Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
0.6
15
speaker_id
stringlengths
5
5
text
stringlengths
7
171
language
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
2 values
age_range
stringclasses
3 values
phase
stringclasses
2 values
E68CK
Tun shekaran jiya abun goge kuɓewan ga ya daina aiki
hausa
male
18-29
phase 1
INGPQ
Ba kowa ke son cin abinci a wurin siyar da abinci ba
hausa
female
6-17
phase 1
C2ZX3
Seftrin yana da kyau.
hausa
female
18-29
phase 1
ZNO7R
A ina babban masallacin ya ke?
hausa
male
18-29
phase 1
JPKQ0
Wasu falon giya yana da wurin zama na waje.
hausa
male
18-29
phase 2
GKNOH
Akwai ma su dafa abinci goma a gidan cin abincinsa.
hausa
female
30-over
phase 2
O5YWJ
Fasto ya ce yana zuwa.
hausa
male
30-over
phase 1
N7JLW
Bas ɗaya aka kawo na ɗaukar mutane.
hausa
male
6-17
phase 1
UVQVI
Mata suna sharan gina
hausa
female
18-29
phase 2
NTTJY
kasashe da yawa na larabci
hausa
female
18-29
phase 1
ZNO7R
a Ina ake biyan kudin maganin ?
hausa
male
18-29
phase 1
VVOPH
Salma tace ta so ta tsaya a wajen siyayyar Ado Bayero ta siyi turare.
hausa
male
30-over
phase 1
0T14W
Zuwa wannan lokaci gobe ya kamata soket ya kasance a teburina.
hausa
male
18-29
phase 1
QZS7J
Ina son rake na wazobia
hausa
female
18-29
phase 2
GKNOH
Yayyi suna kare ƙannan su.
hausa
female
30-over
phase 2
KKFFH
Eh zomaye na cin karas
hausa
male
18-29
phase 2
KKFFH
Da muka je garin Ilori mun ci miyan ayoyo da tuwon alubon doya
hausa
male
18-29
phase 2
URKP7
Ana aika saƙon hoto ta sinaf cat.
hausa
male
18-29
phase 1
80R9I
Guduma tana da babban kai.
hausa
female
18-29
phase 1
ROPBS
Snapchat yana ba da mafi kyawun gyaran hoto, zaku iya gwada shi.
hausa
female
18-29
phase 2
4VVBT
ana Saka yara a cikin Keke Dan su Bar iyayen su suyi aiki
hausa
female
30-over
phase 2
J1B0P
Yi shiru abokina kaji.
hausa
male
6-17
phase 1
PJ07Y
Ina yin taro a zaure tare da sauran ma'aikata lokacin da ka kira.
hausa
female
30-over
phase 2
MG6A8
Mutum na iya yin ko wani irin laifi a yayin da yake a buge
hausa
male
18-29
phase 2
AGB8A
Stop laughing, I don't intend to joke with you
hausa
male
18-29
phase 1
OS2FG
A lokacin da ana yiwa mata kaciya kamar maza
hausa
male
18-29
phase 1
H05JC
Jeka sa kayan makarantarka.
hausa
female
6-17
phase 1
WK73Y
Nace ka/ke kore su a gidan iyaye na
hausa
male
30-over
phase 1
6P3CR
Karkaje kusa da dorinan ruwan nan m
hausa
female
30-over
phase 2
XXJ8O
Duka ba ya kawo gyara
hausa
male
18-29
phase 1
4VVBT
zai buga masu kalenda na biki
hausa
female
30-over
phase 2
CHYSH
Guduma yana da nauyi a lokacin da kafinta ya ɗauka.
hausa
male
18-29
phase 1
PU4WQ
Bahaushe na auren mace fiye da ɗaya.
hausa
male
18-29
phase 1
BFOR3
Ɓauna na da fushi.
hausa
female
18-29
phase 1
70JY7
Mun taba yin tafiya ta motar daukar kaya, mun sha wuya
hausa
female
30-over
phase 1
Q7QAH
Zuwa gobe shagon sai da kayan abincin zasu kayan marmari na wuraren zafi
hausa
male
18-29
phase 1
7INXT
Ana amfani da fitulun gado don karatu
hausa
female
30-over
phase 2
DLN0F
Mahaifiyarka ita ce uwargida?
hausa
female
18-29
phase 1
QZS7J
Goggo tana da 'ya'yanta.
hausa
female
18-29
phase 2
MG6A8
A'a zan biya kuɗin shiga yankari park
hausa
male
18-29
phase 2
BAIGL
An yanke maka hukuncin zaman gidan yari na shekaru goma sha bakwai.
hausa
male
30-over
phase 2
I5VHT
Ana ba wa bishiyar goba ruwa.
hausa
female
30-over
phase 2
EJY59
Ɗaya daga cikin ƙawayan mu tana GRA
hausa
male
18-29
phase 1
U07V5
Akwai barakar cutar Lassa.
hausa
male
30-over
phase 2
ST1D2
Babur yana buƙatar mai don motsawa.
hausa
male
18-29
phase 1
LWXI0
Yanda ake dafa tuwon shinkafa haka akeyin na masara, kawai tuwon masara da masara akeyi.
hausa
female
30-over
phase 2
0S58T
Za a kama ado gwanja?
hausa
male
18-29
phase 2
QYBLM
Silan ba daidaitaccen harshe ba ne.
hausa
female
18-29
phase 1
KPXGO
Motoci sun zo ɗaukar mu a filin jirgin sama.
hausa
male
18-29
phase 1
DHY5J
Hawan Ɗorayi shi ne hawa na ƙarshe a babbar Sallah.
