Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
0.36
14
speaker_id
stringlengths
5
5
text
stringlengths
7
172
language
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
2 values
age_range
stringclasses
3 values
phase
stringclasses
2 values
08F8Q
Daurin auren shine abin maganar gari.
hausa
male
18-29
phase 2
Z5NFT
menene ranar haihuwarka, likita ya tambayi mara lafiya
hausa
female
6-17
phase 1
KONYY
Idan kana da hankali za ka iya samun arziki a cikin birni.
hausa
female
6-17
phase 1
ZN72Z
Tsakiyar Birnin mu akwai kyawun gani da tsari amma unguwannin gefe akwai datti da kazanta
hausa
female
6-17
phase 1
QZS7J
Za a yanka rago daya.
hausa
female
18-29
phase 2
WZ1SO
Yauce za a gama loda kaya a mota?
hausa
female
30-over
phase 2
V2T01
Ina kuka koma?
hausa
female
30-over
phase 1
VWFI8
Sarkin zazzau babana ne.
hausa
male
18-29
phase 1
Q2L62
akwai takalma dubu daya da dari hudu da ashirin da biyar a shagon nan
hausa
female
30-over
phase 1
BAIGL
Ƙawata ta faɗa min cewa har yanzu akwai ɗakunan horar da amare a ƙauyen su.
hausa
male
30-over
phase 2
VTT95
Ana sa wa namiji sunan Hajara?
hausa
female
18-29
phase 1
VUNNY
Me yake yi a ranar Laraba?
hausa
female
30-over
phase 1
PKK2J
Zan shiga Madina na ga masallacin annabi
hausa
male
30-over
phase 1
DKGAL
Nawa kuɗin fulawa yanzu a kasuwa?
hausa
male
18-29
phase 1
VMLC6
Ango ne zai Bawa amarya Ƙudin gyaran jiki da lalle
hausa
female
18-29
phase 1
XXZ5O
Ina kallon wani bidiyo ne a tashar yutub.
hausa
male
18-29
phase 2
FDAX0
Da kyar ta tada motar saboda jak ɗinta ba kyau.
hausa
male
18-29
phase 2
22LIU
Ikilisiya za ta sami horon tauhidi mako mai zuwa
hausa
male
18-29
phase 1
WW9RY
Idan muka kama yaron da laifi za mu kule shi.
hausa
female
6-17
phase 1
DZ08V
Tastunniya addini na gaskiya ne?
hausa
male
18-29
phase 1
WZ1SO
Ina son ki da gaske.
hausa
female
30-over
phase 2
ML5LJ
Ɗaukar kaya ya ƙunshi tsare-tsare dabaru don haɓaka inganci da rage haɗari.
hausa
female
18-29
phase 1
648KA
Bari mu cika wannan donut ɗin da kirim da ketchup.
hausa
female
18-29
phase 1
8AINM
Ana samun lauya a camba ne
hausa
female
30-over
phase 1
EYU92
Eh, Obin ɗin yayi zafi sosai.
hausa
male
30-over
phase 1
LGDK0
Na kirga tumaki ɗubu ɗaya da ɗari tara da ashirin da takwas yayin da masu kiwo suka wuce
hausa
male
18-29
phase 1
C7V5C
akwai takadda mara kwari
hausa
male
18-29
phase 1
3NQPA
Jiya na dawo da ga Ikko bayan na kai ziyara bakin teku.
hausa
female
30-over
phase 1
E4J10
Wasu la'anannu za su zo kamar wahayi
hausa
female
30-over
phase 2
0S58T
Burushin fenti yakan zo da girma daban daban.
hausa
male
18-29
phase 2
8YQ0A
Ƙwarin sun gurbata furannin da ke gonar.
hausa
male
18-29
phase 1
6IE7U
Mariam tana shirin shiga ƙungiyar rawa ta mata .
hausa
male
18-29
phase 1
MOQR5
Tana tare da ɗan jarida
hausa
male
18-29
phase 1
C81JF
Tsarin kayayyaki da kujeru yana tasiri da abubuwa kamar kayan kwalliya da kwararar abokin ciniki.
hausa
female
6-17
phase 1
743CR
Nan da shekara hudu zamu samu sabon shugaban kasa
hausa
male
18-29
phase 1
L7XS7
Jirgin sama shi ne mafi sauri a nau'ukan sufuri.
hausa
male
18-29
phase 1
JPKQ0
Kimiyya suna da nasu baiwa
hausa
male
18-29
phase 2
UO0XP
Nura ya tsani wucewa ta biyafalo.
hausa
female
30-over
phase 1
UVQVI
Ana koya muƙu kowani ƴare a maƙaranta?
hausa
female
18-29
phase 2
P165C
Yi mana larabci.
hausa
male
18-29
phase 1
E989C
Ana yin kilishi da nama ne.
hausa
female
30-over
phase 1
CZ4MW
Yaushe ki ka canza tayoyin motar ki?
hausa
male
6-17
phase 1
98RNY
Kifin da ke cikin kwano na ya yi ƙarami.
hausa
male
18-29
phase 2
BAIGL
Kun ga 'yan kunne na?
hausa
male
30-over
phase 2
AJFDQ
A ba wa birikilar nera dubu ɗari.
hausa
male
18-29
phase 1
IGEH0
Ka taɓa shan giya?
hausa
female
18-29
phase 1
YZYYL
Mai gadin kurkukun ya na da aiki jiya?
hausa
male
18-29
phase 1
E4J10
Karas ta fito kuwa?
hausa
female
30-over
phase 2
1PMQ6
An fara bin tsarin dimokraɗiya ne shekaru 25 da suka gabata
hausa
female
18-29
phase 1
TD7MJ
Ni na sha.
