audio audioduration (s) 1 29.8 | text stringlengths 11 1.14k | speaker_id int64 284,395,895B 9,200,560,827B | gender stringclasses 2
values |
|---|---|---|---|
Wallahi na kasa bacci saboda idona ya soye daga son bacci. | 5,762,583,068,684,646,000 | female | |
Yau da safe a masallaci aka yi addu'ar uku ta rasuwar Mai Unguwa. | 6,450,661,057,608,216,000 | female | |
Ajiye ruwa yayin amfani da famfo yana rage ɓarnatar da albarkatu. | 1,654,744,684,717,663,500 | male | |
Sanya tarkace a wuraren da suka dace yana hana tara shara a birane. | 5,793,871,502,612,454,000 | male | |
Muna so a inganta hanyoyin sadarwa don sauƙaƙe mu'amalar al'umma. | 5,793,871,502,612,454,000 | male | |
Rabi ta yi nadama bayan ta yi saurin yanke hukunci kan halin da Ali ya shiga. | 2,716,407,985,332,156,000 | male | |
A shekarar da ta wuce, Usman ya koyi aikin fenti ta shirin koyon sana’a. | 295,726,226,253,894,660 | female | |
Faɗin gaskiya cikin tausayi yana ƙarfafa soyayya da abota tsakanin mutane. | 1,120,826,491,101,229,400 | male | |
Yanzu na san kin fi son kuɗi a kan soyayya. | 898,168,432,702,521,300 | male | |
Bayan wahalar aiki, yana yin tunani kan hanyoyin da zai inganta aikinsa. | 517,173,258,118,003,800 | male | |
Sunansa Al'amir, kusan dai ya yi tashe sosai, amma yanzu ya mutu. | 3,571,159,279,965,240,000 | male | |
Wasu shugabanni na amfani da matsayinsu domin ƙarfafa guiwar matasa a wurin aikinsu. | 1,120,826,491,101,229,400 | male | |
Asama’u takan ƙwana tana sauraron Al'Kur’ani, ba tare da yah hana ta bacci ba | 5,762,583,068,684,646,000 | female | |
A wasu lokutan ana samun tsananin zafi da rana, amma da dare gari yana yin sanyi. | 1,120,826,491,101,229,400 | male | |
Lokacin da na ji ƙarar agogo, ji na yi kamar in kashe shi in koma barcina. | 6,450,661,057,608,216,000 | female | |
Sai dai in ban samu ba, sai in nema a waje. | 3,571,159,279,965,240,000 | male | |
Wasu matasa suna koyon yadda ake girke-girke na abinci domin sayarwa a wuraren taruka. | 584,769,120,449,454,300 | female | |
Idan mutum bai tanadi don gaggawa ba, yana iya shiga cikin wahala. | 6,778,420,637,289,583,000 | male | |
Yana da kyau matasa su koyi yadda ake mu’amala da mutane cikin mutunci. | 2,079,867,480,193,846,800 | female | |
Safara'u za ta ci gaba da shan magunguna don murmurewa daga cutar da ta kwantar da ita. | 7,344,045,232,013,245,000 | female | |
A watan Janairu, Nasiru ya ƙuduri aniyar rage nauyinsa, kuma yanzu ya yi nasara. | 8,908,305,779,402,166,000 | female | |
Harkokin zamantakewa da al’adu suna iya tasiri ga tunanin mutum. | 3,323,746,361,723,665,000 | male | |
Yara suna shiga zumuɗi da farin ciki, idan sallah ta ƙarato. | 5,793,871,502,612,454,000 | male | |
Yadda yake a fesbuk haka ma yake tsaf-tsaf da shi ko a gaske | 9,200,560,826,527,736,000 | male | |
Audu ya ƙi yarda da abota da Yahaya saboda ya fi shi kuɗi | 454,556,777,264,885,800 | female | |
Na lura cewa gidajen abinci na gargajiya suna da sauƙin farashi fiye da na zamani. | 3,571,159,279,965,240,000 | male | |
Ana buƙatar ƙarin bishiyoyi da shuke-shuke a gari domin rage zafi da samar da iska mai kyau. | 1,120,826,491,101,229,400 | male | |
Yana da kyau mutum ya koyi yadda zai sasanta matsaloli da abokansa cikin lumana. | 3,890,649,696,637,483,500 | female | |
Idan mutum yana son gina soyayya dauwamammiya, to dole ne ya kasance mai juriya da haƙuri. | 2,079,867,480,193,846,800 | female | |
Wani lokacin irin wannan tsarin yana taimakawa sosai wajen cimma gaci. | 6,414,422,686,318,226,000 | male | |
Maman Jannat ta ɗauki wayar Abban Awwalu ta sanya a caji. | 5,762,583,068,684,646,000 | female | |
Rumfar Goggo mai tuwo yau a cike take, saboda arhar tuwonta. | 3,571,159,279,965,240,000 | male | |
Ku daina asarar kayan abinci saboda kada su ƙare da wuri | 849,982,543,460,743,300 | male | |
