Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
2.88
208
transcript
stringlengths
42
2.7k
speaker_id
stringlengths
5
10
gender
stringclasses
2 values
Wani saurayi a Abuja yana tara Riyal don kauce wa rashin tabbas a rayuwa.
HP1M3
male
Wasu kuma sun yarda cewa tallafawa coci taimakon addini ne.
HT1M1
male
Kiwon kwando sinalari , kiwon kwando wanda ska fi sani da sinalari tsari ne noman kwando don abinci ko kasuwan . Wannan yana buƙatar muhalli mai tsafta lafiya da ina kwandon zai iya samun abinci isasshen ruwa . Muhimman abubuwa da ake buƙata sun haɗa da: wurin da aka rufe ƙasa mai ƙyau, da ganyayyaki ko cikiyayi don sa...
hau_m_255
male
Dole ne yara su girmama iyaye domin suna tsare musu haƙƙoƙinsu
HT1M1
male
Wannan hoto yana nuna mana wassu matasa ne majiya ƙarfi waɗanda suke aiki a gona hannayensu riƙe da garma, suna huɗa suna gyara kasan gonan su. wannan matasan matasan daga gani jikinsu duk sun yi zufa alamar cewa suna aiki tuƙuru domin su samu ingantaccen abinda suke nema. Suna ƙoƙari ne dan nomansu ya yi kyau, su sami...
hau_f_1120
female
Saka amfanin gona a jakunkuna. Saka amfanin gona a jakunkuna yana da muhimmanci tun ajiyewa, sufuri, da kare inganci. Muhimman matakai na saka amfanin gona a jakunkuna. Na farko tantancewa, da tsaftacewa, a cire amfanin da ya lalace da kuma amfanin dake da datti. Na biyu zaɓin jakunkuna a yi amfani da jakunkuna masu is...
hau_m_678
male
Ibada a cikin sirri tana nuna haƙiƙanin imani fiye da nunawa a fili.
HT1M1
male
wato [cs]predators[cs] yana nufin dabbobi da ka iya kaiwa shanu hari ko raguna, to kimaki, da sauransu wayanda su musanmatan akan nama sukeyi su nama ne abin cin su kadan daga cikin hanyoyin da makiya suke anfani dashi wajen kaucewa harin irin wa'ennan dabbobin daya daga cikin su gudanar da kiko a cikin rukuni wato mas...
hau_m_1052
male
Sa’adatu ta gane cewa gazawa a jarrabawa ba yana nufin gazawa a rayuwa ba ne.
HT2F2
female
Ta iya magana tun kafin sa'anninta su ma fara gwalamniya.
HT2F2
female
Da sassafe, Lantana ta yi godiya ga Allah da ya ba ta wani sabon rana.
HAGT1F3
female
Uwar gidan Gwamnan Jihar Nasarawa ta kai ziyara gidan marayu, inda takai musu kayan abinci da na sawa.
HP1F3
female
Yanzu ɗalibai sun fi karkata wajen neman gurbin karatu a jami'o'i mallakar jiha.
HT2M1
male
Wasu suna ganin sojoji da ‘yan sanda a matsayin masu kare jama’a da kuma barazana.
HAGT1F1
female
lokacin da na tsunduma cikin ruwan ƙoramar, na yi matuƙar samun nutsuwa.
HM4M2
male
Kullum da safe almajirai sun san lokacin da mai basu sadaka yake fitowa.
HM4F1
female
An yanke mana wuta jiya, a kan cikon ɗari biyar kacal na kuɗin wuta da ban biya ba
HS3F1
female
Halittar kunkuru a muhallinsa. A cikin dazuka, gonaki da lambuna, kunkura na daga cikin dabobin da ke taka muhimmiyar rawa a tsarin muhalli. Wannan dabba mai taushi da kumburarriyar gida tana rayuwa a wurare da ke da laushi da danshi, inda take samun abinci da kariya daga haɗari. Muhallin kunkuru: kunkuru na rayuwa a d...
hau_f_679
female
Suna zagawa asibitoci domin tallafa wa marasa lafiya masu ƙaramin ƙarfi
HT1M4
male
Na fahimci cewa sanin inda ya kamata a zuba kuɗi na daƙile yawan asara.
