Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
0.18
49.6
speaker_id
stringlengths
5
5
text
stringlengths
7
132
language
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
2 values
age_range
stringclasses
3 values
phase
stringclasses
2 values
KKFFH
Ina jariri yake?
hausa
male
18-29
phase 2
8Z7D0
Ki na son taliyar Bestie?
hausa
female
18-29
phase 1
KKFFH
Gobe za a koyar da darasin lissafi.
hausa
male
18-29
phase 2
I5VHT
Adama ta yi waya da masoyinta Audu.
hausa
female
30-over
phase 2
QZS7J
gidajen jinya suna ba da kulawar likita da taimako ga mutanen da ke da rikitattun buƙatun lafiya
hausa
female
18-29
phase 2
43U15
Rema zai siyar da Bitkoyin dinsa a kan dala dubu talatin.
hausa
female
30-over
phase 2
876N0
Jaka biyar ya ba shi jiya.
hausa
female
18-29
phase 1
F57BX
Kwanaki bawai ne a sati daya
hausa
female
18-29
phase 1
648KA
Mu je mu mika ta'aziyyarmu ga iyalan mamacin.
hausa
female
18-29
phase 1
ROPBS
Sunayen Hausawa za su canja saboda zamani.
hausa
female
18-29
phase 2
ST1D2
Ana zaman makoki idan an yi mutuwa.
hausa
male
18-29
phase 1
ROPBS
Matsa daga nan cinnakan yana cizo.
hausa
female
18-29
phase 2
BHQAS
Tana ɗakin girki
hausa
female
18-29
phase 1
WZ1SO
Ana gyaran filin jirgin saman Maiduguri.
hausa
female
30-over
phase 2
D3UCC
magana tana kula da zamantakewa tsakanin takwarorinsu a nan gaba
hausa
male
18-29
phase 1
KKFFH
Za a iya samu wajen sayan kaya a cikin otal
hausa
male
18-29
phase 2
Y9NN0
A ina ka siyo maganin ciwon kai?
hausa
female
18-29
phase 1
BAIGL
Limamin Katolika zai zo nan yau.
hausa
male
30-over
phase 2
5B6K9
Za muyi kunun aya gobe.
hausa
male
18-29
phase 1
0S58T
Abincin gargajiya yana da farashi mai arha.
hausa
male
18-29
phase 2
RD9XL
Magarya tana da matuƙar amfani.
hausa
male
18-29
phase 1
5CN8A
Ƙungiyar da na shiga ta sa na goge a kan abubuwa da yawa
hausa
female
18-29
phase 1
Y688M
Ana iya jin labarai a rediyo
hausa
female
30-over
phase 1
BPOAN
Ofishin mutumin a bude yake yanzu.
hausa
female
6-17
phase 1
Y7NOS
An kore dan dambe saboda ya naushe abokin haɗinsa wanda yake cikin rashin bin doka
hausa
female
30-over
phase 1
HZ72O
Filanten da Ayaba suna kama.
hausa
male
18-29
phase 1
08F8Q
Shugaban zai yi wa ɗalibai jawabi.
hausa
male
18-29
phase 2
NPXO5
Mun je munjibir park lokacin idi
hausa
female
18-29
phase 2
79FCJ
Wayar da kan muhalli na iya haifar da haɓaka amfani da kayan da za su ɗore
hausa
male
18-29
phase 1
3R8N4
Abdul zai zama mai mata fiye da ɗaya in ya aure ta.
hausa
female
18-29
phase 1
GRZ5H
Ɗaya ga watan Oktoba shine ranan zagayowar 'yancin Najeriya .
hausa
male
6-17
phase 1
AKKHE
Hakimi shike naɗa mai anguwa
hausa
female
6-17
phase 1
D8WCL
Yaushe ake shiga darasin ilmin kasa?
hausa
female
18-29
phase 1
N0CBZ
Mutumin da ya haife ki /ka shi ne Uba.
hausa
female
6-17
phase 1
BDJ65
Ba za a bari mutane su shiga dakin kotu ba
hausa
female
18-29
phase 2
D2IF8
Saurayinta zai zo zance gidansu.
hausa
male
18-29
phase 1
V6TOL
Kirista addini ne a duk sassan duniya.
hausa
female
18-29
phase 1
I5VHT
Jira ina zuwa!
hausa
female
30-over
phase 2
IYEEQ
A'a, ban fita da Karen jiya ba
hausa
male
18-29
phase 1
WZ1SO
Kar wanda yayi rubutu.
hausa
female
30-over
phase 2
R0S3H
Sama da shekaru ashirin ke nan, Najeriya tana da fannin nishadi mai armashi.
hausa
male
18-29
phase 1
G5JGN
kana so ka siya staflizer ne?
hausa
male
18-29
phase 1
FWHN7
Kar ka amsa gayyatar abotakar sa.
hausa
male
6-17
phase 1
08F8Q
An ƙara yashi a cikin siminti.
hausa
male
18-29
phase 2
CGS96
Leshi zamu saka ranar ɗaurin aure?
hausa
female
6-17
phase 1
UQGQZ
Abiyola ya ƙera wani sassaƙa.
hausa
female
6-17
phase 1
90P2J
Sha hudu ga watan Fabrairu ranar masoya ce.
hausa
female
18-29
phase 1
GSC2O
Akwai kwararrun likitoci guda biyu Ni sashena ne.