Yanzu ba wata hanya da za a warware matsalolin banki ba tare da an je ba? | 1,786,014,584,468,817,200 | male | |
Magana mai daɗi da yabo na daga cikin hanyoyin nuna soyayya. | 1,654,744,684,717,663,500 | male | |
David ya fara ƙarfafa imani a zuciyarsa bayan darasin rayuwa da ya gani. | 7,776,815,872,266,592,000 | female | |
Ina jin daɗin kasancewa tare da aboki musamman idan ya kasance cikin wata matsala. | 454,556,777,264,885,800 | female | |
Dagacin ƙauyenmu ya umarci mawadata da su haƙa rijiyoyin burtsatsai a ƙauyenmu. | 5,228,945,991,928,458,000 | male | |
Har yanzu ana fama da rashin ruwan sha a wasu unguwanni. | 4,265,012,192,536,713,000 | female | |
Jummai takan yi wanka, sannan ta kashe wuta ta kwanta | 5,762,583,068,684,646,000 | female | |
Ana iya kowa wa yara wasan tsere ko wasannin tsalle-tsalle. | 6,478,698,685,257,333,000 | female | |
Shafukan yanar gizo na kiwon lafiya na iya taimaka wa masu jinya da shawarwari da dabaru masu amfani. | 7,493,710,159,066,038,000 | female | |
Duk lokacin da na ga hotunan iyayena na baya, sai in ji kamar ina tare da su. | 6,778,420,637,289,583,000 | male | |
Na lura cewa yawan kwatanta kaina da abokai yana iya kawo rashin jituwa a tsakanin mu. | 454,556,777,264,885,800 | female | |
Mukan yi wa junanmu iyaka domin guje wa samun saɓani | 8,604,900,115,363,135,000 | male | |
Yana da kyau mutum ya san abubuwan da zai fifita a biyan kuɗi kowanne wata. | 7,411,588,260,280,462,000 | female | |
Yau Baraka za ta ƙoƙarta ta koyi wani sabon abu. | 2,993,951,545,283,021,300 | female | |
Na fahimci cewa mafi kyawun dangantaka ita ce wadda aka gina bisa gaskiya da amana. | 5,879,261,746,868,749,000 | female | |
Kowane ɗalibi yana da burin samun kyakkyawan sakamako a jarrabawar makaranta. | 7,176,051,819,984,856,000 | male | |
Da jarin Bala ya karye, har zai saduda, amma da ya dage, komai ya dawo . | 1,866,178,494,592,144,100 | male | |
Da kyakykyawan tsarin sadarwa ake yaudarar wasu har a zambace su. | 4,707,106,889,665,327,000 | female | |
Barira ba ta ɓoye yadda take ƙaunar sa tsakani da Allah. | 5,879,261,746,868,749,000 | female | |
Na saba da tashi kafin agogo ya tashe ni saboda tsarin barcina mai kyau. | 6,450,661,057,608,216,000 | female | |
Za mu koyar wa matasa yadda za su gane labaran ƙarya da ke yawo a yanar gizo. | 8,908,305,779,402,166,000 | female | |
Jajircewa wajen neman mafita tana hana fitina ta girmama tsakanin mutane | 8,908,305,779,402,166,000 | female | |
A bana da ni aka yi bikin shan kabewa a Birnin Kudu. | 6,787,832,065,615,752,000 | female | |
Yawan ruwan sama yana janyo lalacewar ƙasa, yana hana mutane yin noma da gina gidaje. | 1,120,826,491,101,229,400 | male | |
A yau kuma sai an lura da yadda ake gudanar da tafiye-tafiye, ko saboda fetur. | 7,411,588,260,280,462,000 | female | |
Ina koyar da mutane su kasance masu haƙuri da juna a cikin harkokin rayuwa. | 4,448,141,218,202,079,000 | female | |
Al’umma mai zaman lafiya na cike da mutanen da ke mutunta juna. | 3,323,746,361,723,665,000 | male | |
Na fahimci cewa tallafawa dangi yana da muhimmanci, amma ba zai iya maye gurbin buƙatata ba. | 454,556,777,264,885,800 | female | |
Kamalu ya yi fitina lokacin da yake yaro, inda kullum sai babanmu sai ya dake shi | 8,604,900,115,363,135,000 | male | |
Idan aka gayyace ki wajen saukar karatun Alƙur'ani, to ya kamata ki amsa kira. | 1,412,340,011,524,397,300 | male | |
Yana da kyau a koyar da yara tarihin dangantaka da asalin kakanninsu. | 6,778,420,637,289,583,000 | male | |
Mariya ta yi wani kwas mai matuƙar wahala a ƙasar Amurka | 295,726,226,253,894,660 | female | |
Ina iya cin moriyar rayuwa idan na yi koyi da yadda ake yin tanadi. | 849,982,543,460,743,300 | male | |
Yau na ji a rediyo cewa an samu gyaran titi, wanda zai rage cunkoson ababen hawa. | 6,450,661,057,608,216,000 | female | |