HT1F4
female
Rake yadda ake shukar Rake da amfanuwa da shi a arewacin Nigaria farko dai yayin da ka tashi shukar Rake za ka samu fili da ya kamata ka shuka Rake za ka samu filin da ruwa wurin da ruwa yake zama ɓarayin ɓarayin fadama ko luɓa wurin da ake ce luɓa shi ne wurin da ruwa ke zama yake yawan zama be guduwa yayin da ka samu...
hau_m_990
male
Auren soyayya ya fi daɗi sosai a kan na ƙiyayya
HP1F2
female
[?] Matad dake ɗauke da juna biyu na iya samun bayani masu kyau da kuma ilimi game da ɗaukar ciki haihuwa da tarbiyya yara da hanyoyin da da dama ga wasu hanyoyi da suka dace da su [?] littapai da jagorori matad dake ɗauke da ciki na iya karanta littafai masu inganci game da ɗaukar ciki da haihuwa littafai kamar suna t...
hau_f_1140
female
Taimakawa tsofaffi su haye titi na nuna tausayi da ladabi.
HS1M2
male
Ko da ba ka da niyyar bayarwa, to ya kamata ka bayar.
HS3M1
male
Yana da kyau mutum ya kasance cikin shiri don kare kansa daga haɗari.
HS1M3
male
mene ne riga kafin cututtuka riga kafin cututtuka shi ne tsarin garkuwar jiki na mutum don ya iya yaƙi da riga kafin cututtuka ana yi ne ta hanyar bai wa mutum ƙwayoyin cuta ko wani ɓangare nasu waɗanda ba za su iya haifar da cuta ba amma suna koyar da tsarin garkuwar jiki yadda za a gane komai yaƙi da su idan suka sak...
hau_m_189
male
Wani lokacin kana son cin abinci a garin nan, amma sai ka rasa ina za ka nufa.
HT1M3
male
Na lura cewa yin amfani da abin makamashi mai kyau yana rage hayaƙi.
HP1F3
female
Idan gwamnati za ta tilasta bankuna su ƙara inganta sabis, hakan zai rage matsalar layi.
HP2M1
male
A da muna cin ƙwai takwas da safe, amma yanzu sai dai mu yi ƙosai.
HT1F4
female
Lokacin da muke zaune tare, dole ne mu raba kuɗin haya bisa ƙarfn kowa.
HS2M2
male
Alluran riga kafi da akeso ama yara masu cututtuka da ke ɗaukewa, yara dake cututtuka masu daurewa suna da da wannan garkuwa jiki wannan cutace ake saurin kamuwa dashi saboda haka ana bada shawaran a dungayin riga kafi musamman domin karesu daga cututtukan da ka iya zama hatsari dalilin da yasa yara masu cuwon ɗaurewa ...
hau_m_1199
male
Ke ma a nan kike aiki ne, ko zuwa kika yi?
HP3M1
male
Nakan yi takatsantsan wajen tura saƙo ta intanet domin gudun matsala.
HS1M3
male
Ana buƙatar sadaukarwa don tabbatar da cewa ƙauna tana ci gaba da ƙarfafa.
HAGT2F3
female
Duk yadda kike jin halin da kike ciki, ni ma ina ji
HS1F4
female
Balarabe ya gaya wa budurwarsa kada ta ji kunyar gaya masa, idan tana so su fita yawon shaƙatawa.
HS3F2
female
Na lura cewa a wasu al’adu, cin abinci da hannun dama na nuna girmamawa.
HT1F1
female
Yana da muhimmanci mu ɗinga magana akan batutuwan da suka shafi al'umma.
HT1F3
female
Al'ummarmu na da matuƙar buƙatar ruwan sha da hasken lantarki
HT3M1
male
Kula da marayu da nakasassu na daga cikin alhakin al’umma.
HS1M4
male
Matsin lambar abokai yana sa wasu yin abubuwan da ba su so.
HM4F3
female
Fatima tana jin nauyin shiga jama'a, kullum kuma haka take
HP3M1
male
Wannan hoto mai magana yana yin mana bayani ne game da ta yaya za ka dakatar da kanka da gwada kanka ga kowa Akwai hanyoyi da dama musamman ta hanyar godiya da abin da kake da shi sannan kuma da hankali ka mayar da hankali kan ƙarfinka da ci gabanka. Ka gano abubuwan da ke haifar da kwatance da rage amfani kuma ana so ...
hau_f_1051
female
A ranar Waliyyai, biki ake yi sosai a garin Kano
HP1F1
female
Guje wa magana mara kyau yana taimakawa wajen hana rikici ƙara yin tsanani.
HT2F1
female
Ina shirin kafa kamfanin litattafai nan da baɗi ko ma kafin nan.
HS1F4
female
Joseph Osamure ke nan wani ne mawaƙi mai kuma hura abun nan da ake kiran ta da fuluta. Yana hurawa ne abun dai ana yin shi da ƙarfe ko ko da katako, ko ko da roba. A ƙasan abun akwai ramuka kamar guda goma, a saman kuma akwai wani rami ɗaya inda ake sagale baki ake hurawa. To, Wannan dai tun da iyaye da kakanni suke na...
hau_m_212
male
Ai ban san da zuwanku ba, da na dafa muku shinkafa da wake.
