score float32 1.04 1.25 ⌀ | Amharic stringlengths 6 459 ⌀ | Hausa stringlengths 10 500 ⌀ |
|---|---|---|
1.249956 | ሰዎች በቅዱሳት መጻህፍት ውስጥ ከሚታየው በስተቀር በእምነት ምንም ነገር ማድረግ እንደሌለባቸው አስተማሩ. | Sun koya cewa babu wani abu da ake buƙatar mutane a matsayin bangaskiya sai dai abin da yake bayyana a cikin nassosi. |
1.248097 | 2|211|የእስራኤልን ልጆች ከግልጽ ተዓምር ስንትን እደሰጠናቸው ጠይቃቸው። | 211Ka tambayi Banĩ Isrã'ila, da yawa Muka bã su daga ãyõyi bayyanannu. |
1.247068 | እሱ ወደ እኔ ይምጡ, እሱን በእስራኤልም ዘንድ ነቢይ እንዳለ ያውቃል ብሎ እናድርግ. | Bari ya zo wurina, kuma bari ya san cewa akwai wani annabi a Isra'ila. " |
1.245108 | በውስጧም ከሙስሊሞች ከአንድ ቤት (ቤተሰቦች) በስተቀር አላገኘንም። | Sai dai ba mu sãmu ba, a cikinta, fãce gida guda na Musulmi. (36) |
1.244506 | እነሆ:, ሰዓቲቱ ቀርባለች, የሰው ልጅ በኃጢአተኞች እጅ አልፎ ይሰጣል. | Ga shi, sa'a ta yi kusa, an kuma bashe Ɗan Mutum a hannuwan masu zunubi. |
1.243179 | ኢዮብ አምላክን "የእጅህን ሥራ ትናፍቃለህ" ብሎታል። | Ayuba ya gaya wa Allah: "Za ka yi marmarin aikin hannuwanka. |
1.242978 | እነሆ፣ የሰው ልጅ ለኃጢአተኞች አልፎ የሚሰጥበት ሰዓት ደርሷል። | Ga shi, saʼa ta yi kusa, an kuma bashe Ɗan Mutum a hannuwan masu zunubi. |
1.242039 | አበባ ወይም ወፍ ስታይ አምላክ የሠራውን ነገር እያየህ ነው ማለት ነው። | Sa'ad da ka ga fure mai rai da kuma tsuntsu, ka ga abin da Allah ya yi. |
1.241776 | "ኢያሱ አሳርፎአቸው ኖሮ ቢኾንስ፥ ከዚያ በኋላ ስለ ሌላ ቀን ባልተናገረ ነበር። | Gama da a ce Yoshuwa ya ba su hutu, da Allah bai yi magana daga baya a kan wata rana dabam ba. |
1.241224 | 40|70|ወደእነዚያ በመጽሐፉ በዚያም መልክተኞቻችንን በእርሱ በላክንበት ወዳስተባበሉት (አታይምን? | َ040-070 Waɗanda suka ƙaryata, game da Littãfin, kuma da abin da Muka aika Manzanninmu da shi. |
1.240926 | እኛ ከእግዚአብሔር ጋር አብረን የምንሠራ ነንና፤ እናንተም የእግዚአብሔር ዕርሻ ናችሁ፤ የእግዚአብሔር ሕንጻ ናችሁ። | Gama mu abokan aiki ne na Allah; ku kuwa gonar ce ta Allah, ginin Allah kuma. |
1.240829 | 16:25; ሙሴም አለ: "ዛሬ ይህን ብሉ;, ይህ የጌታ ሰንበት ስለሆነ. | 16:25 Musa kuwa yace: "Ku ci yau, domin asabar ce ta Ubangiji. |
1.239919 | 3|148|አላህም የቅርቢቱን ምንዳና የመጨረሻይቱን መልካም ምንዳ ሰጣቸው። | 148; Allah Yã sãka musu da sakamakon dũniya da kuma kyakkyawan sakamakon Lãhira. |
1.239696 | "ከእናንተ ጥበበኛና አስተዋይ ማን ነው? | "Ina mai hikima da fahimi a cikinku? |
