WAXAL: A Large-Scale Multilingual African Language Speech Corpus
Paper • 2602.02734 • Published • 4
id string | speaker_id string | transcription string | language string | gender string | audio audio |
|---|---|---|---|---|---|
hau_400 | 3 | Dambu kadai ake sayarwa a cikin wannan ma'aikatar. | ha | Female | |
hau_1617 | 6 | ‘Yan wasan gaba na Nigeria sun hada, Kelechi Iheanacho, Samuel Chukwueze, Moses Simon, Ademola Lookman, Victor Osimhen, Terem Moffi da kuma Ahmed Musa. | ha | Male | |
hau_418 | 3 | Za mu yi anko ranar Hawan Sallah. | ha | Female | |
hau_1629 | 6 | Gefan tekun Bar Beach a jihar Lagos ya kasance wajen hutun baƙi. | ha | Male | |
hau_507 | 5 | Maciji a jikin reshe mara ganye ya fasa kai. | ha | Female | |
hau_1738 | 8 | Wannan kogi ne da dare lokacin hasken farin wata. | ha | Male | |
hau_288 | 3 | Sittin ka raba ta gida biyu zata baka talatin | ha | Female | |
hau_478 | 5 | Kwallo ta shiga raga | ha | Female | |
hau_1118 | 2 | Wanene Bola Ahmad tinubu? Shine Sabon Shugaban kasar Nijeriya | ha | Male | |
hau_1661 | 6 | Ranar Tunawa da Sambisa ta kasance ranar 22 ga Disambar kowacce shekara don tunawa da mazan jiya da suka yi yaki da ‘yan Boko Haram a Borno. | ha | Male | |
hau_1609 | 6 | Tun bayan komawar Nigeria mulkin Demokuraɗiyyar a 1999 Shugabannin da suka mulku sun haɗa da Olusegun Obasanjo, Umaru Musa ‘Yar’Adua, Goodluck Jonathan, Muhammadu Buhari sai shugaban yanzu Bola Tinubu. | ha | Male | |
hau_1299 | 4 | Daya bisa hudun dari shi ne ashirin da biyar | ha | Male | |
hau_1371 | 4 | Yankari, Gadon Kaya, Obudu, Gashaka Gumti, Minjibir, Hubbaren Shehu Usmanu, Gamborun Gala, Kogin Neja, Dam ɗin Shiroro, Jejin Baturiya, Mileniyon pak (Millennium Park) , Rijiyar Kusugu. | ha | Male | |
hau_840 | 7 | Daga CBN kuwa za'a taho ne zuwa MTD police station round about zuwa central hotel round about Kuma zuwa titin audu bako da ke Kano. | ha | Female | |
hau_621 | 5 | Rabiu Musa Kwankwaso shohon ministan Tsaron Nijeriya | ha | Female | |
hau_491 | 5 | Gada a karkashin kogi. | ha | Female | |
hau_1631 | 6 | Katangar Queen Amina Walls ta kasance ganuwa a fadar Masarautar Zazzau. | ha | Male | |
hau_726 | 5 | Watarana Wata ya ta taɓa aika ɗan kwaro zuwa ga mutane. yace ce, “kaje wurin mutane, ka faɗa musu cewa na mutu, kuma na dawo sannan kuma ka fada musu suma zasu mutu kuma zasu dawo. Kwaron nan ya fara tafiya kenan sai wani kurege ya rugo da gudu ya tambaye shi Ina zai je?, Sai kwaro yace Wata ne ya aikeni wurin mutane... | ha | Female | |
hau_1904 | 8 | Da babbar Salla ake yanka ragunan layya. | ha | Male | |
hau_1277 | 4 | Za a samu yanayi mara dadi idan Allah Ya kaimu jibi Lahadi inda za a samu hazo, iska da kura zata kai kimanin talatin da biyar a ma’aunin yanayi. | ha | Male | |
hau_1074 | 2 | Wasu mata uku sun haifi yara 'yan uku a asibiti. | ha | Male | |
