audio audio | text string | speaker string | id string | locale string | gender string | split string | duration_sec float64 | sample_rate int64 | duration_bucket string |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Aisha Lawan ta fara aiki da hukumar zaben a shekarar ta shida bayan Samun yancin kai. | 5 | hau_606 | hau | Female | train | 9.24 | 16,000 | lt_10s | |
Ali Nuhu, Osita iheme, Sani danja, Davido | 5 | hau_628 | hau | Female | train | 7.968 | 16,000 | lt_10s | |
Ruwa ne ya raba tsakanin Nijeriya da Sudan. | 5 | hau_611 | hau | Female | train | 8.4 | 16,000 | lt_10s | |
Shehu Malami ne masani da yake karantar da mabiyansa. | 5 | hau_669 | hau | Female | train | 7.104 | 16,000 | lt_10s | |
Charbi Wani abun kirgene Wanda wasu daga cikin musulmi kanyi amfani dashi don yin kirge. | 5 | hau_667 | hau | Female | train | 7.824 | 16,000 | lt_10s | |
Zawiyya matattara ce ta yan Darika Wanda suke taruwa don gabatar da addua. | 5 | hau_670 | hau | Female | train | 8.064 | 16,000 | lt_10s | |
Dajin yankari wuri ne da ake Adana namun daji Dake jihar Buchi a Arewa Maso yamma | 5 | hau_632 | hau | Female | train | 8.88 | 16,000 | lt_10s | |
Ahmad Bola Tinubu, Abba Kabir Yusuf, Kashim Shattima, Umar Namadi. | 5 | hau_617 | hau | Female | train | 9.576 | 16,000 | lt_10s | |
Hukumar SON ta cafke wasu Bata gari da suka sai da kayan lantarki marsa inganci. | 5 | hau_658 | hau | Female | train | 8.4 | 16,000 | lt_10s | |
Wanene farkon Shugaban kasar Gghana? Kwame Nkrumah shine Shugaban kasar Ghana na farko. | 5 | hau_616 | hau | Female | train | 9.936 | 16,000 | lt_10s | |
Masallaci wurine da ake amfani dashi don yin Ibadan. Gina gine don yin Ibada na musulmai | 5 | hau_665 | hau | Female | train | 9.384 | 16,000 | lt_10s | |
Bana son yin Karin kumallo Tafiya Wani gari Mai nisa ita ce balaguro | 5 | hau_685 | hau | Female | train | 8.4 | 16,000 | lt_10s | |
Hukumar NAFDAC zata fara kewaye a wuraren da suke Saida kayan ci, nasha da magunguna. | 5 | hau_657 | hau | Female | train | 9.696 | 16,000 | lt_10s | |
Ranar Litinin auren Sakina | 4 | hau_1413 | hau | Male | train | 3.504 | 16,000 | lt_10s | |
Anya Ali zai zo Ranar Talata kuwa? | 4 | hau_1414 | hau | Male | train | 4.008 | 16,000 | lt_10s | |
Ba laifi in kazo aiki ranar Lahadi | 4 | hau_1415 | hau | Male | train | 4.248 | 16,000 | lt_10s | |
Ina shuɗiyar rigata? | 4 | hau_1422 | hau | Male | train | 4.56 | 16,000 | lt_10s | |
Ƙila Bashir ya yi sallar Azumi a Legas | 4 | hau_1409 | hau | Male | train | 4.416 | 16,000 | lt_10s | |
Ƙolo shi ne almajirin da ya fara iya karatu. | 4 | hau_1405 | hau | Male | train | 4.464 | 16,000 | lt_10s | |
Zan ɗinaka sabbin kaya saboda bikin sabuwar shekara | 4 | hau_1410 | hau | Male | train | 4.992 | 16,000 | lt_10s | |
