audio audio | text string | speaker_id int64 |
|---|---|---|
Not supported with pagination yet | Rabi sau dari= shi ne hamsin. | 1 |
Not supported with pagination yet | Algashin da'ira hade da alwatika mai launin toka | 1 |
Not supported with pagination yet | Taswirar mutum ne yana buga kwallo. | 1 |
Not supported with pagination yet | Bishiyar ayaba koriya shar da nunannu 'ya'yanta guda uku. | 1 |
Not supported with pagination yet | Wannan saniya ce mai launin fari da baki. | 1 |
Not supported with pagination yet | Shudin da'ira hade da alwatika shudi a kansa. | 1 |
Not supported with pagination yet | Wannan kogi ne da dare lokacin hasken farin wata. | 1 |
Not supported with pagination yet | A nan tumatiri ne guda biyu nunannu da karas wanda ya yi kwarai. | 1 |
Not supported with pagination yet | An bugo kwallo ta shiga raga ga gajimare a sararin samaniya | 1 |
Not supported with pagination yet | Bayan asubahi ke nan, a yayin da rana ta hudo tana fitowa ta bayan tsauni wuri ya yi haske. | 1 |
Not supported with pagination yet | uku bisa biyar sau dari da shirin ya zama casa'in | 1 |
Not supported with pagination yet | Murabba'i uku masu launin ruwan kasa a jere kusa da da'ira guda biyu masu launin shudi. | 1 |
Not supported with pagination yet | Wannan keken hawa ne baki lafiyayye. Sai a hau a ruga a guje. | 1 |
Not supported with pagination yet | Za a samu kadawar iska kadan-kadan. | 1 |
Not supported with pagination yet | Koren ganye da fure mai launin algashi ga wani a tsakiya mai launin rawaya. | 1 |
Not supported with pagination yet | Dari daya sau biyar a raba gida hudu ya zama ashirin da biyar ke nan | 1 |
Not supported with pagination yet | Daya a haɗa da biyu = ya zama uku. | 1 |
Not supported with pagination yet | Shida a haɗa da bakwai= ya zama goma sha uku. | 1 |
Not supported with pagination yet | Lemon zaki guda nunannu da rabi guda daya da aka yanko daga jikin wata. | 1 |
Not supported with pagination yet | Da'ira mai launin algashi da zane murabba'i uku masu launin ruwan kasa a tsakiya | 1 |
Not supported with pagination yet | Alwatika biyu bakake sun sanya da'ira mai launin ruwan kasa a tsakiya. | 1 |
Not supported with pagination yet | Ma'aunin yanayi takwas, za a sha sanyi har da kankara. | 1 |
Not supported with pagination yet | Butar dafa shayi mai launin baki da fari. Za ta yi amfani kwarai ainun a wannan lokacin da ake fama da sayi | 1 |
Not supported with pagination yet | Nunannen aful guda daya da rabi mai launin kore. | 1 |
Not supported with pagination yet | Biyu bisa biyar sau tamanin ya zama tamanin da biyu | 1 |
Not supported with pagination yet | Daya bisa uku sau sittin= ya zama ashirin. | 1 |
Not supported with pagination yet | Saniya mai launin baki da fari a karkashin bishiya tana cin ciyawa ga rana ta kwallaro | 1 |
Not supported with pagination yet | Nan ya nuna ma'aunin yanayi ashirin. Za a samu hasken rana. | 1 |
Not supported with pagination yet | Daji da bishiyoyi koraye shar da tsauni kewaye da ciyawa mai ban sha'awa. | 1 |
Not supported with pagination yet | Murabba'i mai launin kore mai haske da da'ira guda hudu jikinsa ta gaba masu launin kore mai duhu. | 1 |
Not supported with pagination yet | Yabanya koriya shar a gona da wani shudin tsauni can a gefen gonar. Ga gajimare a sararin sama. | 1 |
Not supported with pagination yet | Goma sha biyu sau hudu= ya zama arba'in da takwas.. | 1 |
Not supported with pagination yet | Daya bisa biyar sau (ashirin cikin Baka a haɗa da talatin a haɗa arba'in)= ya zama goma sha takwas. | 1 |
Not supported with pagination yet | Da'ira ja mai farin tsakiya da wani mashi mai launin rawaya ya ratsa shi. | 1 |
Not supported with pagination yet | Goma sha daya sai dari da goma= ya zama dubu daya da dari biyu da goma. | 1 |
