Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
0.36
19.3
speaker_id
stringlengths
5
5
text
stringlengths
2
171
language
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
2 values
age_range
stringclasses
3 values
phase
stringclasses
2 values
WC3OD
Na je shagon Mallam Yusuf jiya.
hausa
male
18-29
phase 1
43U15
Amfanin sa kayan aiki shine da wuri mutu zai gane wani
hausa
female
30-over
phase 2
EQQHA
Bonet din yana rawa.
hausa
male
30-over
phase 1
O0456
ZAn je wajen su ranan alhamis.
hausa
female
18-29
phase 2
43U15
Ana gasa abun ciye-ciye ta hanyar gida ko na zamani.
hausa
female
30-over
phase 2
8GWMO
Akwai abubuwan more rayuwa masu kyau a unguwanni masu wayewa.
hausa
male
18-29
phase 1
98RNY
Tanko ya saba kallon tsiraicin mata
hausa
male
18-29
phase 2
6WUA2
Eh, zan saya miki sabon soket gobe.
hausa
female
18-29
phase 1
LGJ81
Ana amfani da darto ne wurin yanka katako.
hausa
male
30-over
phase 1
O2654
Farin sun shiga gonar Malam Jibo.
hausa
male
18-29
phase 1
5B6K9
Larabawa suna larabci.
hausa
male
18-29
phase 1
BDJ65
Mutannan ƙauye suna yin girki da katako lokacin damuna.
hausa
female
18-29
phase 2
7INXT
Gidan Kano sabon asibiti ne a Dorayi Babba.
hausa
female
30-over
phase 2
6FHC9
gobe zamu je kutigi kallan doddani
hausa
male
18-29
phase 1
CH0A4
Akwai kamfanin da yake yin kayan ciye ciye?
hausa
male
18-29
phase 1
O0456
Na taɓa ganin fam.
hausa
female
18-29
phase 2
C42JK
Akwai ragowar katakon jiya?
hausa
female
18-29
phase 1
3ORXH
A jami'o'in Najeriya, mataimakin shugaban kasa da ofishin rejista suna cikin shingen gudanarwa
hausa
female
6-17
phase 1
7INXT
Aliyu ya nemi dakin gwaje-gwajen kimiyyar likitanci
hausa
female
30-over
phase 2
HWY4Q
Maryam da Khadija ne suke dafa abinci a gidan abinci.
hausa
female
18-29
phase 1
Z68OD
ya sunan kamfanin ?
hausa
male
18-29
phase 1
WZHUP
Yawan yi wa yara kacici-kacici na ƙara masu kaifin ƙwaƙwalwa
hausa
male
18-29
phase 1
RBH8L
Sauro ke jawo zazzaɓin cizon sauro
hausa
male
18-29
phase 1
UQ3VS
Ka san menene karin magana?
hausa
male
6-17
phase 1
YJWG1
Ka mayar da addan?
hausa
female
18-29
phase 1
P165C
Gizo-gizo na da kafafuwa takwas.
hausa
male
18-29
phase 1
O77SE
Umar ya hau bishiyar dalbejiya jiya
hausa
male
30-over
phase 1
VOA21
Ɗanladi yana kashe kuɗi da bai gaza dubu uku ba kullum.
hausa
female
18-29
phase 1
BFOR3
Kare ba ya son mage
hausa
female
18-29
phase 1
BDJ65
tranny maras da a da wulakantacciyar gomnati ne datake ke Hana mutane damarsu
hausa
female
18-29
phase 2
FDAX0
Nan ne gidan mai anguwa?
hausa
male
18-29
phase 2
7RTIJ
Zai je wani taro na matasa sai ya je ya yi sabo aski
hausa
female
18-29
phase 1
N0XVS
ya shafa fainti da burush
hausa
female
30-over
phase 1
E3CX6
Abubuwan ciye-ciye irin su chin chin da kifi kifi ana soya su gabaɗaya ko kuma ana gasa su.
hausa
male
18-29
phase 1
V56PD
Za ki iya taimaka min daka doya?
hausa
female
18-29
phase 2
F77Y8
Sarkar ita ce abin da ke haɗa injina da ƙafafun babur
hausa
male
18-29
phase 1
R4EB8
yanzun biskit akwai na naira Ɗari da talatin
hausa
male
18-29
phase 1
6P3CR
nakasa yarda yarda tagina gida ma kare
hausa
female
30-over
phase 2
U9JP8
Zawarci dangantaka ce tsakanin mace da namiji da suke son auren juna.
hausa
male
6-17
phase 1
GNKWB
Makocin mu ne ya bani gwaibar.
hausa
male
18-29
phase 1
PHFS3
A cikin labarin da ya gabata, nau'o'in gwamnati daban-daban sun taka rawarsu.
hausa
male
18-29
phase 1
EX3HO
Piccan maganine dake saukar da alamomi kamar attishawa
hausa
male
18-29
phase 2
LWXI0
Ya sunan shugaban ƙasan Amurka?
hausa
female
30-over
phase 2
FCBJ9
Ta yaya ƴan ƙasar suka bi ƙalubalen rayuwa a ƙarƙashin mulkin kama-karya a baya?
hausa
male
18-29
phase 1
Z20TB
Zaki samu littafi a kowane kanti
hausa
female
18-29
phase 1
E0C92
Wannan ita ce sabuwar kasuwar kayan lambu.
hausa
female
6-17
phase 1
QFXU5
Yaran kishiyan fatima zasu zo gida a watan shabiyu nan.
hausa
male
6-17
phase 1
QKKPR
Ya ciro ganyen zogale domin yin magani.
hausa
female
18-29
phase 1
V56PD
Akwai wajen fitsari a dandali
hausa
female
18-29
phase 2
6BR8W
Za ka iya tunanin, iyayen sun yi hamayya da aurensu domin suna yare dabam-dabam.