Malam yana da kuɗi sosai. | 4 | hau_1407 | hau | Male | train | 4.872 | 16,000 | lt_10s | |
Saniya na kiwo a kusa da bishiya | 6 | hau_1469 | hau | Male | train | 4.296 | 16,000 | lt_10s | |
Tun Ranar Alhamis Kamilu ya tafi Kano | 4 | hau_1418 | hau | Male | train | 4.896 | 16,000 | lt_10s | |
Ko ranar Laraba idan ka kawo zamu karɓa | 4 | hau_1416 | hau | Male | train | 4.776 | 16,000 | lt_10s | |
Ana yawan ruwan sama a wata Agusta | 4 | hau_1419 | hau | Male | train | 5.52 | 16,000 | lt_10s | |
Ana yawan rigima da mutane akan bikin Maulidi a Kano. | 4 | hau_1403 | hau | Male | train | 5.232 | 16,000 | lt_10s | |
Ina Koren agogon ka? | 4 | hau_1423 | hau | Male | train | 4.848 | 16,000 | lt_10s | |
Almajirai da dama suna shan wahala lokacin azumi | 4 | hau_1406 | hau | Male | train | 5.664 | 16,000 | lt_10s | |
Buta mai launin bak'i | 6 | hau_1493 | hau | Male | train | 3.912 | 16,000 | lt_10s | |
Mun tafi hutu sai watan Afrilu zamu dawo | 4 | hau_1421 | hau | Male | train | 5.736 | 16,000 | lt_10s | |
Gadar da aka tsara a saman kogi. | 6 | hau_1483 | hau | Male | train | 5.112 | 16,000 | lt_10s | |
Alamar hasken rana. | 6 | hau_1491 | hau | Male | train | 3.888 | 16,000 | lt_10s | |
Saniya mai launin bak'i da fari a tsaye. | 6 | hau_1490 | hau | Male | train | 4.416 | 16,000 | lt_10s | |
Lambu. | 6 | hau_1482 | hau | Male | train | 3.912 | 16,000 | lt_10s | |
Lemun zak'i mai launin rawaya | 6 | hau_1494 | hau | Male | train | 4.872 | 16,000 | lt_10s | |
Tumaturi mai launin ja da karas mai launin ja. | 6 | hau_1489 | hau | Male | train | 5.664 | 16,000 | lt_10s | |
An haifa masa ɗansa na fari a tsakiyan watan Nuwamba | 4 | hau_1420 | hau | Male | train | 5.64 | 16,000 | lt_10s | |
Ɗakko min taguwata da na saka ranar Juma'a | 4 | hau_1412 | hau | Male | train | 7.536 | 16,000 | lt_10s | |
Taga a bud'e tare da fulawa | 6 | hau_1495 | hau | Male | train | 5.352 | 16,000 | lt_10s | |
Kudiddifi a tsakiyar duwatsu. | 6 | hau_1485 | hau | Male | train | 5.088 | 16,000 | lt_10s | |
Dala na dutse a cikin ciyawa | 6 | hau_1497 | hau | Male | train | 6.144 | 16,000 | lt_10s | |
Siffar yaro a tsakanin mace da namiji | 6 | hau_1496 | hau | Male | train | 5.736 | 16,000 | lt_10s | |
Kwallo mai launin baki da fari a cikin raga | 6 | hau_1470 | hau | Male | train | 7.008 | 16,000 | lt_10s | |
Maciji a nad'e a jikin ice | 6 | hau_1499 | hau | Male | train | 5.664 | 16,000 | lt_10s | |
Alwatika launin kore a saman da'ira shud'i. | 6 | hau_1480 | hau | Male | train | 6.672 | 16,000 | lt_10s | |
Da'ira mai ruwan k'asa a tsakanin alwatika mai launin bak'i. | 6 | hau_1475 | hau | Male | train | 8.52 | 16,000 | lt_10s | |
Siffa mai kusurwa biyar mai ruwan toka-toka a cikin siffa mai launin jar garura | 6 | hau_1472 | hau | Male | train | 9.168 | 16,000 | lt_10s | |
