Datasets:
year int64 2k 2.01k | story_id int64 1 11 | story stringclasses 12
values | question stringlengths 5 104 | options_A stringlengths 2 38 | options_B stringlengths 2 33 | options_C stringlengths 1 49 | options_D stringlengths 2 75 | Answer stringclasses 5
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
2,001 | 1 | "Ina cikin sakar zuci sai Gumuzu yajuyo gare ni ya ce,"Umar, ga Abdulkarim ya roke ni arziki yana son ka. Son nan da yake maka ba wai ka zama bawansa ne ba.Yana so in ka dauka a ranka, ka ga za ka iya zama da shi ka zama ɗansa, gama ba shi da ɗa, ko ɗan dangi ma
babu a gare shi. Ni na yarda ku tafi tare da shi, yanzu ... | Saƙar zuci na nufin: | zane-zane | zantuka | surkulle |
tunan | D |
2,001 | 1 | "Ina cikin sakar zuci sai Gumuzu yajuyo gare ni ya ce,"Umar, ga Abdulkarim ya roke ni arziki yana son ka. Son nan da yake maka ba wai ka zama bawansa ne ba.Yana so in ka dauka a ranka, ka ga za ka iya zama da shi ka zama ɗansa, gama ba shi da ɗa, ko ɗan dangi ma
babu a gare shi. Ni na yarda ku tafi tare da shi, yanzu ... | Rokon arziki a labarin na nufin | roo cikin lumana | roƙo cikin lalama |
neman sadaka |
neman taimako | D |
2,001 | 1 | "Ina cikin sakar zuci sai Gumuzu yajuyo gare ni ya ce,"Umar, ga Abdulkarim ya roke ni arziki yana son ka. Son nan da yake maka ba wai ka zama bawansa ne ba.Yana so in ka dauka a ranka, ka ga za ka iya zama da shi ka zama ɗansa, gama ba shi da ɗa, ko ɗan dangi ma
babu a gare shi. Ni na yarda ku tafi tare da shi, yanzu ... | Gyatumata na nufin | kwau | mai ɗaki | uwa | gwaggo | C |
2,001 | 1 | "Ina cikin sakar zuci sai Gumuzu yajuyo gare ni ya ce,"Umar, ga Abdulkarim ya roke ni arziki yana son ka. Son nan da yake maka ba wai ka zama bawansa ne ba.Yana so in ka dauka a ranka, ka ga za ka iya zama da shi ka zama ɗansa, gama ba shi da ɗa, ko ɗan dangi ma
babu a gare shi. Ni na yarda ku tafi tare da shi, yanzu ... | Wane ne Gumuzu a labarin? | uban Abdulkarim | uban Umar | uban gyatumarsa | wanda ya ba da Umar | D |
2,001 | 1 | "Ina cikin sakar zuci sai Gumuzu yajuyo gare ni ya ce,"Umar, ga Abdulkarim ya roke ni arziki yana son ka. Son nan da yake maka ba wai ka zama bawansa ne ba.Yana so in ka dauka a ranka, ka ga za ka iya zama da shi ka zama ɗansa, gama ba shi da ɗa, ko ɗan dangi ma
babu a gare shi. Ni na yarda ku tafi tare da shi, yanzu ... | Abdulkarim ... ne
| masoyin Umar | uban Gumuzu | uban Gyatumar Umar | Wan Gumuzu | A |
2,002 | 2 | “Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki.
Aman da ke sashen Are... | Yaushe aka sami isa Muri? | Kafin zuwan Turawa | Kafin kafa kamfani | Bayan amsar mulki daga[Maryam Sa2] hannun kantan | Bayan buɗe kanti | C |
2,002 | 2 | “Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki.
Aman da ke sashen Are... | Za a iya bayyana Tbi da cewa . ce | ma'aikata | matattara | mararraba | makaranta | B |
2,002 | 2 | “Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki.
Aman da ke sashen Are... | Me yaƙe-yaƙen arnan ya haifar? | Cin mutane | Shirya kome bisa lalama | Naɗa Razdan na Binuwai | Kashe hanyar ciniki. | B |
2,002 | 2 | “Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki.
Aman da ke sashen Are... | Me ya fi dacewa da bayyana Wase?
| Karkara | Kauye | Mahaɗa[Maryam Sa3] | Maraba | C |
2,002 | 2 | “Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki.
