Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
en
stringlengths
4
1.32k
ha
stringlengths
4
1.4k
Find an _item to add to "%s":
Zaɓi wani _abu da za'a ƙara zuwa "%s":
Hide all normal windows and set focus to the desktop
Ɓoye duk tagogi kuma a zura ido kan kwamfyutan tebur
Tools for software development
Kayan aiki na ci-gaban masarrafin kwamfyuta
Click here to restore hidden windows.
Danna nan don a maida tagogin da aka ɓoye.
The configured command is not working and has been replaced by: %s
Umarnin da aka canza wa tsari bai aiki kuma an maye shi da: %s
Name of workspace
Sunan filin aiki
Some of these properties are locked down
An kulle wasu cikin waɗannan furofati
And many, many others...
Da wasu masu tarin yawa...
geometry "%s" has not been defined
Ba'a bayyana jometiri "%s" ba
If true, the y and y_bottom keys are ignored and the panel is placed at the center of the y-axis of the screen. If the panel is resized it will remain at that position - i.e. the panel will grow on both sides. If false, the y and y_bottom keys specify the location of the panel.
In gaske ne, za'a ƙyale maɓallin y kuma a saka fanel a tsakiyar y-axis na fuskar kwamfyuta. Zai ci gaba da zama wurin idan an sake girmar fanel - misali, gafukan fanel guda biyu zasu ƙara girma. Idan ƙarya ne, maɓallin zai ƙayyade wurin da za'a sa fanel.
Angle must be between 0.0 and 360.0, was %g
Ana son kusurwa ta tsaya tsakanin 0.0 da 360.0, shine %g
If true, buttons will be placed on each side of the panel which may be used to move the panel to edge of the screen, leaving only a button showing.
In da gaske, za'a saka maɓallu kan ko wacca gefe na fanel wanda za'a iya amfani da wajen motsa fanel zuwa bakin fuskar kwamfyutan, ya bar kawai maɓalli guda mai nunawa.
Failed to load theme "%s": %s
An kasa loda jigon "%s": %s
A simple applet for testing the GNOME panel
Wani applet mai sauƙi na jarraba fanel ɗin GNOME-2.0
Error setting number of workspaces to %d: %s
Kuskure wajen shirya yawan filayen aiki zuwa %d: %s
Error setting name for workspace %d to "%s": %s
Kuskure wajen daidaita suna wa filin aikin %d zuwa "%s": %s
Alpha value "%s" in blended color is not between 0.0 and 1.0
Kimar alfa "%s" da ke cikin launin da aka saje bai tsakanin 0,0 da 1.0
A fish without a name is a pretty dull fish. Bring your fish to life by naming him.
Idan kifi bai da suna, ya kan zama mai maras ban sha'awa. Ka ba da kifin ka suna don ya sami rayuwa mai kyau.
Alpha must be between 0.0 (invisible) and 1.0 (fully opaque), was %g
Ana so alfa ta tsaya tsakanin 0.0 (wanda ba ya ganuwa) da 1.0 (cikakken shirin opaque), shine %g
Show date in clock
Nuna kwanan wata cikin agogo
Name to identify panel
Sunan da za'a gane fanel da shi
Which type of background should be used for this panel. Possible values are "gtk" - the default GTK+ widget background will be used, "color" - the color key will be used as background color or "image" - the image specified by the image key will be used as background.
Wacca irin bango ya kamata a yi amfani da wa wannan fanel. Kima masu yiwuwa sune "gtk" - za'a yi amfani da difwakt na GTK+ bangon widget, "launi" - za'a yi amfani da maɓallin launi kamar launin bango ko "zane" - za'a yi amfani da zanen da maɓallin zane ta ƙayyade zai zama bango.
GConf key '%s' is set to an invalid value
An daidaita maɓallin GConf '%s' zuwa wani kima mai maras inganci
Window manager warning:
Gargaɗi na manajan taga:
Hundreds of people have contributed code to GNOME since it was started in 1997; many more have contributed in other important ways, including translations, documentation, and quality assurance.
Ɗarurrukan mutane sun yi ƙari ga tsarin GNOME tun mafarinsa a shekara 1997; an sami mutane da yawa waɗannda suka yi karo-karo ta hanyoyi daban-daban na musamman, kamar fassarori, yin takardar aiki, da kuma ba da tabbacin ingaci.
Create a new launcher
Ƙiƙiro wani sabon shirin mai gabatar da
