audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
hau_f_115
hau_f_115_ev_spontaneous_060
Wannan videon yana nuna mana yadda ake yin B.I.Y. Yana nuna mana yadda ake canja wani abu, yadda yake yi ya zama wani abu na daban, ko kuwa yadda ake yin amfani da abubuwan gida haka ya zama kamar abubuwan amfani. Wani abin ana amfani da shi ta hanyan… ta fannoni… fannin a zamar da shi ta wani fanni. Yanzu dai daga wan...
audio/hau_f_115_ev_spontaneous_060.flac
female
15-29
Primary
92.34
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_005
Shan koko da ƙosai yana da daɗi sosai a lokacin sanyi.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_005.flac
male
30-45
Tertiary
4.494
hausa
40
EV
hau_m_177
hau_m_177_ev_spontaneous_028
Lokaci ma’auni ne na aiki koko in ce nasara. Sarrafa lokaci, sarrafa lokaci matakai ne da mutum ya kan bi dan samun nasara cikin ƙanƙanin lokaci, idan muka yi magana akan sarrafa lokaci to dole ne in a kula da ababe guda uku na farko tsarin lokacin, na biyu bawa ababai masu mahimmanci ko fara da ababai masu mahimmanci,...
audio/hau_m_177_ev_spontaneous_028.flac
male
30-45
Tertiary
108.32
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_034
Soyayyar Allah na kawo nutsuwa da kwanciyar hankali a zuciya.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_034.flac
male
30-45
Tertiary
6.98
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_312
Za mu tafi hutu ƙasar waje, inda za mu shafe mako biyu.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_312.flac
male
15-29
Secondary
5.174
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_571
Nuna wariya na faruwa ne bisa son zuciya da rashin sanin darajar mutum
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_571.flac
male
15-29
Tertiary
6.614
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_597
Manomin ya yi shuka a gonar da ba tasa ba, kuma yana iƙirarin tasa ce.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_597.flac
male
15-29
Tertiary
7.214
hausa
40
EV
hau_m_701
hau_m_701_ev_spontaneous_022
Wannan hoto yana nuna wata kayan kiɗa na gargajiya wadda ake kira agogo, wasu sashen Afirka wani nau’i ne na ƙararrawa ce da ake kira da ƙarfe kuma tana da buɗaɗɗen gefuna guda biyu. Ana amfani da ita wajen samar da sauti ta hanyar buga ta da sandar itace ko ƙarfe. Ana amfani da irin wannan kayan kiɗa acikin waƙoƙi ire...
audio/hau_m_701_ev_spontaneous_022.flac
male
30-45
Tertiary
105.74
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_070
Sadiya ta fahimci cewa nadama kaɗai ba ta isa gyaran kuskure ba.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_070.flac
female
15-29
Tertiary
5.434
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_077
A dinga yin taro don tattaunawa kan yadda ake tafiyar da kuɗi domin kauce wa matsaloli.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_077.flac
male
30-45
Tertiary
9.074
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_193
Bayan an sallame shi daga asibiti, ya daina cin naman babbar dabba.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_193.flac
female
15-29
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_225
Zafin yau ya hana ni zaman ɗaki kwata-kwata a yau ɗin nan
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_225.flac
male
15-29
Tertiary
5.234
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_246
Rashin jin daɗin aiki saboda cin mutunci ko rashin ƙimantawa ya kan sa ma’aikata yin bore.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_246.flac
male
46-60
Tertiary
12.394
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_448
Oyoyo...Oyoyo' kalma ce da 'yan yara ke faɗi yayin da iyayensu ko 'yan uwa suka dawo gida.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_448.flac
female
15-29
Tertiary
7.414
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_073
Haka ma in mutum a mashin ya biyo, zai iya wucewa cikin sauƙi.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_073.flac
female
46-60
Tertiary
6.254
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_047
Na fahimci cewa wasu suna shan giya domin su manta da damuwa, amma hakan baya magance komai.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_047.flac
female
15-29
Tertiary
8.534
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_370
Nazartar abubuwan da suka faru a baya yana iya taimakawa wajen yanke shawarwari masu kyau.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_370.flac
male
15-29
Secondary
7.594
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_413
A wuraren bukukuwa, ana sayar da kayan gargajiya da kayan tarihi.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_413.flac
female
15-29
Primary
7.134
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_570
Na lura cewa kallon gajimare yana sa ni tunani bisa halittun Allah da ke samaniya
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_570.flac
male
46-59
Tertiary
7.834
hausa
40
EV
hau_f_225
hau_f_225_he_spontaneous_034
akwai rashin fahimta da yawa game da ruwan sanyi da rashin lafiya waɗanda kimiyya ta ƙaryata ga misalai kaɗan na farko akwai tatsunniyoyi shan ruwa sanyi na iya haifar maka mura na biyu kuma shan ruwan sanyi na iya sa mutum yai rashin lafiya akwai kuma shan ruwan sanyi na iya rage narkewan abinci akwai kuma kyakyawan l...