Aman da ke sashen Are... | Wase ba ta jin taɗin mutanen Yalwa domin… | sun yi nisa da juna | ba sa ga-maciji | raba su da aka yi | fashi da ake yawan yi | B |
2,002 | 2 | “Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki.
Aman da ke sashen Are... | Wane mataki aka ɗauka a kan arnan nan? | Rarrashin su | Tura masu soja | Zarzagin su | Janye masu soja | B |
2,002 | 2 | “Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki.
Aman da ke sashen Are... | Kudi da aka arnbata[Maryam Sa4] kudi ne na … | tara | kame | ramuwa | ƙara | A |
2,002 | 2 | “Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki.
Aman da ke sashen Are... | Cire Von dup daga sarauta ya biyo baya | bukatar mutanensa game da haka | tarzomar mutanensa game da haka | baƙin jininsa | yawan haƙurinsa | A |
2,002 | 2 | “Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki.
Aman da ke sashen Are... | Ci tura na nufin...
| gudana | faskara | juya | yiwu | B |
2,002 | 2 | “Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki.
Aman da ke sashen Are... | ‘Gaba da gabanta in ji Hausawa. Da su wa ko da
me za ka danganta wannan?
| Ibi da Muri | Ama da Turawa | Sarkin Borot da na Lantang | Jama'ar Gazum da Gyun | C |
2,003 | 3 | Karanta wannan labari a natse, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da shi.
Mutanen Fonisiya, ƙasar nan ta bakin teku kusa da Siiya su ne suka fara ƙago rubutun abacada kimanin shekaru 3,400 da suka wuce. Wato su suna amfani da baƙaƙe da wasula 22 ne wajen rubutunsu. Sai Romawa suka ɗauki samfurin rubutun Fonisiyaw... | Fonisiya kasa ce da taƙe…..
| kusa da Romawa | nesa da teku | kusa da teku | cikin ƙasar Latin | C |
2,003 | 3 | Karanta wannan labari a natse, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da shi.
Mutanen Fonisiya, ƙasar nan ta bakin teku kusa da Siiya su ne suka fara ƙago rubutun abacada kimanin shekaru 3,400 da suka wuce. Wato su suna amfani da baƙaƙe da wasula 22 ne wajen rubutunsu. Sai Romawa suka ɗauki samfurin rubutun Fonisiyaw... | Su wane ne suka ƙago rubutun abacada?
| Romawa | Larabawa | Fonisiyawa | Turawa | C |
2,003 | 3 | Karanta wannan labari a natse, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da shi.
Mutanen Fonisiya, ƙasar nan ta bakin teku kusa da Siiya su ne suka fara ƙago rubutun abacada kimanin shekaru 3,400 da suka wuce. Wato su suna amfani da baƙaƙe da wasula 22 ne wajen rubutunsu. Sai Romawa suka ɗauki samfurin rubutun Fonisiyaw... | ... su suka ɗauki samfurin rubutun Fonisiyawa
| Romawa | Turawa | Fonisiy awa | Larabawa. | A |
2,003 | 3 | Karanta wannan labari a natse, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da shi.
Mutanen Fonisiya, ƙasar nan ta bakin teku kusa da Siiya su ne suka fara ƙago rubutun abacada kimanin shekaru 3,400 da suka wuce. Wato su suna amfani da baƙaƙe da wasula 22 ne wajen rubutunsu. Sai Romawa suka ɗauki samfurin rubutun Fonisiyaw... | Rubutun boko shi ne irin rubutun -
| hagu | dama | tsakiya | baya | A |
2,004 | 4 |
Shigowar Musulunci Kasar Hausa
Masu ilmin tarihi sun nuna cewa kafin Musulunci ya iso ƙasar Hausa sai da ya fara biyowa ta wasu sassa na ƙasashen Afirka ta Yamma tukuna. kamar Senegal da Mali, a wajen ƙarni na goma sha ɗaya. Amma kuma malaman addini kamar limamin Bauchi Alhaji Ahmadu Muhammad da Alhaji Nasiru Ka... | Masu ilmin tarihi sun nuna cewa Musulunci ya zo kasar Hausa wajen karni na ...