Alamar ganuwar shiga gari mai launukan ja da rawaya da shud'i da mai ruwan k'asa | 6 | hau_1492 | hau | Male | train | 8.088 | 16,000 | lt_10s | |
Farar siffa mai kusurwa bakwai a cikin da'irar mai ruwan toka-toka | 6 | hau_1473 | hau | Male | train | 9.432 | 16,000 | lt_10s | |
Murabba'i uku masu launin ruwa k'asa a cikin da'ira mai launin jar garura. | 6 | hau_1479 | hau | Male | train | 9.48 | 16,000 | lt_10s | |
Siffar zuciya mai ruwan toka-toka a cikin siffar silinda launin ruwan k'asa. | 6 | hau_1481 | hau | Male | train | 9 | 16,000 | lt_10s | |
Da'irar shud'i a tsakanin murabba'in rawaya biyu. | 6 | hau_1474 | hau | Male | train | 9.36 | 16,000 | lt_10s | |
SON | 2 | hau_1157 | hau | Male | train | 4.392 | 16,000 | lt_10s | |
Aisha tayi aure | 2 | hau_1105 | hau | Male | train | 5.688 | 16,000 | lt_10s | |
Jihar Taraba Mai kasar noma | 2 | hau_1101 | hau | Male | train | 5.04 | 16,000 | lt_10s | |
Musa Malamin makaranta ne | 2 | hau_1106 | hau | Male | train | 5.736 | 16,000 | lt_10s | |
Bauchi garin yawon bude ido | 2 | hau_1100 | hau | Male | train | 5.88 | 16,000 | lt_10s | |
Dutsen Dala yana da dogon tarihi | 2 | hau_1134 | hau | Male | train | 5.04 | 16,000 | lt_10s | |
WHO | 2 | hau_1158 | hau | Male | train | 4.536 | 16,000 | lt_10s | |
NAFDAC | 2 | hau_1156 | hau | Male | train | 4.752 | 16,000 | lt_10s | |
Mero ta dama fura da nono | 2 | hau_1147 | hau | Male | train | 4.512 | 16,000 | lt_10s | |
Ana girka Mana tuwon shinkafa | 2 | hau_1150 | hau | Male | train | 5.088 | 16,000 | lt_10s | |
Aminu yana da mota | 2 | hau_1104 | hau | Male | train | 6.696 | 16,000 | lt_10s | |
Zanfara uwar ma,adanai | 2 | hau_1102 | hau | Male | train | 6.672 | 16,000 | lt_10s | |
Tsaunin Cristal Yana da girma Togo | 2 | hau_1111 | hau | Male | train | 6.024 | 16,000 | lt_10s | |
Ana cin Waina da miyar taushe | 2 | hau_1151 | hau | Male | train | 5.208 | 16,000 | lt_10s | |
Akwai zafin Rana a Sudan saboda suna da sahara | 2 | hau_1112 | hau | Male | train | 6.024 | 16,000 | lt_10s | |
Izala suna gabar da wa'azin kasa | 2 | hau_1165 | hau | Male | train | 5.16 | 16,000 | lt_10s | |
Ana zuwa majami'a duk ranar Lahadi | 2 | hau_1163 | hau | Male | train | 5.448 | 16,000 | lt_10s | |
Akwai akalla dabbobin daji dari a yankari | 2 | hau_1133 | hau | Male | train | 5.88 | 16,000 | lt_10s | |
Babu zafin Rana a watan Nuwamba | 2 | hau_1181 | hau | Male | train | 5.448 | 16,000 | lt_10s | |
jami'ar Bayero ta zama abin mamaki a arewacin Najeriya | 2 | hau_1139 | hau | Male | train | 6.648 | 16,000 | lt_10s | |
Audu na Karin kumallo da koko da kosai | 2 | hau_1144 | hau | Male | train | 6.552 | 16,000 | lt_10s | |
Baba Rabi tana dafa shinkafa | 2 | hau_1146 | hau | Male | train | 5.736 | 16,000 | lt_10s | |
zakuna na zaune a gidan Zoo a Kano | 2 | hau_1132 | hau | Male | train | 6.48 | 16,000 | lt_10s | |