audio/hau_f_225_he_spontaneous_034.flac
female
30-45
Tertiary
106.56
hausa
40
HE
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_120
Idan mutum ya ji tsoro, yana iya amfani da dabarun natsuwa.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_120.flac
male
60+
Tertiary
5.194
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_167
Idan ana neman aiki, yana da kyau a nemi ayyukan da suka dace da ƙwarewa.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_167.flac
female
15-29
Tertiary
8.234
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_157
Yana kan keke yana tuƙi abinsa, kuma yana sauraren kiɗa
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_157.flac
male
15-29
Tertiary
4.074
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_479
Yau muka tattauna da maƙwabta kan tsaron unguwa da yadda za mu haɗa kai.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_479.flac
female
15-29
Tertiary
5.754
hausa
40
EV
hau_m_631
hau_m_631_ev_spontaneous_011
Gonar rogo gona rogo , gina ne wanda ake samar da shi ta hanyar dasa itacen rogo ko kuma zangarniyar rogo , domin it rogo dasa ta ake yi ba shukata ake yi ba . Sannan kuma bayan an dasa rogo akan ci moriyar rogo ne ko girbe shi wato bayan wata takwas zuwa goma Sannan kuma shi amfani yana yin amfanin ne a karkashin ƙasa...
audio/hau_m_631_ev_spontaneous_011.flac
male
30-45
Tertiary
113.48
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_097
Akwai bukatar tantance gaskiyar labarai kafin a yada su a shafukan sada zumunta.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_097.flac
female
30-45
Tertiary
9.674
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_259
Rashin tabbas na tattalin arziki yana jefa mutane cikin matsin rayuwa na yau da kullum.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_259.flac
female
60+
Primary
7.714
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_246
Gwamnati ta samar da dokokin hana sare itatuwa ba bisa ƙa’ida ba domin kare dazuka.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_246.flac
female
15-29
Primary
9.294
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_343
Akan sayawa mata wata roba a dantse, don kariya ga ɗaukar ciki.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_343.flac
female
15-29
Tertiary
5.374
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_175
A jiya, wani likita ya gargaɗi mutane kan hatsarin amfani da shafukan bogi.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_175.flac
male
15-29
Tertiary
7.054
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_576
Na saita ƙararrawa domin ta tada ni da wuri daga bacci gobe
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_576.flac
male
15-29
Primary
6.314
hausa
40
EV
hau_m_949
hau_m_949_ag_spontaneous_002
yauwa tambayar mu ta gaba itace wani rawa ne ciyawa take yake takawa ? a lokacin da ake shuka iri na kankana to ciyawa yana taka rawa daban daban ? a inda ake shuka da iri na kankana amma kaɗan daga cikinsu zan mu gayyansu ba daɗewan nan ? wanda eh shi ciyawa yana taka mahimmiyar rawa wurin shuka irin na kankana wanda ...
