Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
0.54
12
text
stringlengths
2
171
speaker_id
int64
1
1
Ɗalibai na wasa a filin wasa.
1
Kowane ɗan takara na da nashi magoya baya.
1
Ya yanka rago biyu a zanen sunan
1
Babur ya na amfani da man fetur.
1
Kai na ɗaya daga cikin muhimin sashen jiki.
1
Wasu makarantun su nada mata a matsayin shugabar makaranta.
1
Ƙirga yatsun ka!
1
Tuƙa babur zai buƙaci kwalkwali.
1
Ta ɗanɗana miyar da harshen ta.
1
Mutane da yawa basu fita jefa ƙuri'a ba
1
Kunnuwa gaɓoɓin jiki ne da ke taimakon mu wurin jin sauti
1
Na cika ciki na da abinci .
1
Saiti biyu na taya zan saya
1
Ƴan takara za su fara yawon neman ƙuri'o na zaɓe mai zuwa.
1
Nayi amfani da keke don motsa jikina.
1
Shin makon da ya gabata malamin kimiyya ya koyar game da sassan jikin ɗan Adam?
1
Zan kira ki in ta haihu.
1
Yatsu nawa muke da?
1
Dole ne ɗan takara yayi yaƙin neman zaɓe kamin ayi zaɓe.
1
Saiti biyu na taya zan saya
1
Ɗaga kanka sama!
1
Mutane na nuna katin zaɓen su kafin su jefa ƙuri'a.
1
Ana ba yara allurar rigakafi na farko da zarar an haifesu.
1
A'a ba za su ƙirga takardun ƙuri'ar gobe ba
1
Goshinta na ƙyalli jiya da daddare.
1
Goshinta na ƙyalli jiya da daddare.
1
Na cika ciki na da abinci .
1
Ana amfani da idanuwa wurin gani.
1
Kawo akwatin zaɓe!
1
Malamin mu zai gaya mana haƙarƙari nawa ke cikin jiki
1
Za ki awo wannan makon?
1
Tace da yamma zata duba hannayen mu.
1
Ina son babur mai tankin mai daidai da shi.
1
Ƴan takara na yi ma mutane alkawura da dama kafin su ci zaɓe.
1
Zan je inda ake yi birkin hannu.
1
Shin ta haihu?
1
Nayi amfani da ruwa da sabulu wurin wanke keken
1
Na iya tuƙin keke.
1
Je rumfar zaɓen can!
1
Saiti biyu na taya zan saya
1
Saiti biyu na taya zan saya
1
Mai zaka shuka a gonar makaranta wannan shekaran?
1
Ƙaramin injin ke babur ɗin ka?
1
Ƙirga yatsun ka!
1
Bayan kowane zaɓe ana bayyana ma mutane sakamakon zaɓen
1
Shin zasu ƙirga takardun ƙuri'a gobe?
1
Huhu shi ne hanyar da iska ke bi.
1
Mai gadi ke lura da duk wani mai shiga da fita a makaranta
1
Aboki na zai koya mun yanda ake tuƙin keke.
1
Anjima ka saya mun man fetur!
1
Ƙaramin injin ke babur ɗin ka?
1
Ta ɗanɗana miyar da harshen ta.
1
Ƙaramin injin ke babur ɗin ka?
1
Ƙyabta idanuwa ka!
1
An goge allon da dasta.
1
Shin malamin lissafi ya shigo ajin ku?
1
Dole ne kowani mai jefa ƙuri'a ya kasance yana da ingantaccen katin zaɓe kamin ya samu damar jefa ƙuri'a.
1
Ta ɗanɗana miyar da harshen ta.
1
Ƙirga yatsun ka!
1
Na gaya miki ki saka sarƙa a wuyan ki yau da safe.
1
Malamin mu zai gaya mana haƙarƙari nawa ke cikin jiki
1
Shugaban makaranta na son ganin ki.
1
Yi ma yaran rigakafi.
1
Yana jiran matar shi ta haihu bayan wata tara.
1
Na cika tankin babur na.
1
Ƙirga yatsun ka!
1
Za mu kai ziyara asibiti gobe mu ga yadda ma'aikatan jinya ke yin allurar jijiya.
1
Za a fara sabon darasi gobe.
1
Yaushe za su bayyanar da sakamakon zaɓen?
1
Eh zani awo wannan makon.
1
Mata masu ciki na zaɓan abinci.
1
Ƙaramin injin ke babur ɗin ka?
1
Ya kamata mata masu ciki su rinƙa zuwa awo.
1
Ta ɗanɗana miyar da harshen ta.
1
Ƙaramin injin ke babur ɗin ka?
1
Ta ɗanɗana miyar da harshen ta.
1
Eh mu nada tsaro a rumfar zaɓen.
1
Mata za su taru da yamma wurin zanen sunan yaron.
1
Musulmai na zana ma jariri suna ne bayan kwana bakwai.
1
Ƙirga yatsun ka!
1
Zan shuka masara a gonar makaranta wannan shekarar.
1
Littafi na yana saman tebur.
1
Menene amfanin tankin babur?
1
Gobe zan je salun in wanke tafin ƙafa na
1
Alamu ciki sun bayyana a jikinta tun watan da ya gabata.
1
A'a, babban injin ce a babur ɗina
1
Na iya tuƙin keke.
1
Ta ɗanɗana miyar da harshen ta.
1
Ƙirga yatsun ka!
1
Danna feda ke sa keke tafiya.
1
Ka daina tukin keke a unguwa' Na gaya maka!
1
Tarzumar siyasa na tashi ne lokacin zaɓe.
1
Ya ce abinci na bi ne ta maƙogwaro.
1
Shin jini na bi ne ta jijiyoyi?
1
Eh jini na bi ne ta jijiyoyi.
1
Shin jini na bi ne ta jijiyoyi?
1
Yaya kake matsa tottle?
1
Malamin mu zai gaya mana haƙarƙari nawa ke cikin jiki
1
Shin ɗan takarar ya samu magoya baya da ya kai ziyara a ƙauyen?
1
Ɗan takarar kujerar ƙaramar hukuma yayi alkawarin samar da ruwan sha idan aka zaɓe shi.
1
End of preview. Expand in Data Studio

No dataset card yet

Downloads last month
14