translation
dict
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "But God -- He is the Protector ; He quickens the dead , and He is powerful over everything .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "To Allah Shĩ ne Majiɓinci , kuma Shĩ ne ke rãyar da matattu alhãli kuwa Shĩ , Maiĩkon yi ne a kan dukan kõme ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Jesus ' words to the religious leaders of his day give us insight .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Kalaman Yesu ga shugabannin addinai na zamaninsa sun ba mu ƙarin haske ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "It is He who made the sun radiant , and the moon a light , and determined phases for it - that you may know the number of years and the calculation .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Shĩ ne wanda Ya sanya muku rãnã , babban haske , da watã mai haske , kuma Ya ƙaddara shi ga Manzilõli , dõmin ku san ƙidãyar shẽkaru da lissãfi ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "How will the concluding words of Psalm 112 be fulfilled ?", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Yaya kalaman Zabura 112 za ta samu cikawa ?" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Have they arrived at a common understanding concerning this ?", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "shin , sunã yi wa jũna wasiyya da shi ne ?" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "To what law , then , was James referring ?", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "3 : 19 ) To , wace shari 'a ce , Yaƙub yake maganarta ?" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "And for the transgressors he [ the Servant ] proceeded to interpose .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "[ Bawan ] ya kuma yi roƙo sabili da masu - laifi ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "a slice of pizza", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "wani yanki na pizza" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "He developed his talent for painting after fifty.", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Ya haɓaka baiwarsa don zane bayan hamsin." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Agra", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Agra" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Because of a lack of rain , the heavens over the land of Canaan would become in appearance like hard , nonporous iron .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Domin rashin ruwan sama , sararin sama na ƙasar Kan 'ana sun yi tauri kamar ƙarfe ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "29 Then the king sent and gathered together all the elders of Judah and Jerusalem. 30 And the king went up into the house of the LORD, and all the men of Judah, and the inhabitants of Jerusalem, and the priests, and the Levites, and all the people, great and small: and he read in their ears all the words of the book of the covenant that was found in the house of the LORD.", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "29 Sarki ya aika a kirawo dukan dattawan Yahuza da na Urushalima. 30 Sai sarki ya haura zuwa Haikalin Ubangiji tare da dukan mutanen Yahuza, da mazaunan Urushalima, da firistoci, da Lawiyawa, da dukan jama'a, babba da yaro. Sai ya karanta dukan maganar da take a littafin alkawari wanda aka gāno a Haikalin Ubangiji, a kunnen dukansu." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Evil was what they had done !", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Haƙĩƙa abin da suka kasancesunã aikatãwa yã munana ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Within the marriage union , love enables couples to respect Jesus ’ words : “ What God has yoked together let no man put apart . ”", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "A cikin gami na aure , ƙauna tana taimaka wa ma’aurata su daraja kalaman Yesu : “ Abin da Allah ya gama fa , kada mutum shi raba . ”" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "white nike tennis shoes", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "fararen takalmin wasan tennis" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Had they said , “ We hear and we obey ” , and “ Listen ” , and “ Give us your attention , ” it would have been better for them , and more upright . But God has cursed them for their disbelief ; they do not believe except a little .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Kuma dã lalle sũ , sun ce : \" Mun jiya kuma mun yi ɗa 'a , kuma ka saurãra kuma ka dãkata mana , \" haƙĩƙa , dã ya kasance mafi alhẽri a gare su , kuma mafi daidaita ; amma Allah Yã la 'anẽ su , sabõda kãfircinsu don haka bã zã su yi ĩmãni ba , sai kaɗan ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Local Witnesses make sure to offer the good news to those who sell the locally produced salt", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Shaidun Jehobah da ke wurin suna yin amfani da wannan zarafin don su yi ma waɗanda suke sayar da gishiri a wurin wa 'azi" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "And they will never wish there for , because of that which their hands have sent forward .