hau_586 | 5 | 1) Balaguro daga Obajana jihar Kogi Zuwa Kaduna 2) Bayan an wuce Ajakuta da kimanin Rabin sa'a 3) Sai abi kantitin da zaikaika Babban titin taraya Wanda zai Kai ka har titin Kano Dake Jihar Kaduna. | ha | Female | |
hau_1672 | 6 | Gwamnatin Nigeria zata bada hutun aiki har sau uku a watan Disamba? | ha | Male | |
hau_1555 | 6 | Dogon kogi. | ha | Male | |
hau_1888 | 8 | Doya kuwa idan ta dahu aka daka sakwara akwai daɗi | ha | Male | |
hau_1005 | 2 | Ga tagar wani ɗaki a buɗe da fulawa a kusa da shi | ha | Male | |
hau_682 | 5 | Bokitin Larai ja ne. | ha | Female | |
hau_1849 | 8 | Titus ya ji daɗin abincin da muka sayo dazu. | ha | Male | |
hau_1006 | 2 | Wannan wata alama ce dake nuna mahaifi da mahaifiya da yaronsu. | ha | Male | |
hau_406 | 3 | Kungiyar Kwadago ta NLC tayi barazanar tafiya yajin aiki a makon gobe. | ha | Female | |
hau_1682 | 6 | Jon Fosse ne ya lashe kyautar Nobel kan adabi ta 2023. An ba da lambar yabo ta Nobel a cikin adabi na 2023 ga marubucin Norwegian, Jon Fosse, ya samu kyautar ne “saboda sabbin wasannin kwaikwayo da larabci da ya rubuta don waɗanda ba su da hanyar a saurare su zuwa hanyar miƙa saƙonsu ga mahukunta." Babban marubucin ya ... | ha | Male | |
hau_1460 | 4 | Wata rana wani kare yana tone-tone a kasa sai ya tono wani abu mai ɗauke da zinare da ya yawa mai tsada. Sai ya tsaya yana kallon abin cikin jiki daɗi da mamaki da tunanin abubbuwan da zai saya da kuɗaɗen da zai samu, idan ya sayar sayar da wannan zinare, har lokaci ya ƙure bai ci abinci ba. Sai ga angulu ya sauka a ga... | ha | Male | |
hau_737 | 7 | Zane Mai kusurwa hudu guda uku da zane mai zagaye guda biyu.. | ha | Female | |
hau_1678 | 6 | Canjin yanayi shi ne babbar barazanar wanzuwar duniyarmu. Idan ba mu taƙaita hayaƙi mai gurɓata muhalli daga ƙona wasu ɓurɓushin halittu kamar wanda suke alaƙa da mai, illar da ke tattare da hauhawar yanayin zafi a duniya ya hada da dimbin amfanin gona da rashin halittun cikin ruwa, da ɓacewar dubban ɗaruruwan nau’o’in... | ha | Male | |
hau_1594 | 6 | Na daya Ali yana zuwa makarantar firamare. 2. Hauwa tana girki kullum. 3. Zai tafi filin wasanni da Musa. 4. Zaidu na tattaunawa da ‘yan wasa. 5. Da sa hannun Ishaq aka yi karatun. 6. Mun zauna a gidan Saleh. 7. Umar na shan lemun kwalba. 8. Za a tafi aikin hajji da Zakariyya. 9. Isa ya wuce kasuwanci a birni 10. Ma’aw... | ha | Male | |
hau_382 | 3 | Shagon yana daga gefen filin parking kofar gabas. | ha | Female | |
hau_530 | 5 | Hasashen masana ya bayyana cewa a yau garin zai kasance na sanyi bisa maki40 yau baza'ai rana ba. | ha | Female | |
hau_180 | 1 | Za ka haƙura da zuwa sai ranar Lahadi? | ha | Female | |
hau_1364 | 4 | Wane shugaban Najeriya ya fi shan wahalar yaƙi da ƴan ta'adda? Shugaba Goodluck Ebele Johnathan ne ya fi shan wahalar yaƙi da ƴan ta'adda. Tun dawowa mukin dimokuraɗiyya. | ha | Male | |