audio/hau_m_949_ag_spontaneous_002.flac
male
15-29
Tertiary
199.90059
hausa
40
AG
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_407
Yi wa iyaye iyaka tasiri ne na al'adar mutanen yamma.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_407.flac
male
15-29
Tertiary
6.134
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_069
An bamu jami'an tsaro uku, don gabatar da walimar makwabta lafiya.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_069.flac
female
15-29
Primary
6.394
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_353
Na fahimci cewa yin watsi da magana mara amfani yana taimakawa mutum ya ci gaba da rayuwarsa cikin kwanciyar hankali.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_353.flac
female
60+
Primary
9.394
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_233
Sabuwa ta ƙudirce mayar wa Halima magana a yau idan sun haɗu
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_233.flac
female
15-29
Secondary
5.954
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_328
Tana taka-tsantsan da Yusuf bayan ta gano ya cuce ta.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_328.flac
female
30-45
Primary
7.074
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_004
Auren mace Bahaushiya yana da daɗi saboda matan Hausawa suna da biyayya a aure.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_004.flac
female
15-29
Tertiary
6.774
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_323
Yana da kyau mutum ya tsara yadda zai kula da iyali ba tare da gajiyawa ba.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_323.flac
female
60+
Primary
7.474
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_383
Na kan shiga ƙungiyoyin kafar sada zumunta domin koyon dabarun sana'a ta
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_383.flac
female
30-45
Secondary
6.673
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_140
Na lura cewa tanadi yana taimakawa wajen rage tasirin manyan kashe-kuɗi.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_140.flac
male
15-29
Secondary
9.214
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_161
Akwai nishaɗi kallon yadda rana take faɗuwa yayin da take nutsewa a mafaɗarta
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_161.flac
male
46-59
Tertiary
7.354
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_211
Aminu ya yi feshin maganin sauro a gidansa a lokacin zafi.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_211.flac
male
46-59
Tertiary
5.514
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_003
Mutane da dama sun ɗauki dandalin sada zumunta a matsayin hanyar sa nishaɗi
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_003.flac
female
30-45
Tertiary
9.674
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_436
Na saba zuwa wajen mai sayar da doya da miya idan ina son cin abinci mai kyau.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_436.flac
male
15-29
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_574
Wasu mutane suna halartar tarukan addini domin su samu jagoranci a rayuwa.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_574.flac
male
30-45
Tertiary
7.234
hausa
40
EV
hau_f_1707
hau_f_1707_ev_spontaneous_006
Gaskiya rashi yana kawo abubuwa da yawa a tsakanin al'umma. Rashi yana kawo raini. musamman cikin ƴan'uwa ko a tsakanin iyali Du wanda ba shi da shi, ba a mutunta shi, wanda ba ya kawowa cikin gida, ba a ɗaukansa wani abu Rashi yana sa abokananka su yi nesa da kai, domin idan ba ka da shi ka dinga roƙon taimako daga gu...
audio/hau_f_1707_ev_spontaneous_006.flac
female
46-60
Tertiary
152.6275
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_153
Adana wani kaso daga cikin albashi domin siyan gida ya na daidaita rayuwa.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_153.flac
male
15-29
Primary
6.734
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_056
Ba na ta'ammali da miyagun ƙwayoyi saboda kare lafiyata a kowane lokaci.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_056.flac
female
15-29
Secondary
7.074
hausa
40
EV
hau_m_786
hau_m_786_ag_spontaneous_009
Yadda ake tonon dankali kafin ka je ga tonon dankali idan ka shuka idan aka burne shi shi za ka je ka duba tsakanin kwana saba'in zuwa kwana ɗari da shuka shi . Idan ka duba za ka ga ƙasa ta fara tsattsagewa alamar ya fara riƙa sai ka ɗan tona a hankali idan ka tona ɗaya biyu sai ka fita . Yadda za ka yi tonon shi ne z...
audio/hau_m_786_ag_spontaneous_009.flac
male
30-45
Tertiary
105.42
hausa
40
AG
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_392
Ku daina ƙuntatawa yaranku saboda kar su kamu da cutar damuwa
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_392.flac
male
60+
Tertiary
4.634
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_138
Idan aka ba shi shawara mai kyau, za ta inganta rayuwarsa.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_138.flac
male
46-60
Secondary
5.354
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_358
Idan abokin aiki ya tambayi bayanin da ba a so a bayyana masa, ana iya kaucewa cikin ladabi.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_358.flac
male
30-45
Secondary
8.894
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_107
Na'urar sanyaya ɗaki tana ta'azzara ciwon sanyi da raunin ƙashi.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_107.flac
female
15-29
Tertiary
6.314
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_329
Idan mun fita yawon sallah, ba ma zuwa gidan da ba a san mu ba.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_329.flac
male
15-29
Secondary
5.074
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_385
A bara, an shirya gagarumin biki don tunawa da shahararren marubucin da ya rasu.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_385.flac
female
30-45
Tertiary
10.594
hausa
40
EV
hau_f_622
hau_f_622_ag_spontaneous_021
kaman yanda muke gani wannan yana nuna mana cewa karin kumallo a cikin kai cikin karkara kaman yanda muke gani wannan yana nuna mana cewa mata ne take zaune a cikin gidanta kuma muce a cikin madafarta na gargajiya na ƙauye tana zaune ne akan wata ƴar ƙaramar kujeranta tana amfani da hannoyinta kuma don dafa abinci na g...
audio/hau_f_622_ag_spontaneous_021.flac
female
15-29
Tertiary
180.24
hausa
40
AG
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_237
Ana hana yara zuwa wuri mai nisa da daddare domin gudun matsaloli.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_237.flac
male
15-29
Secondary
5.134
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_338
A koyawa iyali taƙaita amfani da albarkatun ruwa don rage kashe kuɗi.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_338.flac
female
46-60
Secondary
10.554
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_366
Ina shirin yawaita amfani da abin sha da za a iya sake amfani da mazubinsa .