hausa
female
18-29
phase 1
4VVBT
sai takwas da rabi muka bar otel din
hausa
female
30-over
phase 2
9YA0W
Wasu hausawa sun zabi sauraren wakokin kasashen waje maimakon wakokin hausa.
hausa
female
18-29
phase 1
QBAF0
Fita daga dakin komfuta Malam Jafar yace da daliban jiya
hausa
male
18-29
phase 1
H7QEO
Miyar Ewedu nau'in abinci ne a Najeriya.
hausa
male
6-17
phase 1
E4J10
Ina son zuwa Keystone Bank.
hausa
female
30-over
phase 2
A577X
Daliban suna ta surutu da yawa.
hausa
male
30-over
phase 1
8J28M
'Yan sanda ba su gano makamin da aka yi kisan da shi ba.
hausa
male
18-29
phase 1
EX3HO
Ta nuna min hotunan danginta, zaku ga kamanni sosai a cikin mata.
hausa
male
18-29
phase 2
O5BWF
Hedimasta zai yi jawabi a wajen asambili.
hausa
female
18-29
phase 1
6N67R
Gobe ​​zan je aikin kanikanci domin gyara hutuna
hausa
female
30-over
phase 2
2JOKB
Gobe ​​zaku tafi salon?
hausa
female
30-over
phase 1
4VVBT
shi ya rubuta abun da aka buga a mujallar
hausa
female
30-over
phase 2
EJY59
wani yaro Kai kansa bursin
hausa
male
18-29
phase 1
V8U7S
Yin amfani da mutane tsari hanya ce ta bautar mutane.
hausa
male
18-29
phase 1
U07V5
Ina son kaza a abincin na
hausa
male
30-over
phase 2
M1U0Z
Ɗaliban kowane sashi su na da launukan su.
hausa
female
18-29
phase 1
K27KG
Ko wace mai ciki ta kan haihu ne bayan kimanin watanni tara
hausa
female
18-29
phase 1
SK5LK
Mista Adamu ne ya yi amfani da na'urar fotokwafi ɗin.
hausa
male
18-29
phase 1
KHD8N
Akwai masu bara a titi da yawa a ƙwaryar birnin Kano.
hausa
male
18-29
phase 1
NPXO5
Sun tattauna a kan yadda za su wayar da kan jama'a ta cikin kafofin yaɗa labarai.
hausa
female
30-over
phase 2
7I9HQ
Me kuke dafa abincin dare?
hausa
female
6-17
phase 1
ROPBS
Waye ya masu kaciyan?
hausa
female
18-29
phase 2
ST1D2
Tattabaran mama ta ƙarye kafa
hausa
male
18-29
phase 1
QFXU5
Tadafa shinkafan da wake da tumatir.
hausa
male
6-17
phase 1
6N67R
McDonald sun ce za su ƙara abubuwa a tsarin abincin su
hausa
female
30-over
phase 2
QR9G6
Shugabar ɗaibai mata bata da lafiya
hausa
male
18-29
phase 1
JKLX3
Akwai gadon da akayi da ƙarfe.
hausa
female
18-29
phase 1
E4J10
Eh na ga suna soya naman a cikin man datti.
hausa
female
30-over
phase 2
D8WCL
Wace ce ta iya soya dankalin turawa?
hausa
female
18-29
phase 1
7W08H
Abincin ya ruɓe har sai da ya janyo ƙudaje.
hausa
male
18-29
phase 1
GN6KI
Ka san wanene Gizo?
hausa
female
30-over
phase 1
ZNYGY
Musa ya hadu da Aminu a bayan babban jirgin ruwa.
hausa
male
18-29
phase 1
BC4LZ
ta Sayo Maki burodin da zakiyi pizza dashi?
hausa
female
30-over
phase 1
H8MKJ
Ban umarce ku da ku ajiye katako a can ba?
hausa
female
18-29
phase 1
7INXT
Shirye-shiryen abubuwa a cikin kantin sayar da kayayyaki ya na daidai
hausa
female
30-over
phase 2
81N3L
Fina-finan da na kalla a gidan sinima ba su da ban sha'awa.
hausa
male
18-29
phase 1
HAF52
Kafi ka zama likita sai kasha wahala
hausa
female
18-29
phase 1
UT6UX
Kar ki sake fita wani waje da sunan fira
hausa
male
18-29
phase 2
U751U
Cin karas ya na ƙara ƙarfin gani
hausa
male
30-over
phase 1
UT6UX
Namiji ya yiwa mace ciki
hausa
male
18-29
phase 2
GKNOH
Akwai zane daban-daban na zanuwan gado a shagon mu.
hausa
female
30-over
phase 2
MG6A8
Da yawa daga cikin mata daga yankin Gabashin Najeriya na da kwalliya
hausa
male
18-29
phase 2
VWFI8
Sai an sawa fitular babur din sabon kwai
hausa
male
18-29
phase 1
TA041
Ngozi sunan mace ne daga yankin kudu maso gabashin Najeriya
hausa
female
18-29
phase 1
D8NE9
E, shugaban makarantar ta kira iyayenta.
hausa
male
6-17
phase 1
XP695
Ana amfani da Igbo sosai a jihohin Anambra da Abia a Najeriya.
hausa
female
6-17
phase 1
43U15
Tun da mu ka dawo daga maƙabarta ya kasa cin abinci.
hausa
female
30-over
phase 2
FDDRJ
Eh ina san ta sosai.
hausa
male
18-29
phase 1
VAY1H
Tsinko mana Kashu ɗin.
hausa
male
18-29
phase 1
AVMIG
Ko a jikina, an tsikari kakkausa.
hausa
female
18-29
phase 1
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
1