1.239129 | ንጉሣዊ ድንኳኖቹንም በታላቁ ባሕርና ቅዱስ በሆነው ውብ ተራራ መካከል ይተክላል፤ እሱም ወደ ፍጻሜው ይመጣል፤ የሚረዳውም አይኖርም። | 45Zai dasa manyan alfarwansu a tsakanin babban teku da tsattsarkan dutsen ado na ado. kuma zai zo har ya zuwa ƙarshe, kuma babu mataimaki a gare shi. |
1.238998 | ዓይኖቻችሁ እንደሚገለጡና መልካምና ክፉን በማወቅ ረገድ እንደ አምላክ እንደምትሆኑ ስለሚያውቅ ነው። | idanunku za su buɗe, za ku zama kamar Allah, kuna sane da nagarta da mugunta. |
1.238952 | እነሱን እንደ መመሪያ አድርገው በእምነት ለመጸለይ ይጠቀሙባቸው ። | Yi amfani da su a matsayin jagora don yin addu'a da yi musu addu'a tare da imani. |
1.238896 | "በሥራዎች በጣም ከሳሪዎቹን እንንገራችሁን? | 103Ka ce: "Kõ mu gaya muku game da mafĩfita hasãra ga ayyuka?" |
1.238555 | አንዳንድ ሰዎች በሕይወታቸው ውስጥ የአምላክን እጅ ሲያዩ ሌሎች ግን ማየት የተሳናቸው ለምንድን ነው? | Me ya sa wasu mutane suke shaida ikon Allah a rayuwarsu amma wasu ba sa shaidawa? |
1.238116 | 3|148|አላህም የቅርቢቱን ምንዳና የመጨረሻይቱን መልካም ምንዳ ሰጣቸው። | َ003-148 Allah Yã sãka musu da sakamakon dũniya da kuma kyakkyawan sakamakon Lãhira. |
1.2375 | እኔንም ቤተሰቦቼንም ከሚሠሩት ሥራ (ቅጣት) አድነን። | Ka tsĩrar da ni da iyãlĩna daga abin da suke aikatãwa." (169) |
1.237397 | ፦ በአላህ እንምላለን፤ አንተ በእርግጥ በቀድሞው ስሕተትህ ውስጥ ነህ፤ አሉት። | Suka ce: "Tallahi lalle ne, kai, haÆTMÄ©ÆTMa, kanã a cikin É"atarka daÉ - aÉ - É - a." |
1.237157 | እጠይቃለሁ ፣ "እነሱ አሁንም በ NFL ውስጥ ናቸው? | Ina tambaya, "Shin har yanzu suna cikin NFL?." |
1.236415 | የሠሩትም ነገር ሁሉ በመጽሐፎች ውስጥ ነው። | 52; Kuma kõwane abu, da suka aikata shi, yanã a cikin littattafai. |
1.235912 | "የእሳት ጓዶችና የገነት ጓዶች አይስተካከሉም፤ የገነት ጓዶች እነሱ ምኞታቸውን አግኚዎች ናቸው። | 20; 'Yan Wutã da 'yan Aljanna bã su daidaita. 'Yan Aljanna, sũ ne mãsu babban rabo. |
1.235076 | ፲፩ ወንድሞች ሆይ፥ እርስ በርሳችሁ አትተማሙ። | 11. ʼYanʼuwa, kada ku ɓata wa juna suna. |
1.23492 | በእርግጥም "አምላክ [አያዳላም]፤ ከዚህ ይልቅ ከየትኛውም ብሔር ቢሆን እሱን የሚፈራና ትክክል የሆነውን ነገር የሚያደርግ ሰው በእሱ ዘንድ ተቀባይነት አለው። | "Allah ba mai-tara ba ne: amma a cikin kowace al'umma, wanda yake tsoronsa, yana aika adalci kuma, abin karɓa ne gare shi." |
1.234547 | "በሥራዎች በጣም ከሳሪዎቹን እንንገራችሁን? | 103Ka ce: "Kõ mu gaya muku game da mafĩfita hasãra ga ayyuka? |