Not supported with pagination yet | Ana iya wuni yau da sanyi da iska har mutane su ji ba su son fita. | 1 |
Not supported with pagination yet | Wata korama ce a tsakiyar wasu duwatsu. Ga ciyawa ta tsaro a kan duwatsun, sannan ga hadari na alamun za a yi ruwan sama. | 1 |
Not supported with pagination yet | Goma sau goma= ya zama dari daya. | 1 |
Not supported with pagination yet | Daya a raba sau goma a raba sau miliyan daya = ya zama dubu dari kenan | 1 |
Not supported with pagination yet | Taswirar wasu mutane guda uku manya biyu mace da namiji da suna tsaye da kuma ƙaramin yaro a tsakaninsu. | 1 |
Not supported with pagination yet | A yau za a wuni ne gari wasai ba sanyi ba zafi, babu kuma ruwan sama. | 1 |
Not supported with pagination yet | Ga wata gada da fitillun hanya guda biyu a gefe masu launin rawaya da ruwa yana wucewa ta Karkashinta. | 1 |
Not supported with pagination yet | Zane mai siffar gwangwani mai launin ruwan kasa da zane siffar zuciya mai launin ruwan toka a Samansa. | 1 |
Not supported with pagination yet | Za a kasance cikin yanayi na iska. Sai a sanya gilashi da takunkumin rufe baki da hanci. | 1 |
Not supported with pagination yet | Za a wuni cikin ni'mar ruwan sama babu hasken rana. | 1 |
Not supported with pagination yet | Murabba'i mai launin algashi da zane mai kusurwowi hudu masu launin ruwan toka guda uku a Tsakiyarsa | 1 |
Not supported with pagination yet | Takwas sau Tara = ya zama Saba'in da biyu. | 1 |
Not supported with pagination yet | Bakwai sau takwas= ya zama hamsin da shida. | 1 |
Not supported with pagination yet | Lemar kare ruwan sama da rana mai launukan fari da ja da shudi da kuma kore. Sannan mai bakin mariki. | 1 |
Not supported with pagination yet | Sittin a raba wa mutum biyu= ya zama talatin. | 1 |
Not supported with pagination yet | A nan wani mutum ne sanye da riga mai launin bakar kasa da wando launin rawaya yana zaune a mai launin ruwan kasa yana karanta jarida. | 1 |
Not supported with pagination yet | Kofuna guda hudu dore a kan teburi mai launin ruwan kasa. Kofunan masu launukan rawaya da ja da ruwan toka da ruwan bakar kasa. | 1 |
Not supported with pagination yet | Za a samu hasken rana a wannan wunin gaba daya hade da iska-iska ba wacce take da karfi ba. Daga karfe bakwai na safiya har karfe biyar na yammaci. | 1 |
Not supported with pagination yet | A nan kuwa, za a tashi da hasken rana har zuwa karfe goma sha biyu. Haka kuma za a wuni. | 1 |
Not supported with pagination yet | Yau za a wuni ne ciki ni'mar gari, daga kashe kuma ana iya sami yayyafi ln ruwan sama. | 1 |
Not supported with pagination yet | Goma sha daya a haɗa da uku= ya zama goma sha hudu. | 1 |
Not supported with pagination yet | Shudin da'ira hade da zane mai kusurwowi hudu mai tsini sama da Ƙasa (rhombus) guda biyu masu launin rawaya a gefe dama da hagu manne a jiki | 1 |
Not supported with pagination yet | Hudu sau biyar = ya zama ashirin. | 1 |
Not supported with pagination yet | Hasashen yanayi na dare da wurin zai yi tsit gari ya yi dum. | 1 |
Not supported with pagination yet | Wannan hasashen yanayi ne na mako guda tun daga Laraba zuwa wata. A sama dai ma'aunin yanayin digiri goma sha biyu ya nuna. Wato za a yi ta samun sanyi ne irin na raba da safe. Daga rana zuwa yamma a samu zafin rana. | 1 |
Not supported with pagination yet | A nan na bata canza zane ba, sanyin raba za a yi ta sanyin raba ne da safe da rana kuma a samu hasken rana a ranakun Alhamis da Lahadi da Laraba ta karshe. | 1 |
Not supported with pagination yet | Wata tsutsa mai launin ruwan hoda ta huda wani nunannen tattasai ta bata shi. | 1 |
Not supported with pagination yet | Nan za a samu hasken rana a lokaci-lokaci daga safiya da iska har zuwa karfe goma sha biyu. Daga nan kuma sai a yi ta samun hasken rana har ta fadi, amma ba iska sosai. | 1 |