Ɗan Adam na da son kansa idan ba a taka masa birki ba | 3,291,842,359,567,398,000 | female | |
Yana da kyau a koyar da yara mahimmancin samun nasara ba tare da matsin lamba ba. | 8,989,628,850,081,806,000 | female | |
Samun gurbin karatun ɓangaren lafiya, ya zama abu mai matuƙar wahala. | 7,176,051,819,984,856,000 | male | |
Bara'atu ma dai ta ɗauki nata zubin adashin don ta saka yaranta a makaranta | 6,778,420,637,289,583,000 | male | |
Na saba da yin doguwar numfashi kafin in yi bacci domin samun nutsuwa. | 5,762,583,068,684,646,000 | female | |
Ina da kuɗi a asusun bankina domin guje wa rikici idan na fuskanci matsala. | 7,411,588,260,280,462,000 | female | |
Oganta yana yawan gayyatar ta gidansa, amma ta ƙi zuwa. | 6,569,001,426,475,153,000 | female | |
Idan dabba tana wata dabi'a marar kyau, ana iya neman taimakon ƙwararru. | 7,493,710,159,066,038,000 | female | |
Ali gwani ne a fannin wasan ƙwallon kwando, har kyauta ya samu | 2,716,407,985,332,156,000 | male | |
Jami'an tsaro suna kare al'umma wasu lokuta suna jawo fitina. | 2,492,404,216,873,220,600 | female | |
Ina jinjina wa masu yi min hidima a gidana har mu ci abinci tare wasu lokutan. | 4,448,141,218,202,079,000 | female | |
Na gano cewa girmamawa ga iyaye ba yana nufin rasa ‘yancin yin zaɓi ba. | 7,776,815,872,266,592,000 | female | |
Idan mutum ya saba duba abokansa, za su ƙara jin daɗin zumunci. | 4,707,106,889,665,327,000 | female | |
Mutum kan sunkuya kaɗan ko sosai, don nuna girmamawa yayin gaisuwa. | 5,619,358,096,780,594,000 | female | |
Ina jin natsuwa idan na yi addu’a tare da iyalina da safe. | 7,040,601,370,451,066,000 | female | |
Mai gidana kan kulle kansa a ɗakin ƙuryar kantinsa, domin ƙidaya ciniki. | 898,168,432,702,521,300 | male | |
Na lura cewa halartar tarurrukan unguwa yana taimakawa wajen sanin matsalolin da ke bukatar gyara. | 284,395,894,554,120,200 | male | |
Kwanciya a kan darduma ya fi ƙarfafa kasusuwan jiki fiye da kwanciyar a lallausar Kalifa. | 6,450,661,057,608,216,000 | female | |
A wasu al’adu, ana yi wa yaro addu’a idan ya kai wata ko shekara. | 5,879,261,746,868,749,000 | female | |
Ai kuwa yanzu Anti Umma tana da yara shida ke kuma yanzu uku. | 8,873,002,772,742,642,000 | female | |
Yahuza ya gano cewa girmama iyaye yana ƙara wa mutum albarka. | 7,776,815,872,266,592,000 | female | |
Kowane mutum yana da ƙalubale, amma fahimta da kulawa na iya rage wa mutum raɗaɗin rayuwa. | 5,427,065,353,120,745,000 | male | |
Bashir mutumina ne sosai a wurin aiki, amma na fahimci ba ya so a san halin da yake ciki | 284,395,894,554,120,200 | male | |
Idan dare ya yi, nakan zauna na yi nazarin nasarori da ƙalubalen yau. | 517,173,258,118,003,800 | male | |
Idan na bar ofis na kan bar aikin a can domin jin daɗin gida. | 8,265,047,346,250,528,000 | male | |
Waƙoƙin gargajiya akan rera su yayin bikin suna don faranta zuciya. | 8,873,002,772,742,642,000 | female | |
A duk lokacin da wani abokina ba shi da lafiya ina yawan ziyartarsa domin duba halin da yake ciki. | 8,604,900,115,363,135,000 | male | |
Na saba da yin tausa ta jiki kafin in kwanta don rage gajiya. | 517,173,258,118,003,800 | male | |
Jatau yana shirin yin aure nan ba da jimawa ba. | 3,291,842,359,567,398,000 | female | |
Mutane za su fi bayar da taimako idan sun ga nagarta a aikace. | 8,746,406,173,664,005,000 | male | |
Malam Audu ne yake bayar da likkafani idan anyi rasuwa a ƙauyenmu. | 5,228,945,991,928,458,000 | male | |
Don haka ma Bahaushe yakan ce, in mutum zai gina ramin mugunta, | 5,228,945,991,928,458,000 | male | |
A cikin shirye-shiryen aure, ana buƙatar amincewa tsakanin iyalai biyu. | 2,079,867,480,193,846,800 | female |
End of preview. Expand in Data Studio
No dataset card yet
- Downloads last month
- 699