text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Allah muntuba kai wannan duniya 😭😭😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya gafarta masa zunuban shi 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user zo ka tafi da admin dinnan naku 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu je zuwa dai 😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameen Yarabbil Alamina 🤲 Allahumma Gafirlahu warahamhu Warahamana Ba'adaha Allah yakyauta Tamu bayan tasu Allah Yayimasa Rahama Bijahi Sayyaduna Rasulillahi 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Waye minlitan ilimi kuma? 🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user kayy wannan abu yayi kyau😃😀😄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allahu Akhbar a Masallacin Ma'aiki 😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ALLAH ya ubangiji kataimaki bayinka ya ALLAH kawo mana karshen wannan fituna ya ALLAH muntuba🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ke ai kinjima da ganin irin wannan hukuncin a film ai 🤔🤭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Niba dan kano bane bari nayi shiru🤐 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anytime oga. Sauran walima 😌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
daidai kenan muna bayan pantami me naira da dollars | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hmmm buhari ai dan bushiyane kokadauka | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wayyo allah na dama na kasarmu yabata😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tuwon shinkafa for za peelings 😋 😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji wani bragging 😥😥😥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
turkashi idan ya sauka shima bashi dashi kenan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kano ta dabo cigari koda me kaxo an fika, Kano baya goya marayu goya naki ki goya dan wani Ina alfahari da Kano sabida shine madina Nigeria Garin malamae garin masu kudin duniya Proudly bakanuwa 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Malam Muhammad sunusi ll Allah yakara nisan kwana Nan da wani lokaci kai zakama Sarkin musulmi Na Nigeria 🇳🇬 Da zarar mun karbi Mulki daga hannun Apc insha Allah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user So duk yadda kadauki rayuwa haka zatazoma 👌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wlh sai allah yasa anci ubanshi wanan mc wayyo cikina | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
idan ka gani ka aje idan kaji ance angani aje | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
and co not only rahma and hadiza gabon or nafisa abdullahi the rest of you girls all allah ya shirye ku ku tuba muma kuma allah ya shirye mu duka amen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user 😭😭ubangiji Allah duk mai hannu a cikin wannan aika aika kasanshi kuma ba qarfinka yafi ba Allah ka hanamasa jin dadi duniya da lahira,Allah qa tozarta rayuwarshi tun kafin ya bar duniya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mungane ku masu cewa babana munsan bakuda samarine shiyasa kukace hakan tau kowace taxo ta biyani inda hali naga wadda tayi sai tabiya sadaki 😋 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wallahi kuna takurawa wannan baiwar allah haka nan remember no body above mistake why plssssss | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ameen don tsarkin mulkin almalikul quddus | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user A uwark... Dandai yau jumaat dana baki rua😞 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mai ban sha'awa. . . . Naji daɗin shirinnan sosai. Wasan kwaikwayon da layin labarin sunyi kyau sosai. Na same shi da zama mai ban sha'awa don mamaki akan rayuwar Ishi - wannan tabbas abin buɗe ido ne ga dayawa wanda ake tursasa su cikin aure. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Ita kullum government din idan banda jahilci babu abinda ta iya...tana daya daga cikin wadda ta haddasa kibi lanci a tsakanin yara..idan bada banada hauka ai baku da bakin magana ga al’umma 😭😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user allah yabasu zaman lfy aammenn,kuma allah yanuna mna na,yanbaya lfy aammenn,😌kamarmu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Uban ka ya daki hancin tukunyar miyar kishiyar kanwar kawar babar ka idan ka kara allah ya kwashe kasar dake cikin wannan duniya ya tora a makogaran ka😠😠😠😠😠😠😠😠😠😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kara baku nasara Allah kareku ya kuma doraku akan makiyanku VICTORY IS FROM GOD ALONE 💪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ko ba allah wadai ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daga cin Indomie Covid_19 Palliative sai kuma harajin N1000. Cima zaune sun janyo ma talakawan kaduna 😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wllh kwamnatimu tachikasun banza🙄😏kaijamaa anbasu sunruki duk dahaka suna niman na bati | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bazoum Muhammad, kaji tsoron Allah ka yi adalci wa al-ummar Niger. 🇳🇪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kin bata ma duk wani musulmi mumini rai wlh😥, Allahka ya femana laifukanmu gabadaya, kema idan har zuciyarkine Allah yayafemiki, Allah yashiryemu, Allah yakawo mu karshen duniya wlh😭, ALLAH KA KASHEMU DA IMANINMU YA ALLAH🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😀😀Sunan wani mai gadi wai shi Taska 🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 'Mekaya ya gane inda Barawo ya boye kayanshi' 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Don Allah bbc kudena tayar muna da hankali da irin wannan posting dakuke😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Coronavirus din banza Anata kashe mutane a sokoto Katsina zamfara Kun damemu dawata maganar coronavirus Mtswwww 😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gara de azo kadunan nan muma mu nuna tamu rawar ganin | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ganduje yariga ya amsa kudin | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah swa ya kare mu baki faya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mai farin jinin kannywood | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lallai....🙆🙆 Nikam ban kara yawo 🏃 🏃 🏃 nayi zamfara har sai ankamashi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baa daama Kuma mutum yayi azumin magana, sai Kun sa mai ido.📍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmm Nigeria is my country Waton talaka ya more mulki a wannan karnin Yau wahala gobe wahala, wallahi gwai Allah saida uwayenmu sunkace kammuyi buharinga munkace walle sai munyishi gashinan yanzu kullum sai swabemu akai kamat doya gabadaya anchakuda lissafin talakan Nigeria😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