HS1F1
female
Wasu lokuta muna amfani da tsarin banki domin ganin duk wanda ya cika nasa kason daidai.
HT2M2
male
Na tsara zan ziyararci gidajen ƴan uwana yau da yamma.
HS1F3
female
Na bayar da motata akai wata mata asibiti, saboda rashin ɗan sahu.
HT1M4
male
A wasu lokuta, ina rage amfani da wayar hannu kafin barci domin gujewa rashin jin bacci.
HS1F1
female
A kowace shekara, muna taruwa a unguwa domin gudanar da liyafar godiya.
HP1F1
female
siffofin asibiti ƙuna na mataki na farko wato shi nau'i ne na ƙuna fata wanda ke shafar sassan waje na fata kawai alamomin ƙuna a matakin farkosun haɗa da fata tana yin ja sanan kuma akwai jin zafi agurin da aka ƙone wanannan yana faruwa ne saboda ƙunar fata tana lalata sassan fata wanda yake haifar da ciwo tare da kum...
hau_f_1587
female
Yadda nike sarrafa damuwata a yau da kullum rayuwa ta yau da kullum cike take da ƙalubale da matsaloli da kan haifar da muwa ga mutum aiki mai yawa rashin hutu matsalolin kuɗi iyali ko na yau da kullum duk suna iya haddasa damuwa, amma akwai hanyoyi da dama da nike bi don sarrafa wanna damuwa da kuma kare jkai daga ill...
Hau_M_5127
male
Shekaru uku da suka wuce Emaculate Josh ta taɓa wani abu mai kaifi wanda ya yanke ta kuma jini ya zuba. Ta zaci cewa ciwon da ta ji yana da alaƙa ciwon sanƙara wato ciwon daji amma ba ta je asibiti ba maimakon haka se ta je gidan addu'a domin neman warkewa ta hanyar addu'a. Daga baya ciwon ya dena a inda take cewa ni k...
hau_f_1212
female
Ya kamata mutum ya dinga zuwa asibiti ana duba shi koda ƙalau ya ke.
HAGT2M1
male
Aboki mai kirki yana tsaya wa ɗan'uwansa a lokacin ƙalubale ba tare da gajiyawa ba.
HS2F2
female
Wani lokacin ma ita rawa takan yi kama da ɗan ƙaramin hauka.
HS3M2
male
Matasa a garinmu suna yin aiki a asibiti don taimakawa marasa lafiya kyauta.
HP3M1
male
Gujewa rikici da taƙaddama a wuraren taron jama’a yana taimaka wajen kiyaye lafiya.
HP1F1
female
A wasu lokutan, yin gyara da kanka yana iya jawo matsala babba.
HS3F1
female
barka da war haka wato a wannan hoto an gwado mana ne wato wuraren da ake a jiyan babura kamar yadda muka sani akan yi wato jiyan babura akan keban ce guri guda da ake wato ajiyan babura wa lau a kasuwanni wa lau a ma aiktu wa lau a wato wasu gurare na musamman guraren da ake ware na ajiyan babura wa ajiya wanda daga k...
hau_f_912
female
Baba ya hana ni yin shaya a waje, domin ruwa zai iya sakkowa.
HT1M4
male
Ka guji kwana a wurare marasa tsaro domin hakan yana da haɗari.
HP1F1
female
Sababbin Hanyar sabo Sababbin Hanyoyin da Ake Noma Rake Ake Sarrafa Rake a Arewacin Nigaria. Ana sarrafa Rake ne wajen abubuwa da dama yayin da aka ciro Rake daga fadama ko gurin shi Lambu idan an ciro shi daga nan wurin ka ga za a sarrafa shi za a je akai Kamfani kaza za a kai waje kaza za a kai bakin titi za a kai da...
hau_m_990
male
Kaman yin da mu ke ganin wannan rogo ne rogo ne wanda a ka ciciro su da ga kasa [?] a ke dadasawa idan zaa da zaa yi amfani da shi a idan zaa shuka shi zaa dadasa shi kamar wanda kamar yanda mu ke wannan ruwan [?] abunan din da suke jere [?] rogo ne da a ka ciciro su, zaa dafa su a ruwan. Wasu wuraren haka dan shi dasa...
hau_f_973
female
A wasu lokutan jami'an 'yan sanda suna bayar da gudunmawa wajen kawo zaman lafiya.
HT1F3
female
Nafi'u yakan ɓoye wa abokan aikinsa halin da yake ciki
HS2M2
male
Na ji ana cewa jami’an tsaro sun kafa shingen bincike a kan hanya yau.
