audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_348 | Ƙungiyoyin taimakon al'umma suna da amfani a garuruwa domin kawar da talauci. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_348.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_469 | hau_m_469_ev_spontaneous_002 | barka da war haka a wannan hoto angwado mana hoto ne na mace yayin da tayi kwalliya tayi shiga wato da zai ƙawatar da zai tayi shiga da zai ƙayatar da mutane wannan mace yana gwada mana cewa wato amarya ce yayin da muka sani ,kamar yanda muka sani ita amarya takanyi shiga na daban takanyi fita wadda idan idan ta fito x... | audio/hau_m_469_ev_spontaneous_002.flac | male | 15-29 | Secondary | 175.92 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_928 | hau_m_928_ag_spontaneous_009 | Wannan kwaɗo kenan Kwado ana ma ance kwaɗo an san abun da ake nufi da kwaɗo wani dabba ne da yake rayuwa a cikin ruwa ko kuma a cikin kwata ko waje mai duk dai wurin dake tara ruwa wajen dake tara ruwa wani ma kwaɗon zaka iya ganin shi a cikin ? kamar yadda wannan ɗaukan ta nuna mana za ku gani da kyau kwaɗo ne nan ƙar... | audio/hau_m_928_ag_spontaneous_009.flac | male | 15-29 | Tertiary | 160.32 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_035 | hau_m_035_he_spontaneous_006 | Goyon bayan iyali da al’umma ga shayarwa. A yau zan yi magana a kan mahimmancin goyon bayan iyali da al’umma ga shayarwa, wato tallafawa wajen uwa wajen ba jariri nono. Shayarwa wani abu ne me matiƙar mahimmanci ga lafiyar jariri da uwa. Amma yana buƙatar goyon baya ga waɗanda ke kusa da ita domin cim ma nasara. Me ya ... | audio/hau_m_035_he_spontaneous_006.flac | male | 15-29 | Secondary | 128.64 | hausa | 40 | HE | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_028 | Yana da kyau a yi amfani da dabarun yin shiru, don sarrafa motsin zuciya. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_028.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_407 | Shan ruwa da cin abinci mai kyau ya sa lafiyar jikina ta inganta sosai. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_407.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_969 | hau_f_969_ag_spontaneous_017 | Assalamu alaikum! Zan yi magana ne a kan takin gargajiya da muka taso muka ga amfani da shi a gaskiya yanzun takin gargajiya yana bada gudunmawa sosai. Da mutane ma ba su farga ba da shi to amma yanzun yana ba da gudunmawa sosai takin gargajiya, kamar a misali bololin mutane yanzun yanzun bololi ba sai an kira mai kwas... | audio/hau_f_969_ag_spontaneous_017.flac | female | 46-60 | Tertiary | 154.5 | hausa | 40 | AG | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_011 | Ku daure ku dinga shuka bishiya a ko'ina a garin nan | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_011.flac | male | 60+ | Tertiary | 4.574 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_421 | godiya ga Hajara mai kawo mana abinci wajen aikinmu a kowace rana. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_421.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.153 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1019 | hau_f_1019_ag_spontaneous_002 | Tsarin rayuwar rake yana frawa ne daga lokacin da aka shuka shi zuwa fitowarsa lokacin da za'a girbe shi, da kuma yadda mutum zai sarrafa shi kanshi raken. Ana yaɗa rake daga yanakn sa ana kiran hakan da saiti maimakon a ce iri. Ana dasa yankan a cikin layi ko ramuka, marasa zurfi sosai, sai a zuba taki, sanna a rufe. ... | audio/hau_f_1019_ag_spontaneous_002.flac | female | 46-60 | Tertiary | 138.24 | hausa | 40 | AG | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_597 | Aikata laifi na hana mutum samun kwanciyar hankali, don haka yana da kyau a guje masa. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_597.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_432 | Kasancewa mai fahimta yana rage yawan saɓani da rashin jituwa. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_432.flac | male | 30-45 | Tertiary | 3.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_962 | hau_m_962_ag_spontaneous_008 | E to abincin da na fi so in ci, nike siya kuma lokacin ruwa abinci ɗaya ne zuwa biyu wato to na samu tuwo miyar kuka na siya na ɗan sa nama shi ke nan da man shanu shi ke nan ya gama bi ya min buƙata abinda ya sa na fi son tuwo kuma dalili ɗaya ne. Saboda lokacin sanyin nan yana sa yunwa sosai shi kuma tuwo yana da mat... | audio/hau_m_962_ag_spontaneous_008.flac | male | 30-45 | Tertiary | 181.738667 | hausa | 40 | AG | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_308 | Amma fa duk tsarinka a Najeriya, abubuwa da yawa sai sun afko maka. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_308.