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Kuma bã zã su yi gũrinta ba har abadã sabõda abin da hannãyen su suka gabãtar ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Say : ' God pronounces to you concerning them , and what is recited to you in the Book concerning the orphan women to whom you give not what is prescribed for them , and yet desire to marry them , and the oppressed children , and that you secure justice for orphans .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Ka ce : \" Allah Yanã bayyana fatawarku a cikin sha 'aninsu , da abin da ake karantãwa a kanku a cikin Littãfi , a cikin sha 'anin marãyun mãtã waɗanda ba ku bã su abin da aka rubũta musu ( na gãdo ) ba , kuma kunã kwaɗayin ku aurẽ su , da sha 'anin waɗanda aka raunana daga yãra , da sha 'anin tsayuwarku ga marãyu da ãdalci ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Basically Muslims believe that both books derive from the original book in heaven and were transmitted by verbal inspiration.", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Daga asali, musulmai sun gaskanta cewa duka Littafi biyu na da tushe daga Littafi na ainihi a sama kuma an sauko da sune tawurin Magana ta baki a wahayi." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Then , in Ps 148 verses 12 and 13 , you young people are invited to join in and praise Jehovah as well .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "A ayoyi 12 da 13 an gayyace ku matasa ku yabi Jehobah ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Moved to express her feelings for the young shepherd , she said : \" Place me as a seal upon your heart , as a seal upon your arm ; because love is as strong as death is . . .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Sa 'ad da take furta ƙaunarta ga makiyayin , ta ce : \" Sa ni kamar hatimi a bisa zuciyarki , kamar hatimi a hannunki : gama ƙauna tana da ƙarfi kamar mutuwa ; . . ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Please buy that for me.", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Dan Allah siya mun wancan." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "106 : 36 , 37 .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "106 : 36 , 37 ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Or do they have any share in creating the heavens ?", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Kõ kuwa sunã da tãrayya a cikin sammai ?" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "WHOM do you think of as truly wise ?", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "WANENE kake tunanin cewa shi ne mafi hikima ?" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Japan entered into an alliance with France just before the war.", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Japan ta shiga cikin ƙawance da Faransa kafin gabatar yaƙin." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "How do we decide which one takes priority when two or more require our attention at the same time ?", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Ta yaya za mu san wanda ya fi muhimmanci sa’ad da ɗaya ko kuma fiye da hakan suke bukatan mu mai da musu hankali a lokaci ɗaya ?" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "41 And they departed from the presence of the council, rejoicing that they were counted worthy to suffer shame for his name.", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "41 To, sai suka tashi daga gaban majalisar, suna farin ciki a kan an ga sun isa su sha wulakanci saboda sunan Yesu." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "The ones whose eyes were covered from My remembrance , and who could not bear to hear Truth .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Waɗanda idãnunsu suka kasance a cikin rufi daga tunã Ni , kuma sun kasance bã su iya saurãrãwa ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Because of human imperfection , the bad influence of this lawless world , and the snares of the Devil , even marriages of faithful servants of God can come under great stress .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "( 1 Kor . 7 : 28 ) Domin ajizancin ’ yan adam , mugun tasiri na wannan muguwar duniya , da tarkunan Iblis , auren bayin Allah masu aminci za su iya fuskantar matsi sosai . ( 2 Kor ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "So if they desist , then there is to be no violence save against the wrong-doers .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Sa 'an nan idan sun hanu to bãbu tsõkana fãce a kan azzãlumai ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "There is strong evidence to support this testimony .