text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Baku da hankali Ashe🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba wani abu da zai iya tsinanawa😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kode pawon ayaba ne suka gani | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🥺 amman dai maganar gaskiya bukatar maje Hajji sauke farali | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ka ban kunya ina maganin taurin dana sa ya kawo maka | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣🤣🤣🤣 to fah, Ttalakan Najeria ina ma yake ganin kaza ballantane yaci? | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da kyau, kuma yayi kyau, ALLAH yakara karemu daga miyagun kadda rori. 🙏🏼 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rayuwa mai ilimi da bakin jahili akwai wahala sosai @user. 🤝🤝🤝 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmm rikicin duniya Da mai RAI akeyin sa 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
😂😂😂“@user: Arsenal ta doke Matsiyata a bayan gidansu 2-1 http://t.co/mbfHaBOyqu” | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user I miss Dikko 😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan ai hine sama murna kasamurna | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haba karki damu ai kinada gabon😜 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duk masu tura kudin nan yan asara nw wlh. Inda zaka duba matansu da yan matansu ma basu samu hakan ba. Yanzu maza da mace tayi demand zakaji sunce wai ta cika Roko, amma ga gardin kato yayi musu rokon kuma sun bashi don asara😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yajikanshi yaimasa rahama 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina tayaku farin ciki! 💃💃 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Khusufi, Mujadala, Hiyana, Filazal. etc Allah yajikanka Allah yagafarta maka Allah yasa karshen wahalar kenan dasauran musulmi 🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Raban Tqliyq duk sati da akebawa talakawa, dan suna mugun kareta da taliyar nan . 🏃🏾🏃🏾🏃🏾 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mtswww Trashhhh. Yaushe ma ka iya hausar sosai tunda gashi nan sai ka aro yaren turawa kana amfani dashi. Arrogant kawai 😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duniya idan baka mutu zaka ga abubuwa kala kala😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hana taro ba a ganinki sai a rubuce | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A gidansu ma aka fisu iya rawa, bare kuma... 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂🤣Allah yaba da sa a, inyamura..... Amma ku kwana da sanin Wlh Kuna saka rayuwar Yan uwan ku a arewa a halaka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Fatan Alkhairi gami da Addu'ar Allah ya basu zaman lpy Mai Dorewa Ameeem.🎀❤🎀 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤔Allah yazama gatan talaka kawae | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ko kuma cigaban Aljihunku...🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma dai Yaya Babba anji kunya...🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user sai na tuno da wata waka '' a daga ko kar a daga....... sai mun kaiki kasa''😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaikayi abincin jaki😉 https://t.co/xq5fhqhmfi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duk acikin santi ne...😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Naga cunkoso haka 🙄basa sarari ya corona ta kaura kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da Shinkafa Yar Gwamnati, Ku fadama Bukhari da mukarrabansa insunji haushi su mutu..💪💪 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dattijon Arziki Ni Bari In Kari Bakin Talkawan Nigeria 🇳🇬 Ingode Ma Talawan Nigeria Suna Godiya Tare Dayima Fatan Alkhairi Ubangiji Allah Yaja Kwana Yakarama Lafiya Da Tsawon Rai. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yakan Faruu Wani Lokaci.. Bt Laylah Tace Mijinta Property Nata nee Tanada Hurumin Duba Wayansa a Koda Yaushee Musamma Ma Hoto d Sauransu😀🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya dai da alamun karancin lpy tanan wajen😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yasha kudi ya tuba wnnan rainin hnkli yayi yawa wlh😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ubangiji allah kakawo mana karshen wannan fitina data addabi yankina arewa albarkacin dan gatan k fiyayyan halitta annabi muhammad rasulullah sallallahu alaihi wasallam astaghfirullah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
aikuwa yana ruwa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user ALLAH yaqara sauqi Dan uwah.😅 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shirin Nigeria mafi kyau da aka gani a lokaci mai tsayi. . | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Gasky dai gwara a duba lamarin Dan ba kullum mutum yake da saa ba😃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muyi cashiyar kenan? 😂😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
da meye zaa tantance yawan yayan nasa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ranka yadade brk da wannan loakaci, wai yaushe za'afara sakin """"""""""""""""bana bakwai""""""""""""""""a YouTube mungode,,,, may Almighty Allah bless you and your family sir!!! 🙏 Dagani {MBA} | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user a na magana a nan 😹 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Turawa fa suna ganini ikon Allah, dama jira sukai Corona ta rage bakin mutum kamin su futo d rugakafin amma sunga abun bamai yiwuwa bane su hakura kenan😆😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kundin ubancan yaseen qarya kikeyi muzaki raena watou keee bakigama laefin shigan dakikayiva kinyi asaran dunia invaki kiyayeva asanadinki kinsa anzagi masoyin da allah yayiki domin shi wlhy vamu yafeva munhadu gaban allah | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Chan zaeje yaqara rikitasu knn🙆🙆. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuma Allah ya rabamu da aikata abunda zucuyar mu ta umurcemu😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mati a ZAZZAU very interested film 🎬📽️📽️📽️📽️📽️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ana durin uwa Nigeria 🇳🇬😂🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