| sha tara | sha biyar | sha ɗaya[Maryam Sa5] | sha biyu | C |
2,004 | 4 |
Shigowar Musulunci Kasar Hausa
Masu ilmin tarihi sun nuna cewa kafin Musulunci ya iso ƙasar Hausa sai da ya fara biyowa ta wasu sassa na ƙasashen Afirka ta Yamma tukuna. kamar Senegal da Mali, a wajen ƙarni na goma sha ɗaya. Amma kuma malaman addini kamar limamin Bauchi Alhaji Ahmadu Muhammad da Alhaji Nasiru Ka... | Wasu na ganin Musulunci ya iso Afrika Yamma, musamman Agadas da Barno, sannan ya iso ƙasar. | Senegal | Mali | Hausa | Larabawa. | A |
2,004 | 4 |
Shigowar Musulunci Kasar Hausa
Masu ilmin tarihi sun nuna cewa kafin Musulunci ya iso ƙasar Hausa sai da ya fara biyowa ta wasu sassa na ƙasashen Afirka ta Yamma tukuna. kamar Senegal da Mali, a wajen ƙarni na goma sha ɗaya. Amma kuma malaman addini kamar limamin Bauchi Alhaji Ahmadu Muhammad da Alhaji Nasiru Ka... | Sayyadina Mu'awiyya ya yi zamani a ƙami na ...
| 17 | 18 | 7 | 27 | C |
2,004 | 4 |
Shigowar Musulunci Kasar Hausa
Masu ilmin tarihi sun nuna cewa kafin Musulunci ya iso ƙasar Hausa sai da ya fara biyowa ta wasu sassa na ƙasashen Afirka ta Yamma tukuna. kamar Senegal da Mali, a wajen ƙarni na goma sha ɗaya. Amma kuma malaman addini kamar limamin Bauchi Alhaji Ahmadu Muhammad da Alhaji Nasiru Ka... | Wane ne ya aiki Gujalo zuwa Makka?
| Mu'awiyya | Ukba ibn Nafi | Mai Dunama | Halifa Abubakar | C |
2,004 | 4 |
Shigowar Musulunci Kasar Hausa
Masu ilmin tarihi sun nuna cewa kafin Musulunci ya iso ƙasar Hausa sai da ya fara biyowa ta wasu sassa na ƙasashen Afirka ta Yamma tukuna. kamar Senegal da Mali, a wajen ƙarni na goma sha ɗaya. Amma kuma malaman addini kamar limamin Bauchi Alhaji Ahmadu Muhammad da Alhaji Nasiru Ka... | Kimanin Larabawa nawa suka biyo Gujalo zuwa Barno? | ɗari biyar | ɗari uku | ɗari biyu da shirin | ɗari uku da hamsin. | B |
2,005 | 5 | Bayan shekara biyu da lakwame Sakkwato sai al'amarin bauta ya yi sauki. Bayi suka sami damar kai kara dakin shari'a idan suna bukatar su fanshi kansu. Kuma idan har mutum yana da bawa, bawan nan ya nuna yana so a 'yanta shi, amma ubangijinsa ya kekasa Kasa, da cewa bawan nan ya garzaya ga sarkin Musulmi, sai sarki ya c... | Me ya kawo lafawar bauta?
| tawayen. | Yawan bayi. | Sakacin Sakkwato. | Cin sakkwato | D |
2,005 | 5 | Bayan shekara biyu da lakwame Sakkwato sai al'amarin bauta ya yi sauki. Bayi suka sami damar kai kara dakin shari'a idan suna bukatar su fanshi kansu. Kuma idan har mutum yana da bawa, bawan nan ya nuna yana so a 'yanta shi, amma ubangijinsa ya kekasa Kasa, da cewa bawan nan ya garzaya ga sarkin Musulmi, sai sarki ya c... | Me ke sanya bayi karar iyayen gijinsu? | Butulci. | Neman 'yanci | Neman rigima | Takala | B |
2,005 | 5 | Bayan shekara biyu da lakwame Sakkwato sai al'amarin bauta ya yi sauki. Bayi suka sami damar kai kara dakin shari'a idan suna bukatar su fanshi kansu. Kuma idan har mutum yana da bawa, bawan nan ya nuna yana so a 'yanta shi, amma ubangijinsa ya kekasa Kasa, da cewa bawan nan ya garzaya ga sarkin Musulmi, sai sarki ya c... | Tun farko me ya habaka bauta a Sakkwato? | An fi kanen bayi a can | Wurin ya fi dacewa da bayi | Kai gaisuwar bayi can | Wurin ya fi kyawun noma | C |
2,005 | 5 | Bayan shekara biyu da lakwame Sakkwato sai al'amarin bauta ya yi sauki. Bayi suka sami damar kai kara dakin shari'a idan suna bukatar su fanshi kansu. Kuma idan har mutum yana da bawa, bawan nan ya nuna yana so a 'yanta shi, amma ubangijinsa ya kekasa Kasa, da cewa bawan nan ya garzaya ga sarkin Musulmi, sai sarki ya c... | Me bayi suka samu wajen Turawa? | Yabo | Daurin gindi | Aikin yi | matsi | B |
