Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audio
text
string
speaker_id
int64
Not supported with pagination yet
Rabi sau dari= shi ne hamsin.
1
Not supported with pagination yet
Algashin da'ira hade da alwatika mai launin toka
1
Not supported with pagination yet
Taswirar mutum ne yana buga kwallo.
1
Not supported with pagination yet
Bishiyar ayaba koriya shar da nunannu 'ya'yanta guda uku.
1
Not supported with pagination yet
Wannan saniya ce mai launin fari da baki.
1
Not supported with pagination yet
Shudin da'ira hade da alwatika shudi a kansa.
1
Not supported with pagination yet
Wannan kogi ne da dare lokacin hasken farin wata.
1
Not supported with pagination yet
A nan tumatiri ne guda biyu nunannu da karas wanda ya yi kwarai.
1
Not supported with pagination yet
An bugo kwallo ta shiga raga ga gajimare a sararin samaniya
1
Not supported with pagination yet
Bayan asubahi ke nan, a yayin da rana ta hudo tana fitowa ta bayan tsauni wuri ya yi haske.
1
Not supported with pagination yet
uku bisa biyar sau dari da shirin ya zama casa'in
1
Not supported with pagination yet
Murabba'i uku masu launin ruwan kasa a jere kusa da da'ira guda biyu masu launin shudi.
1
Not supported with pagination yet
Wannan keken hawa ne baki lafiyayye. Sai a hau a ruga a guje.
1
Not supported with pagination yet
Za a samu kadawar iska kadan-kadan.
1
Not supported with pagination yet
Koren ganye da fure mai launin algashi ga wani a tsakiya mai launin rawaya.
1
Not supported with pagination yet
Dari daya sau biyar a raba gida hudu ya zama ashirin da biyar ke nan
1
Not supported with pagination yet
Daya a haɗa da biyu = ya zama uku.
1
Not supported with pagination yet
Shida a haɗa da bakwai= ya zama goma sha uku.
1
Not supported with pagination yet
Lemon zaki guda nunannu da rabi guda daya da aka yanko daga jikin wata.
1
Not supported with pagination yet
Da'ira mai launin algashi da zane murabba'i uku masu launin ruwan kasa a tsakiya
1
Not supported with pagination yet
Alwatika biyu bakake sun sanya da'ira mai launin ruwan kasa a tsakiya.
1
Not supported with pagination yet
Ma'aunin yanayi takwas, za a sha sanyi har da kankara.
1
Not supported with pagination yet
Butar dafa shayi mai launin baki da fari. Za ta yi amfani kwarai ainun a wannan lokacin da ake fama da sayi
1
Not supported with pagination yet
Nunannen aful guda daya da rabi mai launin kore.
1
Not supported with pagination yet
Biyu bisa biyar sau tamanin ya zama tamanin da biyu
1
Not supported with pagination yet
Daya bisa uku sau sittin= ya zama ashirin.
1
Not supported with pagination yet
Saniya mai launin baki da fari a karkashin bishiya tana cin ciyawa ga rana ta kwallaro
1
Not supported with pagination yet
Nan ya nuna ma'aunin yanayi ashirin. Za a samu hasken rana.
1
Not supported with pagination yet
Daji da bishiyoyi koraye shar da tsauni kewaye da ciyawa mai ban sha'awa.
1
Not supported with pagination yet
Murabba'i mai launin kore mai haske da da'ira guda hudu jikinsa ta gaba masu launin kore mai duhu.
1
Not supported with pagination yet
Yabanya koriya shar a gona da wani shudin tsauni can a gefen gonar. Ga gajimare a sararin sama.
1
Not supported with pagination yet
Goma sha biyu sau hudu= ya zama arba'in da takwas..
1
Not supported with pagination yet
Daya bisa biyar sau (ashirin cikin Baka a haɗa da talatin a haɗa arba'in)= ya zama goma sha takwas.
1
Not supported with pagination yet
Da'ira ja mai farin tsakiya da wani mashi mai launin rawaya ya ratsa shi.
1
Not supported with pagination yet
Goma sha daya sai dari da goma= ya zama dubu daya da dari biyu da goma.
1
Not supported with pagination yet
Ana iya wuni yau da sanyi da iska har mutane su ji ba su son fita.