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Muna da ƙwaƙƙwaran dalilin da ya sa muka gaskata da hakan ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "The psalmist sang : \" Just a little while longer , and the wicked one will be no more ; and you will certainly give attention to his place , and he will not be . ", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Mai zabura ya raira : \" In an jima kaɗan , sa 'annan mai - mugunta ba shi : hakika , da anniya za ka duba wurin zamansa , ba kuwa za ya kasance ba . " }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Za a tura waɗanda suke sauke karatu a makarantar su yi hidima a ofisoshin rassa ko su yi hidimar masu kula masu ziyara ko kuma a aika su yin wa’azi a manyan birane tare da ikilisiyoyi ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "As she progressed toward baptism , the man she was living with left her and her three children .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Mutumin da suke zama tare ya yashe ta da yaransu uku ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "How did Jehovah reply to Moses ’ question ?", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Wace amsa ce Jehobah ya ba Musa ?" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "What are some situations in which Christians today can show consideration for the conscience of their brothers ?", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "A waɗanne yanayi ne Kiristoci a yau za su yi la 'akari da lamirin ' yan 'uwansu ?" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "He was bright like the 4th of July! \"Wow!\", I thought!", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Ya kasance mai haske kamar ranar 4 ga Yuli! \"Kai!\", Na yi tunani!" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "By prayer and meditation , his love for God overpowered the craving for pornography .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Waɗannan abubuwa sun sa Ribeiro ya yi ƙaunar Jehobah sosai , kuma hakan ya sa ya shawo kan sha’awarsa na kallon batsa ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Each such event is a tragedy .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Kowacce cikin aukuwar nan abin tsausayi ne ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "But as indicated in that illustration of the vinedresser , Jesus used the short time remaining - about six months - to intensify his preaching activity in Judea and Perea .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Amma , kamar yadda aka nuna a wannan kwatanci na mai kula da garka , Yesu ya yi amfani da wata shida da ya rage don ya daɗa ƙwazo a aikinsa na wa 'azi a ƙasashen Yahudiya da Feriya ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "“ [ The nations ] are in darkness mentally , . . . because of the insensibility of their hearts . ” ​ — 4 : 18 , 19 .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "‘ [ Al’ummai ] suna da duhun hankali , . . . saboda taurin zuciyarsu . ’ — 4 : 18 , 19 ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Those who believe fight in the cause of God , while those who disbelieve fight in the cause of Evil .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Waɗanda suka yi ĩmãni , sunã yãki a cikin hanyar Allah , kuma waɗanda suka kãfirta sunã yãƙi a cikin hanyar ¦ ãgũtu ( Shaiɗan ) ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Those who emigrate for God 's sake after being persecuted , We will settle them in a good place in this world ; but the reward of the Hereafter is greater , if they only knew .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Kuma waɗanda suka yi hijira a cikin sha 'anin Allah daga bãyan an zãlunce su , haƙĩƙa Munã zaunar da su a cikin dũniya da alhẽri kuma lalle lãdar Lãhira ce mafi girmã , dã sun kasance sunã sani ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Some choose not to make full use of those opportunities so that they can pursue spiritual goals .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Wasu sun zaɓa ba za su cika moriyar waɗannan zarafin ba , don su biɗi makasudai na ruhaniya . ( 1 Kor ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Because I had once been a fervent believer myself , I knew I had to be patient and understanding .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Da yake na taɓa samun kai na a yanayinsu , burina shi ne in taimaka musu su san cewa abubuwan da suka yi imani da shi ba daidai ba ne ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Before long , most were sure that it would be a mistake to enter the Promised Land as Jehovah had directed .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Ba da daɗewa ba , yawancin Isra 'ilawa suka soma tunani cewa bai kamata su bi ja - gorar Jehobah kuma su shiga Ƙasar Alkawari ba ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "At times , many brothers and sisters feel discouraged , anxious , and perhaps even worthless .