2,005 | 5 | Bayan shekara biyu da lakwame Sakkwato sai al'amarin bauta ya yi sauki. Bayi suka sami damar kai kara dakin shari'a idan suna bukatar su fanshi kansu. Kuma idan har mutum yana da bawa, bawan nan ya nuna yana so a 'yanta shi, amma ubangijinsa ya kekasa Kasa, da cewa bawan nan ya garzaya ga sarkin Musulmi, sai sarki ya c... | Karatun boko bai sami karbuwa ba a Sakkwato
domin | a kujera ake zama a koya | karancin malamai | rashin isassun almajirai | tsananin wahalarsa | E |
2,005 | 5 | Bayan shekara biyu da lakwame Sakkwato sai al'amarin bauta ya yi sauki. Bayi suka sami damar kai kara dakin shari'a idan suna bukatar su fanshi kansu. Kuma idan har mutum yana da bawa, bawan nan ya nuna yana so a 'yanta shi, amma ubangijinsa ya kekasa Kasa, da cewa bawan nan ya garzaya ga sarkin Musulmi, sai sarki ya c... | Lakwame[Maryam Sa6] na nufin ... | farmaki | bari | gano | kama | D |
2,005 | 5 | Bayan shekara biyu da lakwame Sakkwato sai al'amarin bauta ya yi sauki. Bayi suka sami damar kai kara dakin shari'a idan suna bukatar su fanshi kansu. Kuma idan har mutum yana da bawa, bawan nan ya nuna yana so a 'yanta shi, amma ubangijinsa ya kekasa Kasa, da cewa bawan nan ya garzaya ga sarkin Musulmi, sai sarki ya c... | Kekasa kasa[Maryam Sa7] na nufin ... | kyankyasa kasa | ji | ki | tattaka kasa | C |
2,006 | 6 | A shekara ta 1897 zamanin Sarkin Bida Abubakar, Turawa suka yi karon batta da Nufawa. Kafin nan, Turawa sun shekara uku cur suna godo da sarki su hadu da shi cikin aminci a wani wuri da ake kira Egbaji, yana kin zuwa. Har ma a wani lokaci sai da Turawan suka nada wani Muhammadu Makun a madadinsa. Duk da haka a cikin 19... | Meya sa Turawa suke neman Sarki ya sadu da
su? | Don su kara masa girma. | Don su yi aminci. | Don su rage masa girma. | Don ya ba su wajen noma. | B |
2,006 | 6 | A shekara ta 1897 zamanin Sarkin Bida Abubakar, Turawa suka yi karon batta da Nufawa. Kafin nan, Turawa sun shekara uku cur suna godo da sarki su hadu da shi cikin aminci a wani wuri da ake kira Egbaji, yana kin zuwa. Har ma a wani lokaci sai da Turawan suka nada wani Muhammadu Makun a madadinsa. Duk da haka a cikin 19... | Wane mataki Turawa suka dauka bayan bijirewar
Sarki? | Rarrashin sa. | Gargadin sa. | Tsare shi. | Nada wani[Maryam Sa10] daban. | D |
2,006 | 6 | A shekara ta 1897 zamanin Sarkin Bida Abubakar, Turawa suka yi karon batta da Nufawa. Kafin nan, Turawa sun shekara uku cur suna godo da sarki su hadu da shi cikin aminci a wani wuri da ake kira Egbaji, yana kin zuwa. Har ma a wani lokaci sai da Turawan suka nada wani Muhammadu Makun a madadinsa. Duk da haka a cikin 19... | Yaya za ka bayyana halin Sarki a nan? | Hazaka. | Karanta. | Tausayi. | Raki. | E |
2,006 | 6 | A shekara ta 1897 zamanin Sarkin Bida Abubakar, Turawa suka yi karon batta da Nufawa. Kafin nan, Turawa sun shekara uku cur suna godo da sarki su hadu da shi cikin aminci a wani wuri da ake kira Egbaji, yana kin zuwa. Har ma a wani lokaci sai da Turawan suka nada wani Muhammadu Makun a madadinsa. Duk da haka a cikin 19... | Yaya Turawa za su dauki wanda ya gan su ya so
gudu? | Mai zumudi. | Matsoraci. | Makiyi | Maras Ladabi. | C |
2,006 | 6 | A shekara ta 1897 zamanin Sarkin Bida Abubakar, Turawa suka yi karon batta da Nufawa. Kafin nan, Turawa sun shekara uku cur suna godo da sarki su hadu da shi cikin aminci a wani wuri da ake kira Egbaji, yana kin zuwa. Har ma a wani lokaci sai da Turawan suka nada wani Muhammadu Makun a madadinsa. Duk da haka a cikin 19... | Fitar Kutsu na nufin . | maras amfani | wadda babu shiri | wadda aika yi da daddare | wadda aka yi da sassafe | B |