1
Not supported with pagination yet
Wata korama ce a tsakiyar wasu duwatsu. Ga ciyawa ta tsaro a kan duwatsun, sannan ga hadari na alamun za a yi ruwan sama.
1
Not supported with pagination yet
Goma sau goma= ya zama dari daya.
1
Not supported with pagination yet
Daya a raba sau goma a raba sau miliyan daya = ya zama dubu dari kenan
1
Not supported with pagination yet
Taswirar wasu mutane guda uku manya biyu mace da namiji da suna tsaye da kuma ƙaramin yaro a tsakaninsu.
1
Not supported with pagination yet
A yau za a wuni ne gari wasai ba sanyi ba zafi, babu kuma ruwan sama.
1
Not supported with pagination yet
Ga wata gada da fitillun hanya guda biyu a gefe masu launin rawaya da ruwa yana wucewa ta Karkashinta.
1
Not supported with pagination yet
Zane mai siffar gwangwani mai launin ruwan kasa da zane siffar zuciya mai launin ruwan toka a Samansa.
1
Not supported with pagination yet
Za a kasance cikin yanayi na iska. Sai a sanya gilashi da takunkumin rufe baki da hanci.
1
Not supported with pagination yet
Za a wuni cikin ni'mar ruwan sama babu hasken rana.
1
Not supported with pagination yet
Murabba'i mai launin algashi da zane mai kusurwowi hudu masu launin ruwan toka guda uku a Tsakiyarsa
1
Not supported with pagination yet
Takwas sau Tara = ya zama Saba'in da biyu.
1
Not supported with pagination yet
Bakwai sau takwas= ya zama hamsin da shida.
1
Not supported with pagination yet
Lemar kare ruwan sama da rana mai launukan fari da ja da shudi da kuma kore. Sannan mai bakin mariki.
1
Not supported with pagination yet
Sittin a raba wa mutum biyu= ya zama talatin.
1
Not supported with pagination yet
A nan wani mutum ne sanye da riga mai launin bakar kasa da wando launin rawaya yana zaune a mai launin ruwan kasa yana karanta jarida.
1
Not supported with pagination yet
Kofuna guda hudu dore a kan teburi mai launin ruwan kasa. Kofunan masu launukan rawaya da ja da ruwan toka da ruwan bakar kasa.
1
Not supported with pagination yet
Za a samu hasken rana a wannan wunin gaba daya hade da iska-iska ba wacce take da karfi ba. Daga karfe bakwai na safiya har karfe biyar na yammaci.
1
Not supported with pagination yet
A nan kuwa, za a tashi da hasken rana har zuwa karfe goma sha biyu. Haka kuma za a wuni.
1
Not supported with pagination yet
Yau za a wuni ne ciki ni'mar gari, daga kashe kuma ana iya sami yayyafi ln ruwan sama.
1
Not supported with pagination yet
Goma sha daya a haɗa da uku= ya zama goma sha hudu.
1
Not supported with pagination yet
Shudin da'ira hade da zane mai kusurwowi hudu mai tsini sama da Ƙasa (rhombus) guda biyu masu launin rawaya a gefe dama da hagu manne a jiki
1
Not supported with pagination yet
Hudu sau biyar = ya zama ashirin.
1
Not supported with pagination yet
Hasashen yanayi na dare da wurin zai yi tsit gari ya yi dum.
1
Not supported with pagination yet
Wannan hasashen yanayi ne na mako guda tun daga Laraba zuwa wata. A sama dai ma'aunin yanayin digiri goma sha biyu ya nuna. Wato za a yi ta samun sanyi ne irin na raba da safe. Daga rana zuwa yamma a samu zafin rana.
1
Not supported with pagination yet
A nan na bata canza zane ba, sanyin raba za a yi ta sanyin raba ne da safe da rana kuma a samu hasken rana a ranakun Alhamis da Lahadi da Laraba ta karshe.
1
Not supported with pagination yet
Wata tsutsa mai launin ruwan hoda ta huda wani nunannen tattasai ta bata shi.
1
Not supported with pagination yet
Nan za a samu hasken rana a lokaci-lokaci daga safiya da iska har zuwa karfe goma sha biyu. Daga nan kuma sai a yi ta samun hasken rana har ta fadi, amma ba iska sosai.