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "A wasu lokuta , ’ yan’uwa da yawa suna yin sanyin gwiwa da alhini ko kuma su ji kamar ba su da mutunci ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Also , Noah no doubt explained to the people the only means of escape , repeating God 's command : \" You must go into the ark . ", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Ƙari ga haka , Nuhu ya bayyana wa mutanen abin da suke bukatar su yi don su tsira kuma ya ce dole ne su \" shiga cikin jirgi . " }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "And the king of Assyria appointed unto Hezekiah king of Judah three hundred talents of silver and thirty talents of gold.", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Sai Sarkin Assuriya ya ce wa Hezekiya Sarkin Yahuza ya ba shi talanti ɗari uku na azurfa, da talanti talatin na zinariya." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Jehovah becomes our share when we make his service our primary concern", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Jehobah yana zama rabonmu sa’ad da muka sa hidimarsa ta fi kasancewa da muhimmanci a gare mu" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "So will you compel people to become believers ?", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Shin , kai kanã tĩlasta mutãnene har su kasance mãsu ĩmãni ?" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "A wild-beast came and devoured him . We realize that you will not believe us even though we are telling the truth \" .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Lalle ne , mun tafi munã tsẽre , kuma muka bar Yusufu a wurin kãyanmu , sai kerkẽci ya cinye shi , kuma kai , bã mai amincẽwa da mu ba ne , kuma kõ dã mun kasance mãsu gaskiya ! \" _" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "His long - suffering was rewarded .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Ya sami ladar tsawon jimrewarsa ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "“ Wisdom Is With the Modest Ones ”", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "‘ Wurin Masu Filako Hikima Take ’" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "As a faithful servant of Jehovah , you can be sure , then , that when you are pained , Jehovah is pained .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "( Ishaya 63 : 9 ; Litafi Mai - Tsarki ) Da yake kai bawan Jehobah ne mai aminci , ka tabbata cewa sa’ad da ka ƙuntata Jehobah ma ya ƙuntata ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "He said to God : \" I am constantly with you ; you have taken hold of my right hand .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Ya ce wa Allah : \" Ina tare da kai kullayaumin , kana riƙe da hannuna ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "The Prague convention had all the discourses in Czech , English , and Russian .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "An kuma gabatar da jawaban da aka yi Prague da yaren Czech , Turanci da kuma Rasha ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "National Archives photo ; concentration camp : Oświęcim Museum ; child : UN PHOTO 186156 / ​ J .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "National Archives photo ; sansanin : Oświęcim Museum ; yaro : UN PHOTO 186156 / J ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "And when it is said to them , \" Believe as the people have believed , \" they say , \" Shall we believe as the fools have believed ? ", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Kuma idan aka ce musu : \" ku yi ĩmãni kamar yadda mutãne suka yi ĩmãni , \" sukan ce : \" Zã mu yi ĩmãni ne kamar yadda wãwãye suka yi ĩmãni ? " }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "On our Web site , we publish copies of our magazines and other Bible - study publications .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Akwai mujallunmu da kuma wasu littattafan yin nazarin Littafi Mai Tsarki a dandalinmu ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "By expressing how you feel about your brother’s fine qualities , you actually prepare your heart and his for a constructive conversation .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Abin da manzo Bulus yake yi ke nan sa’ad da yake addu’a a madadin ’ yan’uwansa . ( 1 Tas . 1 : 2 , 3 ) Yin hakan zai kwantar da hankalin ɗan’uwan kuma zai sa ziyarar ta yi daɗi ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "When Elijah informed King Ahab of Jehovah 's intention to bring about a drought , he confidently declared : \" As surely as Jehovah . . . is living , . . . there will be no dew or rain except by my word ! ", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Sa 'ad da Iliya ya gaya wa Sarki Ahab cewa Jehobah zai hana ruwan sama a kasar , ya yi hakan da gaba gaɗi kuma ya ce : \" Na rantse da Ubangiji , Allah . . . ba za a yi raɓa ko ruwan sama . . . sai da faɗata . " }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Byzantine Empire", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Daular Rumawa" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "a row of 4 traffic lights", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "jere na hasken wuta 4" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Now as a teenager , she has formed a ' social club ' with her friends , and you feel as if you were not granted membership .