hausa
female
18-29
phase 1
W3G6E
Shina peter mawakin JuJu ne na Najeriya
hausa
male
6-17
phase 1
I7EU4
Za muje darasin tsari da lissafin ƙuɗi
hausa
male
6-17
phase 1
21W8M
Ba wa kuturun kuɗi nan.
hausa
male
18-29
phase 1
ICGUG
Ston sup' labari ne wanda ya taimaka wa masu ba da shi wurin samun abin da zasu ci
hausa
female
18-29
phase 1
4NRYE
Kuna hanyan zuwa makabartar ne?
hausa
female
18-29
phase 1
ROPBS
Mage tana gashi mai laushi.
hausa
female
18-29
phase 2
X61EC
Ana buɗe laburare yau?
hausa
female
6-17
phase 1
F4JCG
Akwai ɓangaren hulɗa da jama'a a kamfanin ɗab'i.
hausa
male
18-29
phase 1
U751U
Kukai kayan nan tashar jirfin ruwa!
hausa
male
30-over
phase 1
RSY19
Karin magana wani azanci ne na zance
hausa
male
6-17
phase 1
TXKJA
ana amfani da ƙusa wajen rufin kwano.
hausa
male
30-over
phase 1
08F8Q
Wancan manomin na amfani da tarakta ya túge garma daga wani yankin filin zuwa wani.
hausa
male
18-29
phase 2
PYRQU
Hakanan ana kiran yatsun hannu phalanges ko phalanx.
hausa
female
18-29
phase 1
AQ87U
Yara na son alewar madara
hausa
male
30-over
phase 2
BDJ65
Keken Tunji yana da kuskuren birki.
hausa
female
18-29
phase 2
92IRM
Nera ɗari biyu
hausa
female
30-over
phase 2
QZS7J
A'a, baki ba zabina bane, na zabi kore.
hausa
female
18-29
phase 2
3HC0X
Saniya tana shayar da dan marakinta da madara
hausa
female
6-17
phase 1
CYSTJ
Wata tarzoma ta jawo mutuwar wasu mutane.
hausa
female
6-17
phase 1
0S58T
shin ma'aikatan jinyan jami'an suna yajin aiki ne ko me?
hausa
male
18-29
phase 2
FKN7L
Ya na son shura mutane idan yana faɗa.
hausa
male
6-17
phase 1
7IV78
E, ni na sayo doyar.
hausa
female
30-over
phase 1
92IRM
Ilimi zai cire kowace irin tashin hankali a al'umma baki ɗaya
hausa
female
30-over
phase 2
9TC6F
Badmus zai zai fito a fim ɗin Sarki shekara mai zuwa
hausa
female
18-29
phase 1
HXL1F
Sau uku nake wanka a rana
hausa
female
30-over
phase 1
G6HQJ
An goge saƙonnin wasuf
hausa
male
18-29
phase 1
98RNY
Ke halastarciyar ma'aikaciyar jinya ce?
hausa
male
18-29
phase 2
EDQ8L
Ɓangaren al'adu na Abuja ya cika, inda Ahmad ya taka rawar gani wajen tattaunawa kan alfanun al'adun gargajiya daban-daban.
hausa
male
18-29
phase 1
KASOV
Ba zallar kuɗi ake ajiye wa a banki ba harda ƙadarori da Muhimman takardu.
hausa
female
30-over
phase 1
82O8N
Kwakwalwa na cikin kwanyar.
hausa
male
18-29
phase 1
6MLNU
Me ya sa kasuwar Funtuwa ta cunkushe da mutane yau?
hausa
female
18-29
phase 1
HRCPH
Maimuna ce ta kai kanin ta makaranta yau da safe.
hausa
male
18-29
phase 1
ROPBS
Mairo ta samo kalanzir na rishon.
hausa
female
18-29
phase 2
U07V5
Mun dafa shinkafa jollof da taliya.
hausa
male
30-over
phase 2
SGZ5M
A'a, ba zan yi amfani da hannuna ba.
hausa
male
18-29
phase 1
84FEW
Ana kiran shugaba na folytekni da rector.
hausa
female
30-over
phase 1
KU99X
Yarana suna tsoron dodonni.
hausa
male
30-over
phase 1
19TDR
Mai jagora ya zo tawagarmu.
hausa
male
18-29
phase 1
30ZGR
za'a kawo sabon rediyo
hausa
male
18-29
phase 1
3XI95
Indomi kanfani ne daga Indunusiya.
hausa
male
18-29
phase 1
98RNY
Za a iya samun kashu ɗin da bai nuna ba a kan bishiyar kashu
hausa
male
18-29
phase 2
E4J10
Na taɓa zuwa Lagos sau ɗaya.
hausa
female
30-over
phase 2
XPV1E
Kin juya taliya ne?
hausa
male
18-29
phase 1
8GWMO
Sabon frovos ya kusan fara aiki.
hausa
male
18-29
phase 1
L7XS7
Barkono yana da bitamin mai yawa.
hausa
male
18-29
phase 1
W0FF6
Dada yana da kyau a gare ka
hausa
male
18-29
phase 1
HXWL0
Kundin gwamnati ya kasu kashi uku
hausa
female
6-17
phase 1
2ZCE7
ki na azumi ranar litani?
hausa
female
18-29
phase 1
0BF21
Yar'uwata Nadia na kishn jaka ta
hausa
male
18-29
phase 1
92IRM
Tafi ka ba su labaran almara!
hausa
female
30-over
phase 2
CFSE3
anayi wa mutum allura da sirinji
hausa
female
18-29
phase 1
O2EVK
Kayan makaranta yara suka saya.
hausa
female
6-17
phase 1
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
1