audio audioduration (s) 0.84 12 | text stringlengths 3 1.33k | speaker_id int64 1 10 | gender stringclasses 4
values |
|---|---|---|---|
Taswirar mutum ne yana buga kwallo. | 8 | Male | |
Rabi sau dari= shi ne hamsin. | 8 | Male | |
Algashin da'ira hade da alwatika mai launin toka | 8 | Male | |
Wannan saniya ce mai launin fari da baki. | 8 | Male | |
Bishiyar ayaba koriya shar da nunannu 'ya'yanta guda uku. | 8 | Male | |
Shudin da'ira hade da alwatika shudi a kansa. | 8 | Male | |
Wannan kogi ne da dare lokacin hasken farin wata. | 8 | Male | |
An bugo kwallo ta shiga raga ga gajimare a sararin samaniya | 8 | Male | |
A nan tumatiri ne guda biyu nunannu da karas wanda ya yi kwarai. | 8 | Male | |
Bayan asubahi ke nan, a yayin da rana ta hudo tana fitowa ta bayan tsauni wuri ya yi haske. | 8 | Male | |
Murabba'i uku masu launin ruwan kasa a jere kusa da da'ira guda biyu masu launin shudi. | 8 | Male | |
uku bisa biyar sau dari da shirin ya zama casa'in | 8 | Male | |
Za a samu kadawar iska kadan-kadan. | 8 | Male | |
Wannan keken hawa ne baki lafiyayye. Sai a hau a ruga a guje. | 8 | Male | |
Koren ganye da fure mai launin algashi ga wani a tsakiya mai launin rawaya. | 8 | Male | |
Dari daya sau biyar a raba gida hudu ya zama ashirin da biyar ke nan | 8 | Male | |
Shida a haɗa da bakwai= ya zama goma sha uku. | 8 | Male | |
Lemon zaki guda nunannu da rabi guda daya da aka yanko daga jikin wata. | 8 | Male | |
Daya a haɗa da biyu = ya zama uku. | 8 | Male | |
Da'ira mai launin algashi da zane murabba'i uku masu launin ruwan kasa a tsakiya | 8 | Male | |
Alwatika biyu bakake sun sanya da'ira mai launin ruwan kasa a tsakiya. | 8 | Male | |
Butar dafa shayi mai launin baki da fari. Za ta yi amfani kwarai ainun a wannan lokacin da ake fama da sayi | 8 | Male | |
Ma'aunin yanayi takwas, za a sha sanyi har da kankara. | 8 | Male | |
Biyu bisa biyar sau tamanin ya zama tamanin da biyu | 8 | Male | |
Nunannen aful guda daya da rabi mai launin kore. | 8 | Male | |
Saniya mai launin baki da fari a karkashin bishiya tana cin ciyawa ga rana ta kwallaro | 8 | Male | |
Daya bisa uku sau sittin= ya zama ashirin. | 8 | Male | |
Nan ya nuna ma'aunin yanayi ashirin. Za a samu hasken rana. | 8 | Male | |
Daji da bishiyoyi koraye shar da tsauni kewaye da ciyawa mai ban sha'awa. | 8 | Male | |
Yabanya koriya shar a gona da wani shudin tsauni can a gefen gonar. Ga gajimare a sararin sama. | 8 | Male | |
Murabba'i mai launin kore mai haske da da'ira guda hudu jikinsa ta gaba masu launin kore mai duhu. | 8 | Male | |
Daya bisa biyar sau (ashirin cikin Baka a haɗa da talatin a haɗa arba'in)= ya zama goma sha takwas. | 8 | Male | |
Goma sha biyu sau hudu= ya zama arba'in da takwas.. | 8 | Male | |
Ana iya wuni yau da sanyi da iska har mutane su ji ba su son fita. | 8 | Male | |
Da'ira ja mai farin tsakiya da wani mashi mai launin rawaya ya ratsa shi. | 8 | Male | |
Goma sha daya sai dari da goma= ya zama dubu daya da dari biyu da goma. | 8 | Male | |
Wata korama ce a tsakiyar wasu duwatsu. Ga ciyawa ta tsaro a kan duwatsun, sannan ga hadari na alamun za a yi ruwan sama. | 8 | Male | |
Goma sau goma= ya zama dari daya. | 8 | Male | |
Taswirar wasu mutane guda uku manya biyu mace da namiji da suna tsaye da kuma ƙaramin yaro a tsakaninsu. | 8 | Male | |
Daya a raba sau goma a raba sau miliyan daya = ya zama dubu dari kenan | 8 | Male | |
Zane mai siffar gwangwani mai launin ruwan kasa da zane siffar zuciya mai launin ruwan toka a Samansa. | 8 | Male | |
Ga wata gada da fitillun hanya guda biyu a gefe masu launin rawaya da ruwa yana wucewa ta Karkashinta. | 8 | Male | |
A yau za a wuni ne gari wasai ba sanyi ba zafi, babu kuma ruwan sama. | 8 | Male | |
Za a wuni cikin ni'mar ruwan sama babu hasken rana. | 8 | Male | |
Za a kasance cikin yanayi na iska. Sai a sanya gilashi da takunkumin rufe baki da hanci. | 8 | Male | |
Murabba'i mai launin algashi da zane mai kusurwowi hudu masu launin ruwan toka guda uku a Tsakiyarsa | 8 | Male | |
Takwas sau Tara = ya zama Saba'in da biyu. | 8 | Male | |