hausa
male
18-29
phase 1
KE5PL
akwai ɗakin bincike iri iri
hausa
male
18-29
phase 1
7INXT
Aisha ta tambaya dan ta gaida kawunku da safen nan
hausa
female
30-over
phase 2
BC4LZ
maggi na Karawa abinci dandano
hausa
female
30-over
phase 1
GKNOH
Babu tsayayyen ruwa da wutar lantarki a unguwar.
hausa
female
18-29
phase 2
VF7GO
Kaftin shi ne jami'in da yake da ikon ba da umarni da kuma kula da al'amuran jirgin ruwa na sojojin ruwa
hausa
female
18-29
phase 1
5C2I4
Yau da gobe sai Allah.
hausa
male
18-29
phase 1
E4J10
Sai da ya kai shida yana gama sassaƙa
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
A shekarar da ta gabata, Abubakar da Halima sun halarci wani taron gargajiya da aka gudanar a Kano.
hausa
female
30-over
phase 2
AQ87U
Kina son ja ko koren tufa?
hausa
male
30-over
phase 2
UMHFR
Tayi amfani da hannunta taci abinci.
hausa
male
18-29
phase 1
AQ87U
Za a sare bishiyar shuwakan dake gidanmu.
hausa
male
30-over
phase 2
98RNY
Talatu ta kawo min zoben aurenta.
hausa
male
18-29
phase 2
Q8LJQ
Cututtukan da ake ɗauka a iska guda nawa ka sani?
hausa
male
30-over
phase 1
9PU2B
Cocin Katolika a yankina yana da girma sosai
hausa
male
6-17
phase 1
JM9CT
Mallam Haladu ne ya yi mana karatun addini
hausa
male
18-29
phase 1
SLUKM
Sauro ya hanani bacci jiya
hausa
female
18-29
phase 1
QZS7J
Tabar wiwi shuka ce da ke sa mutum maye.
hausa
female
18-29
phase 2
UT6UX
Da wutar lantarki ilekri yake aiki.
hausa
male
18-29
phase 2
ROPBS
e mun ga biri a gidan zoo
hausa
female
18-29
phase 2
AJFDQ
ba ni kwalabe biyu na asali yanzu
hausa
male
18-29
phase 1
B5GZB
Sata ita ce ɗaukan kayan mutane ba tare da izininsu ba kuma ba tare da niyyar dawo da shi ba.
hausa
male
18-29
phase 1
92IRM
Yaushe za ki je kauye?
hausa
female
30-over
phase 2
DWL5L
Kawo tarts na man shanu guda biyu yanzu
hausa
female
30-over
phase 1
JHYIE
Ka tabbata ka bani labarin soyayya gobe!
hausa
male
18-29
phase 1
N3UTG
Waye ake cewa maraya?
hausa
male
6-17
phase 1
IYE51
Mulkin soja ya zama tsohon yayi.
hausa
male
18-29
phase 1
R55OA
Zan biya kudi kafin in shiga wurin shakatawa.
hausa
male
18-29
phase 1
530TA
Sifrite lemu ne marasa kala
hausa
male
30-over
phase 1
4VVBT
Musa ya na da shafin sayar da kayan sawa.
hausa
female
30-over
phase 2
LLF8H
Kin sa hijjabin da na ba ki?
hausa
male
18-29
phase 1
P2D5C
Ya siyo kyabil ɗin a shago
hausa
male
18-29
phase 1
ICMVD
Shekarar alif da dari tara da saba'in da takwas miladiyya ta wuce
hausa
male
6-17
phase 1
VVW5D
mamanka tsohuwa che?
hausa
female
30-over
phase 1
D8NE9
Ee, wurin shakatawa wuri ne mai daɗi don zama.
hausa
male
6-17
phase 1
UT2T0
Zan tambayi sakatare ya ajiye waɗannan wasiƙun.
hausa
male
18-29
phase 1
6P3CR
Sun wuce shi yana yi wa gini kwalliya.
hausa
female
30-over
phase 2
1LCRD
Kun zaɓi sunan yaron?
hausa
male
18-29
phase 1
O0456
Muna taron kungiyar matasa.
hausa
female
18-29
phase 2
QZS7J
Najeriya na da isassun albarkatun ma'adinai.
hausa
female
18-29
phase 2
Q0STG
Gwamnatin kasan nan ta kira mana yaki.
hausa
female
18-29
phase 1
JPKQ0
Paraticism dangantaka ce da bangare daya yake karuwa daya bangaren kuma yake cutuwa.
hausa
male
18-29
phase 2
VOFOF
Ba a gina asibitin haihuwa a garin ba.
hausa
female
18-29
phase 1
EX3HO
Kamfanin ya yi mamakin iya girkinta.
hausa
male
18-29
phase 2
ROPBS
Mai wanki yana da bokatai da yawa.
hausa
female
18-29
phase 2
0S58T
Kasancewa mai tsananin biyayya a wasu lokuta na iya haifar da makauniyar biyayya.
hausa
male
18-29
phase 2
93PXD
Zan tafi banki.
hausa
male
18-29
phase 1
IGEH0
Shin ka shirya samarin da zasu yi aikin?
hausa
female
18-29
phase 1
RC2SP
Kwance kitson nan take !
hausa
female
30-over
phase 1
B5BIZ
Za ki iya taimaka min da man goge baki?
hausa
female
6-17
phase 1
9E1TN
Jami'in sojoji'n ruwa ba zai iya bayyana yadda kwayoyin sun shiga cikin Kagon' ba.
hausa
female
30-over
phase 1
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
1