Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
0.24
16.8
speaker_id
stringlengths
5
5
text
stringlengths
7
189
language
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
2 values
age_range
stringclasses
3 values
phase
stringclasses
2 values
B8F3Y
Zainab tace tana wanka sanda baƙin suka zo shekaranjiya.
hausa
female
6-17
phase 1
BDJ65
Akwai kyawawan malam buɗe ido a lambun soyayya
hausa
female
18-29
phase 2
KKFFH
Malam zai yi wa gawa salla.
hausa
male
18-29
phase 2
B7SRT
Akwai madubi a shagon aski.
hausa
female
30-over
phase 1
NLWTY
Anyi marin gaske a fim ɗin daɗin kowa
hausa
female
18-29
phase 1
JPKQ0
Ajin mu, sun kamanta tatsuniya gingerbread.
hausa
male
18-29
phase 2
EK2A1
Ya cuce ni da na aike sa Sahad stores
hausa
male
18-29
phase 1
HPJ6L
Tela na ya na da mujalla
hausa
female
18-29
phase 1
EX3HO
Je ka ɗakin gwaji ka karɓo sakamakon gwajin da aka yi ma.
hausa
male
18-29
phase 2
98RNY
Barkwancin da aka mana ya min dadi
hausa
male
18-29
phase 2
43U15
Ana amfani da Absorber don shawo kan tasirin yayin da kuke tuƙi akan hanyoyi masu kwazazzabai.
hausa
female
30-over
phase 2
08F8Q
Gwamnan aji yana aiki tare da hukumomin jami'a don magance damuwa ko batutuwan da ajin suka taso.
hausa
male
18-29
phase 2
4VVBT
Ƙara gishiri da sauri!
hausa
female
30-over
phase 2
KVS6N
ana yanka kubewa a shanya
hausa
female
30-over
phase 1
80TRK
Akwai malamai iri daban-daban
hausa
female
18-29
phase 1
DFFO2
Za su yi zane da fensir?
hausa
female
18-29
phase 1
6NJKA
Ya kamannin goge yake?
hausa
male
18-29
phase 1
SUYB7
Ina cikin kungiyar kashe gobara.
hausa
male
18-29
phase 1
3SFN5
Tunda matar sa take da ciki yayi ta tanajin kayayyakin haihuwa da na jariri
hausa
male
30-over
phase 2
RWCVB
Kina son aikin ɗansanda?
hausa
male
18-29
phase 1
MH7XF
Bankin Zeniz yafi kowana banki tsaro.
hausa
female
6-17
phase 1
98RNY
Maigadi yana tabbatar da tsaron makaranta
hausa
male
18-29
phase 2
96T4L
Waye zai taimake ni da kayan?
hausa
male
18-29
phase 1
024WB
A'a ba zan iya kawo fanke ba.
hausa
female
30-over
phase 1
ZYHD8
Wasu dabbobi na yin kashi a ko'ina.
hausa
female
18-29
phase 1
F624Z
Makeron yaron ya ɓace.
hausa
male
30-over
phase 2
G2YJ1
Ba sai an sha magani ba ciwo ke warke wa.
hausa
male
18-29
phase 1
GKNOH
Biskit abu ne da ya shahara ga yara a Najeriya.
hausa
female
30-over
phase 2
I5VHT
Wace ce ta yi abin kunya?
hausa
female
30-over
phase 2
AQ87U
Kaji tsuntsaye ne daza a iya yin kiyo a gona.
hausa
male
30-over
phase 2
TQFVP
Da ado gwanja zan ci abinci
hausa
female
18-29
phase 1
LWXI0
ku busawa sarki algaita!
hausa
female
30-over
phase 2
08F8Q
Mutuwar sabon Sarki ta girgiza mutane
hausa
male
18-29
phase 2
PJ07Y
A cikin makonni masu zuwa, gwazakin zai duba tare da yin hidimar na'urar sanyi
hausa
female
30-over
phase 2
O0456
Kada Ku tattauna a cikin ajin
hausa
female
18-29
phase 2
AM5WF
Ana samun ban ɗaki a gidajen mutane.
hausa
female
6-17
phase 1
LUHI4
GRA yana da tsadar rayuwa.
hausa
male
6-17
phase 1
QPDGR
Asibitoci suna da ma’aikata daban-daban.
hausa
female
6-17
phase 1
PJ07Y
Na umurce ka da ka zauna a wurin bukin!
hausa
female
30-over
phase 2
JCOJE
Dubu biyu da ɗari biyu da ɗaya yafi dubu biyu da ɗari biyu da hamsin guntu.
hausa
male
18-29
phase 1
FDAX0
Wa aka kashe a faɗan?
hausa
male
18-29
phase 2
GV2MO
Jirgin ruwa babban jigon tafiyar mutane ne da abubuwan da ke ta ruwa.
hausa
female
18-29
phase 1
9YA0W
Zan kai ku filin ajiye motoci gobe da safe
hausa
female
18-29
phase 1
MG6A8
Kacan babur ina zai tsinke
hausa
male
18-29
phase 2
EO64M
Yaushe za ka zo mu ci taliya?
hausa
male
30-over
phase 1
3SFN5
Eh bandauki kankaren ba jiya.
hausa
male
30-over
phase 2
BRQSE
Kin ga al'adar ki wannan watan?
hausa
male
18-29
phase 1
Y7NOS
matasa ne suka gina ramin zuba shara
hausa
female
30-over
phase 1
58NPT
Akwai tawada kaloli daban daban.
hausa
male
18-29
phase 1
ROPBS
Muna kallon yadda ake hada-hada a tashar jirgin ruwa a talibijin.