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.254 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_002 | Banda zubar da shara da sinadarai masu cutarwa a ruwan da mutane suke sha | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_002.flac | male | 60+ | Tertiary | 12.814 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_563 | Aikata laifi na hana mutum samun kwanciyar hankali, don haka yana da kyau a guje masa. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_563.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.254 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_283 | Rayuwar matasa tana cike da burace-burace da fatan cimma manyan abubuwa. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_283.flac | female | 15-29 | Primary | 7.694 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_206 | Ilimi mai sauƙi yana ƙarfafa wa yara mata su shiga makaranta ba tare da tsangwama ba. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_206.flac | male | 46-60 | Tertiary | 11.594 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_252 | Wasu mutane sun zama ɓata gari saboda tsadar rayuwa da matsin tattalin arziƙi ya haifar. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_252.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.534 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_168 | A kodayaushe yanayin duniya sauyawa yake yi ta yadda ba a zato. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_168.flac | female | 15-29 | Primary | 6.054 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_175 | Rashin kwashe kwatami zai iya haifar da rashin tsabtataccen muhalli. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_175.flac | female | 15-29 | Primary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_380 | hau_f_380_ag_spontaneous_032 | Mata suna da amfani, kuma suna da mahinmanci a gefen gona, kuma suna ba da gudunmawansu ta gefen abinci, ta gefen cigaban ƙarkara, kuma ta gefen rage talauci a gida, ko a kasuwa, ko gari. Sarrafawa abubbuwan gona a ta gefen mata, na ɗaya: suna kawo abinci, suna dafa ma yara abinci, kuma suna dafa ma mazansu abinci, yan... | audio/hau_f_380_ag_spontaneous_032.flac | female | 15-29 | Tertiary | 94.77 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_170 | hau_f_170_he_spontaneous_008 | Jama’a barkan mu dai da wannan lokaci, zanyi bayani akan faɗakarwa game da cututtuka. Faɗakarwa game da cututtuka na iya zama al’amari na al’ada, musamman idan cututtukan sunyi yawa ko kuma ba a san su ba sosai, wasu daga cikin dalilan da ke haifar da faɗakarwa game da cututtuka sun haɗa da, na farko, rashijn fahimta, ... | audio/hau_f_170_he_spontaneous_008.flac | female | 15-29 | Primary | 126.78 | hausa | 40 | HE | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_423 | Sukari za ki saya ki adana, kin san yana tsada da azumi | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_423.flac | male | 15-29 | Primary | 5.814 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1526 | hau_m_1526_ev_spontaneous_019 | E, tabbas, yawo aka ce mabuɗin ilimi, in ji Hausawa. Tabbas, zagayawa ko yawace-yawace a cikin ƙasa da wajen ƙasa da zagaye duniya yana matuƙar buɗe da faɗaɗa ilimin mutum da wayewarsa da da saninsa da gogewarsa a dukkannin fannuka na rayuwa na yau da gobe. Ba yanda za an ce, Hausawa sun ce na zaune bai ga gari ba. Tab... | audio/hau_m_1526_ev_spontaneous_019.flac | male | 30-45 | Tertiary | 172.32 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1279 | hau_f_1279_ev_spontaneous_010 | Barka da warhaka. Da farkon fari dai idan na tashi da safiya, nakan yi wasu aikace-aikace wanda wato sukan ƙarfafa mun gwuiwa, kuma su kan sa inji daɗi a cikin rayuwa ta. Yayin da na tashi wato akwai aikace-aikace da suka shafi na cikin gida, wanda wato nake gudanar dasu. Yayi da farkon fari idan na tashi na kan yi ƙoƙ... | audio/hau_f_1279_ev_spontaneous_010.flac | female | 46-60 | Tertiary | 171.96 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_049 | Ina tuna wa kaina cewa kowanne nasara yana farawa da ƙoƙari. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_049.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.314 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_175 | Idan Aliyu ya keɓe awa biyu don karatu, yana samun sauƙin fahimta. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_175.flac | male | 46-60 | Tertiary | 11.014 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_207 | Ku dinga kula da 'yanuwa da abokan arziki da ke nesa | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_207.flac | female | 46-60 | Primary | 5.