hau_971 | 7 | A wani lokaci, akwai wani biri wanda ya san kansa sosai game da bayansa. A zatonsa mummuna ne shi da rashin kyan gani, shi kuma yana kokarin rufewa. Watarana yaga wata Alade mai doguwar wutsiya mai kyau. Ya yi kishi sosai, ya tambayi Alade ko zai iya samun guntun jelarsa ya rufe masa bayansa. Wannan buqatar ta biri ya ... | ha | Female | |
hau_223 | 1 | An yi wani biri wanda ya yi matukar damuwa da mazaunansa. Yana ganin cewa suna da muni, kullum so yake ka dinga rufe su. Watarana sai ya haɗu da qani Dila mai doguwar bindi kyakkyawa. Sai ya nemi dila da ya sam masa bindinsa don ya rufe bayansa. Wannan batu ya ba wa dila dariya. Ya tambayi biri me zai yi da dogon bindi... | ha | Female | |
hau_1897 | 8 | A ranar 12 ga watan Yunin 1993 Moshood Abiola ya lashe zabe Shugaban kasa a jam'iyyar NRC ya kayar da Shehu Musa 'Yar'Aduwa na jam'iyyar SDP. | ha | Male | |
hau_1880 | 8 | A jihar Legas akwai wurin tarihi na cinikin bayi da ke Badagri | ha | Male | |
hau_1274 | 4 | Ana san ran idan Allah Ya kaimu gobe Asabar tara ga Faburairun shakarar dubu biyu da ashirin da huxu za a wayi gari da yanayi mai tsananin sanyi da zai kai sha biyu a ma’aunin sanyi. | ha | Male | |
hau_313 | 3 | Nine nazo a na uku a wannan karan. A wancan lokacin Zainab ce tazo ta uku | ha | Female | |
hau_1576 | 6 | Sai a cigaba da tafiya a bi hannun dama ta titin N Okonjo Iweala way. | ha | Male | |
hau_1268 | 4 | Tsubin litattafai ke nan aje a wuri guda | ha | Male | |
hau_569 | 5 | Na sayi alewa guda biyar a hanya kuma wadannan alawowi guda biyar duka na Shayne su. | ha | Female | |
hau_1802 | 8 | Uku a raba da takwas sau takwas= ya zama uku. | ha | Male | |
hau_1068 | 2 | Muna da duniyoyi tara ne . | ha | Male | |
hau_1814 | 8 | Cikin shekaru sittin ya je kasashe sittin na duniya. | ha | Male | |
hau_1931 | 8 | Hukumar kwallon kafa ta duniya wato FIFA ta bayyana kasar Rasha (Russia) a matsayin kasar da za ta ɗauki nauyin gasar wasan kwallon kafa ta shekara ta DUBU BIYU DA GOMA SHA TAKWAS (2018). Kasar Katat kuma ita za ta ɗauki nauyin gasar wasan kwallon kafa ta shekara ta DUBU BIYU DA ASHIRIN DA BIYU (2022). Hukuncin ya biyo... | ha | Male | |
hau_277 | 3 | A ranar juma'a ake sa ran yin sanyin da yafi ko wacce rana da aka gani bisa matakin Celsius biyar. | ha | Female | |
hau_326 | 3 | a. Duk Dan Adam yanada hakkin samun ilimi a ko ina. Ilimi ya kamata ya zama kyauta a kalla a matakin firamare, kuma ilimin firamare wajibi ne. Dangane da ilimin fasaha da na sana'a har ma da manyan makarantu, kofofinsu a bude suke ga kowa da kowa matukar dai an cika sharuddan samun su. b. Manufar ilimi ita ce daukaka d... | ha | Female | |
hau_1658 | 6 | Hutun Ranar babbar Sallah Eid-al-Adha rana ce wacce ake yin bukukuwan sallah wacce ta zama ranar hutu ga kowa. | ha | Male | |