Kasuwar garinmu na ci ranar Laraba | 2 | hau_1175 | hau | Male | train | 6.072 | 16,000 | lt_10s | |
Buta ana amfani da ita wajan Alwala idan za'ai sallah | 2 | hau_1164 | hau | Male | train | 6.24 | 16,000 | lt_10s | |
Wanene Bola Ahmad tinubu? Shine Sabon Shugaban kasar Nijeriya | 2 | hau_1118 | hau | Male | train | 8.04 | 16,000 | lt_10s | |
Akwai akalla mutane miliyan goma-shabiyu a chadi | 2 | hau_1114 | hau | Male | train | 7.344 | 16,000 | lt_10s | |
Baba na zuwa ziyara masllaci duk ran juma'a | 2 | hau_1177 | hau | Male | train | 5.808 | 16,000 | lt_10s | |
Wanene mataimakin Shugaban majalisar Dattawan Nijeriya? Barau jibrin ne. | 2 | hau_1120 | hau | Male | train | 7.584 | 16,000 | lt_10s | |
Baba na yana zuwa kasuwa | 2 | hau_1108 | hau | Male | train | 7.56 | 16,000 | lt_10s | |
Tekun naija yana samar da wutar lantarki | 2 | hau_1137 | hau | Male | train | 6.864 | 16,000 | lt_10s | |
Niamey shine Babban birnin jamhuriyar Niger | 2 | hau_1110 | hau | Male | train | 8.232 | 16,000 | lt_10s | |
Mu kan fita aiki a ranar Litinin | 2 | hau_1173 | hau | Male | train | 6.336 | 16,000 | lt_10s | |
Massalaci wuri ne da ake gabatar da ibada ga Musulmi | 2 | hau_1171 | hau | Male | train | 6.864 | 16,000 | lt_10s | |
Kullum sai munci Alale | 2 | hau_1145 | hau | Male | train | 6.912 | 16,000 | lt_10s | |
shi'a suna yin bikin Hussainiya duk shekara | 2 | hau_1162 | hau | Male | train | 6.888 | 16,000 | lt_10s | |
Kamaru tana a karkashin milkin mallakar faransa a shekarar 1884 | 2 | hau_1113 | hau | Male | train | 9.216 | 16,000 | lt_10s | |
Akwai Akalla Butoci masu launin fari | 2 | hau_1184 | hau | Male | train | 6.432 | 16,000 | lt_10s | |
Babangida ya sauka daga mulkin Nijeriya a shekarun baya | 2 | hau_1107 | hau | Male | train | 7.224 | 16,000 | lt_10s | |
Niger, kamaru, chadi, Sudan, Togo | 2 | hau_1109 | hau | Male | train | 8.76 | 16,000 | lt_10s | |
Asibitin Malam Aminu Kano yanada da likitici da yawa | 2 | hau_1140 | hau | Male | train | 8.064 | 16,000 | lt_10s | |
Zuma Kullum Ja ce | 2 | hau_1182 | hau | Male | train | 5.712 | 16,000 | lt_10s | |
Yara na son yin wasa kowace Talata | 2 | hau_1174 | hau | Male | train | 6.648 | 16,000 | lt_10s | |
Gidan radion Kano suna kawo Mana shirye shirye | 2 | hau_1135 | hau | Male | train | 8.808 | 16,000 | lt_10s | |
kirista sunayin ibada a ranar Lahadi | 2 | hau_1172 | hau | Male | train | 7.584 | 16,000 | lt_10s | |
Sanusi Lamido ya yi sarkin Kano | 2 | hau_1122 | hau | Male | train | 9.552 | 16,000 | lt_10s | |
Wanene Abba Kabir Yusuf? ABBA Kabir Yusuf shine sabon gwamnan jihar Kano. | 2 | hau_1119 | hau | Male | train | 9.624 | 16,000 | lt_10s | |
Sai ka dan koma ta bangaren hagu | 8 | hau_1829 | hau | Male | train | 7.896 | 16,000 | lt_10s |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.