Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
1.14k
1.4k
label
class label
0 classes
text
stringclasses
3 values
null
Lungu ne mai dauke da komatsen duwatsu, robobi, leda da kuma fasassun kwalabe, kana ketare wadannan zaka yi karo da katuwar bola mai dankaren wari, musamman a lokacin irin wannan wato damuna. Gefe da bolar daga hannun dama wani kwarmatsattsen gidan kasane mai 'yar guntuwar katanga yana dauke da daki daya tak! sai makew...
null
Idan kana duniya zaka ga abin mamaki kala-kala. Duk inda ka gitta kamshi ne, Gimbiya ta ci kwalliya ta kin karawa. Motocin ta ne a jere wanda ke dauke da sunanta, GIMBIYA daya GIMBIYA biyuhar zuwa GIMBIYA goma, rantsatsun motoci suke na zama ni, mu ne cikin sahun gaba zamu je taro Yarima, magana ba aiki ba, don haka n...
null
Abun mamaki, sai naga Humaira ta fito daga gabar motar, ta taho ta rikeni. Humaira, lafiya, kika gigice kamar mahaukaciya? Nace wllh, Amira, ciwon Inna ne, ya tashi, narasa maganinsa, SubhanAllah, dama tare muke da yarima, gashi can a mota yace na rakoshi (chai! Diaris God ooo! Har anzo gurin?). Nayi saurin fiddo da id...
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
8