Do you want to delete the applet from your configuration?
Kana so ka goge applet daga shirin canza tsarin ka?
Display a swimming fish or another animated creature
Nuna kifi mai yin iyo ko wata taliki dabam mai motsi
Find an _item to add to the panel:
Zaɓi wani _abu da za'a ƙara zuwa fanel:
Attribute "%s" repeated twice on the same element
An maimaita halin "%s" sau biyu kan ƙanshi guda
Click here to hide all windows and show the desktop.
Danna nan don a ɓoye duk tagogi kuma a nuna kwamfyutan tebur.
If true, the workspace switcher will show all workspaces. Otherwise it will only show the current workspace.
In da gaske, mai sauya filin aiki zai nuna duk filayen aiki. Idan ba haka ba, zai nuna filin aiki da kake kai yanzu kawai.
Clicking a window while holding down this modifier key will move the window (left click), resize the window (middle click), or show the window menu (right click). The left and right operations may be swapped using the "mouse_button_resize" key. Modifier is expressed as "lt;Altgt;" or "lt;Supergt;" for example.
Idan ana danna wani taga a lokacin da aka riƙe wannan maɓallin gyare-gyare, zai motsa tagan (danne hagu), sake girmar tagan (danne tsakiya), ko kuma ya nuna mazaɓen tagan (danne dama). Akan nuna mai gyare-gyare kamar misali, "lt;Altgt;" ko "lt;Supergt;".
Constant "%s" has already been defined
An riga an bayyana babbƙu na "%s"
Switch between workspaces
Sauya tsakanin filayen aiki
The Clock displays the current time and date
Agogon na nuna lokaci da kwanan wata da ake ciki yanzu
File '%s' is not a regular file or directory.
Fayil na '%s' ba wani fayil ko gafaka na yau da kullum ba.
Specifies the opacity of the background color format. If the color is not completely opaque (a value of less than 65535), the color will be composited onto the desktop background image.
Yana ƙayyade shirin hana haske na tsarin launin bangon. Idan launin ba mai cikakken shirin hana haske ba (mai kima kasa da 65535), watau, za'a haɗa launin cikin zanen bangon kwamfyutan tebur.
Could not find a theme! Be sure %s exists and contains the usual themes.
An kasa samun wani jigo! Ka tabbata cewa %s ta kasance, kuma tana ƙunsa da jigo wanda aka saba da.
Show
Nuna
Could not run command '%s'
An kasa gabatar da umarni '%s'
No terminal command has been defined.
Babu umarnin tasha a bayyane.
Number of workspaces
Yawan filayen aiki
GNOME also includes a complete development platform for applications programmers, allowing the creation of powerful and complex applications.
GNOME na ƙunsa da cikakken dandamalin na ci-gaban ayukan kwamfyuta wa masu shirya shiryoyin ayuka, kuma yana yarda a ƙiƙiro wasu shiryoyin ayuka masu ƙarfi da rikitacce.
Click this button to run the selected application or the command in the command entry field.
Danna wannan maɓalli don a tafiyar da shirin ayuka da aka zaɓa ko kuma umarnin cikin filin shigar da bayanin umarni.
Window type "%s" has already been assigned a style set
An riga an raba wani tsarin salo ga nau'in taga "%s"
Force a misbehaving application to quit
Ka tilasa wa shirin ayuka mai yin rashin ladabi ya daina aiki
Change system-wide settings (affects all users)
Canza kayan daidaita na'ura (zai shafi duk masu amfani da shi)
Specify the initial size of the applet (xx-small, medium, large etc.)
Ka ƙayyade girma na farko na applet (xx-ƙarami, madaidaici, babba da sauran su.)
If true, the x and x_right keys are ignored and the panel is placed at the center of the x-axis of the screen. If the panel is resized it will remain at that position - i.e. the panel will grow on both sides. If false, the x and x_right keys specify the location of the panel.
In da gaske, za'a ƙyale maɓallin x kuma a saka fanel a tsakiyar x-axis na fuskar kwamfyuta. In a sake girmar fanel, zai ci gaba da zama wurin - misali, gafukan fanel guda biyu zasu ƙara girma. Idan ƙarya ne, maɓallin x zai ƙayyade wurin da za'a sa fanel.