2,006 | 6 | A shekara ta 1897 zamanin Sarkin Bida Abubakar, Turawa suka yi karon batta da Nufawa. Kafin nan, Turawa sun shekara uku cur suna godo da sarki su hadu da shi cikin aminci a wani wuri da ake kira Egbaji, yana kin zuwa. Har ma a wani lokaci sai da Turawan suka nada wani Muhammadu Makun a madadinsa. Duk da haka a cikin 19... | Da Sarki ya gudu, ina ya nufa? | Egbaji. | Agaie. | Kogin Kaduna. | Lafai[Maryam Sa11] | D |
2,006 | 6 | A shekara ta 1897 zamanin Sarkin Bida Abubakar, Turawa suka yi karon batta da Nufawa. Kafin nan, Turawa sun shekara uku cur suna godo da sarki su hadu da shi cikin aminci a wani wuri da ake kira Egbaji, yana kin zuwa. Har ma a wani lokaci sai da Turawan suka nada wani Muhammadu Makun a madadinsa. Duk da haka a cikin 19... | Yaya aka yi da fursunonin yaki? | An kore su. | An azabtar da su. | An bautar da su. | An sake su. | D |
2,007 | 7 | A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ... | Sarkin Kwararralawa mutun ne mai….. | kwarjini | son abin duniya | Hakuri | sihiri | D |
2,007 | 7 | A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ... | Me ya faru ga wurin da mashin nan ya fadi? | Hazo ya tashi. | Wuta ta tashi. | Wuta ta lafa. | Wuta ta gagara. | B |
2,007 | 7 | A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ... | Bakin sarakunan Katsina ya daidaita kan su .. | tsaya | 6oye | gudu | huta | C |
2,007 | 7 | A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ... | Wa ya taimaki Katsinawa a kan Kwararafawa? | Waziri. | Danmasani. | Sarki. | Daule | B |
2,007 | 7 | A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ... | Manyan Kwararrafawa nawa suka mutu baki daya? | Takwas. | Shida. | Tara | Biyar. | E |
2,007 | 7 | A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ... | Me ya yi ajalin sarki da wazirin Kwararrafawa? | Dokin wuya. | Doki. | Ciwon cibiya. | Dokin kofa. | B |
2,007 | 7 | A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ... | Kwanaki na nufin | kwanoni[Maryam Sa12] | zamani | kwanuka | yamutsi | A |
2,007 | 7 | A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ... | Kus-kus na nufin | kuka | mamakin abin | ajiyar zuciya | kusa | E |
2,007 | 7 | A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ... | Gamu na nufin... | kore | rike | mance | yarda | D |
2,007 | 7 | A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ... | Ga garinku na nufin ... | firgita | mutu | ba da gari | mai da gari | B |
2,008 | 8 | Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu.
Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su sok... | Kuda ne ke kawo cutar | ciwon kai da gudawa. | ciwon baya da ciki. | atuni, gudawa da ciwon ciki. | ciwon kazuwa, gudawada atuni. | C |
2,008 | 8 | Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu.
Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su sok... | Sauro da tsando kwari ne da ke baza Cuce-cuce tsakanin 'yan Adam ta hanyar | tsotson jini. |
cizo | hana barci da cizo | tsotso kwayoyin cuta daga jikin marili[Maryam Sa14] ya dura ga mai lafiya. | E |
2,008 | 8 | Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu.
Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su sok... | Kuda ba ya iya huda jikin kome saboda | ba shi da karfi. | shi kuda ya fi cizo mai zafi. | ya cika saurin tashi | ya fi sauro girma. | E |
2,008 | 8 | Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu.
Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su sok... | Idan kuda ya sami turoson dan adam da ci. kai
ka ce mutum ya sami | wake da shinkafa. | tuwon shinkafa. | naman kaji: | shinkafa. | C |
2,008 | 8 | Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu.
Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su sok... | Fadojin kuda su ne | kwata, bola, mushe da gyambo. | juji, mahauta, mushe da gyambo | kwata, bola, mushe da tuwo, | madafi, mahauta da juji. | B |
2,008 | 8 | Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu.
Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su sok... | Cimar da muke cin kazantar kuda a cikinsu | tuwo, nama, nono, kilishi da alewa | tsire, alewa, kadidi. | dafuwa, amala, kilishi, alewa. | kilishi, alewa, sukari, rake. | E |
2,008 | 8 | Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu.
Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su sok... | Abubuwa nawa ne kuda ke yi dan yana ci mana
abinci? | Biyar | Tara | Biyu | Daya | C |
2,008 | 8 | Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu.
Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su sok... | A yayin da kuda ke cin abincinmu ba zai tashi ba sai ya yi | amai. | tusa | Wasa. | bacci. | A |
2,008 | 8 | Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu.
Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su sok... | Me yasa dan adam ke cin kazantar kuda daga
abinci irin su alewa, nono, tsire, sukari da kilishi?
tusa. | Don ba abubuwan kwad ayi ne ba. | Don ana sake wanke su kafin a ci. | Don kada a lalata dadinsu. | Don ana barin su bude. | E |
2,008 | 8 | Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu.
Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su sok... | abokan gabarmu | Masoyanmu[Maryam Sa15] | Abokan taliyarrmu | Makiyanmu | Abokan aikinmu | C |
2,008 | 8 | Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu.
Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su sok... | Wajibi | Haka ne | Abin so | Dole | Sunna | C |
2,008 | 8 | Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu.
Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su sok... | Juji[Maryam Sa16] | Kazanta | Gwata | Kwata | Shara | D |
2,008 | 8 | Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu.
Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su sok... | Kwata | Kara | Mayankar dabbobi[Maryam Sa17] | Masayar dabbobi | Maciya | B |
2,008 | 8 | Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu.
Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su sok... | Galibi | Yawanci | Kadan | Kwarai | Da kyau | A |
2,009 | 9 | BAUNA
Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba.
Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum ... | Bauna ta fi lafiya idan tana cikin | daji. | ruga. | ciwo. | dangwali. | A |
2,009 | 9 | BAUNA
Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba.
Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum ... | Da farko, wane abu ne dabbobi suka fi so su yi in har sun yi kicibis da mutum? | tsiya. | magana. | kauracewa. | gudu. | D |
2,009 | 9 | BAUNA
Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba.
Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum ... | Wane abu ne bauna take yi a daji mai ban sha'awa? | Tafiya | Kuka | Sassarfa | Motsi | E |
2,009 | 9 | BAUNA
Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba.
Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum su... | Wace dabba ce ta kwaikwayi rangwadar 'yan
birni? | Kura | Barewa | Bauna | Dila | E |
2,009 | 9 | BAUNA
Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba.
Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum su... | Marubucin ya kwatanta bauna da barewa domin kawai tana | iya cin ciyawa. | kwana a daji. | iya tsalle da gudu. | da zane mai kyau | C |
2,009 | 9 | BAUNA
Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba.
Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum ... | Bauna mafi tsananin fada ita ce wadda aka | kama a tarko. | tarar cikin garke | same ta tana jin yunwa. | tayar daga bacci. | E |
2,009 | 9 | BAUNA
Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba.
Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum ... | Wanda ya fi sanin halin bauna shi ne | Mal amin dawa. | babban direba[Maryam Sa20] . | babban maharbi. | sarkin baka. | C |
2,009 | 9 | BAUNA
Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba.
Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum ... | Wane abu ne bauna take yi wa wanda yake biye
da ita? | Zagayawa da sauri. | Tsayawa wuri guda. | Layar kare da tserewa. | Saurin bacewa da yankan baya. | D |
2,009 | 9 | BAUNA
Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba.
Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum ... | Idan bauna ta hudo ta baya da sanda, me zai faru? | Fada | Kawo sura. | Bude baki[Maryam Sa21] | Tafiya lafiya | C |
2,009 | 9 | BAUNA
Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba.
Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum ... | ldan har wanda bauna ta biyo ya haye itace Iange-lange, to me za ta yi masa? | Sai ta kai karo ya karye. | Sai ta yi la susa. | Sai ta yi lasa. | Sai ta yi ta kallo. | A |
2,009 | 9 | BAUNA
Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba.
Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum ... | Garkuwar bauna ita ce | kahonta | Wuyanta | goshinta | Surarta | A |
2,009 | 9 | BAUNA
Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba.
Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum su... | Bauna na banke abokan gaba da | gangar jikinta. | tushen kahoninta. | wuyanla. | tsinin harshenta. | B |
2,009 | 9 | BAUNA
Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba.
Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum ... | Da zarar abokin[Maryam Sa22] gabar bauna ya kai kasa, ba wata[Maryam Sa23] -wata sai ta sa | tsawonta ta tsire. | daginta ta soke. | tsininta ta tsire. | tsinin kahonta ta tsire. | D |
2,010 | 10 | Tsuntsaye wadanda ke farautar nama suna da halitta daidai wadda za ta dace da wannan aiki. Ga baki mai[Maryam Sa25] karfi da kaifi ya lankwasa kamar kugiya. Da shi suke kekketa nama. Ga su da kafa mai karfi da kumba zako-zako. In sun kawo sura, da su su ke fyauce[Maryam Sa26] abin da suka farauta, su rike, su yi sama ... | Tsuntsaye masu farautar nama da cinsa, suna da | dogon wuya da baki mai karfi da kumba. | baki mai kaifi da karfi. | saurin tashin da baki mai tsawo da gwabi. | baki mai karfi da kaifi, kafafuwa karfafa
da kumba zako-zako | D |
2,010 | 10 | Tsuntsaye wadanda ke farautar nama suna da halitta daidai wadda za ta dace da wannan aiki. Ga baki mai[Maryam Sa25] karfi da kaifi ya lankwasa kamar kugiya. Da shi suke kekketa nama. Ga su da kafa mai karfi da kumba zako-zako. In sun kawo sura, da su su ke fyauce[Maryam Sa26] abin da suka farauta, su rike, su yi sama ... | Shaho yana da saurin tafiya.' Wannan jumlan nufin shaho na da | saurin tashi. | saurin tafiya bisa doron kasa. | saurin tafiya a kasa idan ya ga nama | saurin tafiya, sama da kasa. | A |
2,010 | 10 | Tsuntsaye wadanda ke farautar nama suna da halitta daidai wadda za ta dace da wannan aiki. Ga baki mai[Maryam Sa25] karfi da kaifi ya lankwasa kamar kugiya. Da shi suke kekketa nama. Ga su da kafa mai karfi da kumba zako-zako. In sun kawo sura, da su su ke fyauce[Maryam Sa26] abin da suka farauta, su rike, su yi sama ... | Mutane na kiwon tsuntsaye irin su shaho domin | sha'awa. | sayarwa. | samun nama. | yada garke. | E |
2,010 | 10 | Tsuntsaye wadanda ke farautar nama suna da halitta daidai wadda za ta dace da wannan aiki. Ga baki mai[Maryam Sa25] karfi da kaifi ya lankwasa kamar kugiya. Da shi suke kekketa nama. Ga su da kafa mai karfi da kumba zako-zako. In sun kawo sura, da su su ke fyauce[Maryam Sa26] abin da suka farauta, su rike, su yi sama ... | Iri na nufin. | abin shukawa. | jinsi. | abin ci. | siffa. | E |
2,010 | 10 | Tsuntsaye wadanda ke farautar nama suna da halitta daidai wadda za ta dace da wannan aiki. Ga baki mai[Maryam Sa25] karfi da kaifi ya lankwasa kamar kugiya. Da shi suke kekketa nama. Ga su da kafa mai karfi da kumba zako-zako. In sun kawo sura, da su su ke fyauce[Maryam Sa26] abin da suka farauta, su rike, su yi sama ... | Shahon[Maryam Sa27] farauta akan dauke shi a | ka. | wuya. | kafada. | hannu. | C |
2,010 | 10 | Tsuntsaye wadanda ke farautar nama suna da halitta daidai wadda za ta dace da wannan aiki. Ga baki mai[Maryam Sa25] karfi da kaifi ya lankwasa kamar kugiya. Da shi suke kekketa nama. Ga su da kafa mai karfi da kumba zako-zako. In sun kawo sura, da su su ke fyauce[Maryam Sa26] abin da suka farauta, su rike, su yi sama ... | Kuma lalle ne a daure shi da | Zare | ulu. | abawa. | mari. | E |