1.234545 | (በዚህም) የአላህን ቃል ሊለውጡ ይፈልጋሉ። | Suna fatan canza kalmõmin Allah. |
1.233513 | የመልካምና ክፉ እውቀት ዛፍ። | "Itacen sanin nagarta da mugunta." |
1.232907 | ኢያሱ አሳርፎአቸው ኖሮ ቢሆንስ፥ ከዚያ በኋላ ስለ ሌላ ቀን ባልተናገረ ነበር። | Gama da a ce Yoshuwa ya ba su hutu, da Allah bai yi magana daga baya a kan wata rana dabam ba. |
1.230432 | እዚያ አገኘሁት ፣ ግን በ RFC 2822 ውስጥ አይደለም ። | Na same shi a wurin, amma ba a cikin RFC 2822 ba. |
1.229865 | ሕዝብንም ሁሉ ተንበርካኪ ሆና ታያታለህ፤ ሕዝብ ሁሉ፣ ወደ መጽሐፏ ትጠራለች፤ ዛሬ ትሠሩት የነበራችሁትን ነገር ትመነዳላችሁ፣ ይባላሉ። | َ045-028 Kuma zã ka ga kõwace al'umma tanã gurfãne, kõwace al'umma anã kiran ta zuwa ga littãfinta. (A ce musu) "A yau anã sãka muku da abin da kuka kasance kunã aikatãwa." |
1.229836 | 40|50| (ዘበኞቹም) "መልእክተኞቻችሁ በተዓምራቶች ይመጡላችሁ አልነበሩምን? | َ040-050 Suka ce: "Ashe, Manzanninku ba su jẽ muku da hujjõji bayyanannu ba?" |
1.229795 | እነርሱ (ያንን ቀን) ሩቅ አድርገው ያዩታል። | Lalle ne su, sunã ganin ta mai nĩsa. (6) |
1.22797 | ፲፩ ወንድሞች ሆይ፥ እርስ በርሳችሁ አትተማሙ። | 11'Yan'uwa, kada ku ɓata wa juna suna. |
1.227657 | ሰይጣን የሰው ዘሮችን እንዴት እንደሚገዛ እንዲያሳይ ፈቀደለት። | Ya ƙyale Shaiɗan ya nuna yadda shi zai mallaki mutane. |
1.227369 | 18|78| (ኸድር) አለ "ይህ በእኔና በአንተ መካከል መለያያ ነው። | 78; Ya ce: "Wannan shi ne rabuwar tsakanina da tsakaninka. |
1.226953 | በሰማይ ያለው አባታችን፣ ቃል የገባቸውን በረከቶች እንደሚያመጣ ሙሉ በሙሉ እርግጠኛ ስለሆነ እነዚህን ተስፋዎች ፍጻሜያቸውን እንዳገኙ አድርጎ ይቆጥራቸዋል። | Ubanmu na sama yana da tabbacin cewa zai cika alkawuransa shi ya sa a gare shi kamar ya riga ya cika su. |
1.225715 | የምድር ሁሉ ፈራጅ ቅን የሆነውን ነገር አያደርግም? | Mahukuncin dukan duniya ba zai yi adalci ba?" |
1.225687 | (በአደም ነገር) "በሚከራከሩ ጊዜ #በላይኛው ሰራዊት ለእኔ ምንም ዕውቀት አልነበረኝም። | 69"Wani ilmi bai kasance a gare ni ba game da jama'a (malã'iku) mafi ɗaukaka a lõkacin da suke yin husũma." |
1.225386 | ከእርሱ አጥንት አይሰበርም የሚል የመጽሐፉ ቃል እንዲፈጸም ነው። | Waɗannan abubuwa sun faru don a cika Nassi ne cewa: "Ba ko ɗaya daga cikin ƙasusuwansa da za a karya," |
1.225287 | 4:18 እንዲሁም ጻድቅ በጭንቅ የሚድን ከሆነ, የት አድኖ እና ኃጢአተኛ ይታያል? | 4:18 Kuma idan mai adalci da kyar zai sami ceto, a ina ne fãsiƙai da mai zunubi zai bayyana? |