Learn more about GNOME
Ka ƙara jin labari game da GNOME
Window %s sets SM_CLIENT_ID on itself, instead of on the WM_CLIENT_LEADER window as specified in the ICCCM.
Tagan %s na shirya SM_CLIENT_ID game da kansa, maimakon kan tagan WM_CLIENT_LEADER kamar yanda aka ƙayyade cikin ICCCM.
The location of the .desktop file describing the launcher. This key is only relevant if the object_type key is "launcher-object".
Wurin .fayil na kwamfyutan tebur da ke bayyana shirin mai gabatarwa. Wannan maɓalli na da amfani kawai idan nau'in maɓallin_abun shine "abu-mai gabatawa"
No command %d has been defined.
Babu wata umarni na %d a bayyane.
The name of the startup program cannot be empty
Umarnin farawa ba zai iya zama mai maras komai ba
Create new file in the given directory
Ka ƙiƙiro sabon fayil cikin gafakan da aka bada
_Add to Panel...
_Ƙara Zuwa Fanel...
_Only on This Workspace
_Kan Wannan Filin Aiki Kawai
This key specifies the number of seconds each frame will be displayed.
Wannan maɓalli na ƙayyade yawan sakan da za'a nuna ko wacca firam.
Run with _file...
Tafiyar da _fayil...
Unable to obtain AppletShell interface from control
An kasa samun intafes na AppletShell daga kwanturo
Blend format is "blend/bg_color/fg_color/alpha", "%s" does not fit the format
Tsarin sajewa shine "blend/bg_color/fg_color/alpha", "%s" bai dace da tsarin ba
GNOME includes most of what you see on your computer, including the file manager, web browser, menus, and many applications.
GNOME na ƙunsa da yawancin abubuwan da ka ke gani kan kwamfyutan ka, tare da manajan fayil, birawsar yana, mazaɓa, da shiryoyin ayuka masu yawa.
This is a human readable name which you can use to identify a panel. Its main purpose is to serve as the panel's window title which is useful when navigating between panels.
Wannan suna, na wanda mutun zai iya karanta ne kuma za ka iya amfani da shi wajen gane wani fanel. Babbar amfanin sa shine ya yi aiki a matsayin sunan tagan fanel da ke da amfani idan ana neman hanya tsakanin fanel.
In a Xinerama setup, you may have panels on each individual monitor. This key identifies the current monitor the panel is displayed on.
Cikin tsarin Xinerama, kana iya samun fanel masu yawa kan kowacca fuskar kwamfyuta guda. Wannan maɓalli na gane allon kwamfyuta da ke nuna fanel yanzu.
The /apps/metacity/global_keybindings/run_command_screenshot key defines a keybinding which causes the command specified by this setting to be invoked.
Wannan /apps/metacity/global_keybindings/run_command_screenshot key na bayyana kibaindin da ke sa a kira umarnin da wannan kewaye ke ƙayyade.
GTK color specification must have the state in brackets, e.g. gtk:fg[NORMAL] where NORMAL is the state; could not parse "%s"
Tilas ne buƙatan launi na GTK ya ƙayyade halin cikin baka biyu, misali gtk:fg[NA KULLUM] inda NA KULLUM halinsa kenan; kuma an kasa yin parse ga "%s"
The Window List shows a list of all windows in a set of buttons and lets you browse them.
Jerin Tagan na nuna jerin duk tagogi na cikin tsarin maɓallu kuma yana yarda ka yi biraws cikin su.
A style called "%s" has not been defined
Ba'a bayyana wata salo mai suna "%s" ba
Add this launcher to _panel
Ƙara wannan mai gabatar da zuwa fanel
Shade format is "shade/base_color/factor", "%s" does not fit the format
Tsarin inuwantarwa shine "shade/base_color/factor", "%s" bai dace da tsarin ba
Cannot find file '%s'
Kuskure wajen karanta fayil '%s': %s
The /apps/metacity/global_keybindings/run_command_window_screenshot key defines a keybinding which causes the command specified by this setting to be invoked.
Wannan /apps/metacity/global_keybindings/run_command_window_screenshot key na ƙayyade wata kibaindin da ke sa a ƙira umarnin da wannan kewaye ta ƙayyade.
Take a screenshot of a window
Ka ɗau wani hoto na taga
This key specifies the command that will be tried to execute when the fish is clicked.