hausa
female
18-29
phase 2
AEJOH
Na manta akwati na a cikin jirgi jiya
hausa
male
18-29
phase 1
BDJ65
doka ce ma'aikaci ya fita wajen aiki ba kaya
hausa
female
18-29
phase 2
VVW5D
Safar hannun ta leda ce
hausa
female
30-over
phase 1
D7ZWY
Eh, yohana zai je gidan yari .
hausa
male
6-17
phase 1
AQ87U
Ka ɗauka mun kayana duka ka kaisu wajan
hausa
male
30-over
phase 2
J8N5M
Aa ba zan je coci ran lahadi ba.
hausa
male
18-29
phase 1
EX3HO
Dan uwana ya ziyarce mu bara
hausa
male
18-29
phase 2
V56PD
APC mana , kai ma kasan ita kowa yake yi
hausa
female
18-29
phase 2
FJP7U
Ko wani gari nada banki.
hausa
female
6-17
phase 1
2BG3Q
Aminu yana so ya ga shugaban jami'ar.
hausa
male
18-29
phase 1
N8BTE
Zuwa karfe tara zan kasance a shagon aiki.
hausa
female
18-29
phase 1
ZRSH0
Ka koyi halin babanka mai karamci
hausa
male
18-29
phase 1
JPKQ0
Hotunan da aka dauka a baya sun yi nuni da al'adu.
hausa
male
18-29
phase 2
0CMUF
Sibon boyiye na ɗaya daga cikin sananne wakar Nufe
hausa
female
18-29
phase 1
F624Z
Har gero akan gasa a da.
hausa
male
30-over
phase 2
ND21Q
A ina ka saka soket ɗin?
hausa
male
6-17
phase 1
VAM79
A cikin ƴan shekaru masu zuwa, ana sa ran za a ƙara ɗaukar motocin lantarki a Najeriya.
hausa
female
18-29
phase 1
IOCTF
Za a kawo goron bikinta sati mai zuwa
hausa
male
18-29
phase 1
GVTG8
Akwai kalar aski sama da hamsin a nigeria
hausa
female
18-29
phase 1
ERK89
sun bashi takardar shaida na zama ɗan jam'iya
hausa
female
30-over
phase 1
LWYT7
tuwo da miya Abincin wasu ɗabi'u ne a faɗin najeriya
hausa
female
18-29
phase 1
YYFOX
Naji wai ana saida daya tsakanin naira dubu ɗari shida zuwa dubu ɗari shida da hamsin
hausa
male
18-29
phase 1
MXYD2
Yanke lemu yanzu.
hausa
female
18-29
phase 1
T3R9G
Yawancin kamfanonin jiragen sama kana iya biyan ƙuɗi a waya ba tare da kaje ofishinsu ba
hausa
male
18-29
phase 1
GSM9R
Gidan Kakana babban gida ne da yake da mutane ɗari a cikin sa.
hausa
male
18-29
phase 1
75JT4
Dakatar da 'yan kunne na
hausa
male
18-29
phase 1
541DL
Mugun ci ka iya taɓa lafiyar mutum.
hausa
female
18-29
phase 1
BAIGL
Canja lokacin karatun.
hausa
male
30-over
phase 2
YYR2E
Aikin yaran yana koya masu zanan takarda.
hausa
male
18-29
phase 1
VOA21
Delu za ta zamo amaryarsa.
hausa
female
18-29
phase 1
L3MXH
Idan ka bari kurar nan ta cije ka, sai an kai ka asibiti.
hausa
male
6-17
phase 1
02PDD
Wakilin aji su na magana a madadin ɗalibai na aji.
hausa
female
18-29
phase 1
ZQD15
Bello zai kai kakarshi wajan likita ya rubuta mata magani
hausa
female
18-29
phase 1
Z3SDA
Uba ne yake ɗaukan dawainiyar yaro
hausa
female
18-29
phase 1
PJ07Y
Jumai tana tsoron tsallaka ɓabar hanyar.
hausa
female
30-over
phase 2
W0YLX
Gobe za a fara wasanni a makarantar
hausa
male
18-29
phase 1
3GJ0H
gini kan iya zama choci
hausa
male
18-29
phase 1
ZJWMJ
ana rufi da ciyawa.
hausa
male
18-29
phase 1
PJ07Y
Ku nawa ku ka je gonar makaranta?
hausa
female
30-over
phase 2
2SAPR
Fatima ta yiwa jaririn ihu lokacin da ta ganshi yana cin ƴan yatsu.
hausa
female
18-29
phase 1
FDAX0
Ya ake yi da wanda ya zo latti?
hausa
male
18-29
phase 2
SFUVM
Ƙoda tana tace datti daga jini sannan ta fitar da fitsari.
hausa
male
18-29
phase 1
U07V5
Ba ni na zubar da ruwa a kafet ba
hausa
male
30-over
phase 2
UVQVI
Shin Mamar ka za ta fara sayar da kayan marmari a kasuwar mobil gobe?
hausa
female
18-29
phase 2
EX3HO
Gurasa biredi ne, yawanci ana jin daɗin miya ko miya.
hausa
male
18-29
phase 2
MG6A8
Ana yin magani da ganyen bishiyar dogon yaro.
hausa
male
18-29
phase 2
AQ87U
Yara sun kalli TV.
hausa
male
30-over
phase 2
CZ4MW
Wurin shaƙatawa na gari su na shirya taron jama'a
hausa
male
6-17
phase 1
KHD8N
Musa ya ce babu majigi a ɗakin taron.
hausa
male
18-29
phase 1
G2YJ1
Maman Iliya kullum tana sanye da yunifom.
hausa
male
18-29
phase 1
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
1