hau_1497 | 6 | Dala na dutse a cikin ciyawa | ha | Male | |
hau_481 | 5 | Zagayayyan da'irara mai launin shudi mai haske yana dauke da da'irara mai kusurwa shida | ha | Female | |
hau_1801 | 8 | Daya a raba da biyu a haɗa da daya a raba da shida= biyu a raba da uku | ha | Male | |
hau_543 | 5 | Sha daya a hada da uku ya zama sha hudu. | ha | Female | |
hau_1624 | 6 | Ganuwar katangar birnin Kano da ake kira da Kano City Wall ta kai nisan kilomita 14. | ha | Male | |
hau_759 | 7 | Zanen keken hawa. | ha | Female | |
hau_1215 | 2 | Wata rana Zaki yana barci sai wani ɗan karamin bera ya fara guje guje sama da ƙasa akansa bada jimawa ba Zakin ya farka daga barcin da yake ya bude bakin sa zai hadiye shi, sai wannan karamin beran yace ya Sarki kayi hakuri ka gafarta min wa ya san abin da zan iya yi maka watarana , nan Zakin ya cika da tunani shin wa... | ha | Male | |
hau_1761 | 8 | Wannan hasashen yanayi ne na mako guda tun daga Laraba zuwa wata. A sama dai ma'aunin yanayin digiri goma sha biyu ya nuna. Wato za a yi ta samun sanyi ne irin na raba da safe. Daga rana zuwa yamma a samu zafin rana. | ha | Male | |
hau_527 | 5 | Hasashen masana ya bayyana cewa a yau Laraba rana za'a samu jifa jifa da kuma lullumi bisa maki ashirin da uku sannan yanayin ya koma bisa maki sha takwas.. | ha | Female | |
hau_911 | 7 | Hutun babbar sallah, hutun karamar sallah, hutun zagayowar ranar samun yancin Kai, hutun ranar maulidi, hutun kirismeti, hutun ranar ma'aikata, hutun Easter, hutun good Friday, hutun sabuwar shekara, hutun ranar dambe da sauransu. | ha | Female | |
hau_1636 | 6 | Musa yana son cin tuwo da daddare. | ha | Male | |
hau_1548 | 6 | Miliyan daya sau daya a cikin biyar ya zama dubu dari biyu. | ha | Male | |
hau_1353 | 4 | Wace ƙasa ce ke makwabtaka da Najeriya ta Arewa? Ƙasar Nijar ce ke makwabtaka da Najeriya ta Arewa. | ha | Male | |
hau_614 | 5 | 1) Wacce kasa ce take da Tsaunikan Kilimanjaro? Kasar Tazania itace keda wannan tsauni | ha | Female | |
hau_69 | 1 | Barewa ita ce dabba ta farko da ta fi kowacce gudu a duniya, zomo shi ne na biyu. | ha | Female | |
hau_1706 | 6 | Wata rana ne Zaki na barci sai wani ɗan ƙaramin ɓera ya fara gudu sama da ƙasa; wannan ba da jimawa ba ya farkar da Zakin, ya buɗe bakinsa zai haɗiye shi. Sai ɓeran ya fara cewa, “Yi min afuwa, ya Sarki,” in ji ƙaramin ɓera: “Ka gafarta mini a wannan karon, ba zan taɓa mantawa da wannan rana ba: wane ne ya san abin da ... | ha | Male | |
hau_76 | 1 | Duka 'yan adam ɗaya suke ba wanda ya fi wani wajen haƙƙi da 'yanci. | ha | Female | |
hau_642 | 5 | Me ya sa littafin adana tarihi na duniya ke kallon tasirin manyan addinai ? | ha | Female | |
hau_1127 | 2 | wanene Muhammad Ali? Muhammad Ali Dan wasan dambe ne shin ya taba yin rashin nasara? Sau daya kawai | ha | Male | |