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Amma yanzu da ta zama budurwa , ta ƙafa ' ƙungiya ' da ƙawayenta , kuma ka ji kamar ba a son ka shiga ƙungiya ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "These factors have contributed to a significant global decline in the weekly number of COVID-19 related deaths, hospitalizations, and admissions to intensive care units since the beginning of the pandemic.", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Waɗannan dalilan sun haddasa raguwa sosai dangane da mace-mace da kwantar da mutane a asibiti da ke da alaƙa da cutar Covid-19 na mak-mako tare da yawan masu buƙatar kulawa ta musamman da ake samu." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "( 2 Chronicles 10 : 1 - 36 : 23 )", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "( 2 Tarihi 10 : 1 - 36 : 23 )" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "an elephant trunk.", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "akwati giwa." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "He expressed them in prayer to God , as we see in the 73rd Psalm .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Ya furta su ga Allah a addu’a , kamar yadda muka gani a Zabura ta 73 ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Then prayed Zachariah to his Lord : \" O Lord , bestow on me offspring , virtuous and good , for You answer all prayers . ", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "A can ne Zakariyya ya rõki Ubangijinsa , ya ce : \" Ya Ubangijina ! Ka bã ni zuriyya mai kyau daga gunKa ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "These words suggest that while we do not pry into other people 's affairs , we should seek to know and understand our brothers and their needs .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "( Ibraniyawa 10 : 24 ) Ba wai za mu riƙa sa ido a abubuwan suke yi da ba su shafe mu ba ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "For example , being a good listener will keep us from insisting on doing things our own way without regard for their feelings . - Prov .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Alal misali , yin sauraro da kyau zai hana mu nace a yin abu a namu hanya ba tare da jin ra 'ayinsu ba . - Mis ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "And many a generation We did destroy before them ; do you see any one of them or hear their faintest sound ?", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Kuma da yawa Muka halakar da mutãnen ƙarnõni a gabãninsu . Shin kanã jin mõtsin wani guda daga gare su , kõ kuwa kanã jin wata ɗuriya tãsu ?" }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "25 And their brethren, which were in their villages, were to come after seven days from time to time with them.", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "25 'Yan'uwansu da suke a ƙauyuka kuwa, ya zama musu wajibi su zo wurinsu kowane kwana bakwai, domin su karɓe su tsaron." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "A humble person does not view others as inferior to himself .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Mutumi mai tawali’u ba ya ɗauka cewa wasu suna ƙasa da shi ba ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Consider some practices that reveal that a youth is making ' his advancement manifest ' as a disciple . - 1 Tim .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "20 : 11 ) Ka yi la 'akari da wasu ayyuka da suke nuna cewa matashi yana sa ' ci gabansa ya bayanu ' a matsayin almajiri . - 1 Tim ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Said Jesus : \" The Son of man is destined to come in the glory of his Father with his angels . . .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Yesu ya ce : \" Ɗan mutum za ya zo cikin darajar Ubansa tare da mala 'ikunsa . . ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Jesus ' description of the loving father who rejoiced at his son 's change of heart helps us understand Jehovah 's feelings .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "15 : 11 - 24 ) Kwatancin nan da Yesu ya yi na yadda uban ya yi farin ciki don yaron ya tuba ya taimaka mana mu fahimci halin Jehobah ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "Seek help with the Salat and fortitude : no doubt , Salat is a hard task but not for those obedient servants ,", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Kuma ku nẽmi taimako da yin haƙuri , da salla . Kuma lalle ne ita , haƙĩƙa , mai girma ce fãce fa a kan mãsu tsõron Allah ." }
{ "yor_Latn": null, "eng_Latn": "“ God gave us not a spirit of cowardice , but that of power and of love and of soundness of mind , ” wrote Paul .", "ibo_Latn": null, "hau_Latn": "Bulus ya rubuta : “ Allah ba ya ba mu ruhun tsorata ba ; amma na iko da na ƙauna da na horo . ”" }