hausa
male
18-29
phase 1
QW374
Hoto mai ban sha'awa a cikin gilashin baya yana nuna labaran da ke faruwa a bayansa.
hausa
female
18-29
phase 1
3HYJ0
An yi wa daliban sakandare bitar yadda ake yin sabulu a Gwammaja 2.
hausa
male
30-over
phase 1
2YJVU
Musa ya sa kayansa a wadrof
hausa
female
6-17
phase 1
7Q5SB
makarantu ne ke bada kalan rigan da dalibai za su saka
hausa
male
18-29
phase 1
SAJWW
Mai kula da lokaci shine dalibai mai mukamin duba agogo ya kada kararrawa don ayyuka su tafi daidai
hausa
female
30-over
phase 1
92IRM
An miki fyaɗe?
hausa
female
30-over
phase 2
U07V5
Na biya kuɗin a wurin manaja.
hausa
male
30-over
phase 2
0FZTB
Yana shirin yin nasara a zoben gasar zakarun neh
hausa
female
30-over
phase 1
XXZ5O
Nawa ake siyar da kwan wuta?
hausa
male
18-29
phase 2
CWW3R
Na sayo wa yaran lemun fibe alibe yau
hausa
female
18-29
phase 1
82O8N
Miyan ganye mai ɗaci yana shirye
hausa
male
18-29
phase 1
PHFS3
A karshen ƙarni na 20, bankin Union ya taka muhimmiyar rawa a fannin banki a Najeriya
hausa
male
18-29
phase 1
KD1OP
Likitoci na da mimuhimmaci a cikin alumma
hausa
male
18-29
phase 1
AQ87U
Mai maganin bai fito ba sai anjima zai bude.
hausa
male
30-over
phase 2
LWXI0
Wajen abincin sun fi kowa tsada.
hausa
female
30-over
phase 2
FDAX0
akwai wayanda zasu haɗu da matansu da mazajensu ta shafin zumunta
hausa
male
18-29
phase 2
E4J10
A babban kanti ana ajiye abubuwa kan katakon ajiye kaya
hausa
female
30-over
phase 2
QBMR1
Za a girbe shinkafar wata mai zuwa
hausa
female
6-17
phase 1
KKFFH
yaushe ne za mu fara girbi a wannan kakar
hausa
male
18-29
phase 2
YYHC3
Ali yayi karatun kimiyya a jami'a
hausa
female
18-29
phase 1
HXWL0
Badaru makaho ne.
hausa
female
6-17
phase 1
98RNY
Taliyar indomin ta yi zafi sosai shiyasa muka kasa ci
hausa
male
18-29
phase 2
9V3NT
Ayyukan ƙaddamarwa na al'ada suna nuna shigarwa cikin takamaiman ƙungiyoyin asiri.
hausa
male
18-29
phase 1
11V2R
Su na so su ɗauke wa ɗaliban abincin su
hausa
female
18-29
phase 1
NEHI6
Zan gasa kek sati mai zuwa.
hausa
male
30-over
phase 1
YEX64
Man zaitun na gyara fata.
hausa
female
18-29
phase 1
SM3OM
Ana sayar da kowanne irin 'ya'yan itatuwa a kasuwar Kirkiri da ke Legas.
hausa
male
18-29
phase 1
Z6YCY
Wasan Langa wasa ne na gargajiya.
hausa
male
18-29
phase 1
QZS7J
Na yi baƙi ranar asabar.
hausa
female
18-29
phase 2
BRFSP
Mun cinye gasar makarantar da aka yi jiya.
hausa
female
18-29
phase 1
PJMUQ
nawa ne zan biya aiki ka
hausa
male
18-29
phase 1
5LCM3
Na hango mota tana sauke giya a mashaya.
hausa
male
6-17
phase 1
3ECSM
zauren karatu yayi shuru.
hausa
female
30-over
phase 1
T3R9G
Wa cece mahaifiyar khadijah ?
hausa
male
18-29
phase 1
W4C8A
Ta wani hanya ne ya rasu?
hausa
male
18-29
phase 1
96T4L
Meyasa kuke kiran ƙaninku da Jatau?
hausa
male
18-29
phase 1
C0CMR
Ta iya shinkafa da stew.
hausa
male
18-29
phase 1
DFFO2
Kayan ta jirgin ruwa zasu zo?
hausa
female
18-29
phase 1
FE3KZ
Sukudireban baya aiki kuma.
hausa
female
18-29
phase 1
92IRM
Ana amfani the tatsuniya wajen aikawa yara saƙo.
hausa
female
30-over
phase 2
6VADD
Na zo nan don ganin mataimakin shugaban gwamnati
hausa
female
18-29
phase 1
944WB
Yawancin matan Calabar sun kware wajen girki.
hausa
male
30-over
phase 1
6Z5OQ
Zan yi kyauta da agwaluman da na tsinka.
hausa
male
18-29
phase 1
43U15
Zata je haihuwa gobe da safe
hausa
female
30-over
phase 2
RFZIB
Kaka zaki gasa randunan kasar ki a wuta?
hausa
male
18-29
phase 1
02LNC
matashin daya gaji arziki anakiransa da "leveret"
hausa
female
30-over
phase 1
NSBEO
Zomon ya ci wasu ganyayyaki.
hausa
male
18-29
phase 1
WR61A
Abicin al'adu na Hausa sau dayawa sabo ne akan wanda ake kawowa daga ƙasar waje
hausa
male
18-29
phase 1
93PXD
Zan tafi banki da sassafe gobe.
hausa
male
18-29
phase 1
BDJ65
Tanko ne ya zuba ƙasa a kan gado.
hausa
female
18-29
phase 2
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
1