hau_765 | 7 | Zan karanta littafai guda shida saboda jarabawa ta kusa.. | ha | Female | |
hau_1505 | 6 | Doki na gudu mai launin jar gurar a cikin da'ira mai launin rawaya. | ha | Male | |
hau_503 | 5 | Taga dauke da kwaliyar koren fure a tsakiyar sa | ha | Female | |
hau_1936 | 8 | Akwai rashin jin daɗi ga kasashen da Russia da Qatar suka yi nasara a kansu. "Gaskiya ba mu ji daɗi ba kwarai. Kuma duk da mun yi iyaka bakin kokarinmu," in ji jakadan kasar Ingila Gary Lineker. Tawagarmu ta yi duk abin da ya kamata. Sai dai kawai mu yi wa kasar Rasha fatar alheri da fatar za su jagoranci gudanar da wa... | ha | Male | |
hau_1471 | 6 | Alwatika mai ruwan toka-toka da da'irar mai launin jar garura | ha | Male | |
hau_1155 | 2 | Fura da Nono suna saka kasala? kwarai suna sakawa dame akeyin fura? da gero | ha | Male | |
hau_1599 | 6 | Farida ta samu nasarar jarrabawar shiga jami’a | ha | Male | |
hau_198 | 1 | Fitaccen tauraron fina-finan Hausa na Kannywood Ali Nuhu ya ce inda don ta shi ne ya fi so ɗansa ya gaje shi a harkar fim. To amma kuma a cewar sa ɗan nasa ya fi sha'awar harkar ƙwallon ƙafa, dalilin da ya sa kenan ya mara masa baya, domin ya cimma burinsa. Ali Nuhu ya ce ''abin da zamani ya zo da shi yanzu shi ne, id... | ha | Female | |
hau_489 | 5 | Da'ira mai kusurwa uku samansa akwai da'ira mai launin ruwan goro. | ha | Female | |
hau_1779 | 8 | Yau za a kasance cikin sauyin yanayi a wunin gaba daya. | ha | Male | |
hau_1542 | 6 | Ashirin a raba gida hudu ya zama biyar. | ha | Male | |
hau_156 | 1 | Da me ake yin miyar taushe? Miyar taushe ana yin ta da kayan miya wato tattasai da tumatir da attarugu da albasa, sai allayyahu da kabewa da kuma yakuwa. | ha | Female | |
hau_89 | 1 | Mun taso daga ƙofar Na'isa muka karya kwana zuwa Gwale Veterinary Clinic, sannan muka yi Mandawari Sabon Titi daga nan mu ɗau hanya zuwa Kasuwar Rimi. | ha | Female | |
hau_1128 | 2 | Ali Nuhu, Sani Danja, Osita ehemen,Funke, Devido, P Squere, | ha | Male | |
hau_1765 | 8 | Nan alamun ne na hasashen yanayi na mako guda tun daga Laraba zuwa wata Larabar. Kuma duka ma'aunan sun nuna alamun za a yi ta shan ruwan sama ne. Yana da kyau a dinga fita da lema da kuma rigar ruwa. Don kada mutum ya jike sharkaf. | ha | Male | |
hau_1805 | 8 | Audu ya taimaka an ci kwallo da yawa jiya. | ha | Male | |
hau_787 | 7 | Da yammacin yau ne ake sa ran samun sassanyan yanayi. | ha | Female | |
hau_306 | 3 | Za'a bada kyautar waya ga wanda yazo na uku. Salisu ne yazo na uku sai aka bashi kyautar. | ha | Female | |
hau_1586 | 6 | Wurin shaƙatawa na Okomu National Park yana jihar Edo. Okomu sanan nan wuri ne a cikin Edo. | ha | Male | |
hau_318 | 3 | Musa yana iya minti sha biyar yana Sallah kafin su koma aji. Duk da haka minti sha biyar din baya isar sa | ha | Female | |