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_275 | hau_m_275_ev_spontaneous_005 | Zanga zanga wata hanyace, wacce alumma suke amfani da ita. Domin nunawa duniya ƙudurorin dasuke dashi, wanda suke cimusu tuwo a kwarya. Wannan zanga zanga takan jawo, sauƙaƙema mutane wasu matsaloli dasuka dade suna damunsu. Idan alumma suna cikin wani hali, sunbi duk wata hanya basu sami yanda za’a shawo masu kan wann... | audio/hau_m_275_ev_spontaneous_005.flac | male | 15-29 | Primary | 100.62 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_395 | Takan kunna rediyo kafin ta kwanta, domin idan ba ta yi hakan ba, ba za ta iya barci ba | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_395.flac | female | 15-29 | Secondary | 8.134 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_563 | Yawan sana'a in dai zai sanya a sami 'yan kuɗaɗen kashewa ba laifi ba ne. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_563.flac | female | 60+ | Primary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_401 | Biyan kuɗaɗen lantarki da ruwa kafin wasu buƙatu yana hana samun matsala. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_401.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_037 | Shan giya fiye da kima yana iya cutar da hanta da ƙwaƙwalwa. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_037.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.214 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_087 | Idan na je naga yadda ake bawa kifaye abinci abin yana birge ni. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_087.flac | female | 60+ | Primary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_308 | A wasu gidaje, ana maye gurbin abinci mai lafiya da wanda ya fi sauƙi saboda rashin kuɗi. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_308.flac | female | 60+ | Primary | 7.634 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_199 | hau_f_199_ag_spontaneous_001 | muna soya kayan fulawa bayan da mukayi noman alkama aka sarrafa ta domin a samu garin fulawa wannan garin shi muke sarrafawa muyi amfani dashi domin muyi kayan soye soye wa'ennan kayan soye soye idan ka shiga cikin unguwanni zaka tarar dasu ana siyarwa domin sune wae'nda suke kawar da yunwa da gaggawa zaka siye su ciki... | audio/hau_f_199_ag_spontaneous_001.flac | female | 15-29 | Primary | 171.6 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_241 | Zan guji jinkirta abubuwan da ya kamata in yi a yau gudun kada su haɗe mun. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_241.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.394 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_443 | Gaisuwa ce dai kawai ta samari da matasa, amma ba wai asalin Hausa ba. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_443.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.194 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_199 | Muna yin tattaunawa ta Zoom kowanne mako domin jin halin da juna ke ciki. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_199.flac | female | 46-60 | Primary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_464 | Wasu iyaye suna matsa wa ‘ya’yansu su riƙe sana’a koda kuwa basu da ra'ayi. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_464.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_272 | hau_f_272_he_spontaneous_011 | Barkanmu dai jama'a! yau nazo mana da taƙaitaccen bayani ne akan tsaftar zamantakewa dana muhalli toh shin menene tsaftar zamantakewa? tsaftar zamantakewa yana nu.. fin gyaran guraren mu da kuma kusa damu kamar su makarantu asibitoci kasuwanni guraren cin abinci bankuna banɗakin haya da dai sauran su wa'innan guraren a... | audio/hau_f_272_he_spontaneous_011.flac | female | 15-29 | Tertiary | 93.96 | hausa | 40 | HE | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_208 | Ana buƙatar gwamnati ta shigo cikin lamarin don rage tsadar kayan abinci. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_208.flac | male | 30-45 | Primary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_508 | Yau zan gode wa Allah da ya bani damar fara sabuwar rayuwa a matsayin magidanci. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_508.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.073 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_557 | Wasan tseren keke yana buƙatar juriya da natsuwa domin cin nasara. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_557.flac | male | 46-60 | Secondary | 8.574 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_344 | Idan shugabanni suna cika alƙawuransu, za a samu ci gaba mai ɗorewa. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_344.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.774 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_570 | Dole na yi sauri na gyara gida, Abban Amir ya ce yana hanya | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_570.