Wannan maɓalli na ƙayyade umarni da za'a ƙoƙarta a zartar da idan an danna kifin.
Opened log file %s
An buɗe rajistan ayuka na fayil %s
This key specifies how many rows (for horizontal layout) or columns (for vertical layout) the workspace switcher shows the workspaces in. This key is only relevant if the display_all_workspaces key is true.
Wannan maɓalli na ƙayyade yawan layuka kwance (wa tsari mai kwance) ko layuka tsaye (wa tsari mai tsaye) da mai sauya filin aiki zai nuna filayen aiki ciki. Wannan maɓallin na da amfani kawai idan maɓallin nuna_duk_filayenaiki, na gaske ne.
Click to view month calendar
Ka danna don ka kalli kalandan wata
When a drawer is deleted, the drawer and its settings are lost.
Idan an goge wani durowa, za'a rasa durowar da kewayen sa
The panel encountered a problem while loading "%s".
Fanel ya ci karo da matsala a lokacin da ya ke lodi "%s".
Your window manager does not support the show desktop button, or you are not running a window manager.
Manajan tagan ka bai goyon bayan maɓalli na nuna kwamfyutan tebur, ko kuma ba ka tafiyar da wani manajan taga.
The position of this panel object. The position is specified by the number of pixels from the left (or top if vertical) panel edge.
Wurin wannan abun fanel. Yawan pixel daga gefen fanel ta hagu (ko sama idan a tsaye yake) na ƙayyade wurin.
Show week numbers in calendar
Nuna alƙaluman mako cikin kalanda
Xinerama monitor where the panel is displayed
Allon kwamfyutan Xinerama a wurin da ake nuna fanel
GNOME's greatest strength is our strong community. Virtually anyone, with or without coding skills, can contribute to making GNOME better.
Babbar ƙarfin GMOME itace jama'ar mu mai aminci. Kowa zasu iya ƙari ga GNOME ko da sun iya tsari ko idan basu iya ba, don GNOME ta ƙara kyau.
The location of the panel along the x-axis. This key is only relevant in un-expanded mode. In expanded mode this key is ignored and the panel is placed at the screen edge specified by the orientation key.
Wurin da aka sa fanel a bakin x-axis. Wannan maɓallin na da amfani kawai idan yana cikin shirin cire-faɗi. Idan yana cikin shirin faɗaɗawa, za'a ƙyale wannan maɓalli kuma a saka fanel a bakin fuskar kwamfyutan wanda maɓallin juyi ta ƙayyade.
Click to view your appointments and tasks
Danna ka kalli alkawarin ka da hidimomin ka
Failed to get hostname: %s
An kasa samun sunan na'urar masaukin bayani: %s
If true, the window list will show windows from all workspaces. Otherwise it will only display windows from the current workspace.
In da gaske, jerin taga zai nuna tagogi daga duk filayen aiki. In ba haka ba, kawai, zai nuna tagogi daga filin aiki da ake kai yanzu.
No with the name "%s" has been defined
Babu mai sunan "%s" da aka bayyana
This key specifies the number of frames that will be displayed in the fish's animation.
Wannan maɓalli na ƙayyade yawan firam da za'a nuna cikin shirin motsin kifi.
parent "%s" has not been defined
ba'a bayyana uwar "%s" ba
List of known applications
Jerin wasu shiryoyin ayuka da aka sani
Get the current time and date
Ka samo lokaci da kwanan wata da ake ciki yanzu
Click on a window to force the application to quit. To cancel press .
Danna kan taga don a tilasta wa shirin ayuka ya daina aiki. Danna don a soke.
(with minor help from George)
(da ƙaramin taimako daga George)
Add this launcher to _desktop
Ƙara wannan mai gabatar da zuwa kwamfyutan tebur
These windows do not support save current setup and will have to be restarted manually next time you log in.
Waɗannan tagogi basu goyon bayan "adana tsarin da ake kai yanzu" sabo da haka ana buƙatan ka sake fara tsarin da hannu nan gaba idan za ka sake shiga.
When a panel is deleted, the panel and its settings are lost.
Idan an goge wani fanel, za'a rasa fanel ɗin tare da kewayen sa.
Switch to workspace on the right of the current workspace
Sauya zuwa filin aiki da ke dama
End of preview. Expand in Data Studio