indai ba sambisa zaa mayar dasu ba mene na basu bindiga haba azo a gyarawa mutane titi da ko makaranta ko harkar lafiya ko ilimi da kudin da zaa sayi bindiga a basu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kudu kuma ? 😥 lallai kuwa arewa an lalace. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan rayuwar kabi Allah daya kace ka, rayuwa Nan yau Kai Ni wataran sai lvr Mai hnkl kawai yasan da hk😭😭 Allah ya qanata da rahama 🤲 https://t.co/xCG5JxJtVM | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kutumar uwarsu shegu kawaii time in da ake ta kashe mutane a arewachin Nigeria wani banza ne yayi uppan 🏴☠️😠 harda kaima. Ahmad Musa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ace mai dan allah ya dawo da kasarnan yanda yasameta wlh mun yafe ya sauka. 🙏🏻 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sauran ba mutane bah aljanai ne kenan tunda mutane sha daya neh bil adama | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya banda lockdown da nazo na karbi nawa rabon 😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yananan da girma😂amma bari in tambeku kukuma. Ƙirar maje.... 🤸 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
“@user: Jakuna suna zanga-zanga a Kenya http://t.co/NFJQnwLRog”Whats This ?😂😂😂😂😂😂😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
masha allah amma ina mai bada shawara ayi ayi hakuri kar a fara nunawa har sai bayan an kammala azumin ramadan domun in har akafara haskawa zai iya daukar hankalin wajen hanasu yin ibada shawarace | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haba!😃 Bayahude tuni Allah ya bamu labarinku, duk bakinku daya. Mu dai kawai Allah ne gatanmu.🤷 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
The Island' ba shi da ma'ana, bakararre da wani irin ban dariya. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user wannan gskiyane😃 Ammanaji yace waibaaimai adalciba Amma Ali.nuhu yabashi Amsadaidai DA shi🤣😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Underline """"""""""""""""In Yi blocking na ki ba ruwa na""""""""""""""""🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dayawun ki mana | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dukk nadaga ciki motsa jiki ae😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gobe ne a twitter ogan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user 🔥🔥har gobe ruwa na maganin dauda gaskia umar sarki ne | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂Wannan saiku gari ana karbar kebir kuna wani ruwa 😒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
da anyi magana kaji suna cewa wai me kishin addini | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Buhari o😂💔 ikon Allah, wuta na ci balbal amma wane tinani flower😂 yake yi oh Allah,😂 please a round of applause,the best joker of the year | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaifa ali wawa ne,ana mgnr #EndBanditry kana mana mgnr picture...to canon ma taci ubanta😠😠😠❌ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh daman ko da na gaskene, shi xai iya ne🙄 Ai tuni ya kamata ya gane.😂🤣😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
an rage kudin data sun qara kudin kira daman data din bata wuce | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A haba dai Kano pillars..😥 Allah ya bashi team a Chan inda take🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Agaskiya nima nayi mamaki da jin haka🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah mungode maka Allah Yh daukaka kasarmu🙏🏾💯 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai meye Kuma🤫 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kotu ta soke sauraren BBC Hausa.... Sakamakon saɓa ka'ida...🚶🚶 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A duba sama. Qila wurin zagaye ta bar su a can 🙄😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jikanshi da rahma, Ameeen 🙏🙏 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Ya jiqansa da rahama Ameen thumma Ameen 🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Hmm gaskiya malam saira daban ne Kai wajan hada soyayya 👍♥️👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user “Gidan Badamasi 3” Allah yabika 😆 🤣 😂 #Episode3 https://t.co/glUKDYaXRr | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmm🤔 Nigeria Kenan😂😂 Kowa Sai Yaji Ajikin sa.🤔🤔😭😭🙆 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂😂😂muga girman tho | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
haha yaki dai ya zabi nigeria wannan shine | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inata magana my one kinyi shiru🙏. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bbc wllhy kun matsa mana da tambaya fha | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama haka rayuwa take 😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wnn hk yake hajjaju 😘💯✨ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiyane wan nan Allah yataimaki Kano da kasa baki daya yakuma azurtamu da mutane masu daraja Amen.🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Angani a duniyar mars ma 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuma abin haushi dukkan su basu fi 20years ba fa😡.. Allah ya sauwaqe | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Oh.. yan siyasar Nigeria 🇳🇬 Babu gaskiya Babu adalci, mutum daka fadin gaskiya sai cime zarafi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmm Allah Koh 🙄🙄🙄 Sabi da tsoron ku muke to Koh🤯🤯?? Ko Kuma zaman ku mukeyi a duniya?🤯🤯😤😤😤 Akan rayukan musulmai ba rayuka bane Koh?😤😤😤 Naku ne rayukah Koh?? Wlh kusani kifi na ganin ku mai jarkoma😬😬 akwai ranan kin dillanci!!!! I said #freepalastine 🇳🇬🇳🇬 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To ikon Allah 😆😀 dama a kasata ne da naje kallon yadda za'ayi shari'a da gawa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Uwar dakita ai ke ko baki wanke 🤲 ba da yardan Allah ba abunda zai sameki insha Allah dan Allah na tare dake insha Allah I love you so much my heartbeats ❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
itama fa taje tayi hotunan nan amma tazo tana wani surutu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.