HT3F1
female
Wannan ice wannan ice ne na bishiya ne ga su nan[?] bishiya ne wanda icen ta ga shi nan su ke masu tsaho ne sosai gashi nan[um] ita wannan bishiya tsaho take sosai a sama ga ta nan ga su nan bishiya gata nan[um] kamar yadda muke gani gashi nan sun yi tsaho sosai suna mike sama sannan ga su nan daga cikin su wasu sun fi...
hau_m_931
male
Tafiya da ƙafa ko amfani da keke yana rage fitar hayaƙi daga motoci.
HAGT3M1
male
Rashin la'akari da kashe kashen Kudi na iya sa mutum ya kashe kuɗinsa a banza.
HT1F4
female
Bayan mutuwar babanmu danginmu ya shiga ruɗani, kamar yadda aka zata.
HM4F3
female
Shi karatu dole ne, in dai ana son rayuwa mai inganci.
HT2M2
male
Yadda ake maganin cutar Sesiilis, cutar sefilis cuta ne wadda take yaɗuwa yayin jima’i. Idan mutum yana jin yana da cuyar, ko kuma yana jin alamar cutar. Yakamata ya tafi asibiti domin ya tabbatar. Don ta zuwa asiniti ne kawai wajen gwaje-gwaje likitoci za su iya tabbatarwa da mutum yana da fefilis ɗin ko ba shi da shi...
hau_f_249
female
Muna buƙatar a samar da gidajen ruwa domin magance matsalar ruwan sha.
HM4M2
male
Taron na yau zai mayar da hankali ne kan inganta tsarin ilimi a yankin.
HM4M2
male
Canjin manufofin tattalin arziƙi yana shafar farashin kayan masarufi da rayuwar mutane ta yau da kullum.
HT1F3
female
Yara suna amfani da fanfon tuƙa-tuƙa ko fanfon hannu shi dai irin wannan fanfo ah, ana yin shi ne yawanci shi ma a yankunan karkara duk da cewa akan yi shi shi ma ɗin ah, wasu yankuna na birane a inda suke fama da wahalar ruwa ko matsalar ruwa to akan yi musu irin wannan fanfon da samar da sauƙi wurin samun ruwan amfan...
hau_m_053
male
A zamanin yau ana amfani da fasahar noma me hikima domin tattara bayanai game da ƙasa yanayi, ruwa, taki zamani da kuma amfanin gona waɗannan bayanai suna taimakawa manoma su rage asara su inganta samar da amfanin gona kuma su rage yawan amfani da taki da ruwan ban ruwa ba tare da ɓata albarkatu ba ga yadda ake nazarin...
hau_m_1025
male
Jami’an tsaro suna buƙatar ingantaccen albashi don rage cin hanci.
HT1F3
female
Za a kai tufafi ga marayu a sansanin gudun hijira a Borno.
HAGT1F2
female
Mutane masu juriya suna kallon matsaloli a matsayin damar inganta kansu.
HT2F2
female
A yau, Kabiru zai yi ƙoƙari ya fahimci matsalar da ke damun abokinsa.
HS1F3
female
A duk lokacin da na sami dama ina Siyan kayan abinci in rabawa mabuƙata.
HS1M2
male
Raliya ta lura cewa dogaro da tunani mai kyau yana rage fargaba.
HM4M1
male
Idan gwamnati ta rage kuɗin makaranta, yara da yawa za su samu damar yin karatu.
HP2M1
male
Abu Ivanka ai shi ne shugaba Trump, shi ma akwai iya tsara zance.
HP3F1
female
Cinkoson ababen hawa a garin nan ne ya makarar da mu
HT1M3
male
Ya kamata jama'a su dinga samar da gidauniyar taimakon kai da kai
HT3M1
male
Yau na yi niyyar bayyana iyakokina a aiki, domin gudun take mun haƙƙina.
HT1F3
female
A da can ƙarfe tara da rabi ake rufe ƙofar gidanmu.
HAGT1F2
female
Ajiye kayayyaki a wuraren da suka dace yana hana cunkoso.
HS3F1
female
ina godiya matuƙa ga iyayen gidana, da suka koya min aiki.
HAGT1F3
female
Idan mutum ya san iyakarshi a wajen mutane yana janyo masa mutunci.
HS2M2
male
Yau zan mai da hankali kan aikina domin in ƙarasa aikin da aka bani.
HAGT1F3
female
Mutane sun ji kamar a kogo suke, lokacin da Gwamnatin Tarayya ta hana amfani da tiwita.
HAGT2M1
male
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
168