audio
audioduration (s) 0.6
13.7
| speaker_id
stringlengths 5
5
| text
stringlengths 2
165
| language
stringclasses 1
value | gender
stringclasses 2
values | age_range
stringclasses 3
values | phase
stringclasses 2
values |
|---|---|---|---|---|---|---|
QR9G6
|
ana duba irin kitson da dalibai suka yi
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
KKFFH
|
Eh likita ne a wannan asibitin
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 2
|
|
OLRRI
|
ana shafa aboniki a kumburi
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
EX3HO
|
Tunde ya jima kafin ya kawo madarar kwakwar
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 2
|
|
S1WE6
|
Yaran Hausa yana da dadin ji
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
478C4
|
Kurkukun Kirikiri kurkuku mai girmar tsaro ne.
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
5DEUC
|
ana Kai tallafi gidajen gajiyayyu
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 1
|
|
13JSK
|
Na samu aiki a kamfanin buga littatafai.
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
O0456
|
Sauro yana cizo da da dare.
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 2
|
|
7O3LT
|
Kuna hanyan zuwa makabartar ne?
|
hausa
|
female
|
6-17
|
phase 1
|
|
BDJ65
|
A na ba da maganin seftrin a asibiti
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 2
|
|
43U15
|
Wasu yara matan a firamare karatun su yake tsayawa.
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 2
|
|
LUHI4
|
Gwamnati ta sayar da wani gidan buga jarida na ta.
|
hausa
|
male
|
6-17
|
phase 1
|
|
XH5L3
|
Zaki na da karamar jele.
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
KNP9Q
|
Kwakwalwa na cikin kwanyar.
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 1
|
|
UVQVI
|
Zaka zo nan ko kuma sai na sa yayunka sun kamo mun kai?
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 2
|
|
A52CR
|
A'a ba karya nake wa lauyan ba
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 1
|
|
Y688M
|
NNDP shi ne kungiyar siyasa na farko a Najeriya.
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 1
|
|
4VVBT
|
Kar ka ba ta babban Halaye
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 2
|
|
E4J10
|
Nan da wani shekara ba wanda zai kai yarinya ta iya wassan ruwa
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 2
|
|
6KFWV
|
Za a rantsar da shugaban ƙasa a ranar ashirin da tara ga watan Mayu
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 1
|
|
GKNOH
|
labarin wasu al'adun gargajiya
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 2
|
|
ZYHD8
|
Mage ta yi tsere ta haye saman sauro.
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 1
|
|
KYHQU
|
Auna mun gaɓa uku yanzu ka kawo
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
ZNO7R
|
A ina ake shuka kayan gwari?
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
53TR3
|
Me yasa bibimbap keda ɗandɗano yake da dadi?
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
0S58T
|
Aminu Ado Bayero ya zamo ɗaya daga cikin sarakunan masarautar Kano.
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 2
|
|
UT6UX
|
An kori mai kula da jirgin sama daga aiki jiya saboda rashin bin ƙa'ida
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 2
|
|
EGR2C
|
Gabriel yana da gonan gwaza.
|
hausa
|
male
|
6-17
|
phase 1
|
|
LWXI0
|
Sun tafi kaduna da jirgin ƙasa.
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 2
|
|
V56PD
|
Mun kalli wasan dambe da yaran
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 2
|
|
0XMLM
|
A wurin awo ana ba mata shawara da su shayar da jariransu nonon uwa kawai zuwa wata shidda.
|
hausa
|
female
|
6-17
|
phase 1
|
|
F54X2
|
yan'uwan sidi ba sa taimaka masa
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
3X574
|
Da wacce makaranta zamuyi muhawara?
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 1
|
|
IRB3G
|
A'a, yaran suna rashin biyayya.
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
MG6A8
|
A'a, bamu da ita
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 2
|
|
W8IW0
|
a'a ba da mota zamu je ɗebo kaya ba
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
KKFFH
|
Wanene ya ba da labarin tatsuniyoyi masu jan hankali a Imo a zamanin da?
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 2
|
|
43U15
|
An yi wa malaminmu dashin ƙoda.
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 2
|
|
43U15
|
Kafofin watsa labarai sun hargitsa kan iyali na
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 2
|
|
95AJC
|
Najeriya tana da albarkatun ma'adinai daban-daban.
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
4VVBT
|
A zamanin nan, an fi yin aski a shagon aski.
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 2
|
|
9776H
|
Matar audu ta samu juna biyu
|
hausa
|
female
|
6-17
|
phase 1
|
|
FBEND
|
Karka sake yin magana da hausa a aji
|
hausa
|
male
|
6-17
|
phase 1
|
|
6S8OK
|
Wane matsayi aka bawa Lamurde lokacin naɗin sarautar?
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 1
|
|
1NHV2
|
Wane ne ya soya naman zakin da aka kamo?
|
hausa
|
male
|
30-over
|
phase 1
|
|
AUSKO
|
Kashe mutum laifi ne mai hukunci na kisa.
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
ITBW9
|
Gongoni huɗu ake samu a ƙwalba ɗayan mangyaɗa.
|
hausa
|
female
|
6-17
|
phase 1
|
|
EX3HO
|
Jafar ne ke kawo mana tayoyin mota mako mai zuwa
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 2
|
|
4YL75
|
Auwal ya ce min albasarsa ta kai dubu bakwai duk buhu ɗaya yanzu.