Not supported with pagination yet | Nan alamun ne na hasashen yanayi na mako guda tun daga Laraba zuwa wata Larabar. Kuma duka ma'aunan sun nuna alamun za a yi ta shan ruwan sama ne. Yana da kyau a dinga fita da lema da kuma rigar ruwa. Don kada mutum ya jike sharkaf. | 1 |
Not supported with pagination yet | keke mai launin bak'i | 2 |
Not supported with pagination yet | Kare mai launin bak'i na wasa da kwallo. | 2 |
Not supported with pagination yet | Hudu sau biyar zai bada ashirin. | 2 |
Not supported with pagination yet | Tsutsa ta ratsa tumaturi mai launin ja. | 2 |
Not supported with pagination yet | Sha biyu sau hudu ya zama arba'in da takwas. | 2 |
Not supported with pagination yet | Dabbobi masu sauri. | 2 |
Not supported with pagination yet | Tuffa guda biyu mai launin kore an raba guda a ciki | 2 |
Not supported with pagination yet | Watannin shekara. | 2 |
Not supported with pagination yet | Yarinya mai shekara shida ta samu nasarar karatu a matakin karatu na shida. | 2 |
Not supported with pagination yet | Sha daya a hada uku ya zama sha hudu. | 2 |
Not supported with pagination yet | An zura kwallaye da dama a gasar kwallo. | 2 |
Not supported with pagination yet | Takwas sau tara ya zama saba'in da biyu.. | 2 |
Not supported with pagination yet | Duniya a cikin tsarin hasken rana. | 2 |
Not supported with pagination yet | Sittin a raba gida uku ya zama ashirin. | 2 |
Not supported with pagination yet | Alamar tsuntsaye guda uku da furanni uku masu launukan ja da kore. | 2 |
Not supported with pagination yet | Goma sau goma ya zama dari. | 2 |
Not supported with pagination yet | Shida a hada da bakwai ya zama sha uku. | 2 |
Not supported with pagination yet | Miliyan daya sau daya a cikin biyar ya zama dubu dari biyu. | 2 |
Not supported with pagination yet | Uku a cikin hudu sau dari da ashirin ya zama casa’in. | 2 |
Not supported with pagination yet | Daya a hada da biyu ya zama uku. | 2 |
Not supported with pagination yet | Kare mai shekara hudu na iya gano gidan mai gidansa a rukunin gidaje na hudu. | 2 |
Not supported with pagination yet | Bakwai sau takwas ya zama hamsin shida. | 2 |
Not supported with pagination yet | Adama tana da ƙoƙarin karatu a Jami’ar Bayero da ke Kano. | 2 |
Not supported with pagination yet | Yanayi wayewar gari na iya zama da zafi idan ka samu ma'aunin selshiyos ya kai daga 40C zuwa sama.. | 2 |
Not supported with pagination yet | Ali ya kasance mazaunin Zaria ne a cikin Jihar Kaduna. | 2 |
Not supported with pagination yet | Dari sau daya a cikin hudu ya zama ashirin da biyar. | 2 |
Not supported with pagination yet | Farida ta samu nasarar jarrabawar shiga jami’a | 2 |
Not supported with pagination yet | Biyu a cikin biyar sau tamanin ya zama talatin biyu. | 2 |
Not supported with pagination yet | Yakubu da Musa suna wasan ƙwallon ƙafa a filin wasa na ƙasa da ke Abuja. | 2 |
Not supported with pagination yet | Daya a cikin goma sau miliyan daya ya zama dubu dari.. | 2 |
Not supported with pagination yet | Dattijo mai shekara sittin ya yi murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta cika shekara sittin da haihuwa.. | 2 |
Not supported with pagination yet | Doki na gudu mai launin jar gurar a cikin da'ira mai launin rawaya. | 2 |
Not supported with pagination yet | Yanayi wayewar gari na iya zama da sanyi sosai idan aka samu ma'aunin selshiyos idan bai kai 10C. | 2 |
Not supported with pagination yet | Moda da ake amfani dashi don shayi daya bayan daya guda hudu. | 2 |
Not supported with pagination yet | Idan aka wayi gari aka samu ma'aunin selshiyos ya kai 80 degree ko kuma ya kai daga 20C zuwa fiye da haka. | 2 |
Not supported with pagination yet | Za a iya samun ruwan sama a wayewar gari idan ma'aunin selshiyos yana tsakanin 24C zuwa 33C. | 2 |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.