1.223692 | ጥሪየም መሽሸን እንጅ ሌላ አልጨመረቸውም። | "To, amma kirana bai ƙãre su ba sai da, gudu (daga gare ni)." (6) |
1.223507 | 54|21|ቅጣቴና ማስጠንቀቂያዎቼም እንዴት ነበሩ? | َ054-021 To, yãya azãbãTa take da gargaɗiNa? |
1.222679 | ኒቆዲሞስም፣ "ሰው ከሸመገለ በኋላ እንዴት ሊወለድ ይችላል? | Nikodimu ya ce masa, Ƙaƙa za a haifi mutum bayan ya tsufa? |
1.222679 | ኒቆዲሞስም፣ "ሰው ከሸመገለ በኋላ እንዴት ሊወለድ ይችላል? | Nikodimu ya ce masa, Ƙaƙa za a haifi mutum bayan ya tsufa? |
1.22189 | በእውነተኛ ብርሃን ፣ በፍቅር እና በእውነት እውነተኛውን እግዚአብሔር ማሳየት እንችላለን ። | Muna iya nuna Allah na gaskiya ta hanyar haske, ƙauna da gaskiya. |
1.221702 | እንዲሁም ቀናት እየቀረበ እንደሆነ ንገራቸው, እንዲሁም ሁሉ ራዕይ ቃል. | Kuma ka gaya musu cewa kwanaki suna gabatowa,, da kalmar da kowane wahayi. |
1.221592 | ወይም እኛ ሚስጢራቸውንና ውይይታቸውን የማንሰማ መሆናችንን ያስባሉን? | 80; Ko sunã zaton lalle Mũ, bã Mu jin asĩrinsu da gãnãwarsu? |
1.221436 | እነርሱ በላጮች ናቸውን ወይስ የቱብበዕ ሕዝቦችና እነዚያ ከእነርሱ በፊት የነበሩት? | 37; shin, sũ ne mafĩfĩta kõ kuwa mutãnen Tubba'u, kuma da waɗanda ke a gabãninsu? |
1.221409 | 18|78| (ኸድር) አለ "ይህ በእኔና በአንተ መካከል መለያያ ነው። | 78Ya ce: "Wannan shi ne rabuwar tsakanina da tsakaninka. |
1.221345 | 18_67_ (ባሪያውም) አለ "አንተ ከእኔ ጋር መታገስን በጭራሽ አትችልም። | َ018-067 Ya ce: "Lalle ne kai bã zã ka iya yin haƙuri tãre da nĩ, ba." |
1.220841 | 11 ወንድሞች ሆይ፥ እርስ በርሳችሁ አትተማሙ። | 11'Yan'uwa, kada ku ɓata wa juna suna. |
1.220742 | ስለዚህ ጲላጦስ 'በዚህ ሰው ላይ ምንም ጥፋት አላገኘሁም። | Saboda haka, Bilatus ya gaya musu: 'Ni ban ga wani laifi da wannan mutum ya yi ba. |
1.220616 | እነዚያ ከነሱ ቃልኪዳን የያዝክባቸው ከዚያም በየጊዜው ቃል ኪዳናቸውን የሚያፈርሱ ናቸው፤ እነሱም አይጠነቀቁም። | َ008-056 Waɗanda ka yi ƙullin alkawari da su, daga gare su, sa'an nan kuma sunã warwarewar alkawarinsu a kõwane lõkaci kuma sũ, bã su yin taƙawa. |
1.220484 | በፊቱ ዕጣን ከማጠን በቀር ቤት እሠራለት ዘንድ እኔ ማን ነኝ? | Ni wane ne da zan gina masa Haikali, sai dai wurin da za a riƙa ƙona turare a gabansa? |
1.219423 | ወደ እኔ ይምጣ፥ በእስራኤልም ዘንድ ነቢይ እንዳለ ያውቃል ብሎ ወደ ንጉሡ ላከ። | Bari ya zo wurina, kuma bari ya san cewa akwai wani annabi a Isra'ila. " |