hau_1914 | 8 | Mutane uku sun mutu ranar Litini saboda sun kamu da cutar zazzabin bera | ha | Male | |
hau_9 | 1 | Gajimare a saman shukoki 2. Shukoki a gaban tsauni 3. Tsauni a bayan shukoki. | ha | Female | |
hau_1152 | 2 | Funkasau nada dadi da bikin sallah | ha | Male | |
hau_625 | 5 | Okocha, Kanu, Ahmad musa, | ha | Female | |
hau_124 | 1 | Shugaba Muhammad Buhari sau biyu ya mulki Najeriya. | ha | Female | |
hau_1867 | 8 | Tsohon dan wasan kwallon kafa marigayi Rashid Yekini ya fitar da Nijeriya kunya a lokuta da dama. A lokacin suna tare da su Daniel Amokachi da Sunday Oluse da Samson Siasia da Mathew Adefoju da Finidi George da Peter Rufai da sauransu. | ha | Male |
An ASR dataset for four Nigerian languages — Hausa, Igbo, Yoruba, and Nigerian Pidgin — sourced from Google's Waxal corpus. Built to train and evaluate automatic speech recognition models for Nigerian languages.
| Config | Language | Train | Validation | Test | Total |
|---|---|---|---|---|---|
ha |
Hausa | 1655 | 296 | 20 | 1971 |
ig |
Igbo | 1604 | 287 | 20 | 1911 |
yo |
Yoruba | 2192 | 392 | 27 | 2611 |
pcm |
Nigerian Pidgin | 1674 | 299 | 20 | 1993 |
Splits: train 84% / validation 15% / test 1% (shuffled with seed 42).
id: unique identifierspeaker_id: speaker identifieraudio: audio dict (array, sampling_rate)transcription: transcript of the audiolanguage: language code (ha, ig, yo, pcm)gender: speaker genderfrom datasets import load_dataset
ds = load_dataset("amn-raw/nigerian-asr-dataset", "ha") # or ig / yo / pcm
train = ds["train"]
example = train[0]
print(example["transcription"])
print(example["audio"]["sampling_rate"])
Sourced from Google's Waxal corpus, licensed under CC-BY-SA-4.0.
The same license applies to this dataset.
@article{waxal2026,
title={WAXAL: A Large-Scale Multilingual African Language Speech Corpus},
author={Diack, Abdoulaye and Nelson, Perry and Agbesi, Kwaku and Nakalembe, Angela and MohamedKhair, MohamedElfatih and Dube, Vusumuzi and Siyavora, Tavonga and Venugopalan, Subhashini and Hickey, Jason and Okonkwo, Uche and Bapna, Abhishek and Wiafe, Isaac and Helegah, Raynard Dodzi and Atsakpo, Elikem Doe and Nutrokpor, Charles and Winful, Fiifi Baffoe Payin and Solaga, Kafui Kwashie and Abdulai, Jamal-Deen and Ekpezu, Akon Obu and Niyonkuru, Audace and Rutunda, Samuel and Ishimwe, Boris and Melese, Michael and Bainomugisha, Engineer and Nakatumba-Nabende, Joyce and Katumba, Andrew and Babirye, Claire and Mukiibi, Jonathan and Kimani, Vincent and Kibacia, Samuel and Maina, James and Emmah, Fridah and Shekarau, Ahmed Ibrahim and Adamu, Ibrahim Shehu and Abdullahi, Yusuf and Lakougna, Howard and MacDonald, Bob and Shemtov, Hadar and Walcott-Bryant, Aisha and Cisse, Moustapha and Hassidim, Avinatan and Dean, Jeff and Matias, Yossi},
journal={arXiv preprint arXiv:2602.02734},
year={2026}
}