2,010 | 10 | Tsuntsaye wadanda ke farautar nama suna da halitta daidai wadda za ta dace da wannan aiki. Ga baki mai[Maryam Sa25] karfi da kaifi ya lankwasa kamar kugiya. Da shi suke kekketa nama. Ga su da kafa mai karfi da kumba zako-zako. In sun kawo sura, da su su ke fyauce[Maryam Sa26] abin da suka farauta, su rike, su yi sama ... | Farauta da tsuntsaye ta shahara a kasashen | Nijeriya, Faranshi, Hindu. | Hindu, Faranshi, Turai da Nijer. | Farisa, Hindu da Turai. | Ingila, Hindu da Turai. | C |
2,011 | 11 | Yau Jumma'a Malam Nomau za shi cin kasuwa Wudil. Kafin ya tafi ya dauki wandonsa mai kamun kafa, ya bude ya sa shi ya zuba babbar rigarsa bullan da hular dara da falmaran, da takalmi sani tsalle, da 'yar ciki, da rawani mubarashi ya rataye shi. Kuma yana saye da wando buje da 'yar shara, da hula habar kada da takalmin ... | Malam nomau mutumin wane gari ne? | Birnin Katsina. | Birnin Damagaram. | Kauyen Wudil. | Bodinga. | C |
2,011 | 11 | Yau Jumma'a Malam Nomau za shi cin kasuwa Wudil. Kafin ya tafi ya dauki wandonsa mai kamun kafa, ya bude ya sa shi ya zuba babbar rigarsa bullan da hular dara da falmaran, da takalmi sani tsalle, da 'yar ciki, da rawani mubarashi ya rataye shi. Kuma yana saye da wando buje da 'yar shara, da hula habar kada da takalmin ... | Wane irin amfanin gona Malam Nomau ya kai
kasuwar Wudil? | Sabuwar masara. | Busasshiyar kubewa. | Tumatur da tattasai. | Hannu banza ya shiga kasuwar. | D |
2,011 | 11 | Yau Jumma'a Malam Nomau za shi cin kasuwa Wudil. Kafin ya tafi ya dauki wandonsa mai kamun kafa, ya bude ya sa shi ya zuba babbar rigarsa bullan da hular dara da falmaran, da takalmi sani tsalle, da 'yar ciki, da rawani mubarashi ya rataye shi. Kuma yana saye da wando buje da 'yar shara, da hula habar kada da takalmin ... | Ware kayan da bai dace da rukunin kayayyakin
nan ba. | Gyauto | Jamfa. | Wando. | Falmaran. | A |
2,011 | 11 | Yau Jumma'a Malam Nomau za shi cin kasuwa Wudil. Kafin ya tafi ya dauki wandonsa mai kamun kafa, ya bude ya sa shi ya zuba babbar rigarsa bullan da hular dara da falmaran, da takalmi sani tsalle, da 'yar ciki, da rawani mubarashi ya rataye shi. Kuma yana saye da wando buje da 'yar shara, da hula habar kada da takalmin ... | Hula habar kada, na nufin | hula zita. | hula zanna. | doguwar dara. | hula mai kunne. | D |
2,011 | 11 | Yau Jumma'a Malam Nomau za shi cin kasuwa Wudil. Kafin ya tafi ya dauki wandonsa mai kamun kafa, ya bude ya sa shi ya zuba babbar rigarsa bullan da hular dara da falmaran, da takalmi sani tsalle, da 'yar ciki, da rawani mubarashi ya rataye shi. Kuma yana saye da wando buje da 'yar shara, da hula habar kada da takalmin ... | Buje' cikin wannan labarin na Iá tin | fankacecen wando mai mazagi | wando dan-itori. | wando 'yan sanda. | wando masunta. | D |
2,011 | 11 | Yau Jumma'a Malam Nomau za shi cin kasuwa Wudil. Kafin ya tafi ya dauki wandonsa mai kamun kafa, ya bude ya sa shi ya zuba babbar rigarsa bullan da hular dara da falmaran, da takalmi sani tsalle, da 'yar ciki, da rawani mubarashi ya rataye shi. Kuma yana saye da wando buje da 'yar shara, da hula habar kada da takalmin ... | A wane wuri Malam[Maryam Sa30] Nomau ya canza kayansa[Maryam Sa31] ? | Zauren abokinsa. | Rumfar Kasuwa. | Gindin wata itaciya. | Tun kafin ya soma tafiya. | E |
Dataset Card for afrixnli
Dataset Summary
Languages
There are 3 languages available :
Dataset Structure
Data Instances
The examples look like this for English:
from datasets import load_dataset
data = load_dataset('aremuadeolajr/NaijaRC', 'yor')
# Please, specify the language code
# A data point example is below:
- Downloads last month
- 49