Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
1
19.1
text
stringlengths
2
189
speaker_id
int64
9
1.89k
gender
stringclasses
2 values
Kadijah dai ta samu nadi a matsayin babban jami’in kula da tashar jiragen ruwa na kwana biyu
1,277
male
Shehu ya rasa jirgin sa.
743
male
Bari in ba ku wata shawara, in ji shugaban makarantar.
191
female
Muna magana da bakinmu.
662
male
Zan so in zama mai dafa abinci idan na girma.
1,803
male
Abdul zai zama mai mata fiye da ɗaya in ya aure ta.
30
female
Wane magani ake amfani da shi wajen magance zazzaɓi?
140
female
Ɗaliban jami'o'i ko kwalejoji su ne suke gudanar da Ƙungiyoyin Ɗalibai.
1,135
male
Masu goge-goge da share-sharen sun yi aiki ba dare ba rana
1,072
female
Tatsuniya'n Kunkuru da zomo tatsuniya'n dabbobi ne.
1,130
male
Haihuwa ta farji shine mafi yawan hanya'n haihuwa.
69
female
Don dafa miyar Okro za'a fara yayyanka ta sannan a zuba cikin tukunyar tafasasshen ruwa tare da sauran sinadarai.
737
female
Wani lokaci, iyaye mata suna zama masu shiga tsakani tsakanin maigidan da 'ya'yanta.
301
male
Mataimakiyar shugaban makarantar wata Budurwa ce
976
female
Menene sunan yayan ka?
596
male
Na rera wakar bada labari ga yaran
1,082
male
Shekarata uku a foli
79
female
Afidabit rantsuwa ce da ake yin ta a rubuce.
306
female
Mai gadi a ko da yaushe da kula.
105
male
Shin kun yarda da Allah?
59
male
Zai ɗauko muku ƙusoshin ne?
11
female
Akwai kurkuku kala kala
76
female
An kore mu gida saboda bamu biya kuɗin makaranta ba.
217
female
Wancan mutumin shi ne Shugaban jami'ae Wudil.
340
female
Bashira ta kasance cikin dangantaka mai guba a bara.
30
female
Wane lokaci ɗan kunnen azurfar zai zo?
13
male
Har yanzu kana da Toshi a bayan gida ka?
1,768
male
Sanyi cuta ne mai kamuwa.
247
male
Anayin wasannin atisaye a makarantun firamare
117
male
ana Ɗaurin aure a masallaci
1,051
female
Daren ashirin da huɗu ga Disamba shine daren Kirsimeti.
225
male
Gwanda yana da yaya masu yawa.
1,494
male
Yi amfani da hanyar bikin haihuwa.
120
female
ka ci abincin ka!
800
male
Dukan mutane yana jawo ciwon cikin jiki.
682
male
Ana kunna waƙa mai ƙarfi a cikin ɗakin shan giya
40
female
Wani mutum ya gaya mishi matan da ya aure yanzu ba matar sa na gaske ba.
347
male
Abin saitin feshi yana taimaka min kwalliyata ta daɗe.
863
male
Gwamna yana so ya kwana a unguwar talakawa.
105
male
Wannan alamomin cutar kansa ne.
69
female
Kun taba dandana kilishi a baya?
139
female
Za'a sa dokar hadawa da shan giyar burkutu saboda tana kisa in ta gurbata
9
male
Ya sha rake da yamma
247
male
Haka, kullum ransa a ɓace yake ko ba dalili
103
male
Yawancin mutanen ƙauye sun yi amfani da dandalin kasuwa.
1,612
male
Dakin Kotun ya cika domin shari'an kisan.
31
male
Masu bautar al'ada basu yarda da Allah ba.
69
female
Tatsuniyoyin dabbobi suna ba da hanya mai daɗi don fahimtar yanayin ɗan adam ta ruwan tabarau na masarautar dabbobi.
88
male
Mukanyi Sauƙin gane ɗaliban da ke cikin harabar makarantar ta launin rigunan su
217
female
Mahaifina ya auri mata biyu kuma muna zaune a matsayin daya.
1,483
male
Shin mai shaida ya halarci shari'ar?
745
female
Ogun, dake kudu maso yammacin Najeriya, an san ta ne saboda mahimmancin tarihi da kuma tattalin arzikinta.
79
female
A da Ahmad ya sha fama da cin abinci
40
female
Gobe kuje aji karfe takwas na safe
1,138
male
chanza mun salon aski na!
141
male
OFIs ɗin admin na rufe.
197
male
Hafsat ce mahaifiyar yaron.
34
male
Eh, inayin sallah a kan lokaci
224
male
Anyi siyan Kek Dan shagalin biki da Karin shekara
33
female
Ana kashe soket in ba amfani za ayi dashi ba
1,044
male
Ya ɗora miyar ya ɗan ba ta tsoro don kada ta ƙone.
11
female
Yana amfani da guduma da masassaki don ƙirƙirar kyawawan kayayyaki akan kabad katako
247
male
Ayyukan al'ada za su ci gaba da kasancewa wani ɓangare na yawancin al'adu.
645
female
Turmi kayan aikin dafa abinci ne mai mahimmanci.
202
female
A amurka ya saida hular shi.
698
female
E, soja ya harbi ɗan ta'adda a daji jiya.
986
male
Zan je karfe biyu na rana.
1,705
male
Tauraro na wajen farfajiyar sama.
275
female
Baɗi zan canza duka kayan kicin ɗina
994
male
Ka taɓa bule a rafi?
139
female
yace da su,"ku tsige sh!"
47
male
ana horar da yara saboda su ji dadin rayuwa in sun girma
19
female
Yawancin man goge hakori yana da zaki
99
male
An biya kuɗin binne gawa.
31
male
Za su buɗe kamfanin ɗab'i.
11
female
Labarin ya zo ne daga ofishin magatakardan makaranta.
734
female
shugaban ɗalibai zai Kai takardu ofishin mallamai
1,780
male
A arewacin Najeriya ana turara ɓarjin shinkafa da kwano mai huji
189
female
Kitson Aisha na daban ne
897
male
Zuciyar injina wacce ke canza mai zuwa motsi ita ce injin.
37
female
Zan ce ma kafinta ya min gado.
189
female
A ina ya ajiye kayansa?
1,414
male
Ana kula da masu allurar mai ta hanyar amfani da masu tsabtace allurar mai
191
female
Ka ɗauke ni hoto da Giwar nan?
1,355
female
Za ka kaita asibiti da motar ka ne?
445
female
Kayan fasinja baya ɓata a garejin-motoci.
969
male
Shinkafar ta dahu.
687
female
A'a, duk wanda Kotun Koli ta bai wa nasara, to babu sauran wani ja-in-ja kuma
112
male
Lawyan mu ya iya aiki sosai.
159
female
Takalman da zan saka gobe masu tsini ne
1,736
male
Zan samo rakumin daga dubai
40
female
A tsangayar lafiya a jami'a akwai sashe masu yawa da ke karatun lafiya.
189
female
Tutan Najeriya kore ne da fari.
1,197
male
Ɗakunan taro na taro ne.
1,843
male
Dimisa na tafiya da kafafu.
758
female
Fara na cin wasu ƙwarin.
1,825
male
Ina gidan yari saboda na aikata laifi.
57
female
An sa mishi suna Ɗan Liti saboda an haife shi ran litinin.
88
male
Ya sa kayan mutanen da a wurin adana kayan al'adu.
1,571
female
Kowa ya fito yana aiki banda amarya.
1,591
female
End of preview. Expand in Data Studio

No dataset card yet

Downloads last month
686