English-Hausa Translation Dataset

This is a merged parallel corpus for English-Hausa machine translation, created from multiple publicly available datasets. The dataset has been filtered for quality using Quality Estimation (QE) scores and deduplicated to ensure high-quality training data.

Updated: 2025-09-21

Dataset Overview

  • Language Pair: English (en) to Hausa (ha)
  • Total Samples After Deduplication: 156,679
  • Total Samples Before Deduplication: 223,173
  • Minimum QE Score: 0.6
  • Creation Date: 2025-09-21

Data Sources

The dataset is compiled from the following sources, all filtered with QE >= 0.6:

Dataset Name Rows Included QE Score
filtered-GNOME 110 0.6625
filtered-Pontoon-Translations 1,153 0.7239
filtered-quran_multilingual_parallel 3,812 0.7094
filtered-mafand 4,446 0.7624
filtered-Tatoeba 183 0.7781
filtered-TED2020 21 0.7699
filtered-mafand-dev 971 0.7816
filtered-KDE4 6 0.7519
filtered-quran 3,731 0.7085
filtered-tico-19 2,133 0.7193
filtered-wikimedia 121,220 0.7426
filtered-AfriDocMT-health 5,901 0.7415
filtered-ntrex 1,200 0.7230
filtered-Weblate-Translations 54 0.7437
filtered-flores 794 0.7353
filtered-mafand-test 1,195 0.7900
filtered-HausaVG 7,918 0.7082
filtered-Tanzil 63,367 0.7191
filtered-smol 548 0.7119
filtered-polynews-parallel 4,410 0.7616

Processing Steps

  1. Initial Filtering: Datasets were filtered using various quality criteria including language detection and semantic similarity.
  2. Quality Estimation: Applied QE scoring to filter out low-quality translations (minimum score: 0.6).
  3. Merging: Combined all qualifying datasets into a single corpus.
  4. Deduplication:
    • Dropped identical src==tgt rows
    • Removed duplicate (src, tgt) pairs
    • Dropped duplicate sources
    • Dropped duplicate targets (removed 66,494 rows)

Dataset Structure

Each sample contains:

  • src: English source text
  • tgt: Hausa target text

Intended Use

This dataset is intended for training and fine-tuning machine translation models for English-Hausa translation. It can also be used for evaluation and research in low-resource language translation.

Citation

If you use this dataset in your research, please cite the original sources and mention this merged dataset.

License

Please check the licenses of the individual source datasets used in this compilation.

Downloads last month
16