1
Not supported with pagination yet
Nan alamun ne na hasashen yanayi na mako guda tun daga Laraba zuwa wata Larabar. Kuma duka ma'aunan sun nuna alamun za a yi ta shan ruwan sama ne. Yana da kyau a dinga fita da lema da kuma rigar ruwa. Don kada mutum ya jike sharkaf.
1
Not supported with pagination yet
keke mai launin bak'i
2
Not supported with pagination yet
Kare mai launin bak'i na wasa da kwallo.
2
Not supported with pagination yet
Hudu sau biyar zai bada ashirin.
2
Not supported with pagination yet
Tsutsa ta ratsa tumaturi mai launin ja.
2
Not supported with pagination yet
Sha biyu sau hudu ya zama arba'in da takwas.
2
Not supported with pagination yet
Dabbobi masu sauri.
2
Not supported with pagination yet
Tuffa guda biyu mai launin kore an raba guda a ciki
2
Not supported with pagination yet
Watannin shekara.
2
Not supported with pagination yet
Yarinya mai shekara shida ta samu nasarar karatu a matakin karatu na shida.
2
Not supported with pagination yet
Sha daya a hada uku ya zama sha hudu.
2
Not supported with pagination yet
An zura kwallaye da dama a gasar kwallo.
2
Not supported with pagination yet
Takwas sau tara ya zama saba'in da biyu..
2
Not supported with pagination yet
Duniya a cikin tsarin hasken rana.
2
Not supported with pagination yet
Sittin a raba gida uku ya zama ashirin.
2
Not supported with pagination yet
Alamar tsuntsaye guda uku da furanni uku masu launukan ja da kore.
2
Not supported with pagination yet
Goma sau goma ya zama dari.
2
Not supported with pagination yet
Shida a hada da bakwai ya zama sha uku.
2
Not supported with pagination yet
Miliyan daya sau daya a cikin biyar ya zama dubu dari biyu.
2
Not supported with pagination yet
Uku a cikin hudu sau dari da ashirin ya zama casa’in.
2
Not supported with pagination yet
Daya a hada da biyu ya zama uku.
2
Not supported with pagination yet
Kare mai shekara hudu na iya gano gidan mai gidansa a rukunin gidaje na hudu.
2
Not supported with pagination yet
Bakwai sau takwas ya zama hamsin shida.
2
Not supported with pagination yet
Adama tana da ƙoƙarin karatu a Jami’ar Bayero da ke Kano.
2
Not supported with pagination yet
Yanayi wayewar gari na iya zama da zafi idan ka samu ma'aunin selshiyos ya kai daga 40C zuwa sama..
2
Not supported with pagination yet
Ali ya kasance mazaunin Zaria ne a cikin Jihar Kaduna.
2
Not supported with pagination yet
Dari sau daya a cikin hudu ya zama ashirin da biyar.
2
Not supported with pagination yet
Farida ta samu nasarar jarrabawar shiga jami’a
2
Not supported with pagination yet
Biyu a cikin biyar sau tamanin ya zama talatin biyu.
2
Not supported with pagination yet
Yakubu da Musa suna wasan ƙwallon ƙafa a filin wasa na ƙasa da ke Abuja.
2
Not supported with pagination yet
Daya a cikin goma sau miliyan daya ya zama dubu dari..
2
Not supported with pagination yet
Dattijo mai shekara sittin ya yi murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta cika shekara sittin da haihuwa..
2
Not supported with pagination yet
Doki na gudu mai launin jar gurar a cikin da'ira mai launin rawaya.
2
Not supported with pagination yet
Yanayi wayewar gari na iya zama da sanyi sosai idan aka samu ma'aunin selshiyos idan bai kai 10C.
2
Not supported with pagination yet
Moda da ake amfani dashi don shayi daya bayan daya guda hudu.
2
Not supported with pagination yet
Idan aka wayi gari aka samu ma'aunin selshiyos ya kai 80 degree ko kuma ya kai daga 20C zuwa fiye da haka.
2
Not supported with pagination yet
Za a iya samun ruwan sama a wayewar gari idan ma'aunin selshiyos yana tsakanin 24C zuwa 33C.
2
End of preview. Expand in Data Studio

No dataset card yet

Downloads last month
913