Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
0.06
1.32k
speaker_id
stringlengths
5
5
text
stringlengths
8
171
language
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
2 values
age_range
stringclasses
3 values
phase
stringclasses
2 values
30ZGR
a inugu zaka Sayo doya?
hausa
male
18-29
phase 1
BM2JM
Wassu lokatai massun Kulla da yara a'gidan yaran matatu na dukan su sosai.
hausa
female
18-29
phase 1
C0CMR
Mangyaɗan ya zubu a kafa na.
hausa
male
18-29
phase 1
OS2FG
A wasu makarantun sakandare mace ce firinsifa.
hausa
male
18-29
phase 1
N3WTC
Abinci ya kare a wurin sayar da abincin otal din.
hausa
female
6-17
phase 1
ROPBS
Jeka wanke wannan motar yanzu!
hausa
female
18-29
phase 2
5TQ7M
Yawancin masu hawan keke a Najeriya ba sa amfani da kwalkwalinsu
hausa
male
18-29
phase 1
UVQVI
Za ki bani kyautar jaka biyar?
hausa
female
18-29
phase 2
MW0YG
Rubuce-rubucen rubuce-rubucen gaskiya ne, yayin da daidaitawa ke sake ba da labarin da ke akwai.
hausa
female
18-29
phase 1
3OXIN
Za a iya sarrafa gwal zuwa nau'i daban daban
hausa
female
6-17
phase 1
DFB80
Panadol ba ya maganin ciwon hakori.
hausa
male
18-29
phase 1
UVQVI
Ka na cin bulu ban da burodi?
hausa
female
18-29
phase 2
DWL5L
Tsarin bandaki baya tsada sosai.
hausa
female
30-over
phase 1
ROPBS
Za'a samu sababbin hanyan sarrafa abinci Nan gaba
hausa
female
18-29
phase 2
XP695
Liman ya fada ma mamu tatsuniya a Masallaci
hausa
female
6-17
phase 1
KKFFH
Za mu ringa rera wakar yaran mu
hausa
male
18-29
phase 2
7A5SW
Fulani sun fi busa sarewa.
hausa
male
6-17
phase 1
JPKQ0
Taofiq, shugaban al’umma, ya jagoranci shirin tsaftace unguwanni.
hausa
male
18-29
phase 2
JCPKK
Al’amarin Jamilu kisan kai ne.
hausa
male
18-29
phase 1
PYAB1
Muna da ƙashi guda dari biyu da shida a jikin mu
hausa
male
18-29
phase 1
XEOMJ
A'a, za'a dade ba'a fara samun kowace karamar hukuma a Najeriya tana buga jaridar kanta ba
hausa
male
18-29
phase 1
7INXT
Aisha za ta kammala karatun jarida gobe.
hausa
female
30-over
phase 2
92IRM
Yanzu wata daya da fara yin damfara.
hausa
female
30-over
phase 2
6VADD
An bukaci dukkan sojojin da ke barikin kotoco da su bar wurin.
hausa
female
18-29
phase 1
TBAYR
Ba za su girmama ta ba.
hausa
female
18-29
phase 1
H114K
Wannan dokin waye ne?
hausa
female
18-29
phase 1
7VYFE
Ina plating duk baya saboda gele na.
hausa
male
18-29
phase 1
C8GKN
Kar kayi tsalle tsalle Audu saboda kar ka faɗi ka sami rauni
hausa
male
18-29
phase 1
SLOKL
Muna amfani da bakin allo ne.
hausa
female
18-29
phase 1
HOCMW
Yara za su yi kokawa.
hausa
female
18-29
phase 1
4VVBT
gidajen arewa a da ba falo
hausa
female
30-over
phase 2
NPXO5
ƙanwata na zaune a Najeriya, ƙasar dimokuraɗiyya
hausa
female
30-over
phase 2
UVQVI
Yaushe za ka gama makarantar firamari?
hausa
female
18-29
phase 2
78ZXM
ka noma gonakin lambu iri-iri ta hanyar ƙara sabbin ciyayi na goba, mangwaro, da bishiyar kashu a shekara mai zuwa.
hausa
female
18-29
phase 1
BOU1H
A satin da ya gabata ne aka cire tile din mahaifin Hanifa.
hausa
male
18-29
phase 1
ROPBS
Za mu kai fanka gyara.
hausa
female
18-29
phase 2
UT6UX
Tattaunawa, hira ce tsakanin mutane biyu ko sama da haka.
hausa
male
18-29
phase 2
9DRNE
Maryam ta na ƙoƙari wajen kiyayye abubuwan da basu kamata ba.
hausa
female
30-over
phase 1
FPXBC
Kora cutar fata ce dake fitowa a fatar kai.
hausa
female
6-17
phase 1
GKNOH
Akwai kamfanin buga litattafai kala-kala Najeriya.
hausa
female
30-over
phase 2
EX3HO
Namiji dan adam ne da ake samun sa ta hanyar haihuwa.
hausa
male
18-29
phase 2
11V2R
Sun yi mata maraba da shiga ƙungiyar asirin su.
hausa
female
18-29
phase 1
RS1BF
Charbi nawa kuke da su?
hausa
female
18-29
phase 2
VTT95
Yan sanda sun fi soja mu'amala da masu miyagun laifuka.
hausa
female
18-29
phase 1
8BLJN
Yayin wasan kwaikwayon rufe fuska da wasan tsana da nishadantarwa da ilmantar da masu sauraro.
hausa
female
18-29
phase 1
CYSTJ
Mage dabbar gida ce.
hausa
female
6-17
phase 1
WJG8U
Jiya, Abdu ya tambayi Ali yaushe za su je mol .