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 1
|
|
3TGIH
|
Rashin yara kanhana ma'aurata samin farin ciki
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
8Z36U
|
Sashen kayan wuta da kaya masu amfani da wuta sun kunshi kayayyakin da suke amfani da wutar lantarki.
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
V56PD
|
Munje magic land da babban sallah.
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 2
|
|
TIA4M
|
Za ku sa hannu ranar zabe
|
hausa
|
female
|
6-17
|
phase 1
|
|
4VVBT
|
ana buga littafai na biki
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 2
|
|
MG6A8
|
Dalibai suna ɗaya daga cikin manyan mutane a jami'a
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 2
|
|
17JID
|
Gwamnatin tarayya ita ke da iko da sojoji da yan sanda, a ƙasa
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 1
|
|
PJ07Y
|
maikudu ya mallaki daya daga cikin manyan doya Barn a kauyen markafi
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 2
|
|
EUD2R
|
Shugaban makaranta ya dawo jiya.
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 1
|
|
Y768T
|
Fulani sun fi zama a arewacin najeriya.
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 1
|
|
92IRM
|
Hukunci kisa ta rataya aka yanke wa barawon.
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 2
|
|
Z426P
|
Addinin kirista yana da sauƙin bi
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
UVQVI
|
eh ana hawa dai da sallah
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 2
|
|
076H1
|
Ta sayi man shafawa.
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
E989C
|
Yi mun shuru! bana son gulma.
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 1
|
|
KONYY
|
Hassan da iyalansa zasu je bikin kamun kifi na Argungu.
|
hausa
|
female
|
6-17
|
phase 1
|
|
0S58T
|
Ina son tarayya da ku
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 2
|
|
GVTG8
|
Akwai ƙabilu da dama a Najeriya.
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 1
|
|
FDAX0
|
An kashe mutane dayawa a yaƙin Gaza.
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 2
|
|
LKNMT
|
Matata ta gwammace ta yi girki ba tare da peas ba.
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 1
|
|
WW9RY
|
Binta na amfani da yanar gizo a gida.
|
hausa
|
female
|
6-17
|
phase 1
|
|
98RNY
|
shekaran jiya aka kashe wani a filin jirgin sama
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 2
|
|
CQ29Q
|
Za mu karɓo sakamakon gwajin a wajen gwaji
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
RBH8L
|
Ganyen zogale yana da kyau wajen daidaita siga.
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
BAIGL
|
Dole ka yi biyayya ga malamin ka!
|
hausa
|
male
|
30-over
|
phase 2
|
|
HOV4G
|
A sati mai zuwa ne ofishin Fatima zai yi wa dukkan ma'aikata wasu rigar riga
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
BW72H
|
Saye da sayar da kaya sana’ar ‘yan kasuwa ce.
|
hausa
|
male
|
30-over
|
phase 1
|
|
KKFFH
|
Wanne banki kuka samu rancen?
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 2
|
|
120NZ
|
Ehh, cika tankin mashin da mai a yanzu yana da wuya
|
hausa
|
male
|
30-over
|
phase 1
|
|
JPKQ0
|
Sinaf cat yana da cin data sosai.
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 2
|
|
92IRM
|
Sun yi auren soyayya ne.
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 2
|
|
2JOKB
|
A'a, ba a yi mini kaciya ba.
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 1
|
|
J88M6
|
buhun siminti kilo hamsin ne
|
hausa
|
male
|
6-17
|
phase 1
|
|
DJQET
|
Ba na ajiyan kwandon zuba shara a cikin ɗakin kwana na.
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 1
|
|
SUNH7
|
Zuba musu farfesun kifin.
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 1
|
|
P2D5C
|
Bara ya zama ɗan fim
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
FDAX0
|
Tana cikin bacci ta mutu a gidan ta saboda girgizan ƙasa.
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 2
|
|
9240V
|
Zai iya wasanni kamar yadda mahaifinsa ya kasance zakara?
|
hausa
|
female
|
6-17
|
phase 1
|
|
70JY7
|
Hassan ya kawo zane-zanen gida.
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 1
|
|
LWXI0
|
kusan kowa na da shafin zumunta
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 2
|
|
BAIGL
|
Karin magana tace ba guɗu?
|
hausa
|
male
|
30-over
|
phase 2
|
|
E68CK
|
Abokanan ango za su bai wa ƙawayen amarya naira dubu hamsin
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
O5YWJ
|
Kallo ba abu ba ne mai kyau wa yaran mu.
|
hausa
|
male
|
30-over
|
phase 1
|
|
6Y3JM
|
Ki daina jin kunya.
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
IGEH0
|
Kin dafa mararonin?
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 1
|
|
98RNY
|
Ɗan uwa na uwa ko Uba shi ne kawun ka.
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 2
|
|
YODLJ
|
Ana shuka wasu kayan rafin a lokacin rani.
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 1
|
|
9DRNE
|
Bayan sallar asuba muna wucewa aji muyi karatun Alkur'ani.
|
hausa
|
female
|
30-over
|
phase 1
|
|
XVNO6
|
Yarda daban-daban bugun rayuwar birni.
|
hausa
|
female
|
18-29
|
phase 1
|
|
08F8Q
|
But ɗin motar ya ƙi buɗuwa.
|
hausa
|
male
|
18-29
|
phase 2
|
End of preview. Expand
in Data Studio
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 5