.
hausa
female
18-29
phase 1
X49BZ
Za a iya ajiye bushasshen kifi ya daɗe.
hausa
male
18-29
phase 1
QZS7J
Ba amfani da intenet a wanan gidan!
hausa
female
18-29
phase 2
6N67R
lado yana cin abinci ba nama
hausa
female
30-over
phase 2
U0QQO
Matar ta yi tsawa wa direban da ya bi ta gadar sama.
hausa
male
18-29
phase 1
EX3HO
Fim ɗin dayake da kyau shine wanda yake da tasiri kuma shine haɗa mabiya
hausa
male
18-29
phase 2
C0CMR
Ni ba abokin ka ba ne!
hausa
male
18-29
phase 1
W8IW0
shagunan kafinta da yawa na bakin titi
hausa
male
18-29
phase 1
CKQ26
Ranar bude dubawa ne tsakanin waliyyai, malami da dalibi.
hausa
male
18-29
phase 1
3P2A7
Za a iya kiran bikin musulmi guda daya.
hausa
female
18-29
phase 1
M96P5
Kowa yayi adu'a don sabuwar amarya.
hausa
female
30-over
phase 1
1CINQ
Duk motocin biliyoyin farare ne
hausa
female
18-29
phase 1
AQ87U
Shin za'a iya raba dubu biyu da ɗari ɗaya da ashirin da bakwai kaso uku?
hausa
male
30-over
phase 2
QA20E
Furodusan ya canza al'adar Yarbawa zuwa fim din huasa
hausa
female
18-29
phase 1
N0ON9
An kama wasu bata gari da alburusai.
hausa
male
30-over
phase 1
4PKWE
Wace ce ke yawo da bindiga?
hausa
female
18-29
phase 1
UT6UX
Ba za ka iya saka kayan aikin soja Kuma kana yawo da ita in ba ka cikin su.
hausa
male
18-29
phase 2
3GKOV
A ya na dashi
hausa
female
18-29
phase 1
QZS7J
Nace banje siyayyar ba
hausa
female
18-29
phase 2
HAF18
Dan takaran dake da mafi girma zabe ke nasara a'zaben.
hausa
female
18-29
phase 1
83AJ4
Twitter ta sami miliyoyin daloli a bara.
hausa
male
18-29
phase 1
D0I65
In na je makaranta zan hau lilo.
hausa
male
18-29
phase 1
I8QUY
Rodi na karfafa gini
hausa
female
18-29
phase 1
UVQVI
Wa ya tara ƙasa anan?
hausa
female
18-29
phase 2
U07V5
Nayi alƙawarin koyar gyaran gashi da kwalliya.
hausa
male
30-over
phase 2
RK0IJ
Muna da shugabani malalata ã kasar mu.
hausa
female
30-over
phase 1
F624Z
Bankin ba da jingina ya bambanta da bankin duniya.
hausa
male
30-over
phase 2
U07V5
Ina jin daɗin aiki da injin biyun kamfanin "Lasar jet"
hausa
male
30-over
phase 2
WBPZE
Wasu mutane na ɗaukan take dan shekaru ko kwarewan su a wani musamman fili.
hausa
female
18-29
phase 1
RDN4T
A na saka fanka a cikin ɗaki
hausa
female
18-29
phase 1
UVQVI
Wanene fitaccen jarumin ku a Kannywood?
hausa
female
18-29
phase 2
6VADD
Ka sakar min mara nayi fitsari.
hausa
female
18-29
phase 1
SIRW6
Saboda sadaukarwar Bankin Access ga bankin dijital, hulɗar abokan ciniki ta canza.
hausa
male
6-17
phase 1
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
3