1.219265 | ወይስ አባቴን እንድለምን እርሱም አሁን ከአሥራ ሁለት ጭፍሮች የሚበዙ መላእክት እንዲሰድልኝ የማይቻል ይመስልሃልን? | 53 Kuna tsammani ba ni da iko in roƙi Ubana nan da nan kuwa ya aiko mini fiye da rundunar mala'iku goma sha biyu? |
1.219265 | ወይስ አባቴን እንድለምን እርሱም አሁን ከአሥራ ሁለት ጭፍሮች የሚበዙ መላእክት እንዲሰድልኝ የማይቻል ይመስልሃልን? | 53 Kuna tsammani ba ni da iko in roƙi Ubana nan da nan kuwa ya aiko mini fiye da rundunar mala'iku goma sha biyu? |
1.21867 | ይህ የሆነው ግን በራሳችን ሳይሆን ሙታንን በሚያስነሳው አምላክ እንድንታመን ነው። | Wannan kuwa ya faru ne domin kada mu dogara da kanmu, sai dai ga Allah, wanda yake tā da matattu. |
1.218371 | የሠሩትም ነገር ሁሉ በመጽሐፎች ውስጥ ነው። | Kuma kõwane abu, da suka aikata shi, yanã a cikin littattafai. (52) |
1.218167 | እነርሱም, ሰላምና ደኅንነት ነው ይላሉ ጊዜ ስለዚህ, ከዚያም ድንገት ልትወልድ ስለ አንዲት ሴት födslosmärtan እንደ ለውድቀት ከእነርሱ ይመጣል; እነርሱም አያመልጥም. | Lokacin da mutane suke cewa, "Salama da aminci," sa'an nan su sha hallaka a matsayin ba zato ba tsammani a matsayin zafi ya zo a fadin mace mai ciki, kuma za su kubuta ba. |
1.217962 | ያ ለናንተ ከእርጥብ ዛፍ እሳትን ያደረገላችሁ ነው ወዲያውኑም እናንተ ከርሱ ታቀጣጥላላችሁ። | 80; "Wanda ya sanya muku wutã daga itãce kõre, sai gã ku kunã kunnãwa daga gare shi." |
1.217443 | ይህ የሆነው ግን በራሳችን ሳይሆን ሙታንን በሚያስነሳው አምላክ እንድንታመን ነው። | Wannan kuwa ya faru ne domin kada mu dogara da kanmu, sai dai ga Allah, wanda yake ta da matattu. |
1.217297 | ለሉቅማንም ጥበብን በእርግጥ ሰጠነው፤ አልነውም፦ አላህን አመስግን፤ ያመሰገነም ሰው የሚያመሰግነው ለራሱ ብቻ ነው፤ የካደም ሰው፣ በራሱ ላይ ነው፤ አላህ ተብቃቂ ምስጉን ነውና። | Ubangiji madaukaki yana cewa: "Hakika mun ba wa Lukman hikima ka godewa Allah wanda ya gode yana godewa ne ga kansa kuma wanda ya butulce hakika Allah mawadaci ne abin yabo. |
1.217086 | ደግሞም "እነዚህ ቃላት እምነት የሚጣልባቸውና እውነት ስለሆኑ ጻፍ" አለ። | Ya kuma ce, "Rubuta wannan, domin maganar nan tabbatacciya ce, gaskiya ce kuma." |
1.216272 | " በሰላም ግቧት ይህ የመዘውተሪያ ቀን ነው " (ይባላሉ) ፡ ፡ | َ050-034 (A ce musu) "Ku shige ta da aminci, waccan ita ce rãnar dawwama." |
1.215658 | በጣም የተብራራውንም መጽሐፍ ሰጠናቸው። | Kuma Muka ba su Littãfi mai iyãkar bayãni. (117) |
1.215484 | እነዚህን ነገሮች የሚመሰክረው፣ "አዎ፣ ቶሎ እመጣለሁ" ይላል። | Shi da ya shaida waɗannan abubuwa, ya ce, "I, ina zuwa da wuri." |