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.534 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_753 | hau_f_753_ev_spontaneous_029 | Yauwa bisa ga hoton nan da yake gabanmu. Hoton nan hoton itacen dandanune itacen kwakwa, anma gaskiya ya kamata yadda ni na sani yadda ni nake gani sosai itacen kwakwa ya kamata suna da tsayi, anma mun ga wannan yanzu guntaye ne. To, akwai wani abu da ana kiran shi [cs]first breeding[cs] a Turanci shi ne abun ko a ce e... | audio/hau_f_753_ev_spontaneous_029.flac | female | 15-29 | Tertiary | 123.96 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_588 | Yana da kyau mutum ya ke duba rayuwarshi lokaci zuwa lokaci don ya san inda yake kuskure. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_588.flac | female | 46-60 | Primary | 9.674 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1175 | hau_m_1175_ev_spontaneous_014 | [?] na fahimci wannan tambaya ana tambayan a bayyana wani irin wani irin buƙatu ko ince in na fahimci wannan bayyana yanda ake tabbatar da cewa ana biyan buƙatun ko bukatu ko na yau da kullum toh shi buƙatu na yau da kullum kamowa takeyi wannan zai tashi yanada buƙatan abu kaza wannan zai tashi yanada abu kaza Shiyasa ... | audio/hau_m_1175_ev_spontaneous_014.flac | male | 15-29 | Tertiary | 164.28 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_028 | Dubi yadda Bala ya rame saboda sanya damuwa a ransa | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_028.flac | female | 60+ | Primary | 4.854 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_098 | Gobe, malamai za su koyar da ɗalibai yadda za su kare asusun su na intanet. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_098.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_465 | Yau na tanadi burodi da ƙwai domin ba wa yara karin kumallo. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_465.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.154 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_564 | Haka kuma, akwai son kai, wanda mutum yake fifta kansa fiye da kowa. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_564.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.934 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_534 | Ban yi tsammanin ganin ka yau ba, me ke faruwa? | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_534.flac | female | 15-29 | Secondary | 4.614 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_095 | Yana da kyau mutum ya yi ibada bisa gaskiya, ba don a yaba masa ba. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_095.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.84 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_042 | Ina yawan rubuta buƙatuna da tsare-tsarena na yini gaba ɗaya. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_042.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.954 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_362 | Tun bayan rasuwar iyayen Binta, kawunta Bala ne ya ci gaba da kula da ita | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_362.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_199 | hau_f_199_ag_spontaneous_027 | Shuka ta fara alamun za ta fitar da ‘ya’ya, idan kai shuka a karkashin kasa idan tana samun isasshiyar kulawa sai ta fara yin tsiro, bayan da tai tsiro ta fito sai ta fara yin ɗan koren ganye bayan da tai koren ganye idan aka kwana biyu tana samun isasshen ruwa da kuma iska ga kuma taki sai kuga ta fara fitar da wani f... | audio/hau_f_199_ag_spontaneous_027.flac | female | 15-29 | Primary | 91.3 | hausa | 40 | AG | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_107 | Kafaya ta shirya wata ƙaramar walima ita da ƙawayenta don su raƙashe (kafaya suna ne) | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_107.flac | male | 46-60 | Primary | 9.314 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_416 | A bara, akwai matsala a ofis saboda ba a sanar da kowa a kan lokaci ba. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_416.flac | female | 46-60 | Primary | 5.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_384 | hau_m_384_he_spontaneous_001 | Tsaftan muhali. Ita tsaftan tana da alaƙa da tsaftan jiki, wanda kan taimaka wajen inganta lafiya ta ɗan Adam. Tsaftan muhali ta kama daga share-share, da wanke muhali da kuma kula da duk wani yanayi da zai kawo barazana ga mahali. Wannan tsafta ba iya share muhali, ta haɗa duk abin da ake ci da abinda ake sha, tayaya ... | audio/hau_m_384_he_spontaneous_001.flac | male | 30-45 | Secondary | 97.56 | hausa | 40 | HE | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_348 | Idan ba ka tsara inda kudinka zai tafi ba, za ka iya shiga matsala. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_348.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_544 | Iyaye sun shirya taro don tattauna abubuwan da za a yi kafin biki. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_544.