Bakwai sau takwas= ya zama hamsin da shida. | 8 | Male | |
Lemar kare ruwan sama da rana mai launukan fari da ja da shudi da kuma kore. Sannan mai bakin mariki. | 8 | Male | |
Sittin a raba wa mutum biyu= ya zama talatin. | 8 | Male | |
A nan wani mutum ne sanye da riga mai launin bakar kasa da wando launin rawaya yana zaune a mai launin ruwan kasa yana karanta jarida. | 8 | Male | |
Kofuna guda hudu dore a kan teburi mai launin ruwan kasa. Kofunan masu launukan rawaya da ja da ruwan toka da ruwan bakar kasa. | 8 | Male | |
Za a samu hasken rana a wannan wunin gaba daya hade da iska-iska ba wacce take da karfi ba. Daga karfe bakwai na safiya har karfe biyar na yammaci. | 8 | Male | |
A nan kuwa, za a tashi da hasken rana har zuwa karfe goma sha biyu. Haka kuma za a wuni. | 8 | Male | |
Shudin da'ira hade da zane mai kusurwowi hudu mai tsini sama da Ƙasa (rhombus) guda biyu masu launin rawaya a gefe dama da hagu manne a jiki | 8 | Male | |
Yau za a wuni ne ciki ni'mar gari, daga kashe kuma ana iya sami yayyafi ln ruwan sama. | 8 | Male | |
Goma sha daya a haɗa da uku= ya zama goma sha hudu. | 8 | Male | |
Hudu sau biyar = ya zama ashirin. | 8 | Male | |
Hasashen yanayi na dare da wurin zai yi tsit gari ya yi dum. | 8 | Male | |
keke mai launin bak'i | 6 | Male | |
Kare mai launin bak'i na wasa da kwallo. | 6 | Male | |
Dogon kogi. | 6 | Male | |
Hudu sau biyar zai bada ashirin. | 6 | Male | |
Tsutsa ta ratsa tumaturi mai launin ja. | 6 | Male | |
Sha biyu sau hudu ya zama arba'in da takwas. | 6 | Male | |
Dabbobi masu sauri. | 6 | Male | |
Tuffa guda biyu mai launin kore an raba guda a ciki | 6 | Male | |
Dogon dutse. | 6 | Male | |
Yarinya mai shekara shida ta samu nasarar karatu a matakin karatu na shida. | 6 | Male | |
Watannin shekara. | 6 | Male | |
An zura kwallaye da dama a gasar kwallo. | 6 | Male | |
Sha daya a hada uku ya zama sha hudu. | 6 | Male | |
Takwas sau tara ya zama saba'in da biyu.. | 6 | Male | |
Duniya a cikin tsarin hasken rana. | 6 | Male | |
Batun iyali | 6 | Male | |
Alamar tsuntsaye guda uku da furanni uku masu launukan ja da kore. | 6 | Male | |
Sittin a raba gida uku ya zama ashirin. | 6 | Male | |
Goma sau goma ya zama dari. | 6 | Male | |
Shida a hada da bakwai ya zama sha uku. | 6 | Male | |
Miliyan daya sau daya a cikin biyar ya zama dubu dari biyu. | 6 | Male | |
Daya a hada da biyu ya zama uku. | 6 | Male | |
Kare mai shekara hudu na iya gano gidan mai gidansa a rukunin gidaje na hudu. | 6 | Male | |
Uku a cikin hudu sau dari da ashirin ya zama casa’in. | 6 | Male | |
Yanayi wayewar gari na iya zama da zafi idan ka samu ma'aunin selshiyos ya kai daga 40C zuwa sama.. | 6 | Male | |
Bakwai sau takwas ya zama hamsin shida. | 6 | Male | |
Adama tana da ƙoƙarin karatu a Jami’ar Bayero da ke Kano. | 6 | Male | |
Ali ya kasance mazaunin Zaria ne a cikin Jihar Kaduna. | 6 | Male | |
Dari sau daya a cikin hudu ya zama ashirin da biyar. | 6 | Male | |
Farida ta samu nasarar jarrabawar shiga jami’a | 6 | Male | |
Biyu a cikin biyar sau tamanin ya zama talatin biyu. | 6 | Male | |
Yakubu da Musa suna wasan ƙwallon ƙafa a filin wasa na ƙasa da ke Abuja. | 6 | Male | |
Daya a cikin goma sau miliyan daya ya zama dubu dari.. | 6 | Male | |
Doki na gudu mai launin jar gurar a cikin da'ira mai launin rawaya. | 6 | Male | |
Dattijo mai shekara sittin ya yi murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta cika shekara sittin da haihuwa.. | 6 | Male | |
Yanayi wayewar gari na iya zama da sanyi sosai idan aka samu ma'aunin selshiyos idan bai kai 10C. | 6 | Male | |
Moda da ake amfani dashi don shayi daya bayan daya guda hudu. | 6 | Male | |
Idan aka wayi gari aka samu ma'aunin selshiyos ya kai 80 degree ko kuma ya kai daga 20C zuwa fiye da haka. | 6 | Male | |
Za a iya samun ruwan sama a wayewar gari idan ma'aunin selshiyos yana tsakanin 24C zuwa 33C. | 6 | Male | |
Sadiya na cin abincin da ta girka kullum da yamma. | 6 | Male | |
Za a iya samun iska a wayewar gari idan aka samu makin ma'aunin selshiyos ya yi kasa da 17C zuwa 18C. | 6 | Male |
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 16