1.215484 | እነዚህን ነገሮች የሚመሰክረው፣ "አዎ፣ ቶሎ እመጣለሁ" ይላል። | Shi da ya shaida waɗannan abubuwa, ya ce, "I, ina zuwa da wuri." |
1.215305 | ሙታንን፣ ታላላቆችንና ታናናሾችን በዙፋኑ ፊት ቆመው አየሁ፤ መጻሕፍትም ተከፈቱ። | Sai na ga matattu, babba da yaro tsaye a gaban kursiyin, aka kuma buɗe littattafai. |
1.214674 | 22_58_እነዚያም በአላህ ሃይማኖት የተሰደዱ ከዚያም የተገደሉ ወይም የሞቱ አላህ መልካምን | َ022-058 Kuma waɗanda suka yi hijira a cikin tafarkin Allah sa'an nan kuma aka kashe su, kõ suka mutu, lalle ne Allah Yanã azurta su da arziki mai kyau. |
1.214021 | የራሳችሁ አይደላችሁም፤ በዋጋ ተገዝታችኋል። | Ai, ku ba mallakar kanku ba ne.[20] Sayenku aka yi da tamani. |
1.214 | 16 ማርያም ያዳመጠችበት መንገድ። | 16 Yadda Maryamu ta kasa kunne. |
1.213802 | 20 ፤ አቤቱ፥ እንዳንተ ያለ የለም፥ በጆሮአችንም እንደሰማን ሁሉ ከአንተ በቀር አምላክ የለም። | 20 Ya Ubangiji, ba wani kamarka, ba kuma wani Allah sai kai, bisa ga duk abin da muka ji da kunnuwanmu. |
1.21378 | ምናልባት ሁለት የተለያዩ ነገሮችን እየተነጋገርን ሊሆን ይችላል ፣ ማርቆስ ። | Wataƙila muna magana da abubuwa biyu daban, Mark. |
1.213249 | እና የዚህ ሕዝብ ልብ ወደ ጌታቸው ወደ ሮብዓም ይቀየራሉ, የይሁዳ ንጉሥ, እነርሱም ሞት እኔን ያጠፋቸዋል, እርሱ እንዲመለሱ. | Kuma zuciyar wannan mutane za ta juya zuwa ga ubangijinsu Rehoboam, Sarkin Yahuza, kuma za su kashe ni, kuma dawo gare shi. " |
1.212649 | በእምነት መሆናችሁን ለማወቅ ራሳችሁን መርምሩ፤ ራሳችሁን ፈትኑ። | Ku gwada kanku ku gani ko kuna cikin bangaskiya; ku auna kanku. |
1.21237 | እርሱም ባያቸው ጊዜ፣ "ሂዱና ራሳችሁን ለካህናት አሳዩ" አላቸው። | Da ya gan su sai, ya ce, "Ku je ku nuna kanku ga firistoci." |
1.211978 | ሰዎቹም 'ከግብፅ መርቶ ያወጣን አምላካችን ይህ ጥጃ ነው! | Mutanen suka ce: 'Wannan ƙaramin sān ne Allahn da ya fito da mu daga ƙasar Masar. |
1.21177 | እግዚአብሔር የአይሁድ ሕዝብ አትረሳም መሆኑን አስታውስ. | Ka tuna cewa Allah bai manta da Yahudawa da mutane. |
1.211664 | 20 እምነታቸውን እንዲያጠናክሩ ሌሎችን እርዱ። | 20 Ka taimaka wa wasu su ƙarfafa bangaskiyarsu. |
1.211517 | 10:32 ኢየሱስም መልሶ: "እኔ ከአባቴ ብዙ መልካም ሥራ አሳየኋችሁ. | 10:32 Yesu ya amsa musu: "Na nuna muku ayyuka nagari masu yawa daga wurin Ubana. |
1.211192 | የእግዚአብሔር ቤተ መቅደስ ከጣዖታት ጋር ምን ስምምነት አለው? | Wace yarjejeniya ce take a tsakanin Haikalin Allah da gumaka? |
1.211151 | " ወደናትህ በልብ የሚፈስን ነገር ባሳወቅን ጊዜ ፡ ፡ | 38"A lõkacin da Muka yi wahayin abin da aka yi wahayi zuwa ga uwarka." |