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_105 | hau_f_105_ev_spontaneous_009 | A ɓangarena akwai hanya daban-daban na zaɓen iri, ko kuma na duba iri da ya kamata a yi shuka, a yayin damina. Hasali ma, akwai iri ire-ire daban-daban wanda ake kilace su bayan an gama noman su, a aje su saboda shuka shekara mai zuwa, ko kuma damina mai zuwa. Wa’annan irin, suna da kyau sosai sannan kuma suna ba da ab... | audio/hau_f_105_ev_spontaneous_009.flac | female | 30-45 | Primary | 96.12 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_438 | Dokokin gwamnati na iya kare ‘yan ƙasa, amma wasu suna hana ci gaban kasuwanci da tattalin arziƙi. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_438.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.32 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_143 | Na fahimci cewa soyayya tana da ƙalubale kamar rashin fahimta da saɓani. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_143.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.854 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1076 | hau_m_1076_ag_spontaneous_001 | [?] Wannan tambaya yana tambaya ne akan abunda muka fi shukawa, ko ince abunda muka fi amfani da shi. Toh, gaskiya mu de a [cs] arean [cs] mu, mun fi ampani da [?] muna shuka abubbuwa da yawa, amma a [cs] arean [cs] mu mun fi amfani da masara, muna shuka gero, dawa, shinkafa, wake, alkama da abubbuwa de da yawa. Amma a... | audio/hau_m_1076_ag_spontaneous_001.flac | male | 46-60 | Tertiary | 155.52 | hausa | 40 | AG | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_491 | Ina zuwa koyon hadisi a Gadon Ƙaya duk mako sau biyu. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_491.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_241 | Kowane mutum ya tsaya a kan aikin da aka sa shi. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_241.flac | male | 30-45 | Secondary | 5.014 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_593 | Ki amince ki ba ni zuciyarki na riƙe miki ita amana, Hannatu | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_593.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.934 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_303 | Lamarin gida sai su kawo shi ofis, na ofis kuma su kai shi gida. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_303.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.794 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_131 | Idan mutum yana da buri, yana da kyau ya fara aiki da kansa nan take. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_131.flac | female | 30-45 | Primary | 6.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1066 | hau_f_1066_ag_spontaneous_008 | [?] A cikin lokacin noma, na fuscanci kallubalai me wuya lokacin da nake shuka masara amfanin ya fara yin rauni saboda yanayin rashin ruwa da kuma kwari da suka shuka lokacin da nayi rashin fata iyaye na su bane shawara sosai sun koyar da ne ind ake shayar da shuka da kuma amfani da magunguna kashe kwari dai dai wannan... | audio/hau_f_1066_ag_spontaneous_008.flac | female | 60+ | Tertiary | 159.3 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_150 | Ismail yana yi wa shugaban wurin aikinsu biyayya a duk lokacin da ya zo ofis | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_150.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_600 | Mutum yana iya fahimtar yawan kuskurensa idan yana yin tunani kan abubuwan da suka gabata. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_600.flac | female | 46-60 | Primary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_420 | Ai kuɗin tallafin karatun nan na gwamnati, ya kamata kowa ya samu | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_420.flac | female | 15-29 | Primary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_002 | Mutane suna ta fama da mura, sakamakon yawan sauyawar yanayi. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_002.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.674 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_479 | Gwamnati ta yi alƙawarin sababbin ayyuka waɗanda ba a gudanar da su. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_479.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_170 | Ana jin jiki don kuwa wanda ke iya cin abinci sau biyu a yanzu mai arziƙin gaske ne. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_170.flac | male | 30-45 | Primary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_562 | Rashin yarda da kai yana hana mutum cimma nasara a rayuwa. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_562.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.934 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_278 | hau_f_278_he_spontaneous_019 | mahimmancin wasanni na gaskiya wasanni suna taka mahimmiyar rawa a rayuwar mutum da al'uma gaba daya bayan motsa jiki suna bada gudun mawa ga lafiyar jiki walwalal hankali da kuma habbaka mahimman kwarewar zamantakewa ga wasu daga cikin mahimmancin wasanni na farko akwai lafiyar jiki da karfi garkuwa wasanni suna motsa... | audio/hau_f_278_he_spontaneous_019.flac | female | 15-29 | Secondary | 108.12 | hausa | 40 | HE | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_175 | Zanga-zangar lumana haƙƙi ne na ‘yan ƙasa, amma dole ne su kiyaye doka da oda. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_175.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.06 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_261 | Zan yi ƙoƙari in cika alƙawuran da na ɗaukar wa kaina da kuma al'umma a yau. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_261.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_305 | Yara kan shirya ƙasaitaccen bikin hawan doki, duk shekara a Kano. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_305.flac | female | 15-29 | Primary | 4.974 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_062 | Kuɗin nan zan yi amfani da su na biya kuɗin makarantar yara da ake bi na | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_062.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.394 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_469 | Idan babba yana tausayin na ƙasa, to na ƙasa zai yi masa biyayya. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_469.flac | male | 60+ | Tertiary | 4.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1003 | hau_f_1003_ag_spontaneous_010 | gaskiya a arewacin Najeriya arewa maso gabashin Najeriya gaskiya suna samun matsaloli sosai saboda su basu da wadatar abubuwan da zasu [?] iya riƙewa a matsayin ma abunda zasu ajiye wanda zasu yi amfani da shi wajen kula da lafiyar shanun su da abincin shanun su da haihuwar shanun su da ruwa saboda shi wannan ɓangare g... | audio/hau_f_1003_ag_spontaneous_010.flac | female | 46-60 | Tertiary | 162.12 | hausa | 40 | AG | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_554 | Gudun kada ya makara, Bala baya komawa bacci idan ya yi salla. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_554.flac | male | 15-29 | Primary | 5.334 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_467 | Ina yi wa maƙwabta sallama kowacce safiya domin ƙarfafa zumunci. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_467.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.454 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_586 | Yawancin iyaye suna so ‘ya’yansu su yi wasu aikin duk da ra’ayinsu daban yake. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_586.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.954 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_218 | A lokacin hawan Sallah a Arewa, Garba ya ga yadda ruhaniya ke taka rawa a rayuwar wasu. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_218.flac | female | 30-45 | Primary | 13.314 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_214 | Da yake yau Lahadi ce, bari in saka kwala-shat da turoza. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_214.flac | female | 46-60 | Tertiary | 4.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1138 | hau_m_1138_ag_spontaneous_008 | da farko dai gaskiya maganar rake yakan kawo cigaba a ƙasa najeriya saboda za kayi la'akari da wanda yanayin shige da fice na harkan ɓangaren noma dukan noma a ciki harda rake ? wannan rake yana kawo manya manyan kuɗaɗe a najeriya yakan ɗan rage yan ɗan rage raɗaɗi na wani hali da ake shiga na rashin samu shigowan kuɗa... | audio/hau_m_1138_ag_spontaneous_008.flac | male | 46-60 | Tertiary | 156.6 | hausa | 40 | AG | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_593 | Yawan aika saƙonni ga abokai alama ce ta kulawa da ƙara tasiri wajen karfafa zumunci. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_593.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_330 | Baito ta yi adashi na shekara guda da wata shida. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_330.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.054 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_051 | Wani attajiri ya zabge farashin kuɗin hayar gidajensa a garinmu. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_051.flac | male | 60+ | Tertiary | 8.734 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_280 | Bayan kammala aikin ofis, Musa ya je kallon fim a gidan kallo. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_280.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_572 | Idan ana ba karnuka wasanni na hikima, suna zama masu kaifin basira. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_572.flac | female | 60+ | Primary | 8.114 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_363 | Da safiyar yau na duba wayata domin ganin saƙonni da kiraye-kirayen da ban samu damar ɗauka ba. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_363.flac | female | 46-60 | Tertiary | 9.054 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.