abinda ya kamata yayi shine | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
jarr uba nigeria ana chakwakiya wallahi nk duk yini daya a mutum daýa allah yasan kunmayarda yan nigeria wawaye wallahi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya allah ka kawo karshen wadannan mutane | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Baiyi muni kamar yanda akayi bita ba. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Masha Allah chest din ya daina ciwo ne? To Allah ya qara lafiya da zaman lafiya😍😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sun gaji da jin na Trump ne? 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mutum dai yagama indiancinshi idan ya dawo dole yayi Hausa ehe. 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wucacciyar dama. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Ina muka iya👏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah waddai ba daukan mataki toh nima nayi Allah wadai 😌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai ba ance anyi zaman sulhu ba? Kar su maida mutane mahaukata manah😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂 su Damisar Takadda sune agaba gaba... | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Labari mai ban sha'awa ƙarancin matakin wasan kwaikwayo da jerin 'yan wasa | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
inna lillahi wa inna ilaihi rajiooon what a big lost allah ubangiji ya masa gafara ya kuma sanyya aljanna ta xame masa masauki ya kuma bamu wanda xai maye mana gurbinshi tabbas mun yi rashi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai a SUWA kuma?😃😃😃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ubangiji ya gafarta masa yasa ya huta ya baiwa iyalansa hakurin rashin sa idan tamu tazo muyi kyakykyawar makoma rayuwa babu tabbas | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yabachi lafiya sauran waenda basuda lafiya amin summa amin 🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ni kuma da ahmed musa dashi nake alfahari wanda yafara ciwa Nigeria 🇳🇬 ball 2 a tarihin Wasan kollon duniya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahha😀😀😀 inda kwadayi da wulakanchi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Angama ranki shi dade 😃renin wayo baiyi ba wlh | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user National Assembly!! Yan buqulu mutsaya alayin zabe acikin awa biyu muzabeku kuje kuna diban miliyoyi kudi,,muda mukaje jami’a mukayi shekara 5 zuwa 6 ga aikin bautar kasa jaha zuwa jaha akan 33000 kacal amma saida kuka samana ido to wallahi Allah ya fiku 😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dauri yafi cin tara kenan?😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gov yari mi kake cewa ne just passing bye | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂😂 Mun gode Allah da Mark ba ya jin hausa Muyi zagin mu da Hausa san ran mu 😂😂 in kuma suna gane ta kano ai ba sa gane ta sakkwato | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina ma sun yi wannan tunanin wajen rabon kayan tallafin Korona🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya ba haduba wallahi, kin bata wayonki 😲 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user I just red the headline now ,is that true ? Amma kudi na aiki ko de dan garinsu former minister ne😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tsakani da Allah @user ta Kunyata Musulunci da Musulmai.😭😭😭😭😭😭😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya ji kansa🙏🙏.. Allah ya jikan tala kawan da suka rasu a Yan kwana kin nan tala kawan (katsina,kaduna) | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya isa domin ba za mu yafe irin taaddancin da boko haram ke yi ba a fadin nigeria da ma africa baki dayaya allah muna tuwassali da kyawawan ayyukan mu da karka bar mu da dubarar mu ko wayon mu ya rabbiey ka kawo mana dauki | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user hhh 😂gaskia wannan Cin fuskane baban su abokinane fa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gwara hka dama ae ba wa’azi yakeba larabci yake fassara kawae,jahili ne 😏😏🤗 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kaii🤣🤣🤣. Ana iya hege a kasar nan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shege dan matsiyaciya Allah yafika mugu 😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu dai munyi ibadah kuma muna tare da Allah🙏🏽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mudai kawai abunda Allah yakaimu 2023 za’a ga abun mamaki a Nigeria 🇳🇬 inshallahu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai daman nan dinne yadace dasu😄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah wadan shirme | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sunusi Lamido Sunusi ,yana Shiga Huruminda Ba nasaba🙄 Yanzu Gashi abinda yajawowa kansa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
A'a ba zan yi ba! Dan Allah masu haɗa shiri na Najeriya, ba komai bane ya kamata ya zama mai ban dariya. Ina roƙonku.. . Wannan shi ne irin bayar da kai gayu, irin wannan bayar da kai! | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Shi kasuwa tama kyau 😬😬 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kai hotonnan ya ban tausayi ana talauci allah ya ciyar damu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
a haba dai kai mai kano da kaduna mai gida da wuce kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kowa yaci zomo, yaci naman zomo mana😡😡 banda qarya ta ina zakaci gudu??🥱🙄🥴 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To ai'ni haryanzu a hade na gansu. 😂 Wani ya tayani dubawa kodai ido nane...? 🚶 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kano ko da me kazo amfika 😀 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Rom-com a ina... a madafa, hotel da ƙasa da muka gani anan basuyi kamar ana girki a ciki,rayuwa a ciki ko soyayya a ciki. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
ci uwarsu babah | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Babu wani malami ko jami'in gwamnati dayace ayi addu'a saidaie suce #stay at home 🏠 and wash your hands 👋 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai duk abanza 😠😠😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.