1.210893 | " እሱ "እኔ በምድረ በዳ የሚጮኽ ሰው ድምፅ እኔ ነኝ" አለ። | Ya ce, Ni murya ce ta mai kira a jeji. |
1.210606 | "እነሱ ግን እንዲህ አሉ, "ሰባት, ጥቂትም ትንሽ ዓሣ. | Suka amsa suka ce, "Guda bakwai da 'yan ƙananan kifaye." |
1.210216 | (ፈርዖንም) "የመጀመሪያይቱ ዘመናት ሕዝቦች ኹኔታ ምንድን ነው" አለ። | Ya ce: "To, mẽne hãlin ƙarnõnin farko?" (51) |
1.20955 | 10:30 እና እኛ የምድሪቱን ሰዎች የእኛን ሴቶች አይሰጡም ነበር መሆኑን, እኛም ሴቶች ልጆቻቸውን የእኛን ልጆች እንደማይቀበላቸው, | 10:30 da kuma cewa za mu ba mu da 'ya'ya mata ga mutanen ƙasar, da kuma cewa ba za mu yarda da 'ya'ya mata ga mu da' ya'ya, |
1.20942 | ምናልባት ችግሩ ያ ነው ዊሊያም ። | Wataƙila wannan ita ce matsalar, William. |
1.209008 | ለዘላለም የማይጠፋ ስም እሰጣቸዋለሁ። | Zan ba su madawwamin suna, wanda bã ya yin tasgaro. |
1.208934 | የወላጆቻቸው በሆነ መንገድ. | iyayensu a wata hanya. |
1.208887 | እዚያም ወንዶችና ሴቶች ባሮች እንድትሆኗቸው ለጠላቶቻችሁ ለመሸጥ ራሳችሁን ታቀርባላችሁ፤ የሚገዛችሁ ግን አይኖርም። | A wannan wurin, Za a sayar da ku kamar bayi maza da mata ga maƙiyanku, amma ba wanda zai saye ka. " |
1.208743 | 6 ታዲያ የአምላክ ሕዝቦች በዚህ ጊዜ ምን ይሆናሉ? | 6 Mene ne zai faru da mutanen Allah a wannan lokacin? |
1.208631 | ለሰባት ቀናት ያህል, መጠበቅ ይሆናል, እኔም ወደ እናንተ እስክንመጣ ድረስ, እና ምን ማድረግ ለእናንተ ያሳያል. | Domin kwana bakwai, za ku jira, har sai na zo maka, kuma wahayinsa zuwa gare ka da abin da ya kamata ku yi. " |
1.208622 | እኔ የነገርኋችሁ ቃል መንፈስም ሕይወትም ነው፤ ይሁን እንጂ ከእናንተ የማያምኑ አንዳንዶች አሉ። | Kalmomin da na faɗa muku ruhu ne, da kuma rai.[64] Amma fa akwai waɗansunku da ba su ba da gaskiya ba." |
1.208446 | 26_221_ሰይጣናት በማን ላይ እንደሚወርዱ ልንገራችሁን | 221; Shin, (kunã so) in gaya (4) muku a kan wanda Shaiɗãnnu kan sauka? |
1.208387 | በርሱ ላይ ለምን አራትን ምስክሮች አላመጡም? | 13; Don me ba su zo da shaidu huɗu a kansa ba? |
1.208197 | 'የአምላክ ቤተ መቅደስ ከጣዖታት ጋር ምን ስምምነት አለው? | Wace yarjejeniya ce take a tsakanin Haikalin Allah da gumaka? |
Amharic-Hausa_Sentence-Pairs Dataset
This dataset contains sentence pairs for African languages along with similarity scores. It can be used for machine translation, sentence alignment, or other natural language processing tasks.