hausa
female
18-29
phase 1
NOLA1
Gidan gonar Obasanjo ya samar da ƙwan kaji masu yawa a Najeriya.
hausa
male
18-29
phase 1
7O3LT
Yanzun kake fere doyan?
hausa
female
6-17
phase 1
BHQAS
A cikin rayuwar titi, titunan birni suna cunkushewa da dillalai a kasuwanni, da masu tafiya a ƙasa.
hausa
female
18-29
phase 1
FQG02
Ta dauki tsawon lokaci tana shanya kifi.
hausa
female
6-17
phase 1
XVV3Y
Sarda akayi kwana bakwai kan ayi sunan ɗan sa
hausa
male
18-29
phase 1
3A02C
Eh, na ga sabon gada da aka yi.
hausa
male
18-29
phase 1
BAIGL
Gaida babanka yanzu!
hausa
male
30-over
phase 2
4VVBT
tanada masoya da yawa a Facebook
hausa
female
30-over
phase 2
TPKDO
Jiya manajan ya ce wa ma'aikatan 'Dole ne ku je bikin abokanan aikin ku'!
hausa
male
30-over
phase 1
58WOD
Ka shiga aikin ɗan sanda
hausa
female
18-29
phase 1
B7YP4
Ya je tashan mota ta jabi
hausa
male
18-29
phase 1
SRDXK
Eh, ina so in ga ƙabad na raunin da kuka yi da hannuwan ku.
hausa
female
18-29
phase 1
SX7RH
E, zan je ofishi gobe.
hausa
male
18-29
phase 1
92IRM
Ana amfani da gauta wajen yin miya.
hausa
female
30-over
phase 2
NPXO5
Ana haɗa kantar littattafai da katako
hausa
female
18-29
phase 2
O0456
Ana amfani da irin dabino wajen cire kwakwa a ciki.
hausa
female
18-29
phase 2
73UN5
Kanikawa, masu gyara motoci da ababen hawa, zasu tafi yajin aiki
hausa
male
18-29
phase 1
13JSK
Kowacce jam'iyya da magoya bayanta.
hausa
male
18-29
phase 1
N0ZA7
Ka girmama Malamanka a makaranta.
hausa
male
18-29
phase 1
MVG2D
Trakto yana sa aiki yayi sauri a gona.
hausa
male
18-29
phase 1
NRN0G
saurayi da budurwa sukan yi hira
hausa
male
30-over
phase 1
I5VHT
Mata suna buga shantu.
hausa
female
30-over
phase 2
K2ZUP
Shin ka na cikin sashen dabaru ne?
hausa
male
18-29
phase 1
QVIT7
Haka ne, yana da kyau koyaushe ziyartar yara a gidan marayu
hausa
male
30-over
phase 1
JQ75A
Faculty rukuni ne na malamai da sauran ma'aikatan ilimi a kwaleji ko jami'a
hausa
male
18-29
phase 1
O5BWF
Ajin ya cika.
hausa
female
18-29
phase 1
B0UJX
Gidan rediyo nawa ake dashi a jihar kano?
hausa
male
30-over
phase 1
Z36FG
Mene ne aikin uwa?
hausa
male
18-29
phase 1
WVKSL
Ina son yin iyo a cikin tafkin
hausa
male
18-29
phase 1
AQ87U
Kada ka goge min shafin fesbuk ɗina!
hausa
male
30-over
phase 2
NX5AL
Cikakken harbi fasaha ce ta tsarawa inda aka kama dukkan jigo ko hali a cikin firam.
hausa
male
18-29
phase 1
UBZIT
Barmani coge mawaƙiyar hausa ce
hausa
male
18-29
phase 1
K1SOS
An yanke kafafun Chima bayan hatsarin.
hausa
female
18-29
phase 1
JP7I4
Eh, ina shuka ƴaƴan zogalen
hausa
male
30-over
phase 1
LUZVN
Amina ta lalata sabulun wankan yara yau ne?
hausa
female
18-29
phase 1
D0VI4
Mahaifiyar Aisha ta ce suna Fada a filin kauye
hausa
female
18-29
phase 1
KKFFH
E! ina da katin zabe.
hausa
male
18-29
phase 2
V1OKL
Akwai dozin na takarda a cikin firinta.
hausa
male
18-29
phase 1
QJJ32
Nura zai zo ya karɓi jarida.
hausa
male
30-over
phase 1
ROPBS
shagunan kafinta da yawa na bakin titi
hausa
female
18-29
phase 2
4IM35
Kina son kek ɗin?
hausa
female
18-29
phase 1
RPHPP
Nan gaba za a samu makarantun firamari dayawa
hausa
female
18-29
phase 1
N5BS3
Eh na sayo tumatir ɗin.
hausa
male
18-29
phase 1
O0456
Ana biki daban daban a aure.
hausa
female
18-29
phase 2
BDJ65
Satar abun wuyan Burnaboy akan dandalin jiya da daddare
hausa
female
18-29
phase 2
1L0YX
a a ban sani ba
hausa
male
18-29
phase 1
8OQ9I
Na saci takalmin da gangan.
hausa
male
18-29
phase 1
BNCJ9
Keke yana aiki da peda ne.
hausa
male
30-over
phase 1
U0OYC
Jar ki ƙara sa bidiyo a tikitok.
hausa
female
18-29
phase 1
FVWYY
A bayan waccen ƙofar.
hausa
female
18-29
phase 1
7YCTR
Larai ta siyi sabuwar bokiti.
hausa
female
6-17
phase 1
WWBYJ
Matattara na shaguna suna da abokanan cinikai sosai.
hausa
male
18-29
phase 1
V56PD
eh an saka magi
hausa
female
18-29
phase 2
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
2