This dataset is based on the NLLBv1 dataset, published on OPUS under an open-source initiative led by META. You can find more information here: OPUS - NLLB-v1
Metadata
- File Name: Amharic-Hausa_Sentence-Pairs
- Number of Rows: 751955
- Number of Columns: 3
- Columns: score, Amharic, Hausa
Dataset Description
The dataset contains sentence pairs in African languages with an associated similarity score. Each row consists of three columns:
score: The similarity score between the two sentences (range from 0 to 1).Amharic: The first sentence in the pair (language 1).Hausa: The second sentence in the pair (language 2).
This dataset is intended for use in training and evaluating machine learning models for tasks like translation, sentence similarity, and cross-lingual transfer learning.
References
Below are papers related to how the data was collected and used in various multilingual and cross-lingual applications:
[1] Holger Schwenk and Matthijs Douze, Learning Joint Multilingual Sentence Representations with Neural Machine Translation, ACL workshop on Representation Learning for NLP, 2017
[2] Holger Schwenk and Xian Li, A Corpus for Multilingual Document Classification in Eight Languages, LREC, pages 3548-3551, 2018.
[3] Holger Schwenk, Filtering and Mining Parallel Data in a Joint Multilingual Space ACL, July 2018
[4] Alexis Conneau, Guillaume Lample, Ruty Rinott, Adina Williams, Samuel R. Bowman, Holger Schwenk and Veselin Stoyanov, XNLI: Cross-lingual Sentence Understanding through Inference, EMNLP, 2018.
[5] Mikel Artetxe and Holger Schwenk, Margin-based Parallel Corpus Mining with Multilingual Sentence Embeddings arXiv, Nov 3 2018.
[6] Mikel Artetxe and Holger Schwenk, Massively Multilingual Sentence Embeddings for Zero-Shot Cross-Lingual Transfer and Beyond arXiv, Dec 26 2018.
[7] Holger Schwenk, Vishrav Chaudhary, Shuo Sun, Hongyu Gong and Paco Guzman, WikiMatrix: Mining 135M Parallel Sentences in 1620 Language Pairs from Wikipedia arXiv, July 11 2019.
[8] Holger Schwenk, Guillaume Wenzek, Sergey Edunov, Edouard Grave and Armand Joulin CCMatrix: Mining Billions of High-Quality Parallel Sentences on the WEB
[9] Paul-Ambroise Duquenne, Hongyu Gong, Holger Schwenk, Multimodal and Multilingual Embeddings for Large-Scale Speech Mining, NeurIPS 2021, pages 15748-15761.
[10] Kevin Heffernan, Onur Celebi, and Holger Schwenk, Bitext Mining Using Distilled Sentence Representations for Low-Resource Languages
- Downloads last month
- 4