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_366.flac
male
46-59
Tertiary
6.794
hausa
40
EV
hau_f_696
hau_f_696_ev_spontaneous_004
Masana’antar banki tanada mahimmiyar rawa a tattalin arziƙi tana taimakawa cigaban kuɗi da daidaita darajar kuɗi da tabbatar da kwanciyar hankali a harkokin kuɗi. Kalmar banki ta samo asali ne daga Kalmar italiyanci banka wadda ke nufin banki inda masu canjin kuɗi na zamani dake gudanar da harkokinsu dukda haka. Tushen...
audio/hau_f_696_ev_spontaneous_004.flac
female
15-29
Tertiary
114
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_120
Dole ne matasa su nemi shawarwari domin gujewa matsaloli.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_120.flac
female
30-45
Tertiary
5.734
hausa
40
EV
hau_m_134
hau_m_134_ag_spontaneous_048
wannan kalma yana ma’anan ƙwari a aiki ƙwari a aiki wata hanya ce ta bayyana yadda kwari ke haihuwa da yaɗa cuta yana nuna cewa ƙwari ba kawai suna da matsala ba ne ammaƙn kuma suna da rayuwa da aiki kaman sauran halittu su ke misalin wannan ƙwari a aiki misali kaman sauro za mu iya ba da misali da sauro sauro yana cig...
audio/hau_m_134_ag_spontaneous_048.flac
male
15-29
Tertiary
94.365896
hausa
40
AG
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_045
Duk lokacin da zan wuce ta ƙafar gidan su ƙawata, sai na shiga wajenta.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_045.flac
female
46-60
Primary
4.994
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_341
Samira da mijinta suna gina dangantaka mai ƙarfi ta hanyar haɗa gwiwa a ayyuka.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_341.flac
female
30-45
Tertiary
8.294
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_152
Ana iya gyara kujera da ƙusa mai ƙarfi idan ta karye.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_152.flac
female
46-60
Secondary
6.514
hausa
40
EV
hau_f_304
hau_f_304_he_spontaneous_016
Ta ya ya mutum yake kula da tsaftar bakinshi, kamar su iya yin brush, goge harce da kuma tsaftar baki? Da farko dai mutum ya kamata ya tanadi buroshi mai kyau, ba kuma mai tauri ba, ba kuma mai laushi ba. Yana da kyau mutum daga zarar ya tashi daga bacci, ko kuma kafin ya kwanta da bacci, yana da kyau mutum ya wanke ya...
audio/hau_f_304_he_spontaneous_016.flac
female
15-29
Secondary
121.46
hausa
40
HE
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_535
A na sayar da shawarma a bakin titin unguwarmu da yamma
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_535.flac
male
15-29
Tertiary
4.113
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_114
A baya, Nana ta gwada zaman jinya don samun mafita daga damuwa.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_114.flac
male
60+
Tertiary
6.114
hausa
40
EV
hau_m_420
hau_m_420_ev_spontaneous_016
Barka da warhaka a wannan faifai an gwado mana ne wato yadda kyaky kyawan alaƙa yake wanda ze wato taɓa zuciya ze sanyaya zuciya wato na masoya kamar yadda muka sani kyakykyawan alaƙa ya dan ganta daga yanayi wato yadda kuke misali koda kaman saurayi ne da budurwa yayin da za kuga cewa inda kyakykyawan alaƙa zakuga cew...
audio/hau_m_420_ev_spontaneous_016.flac
male
15-29
Secondary
179.22
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_057
Na yi zikiri na safe, ina fatan Allah ya kare ni daga sharrin yau.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_057.flac
female
46-60
Tertiary
5.994
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_039
Na sayo sabon sange saboda kariya daga sauron bana masu cutarwa
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_039.flac
male
15-29
Tertiary
6.754
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_138
Yana da kyau mutum ya fahimci yadda abokin zamansa ke son nuna masa soyayya.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_138.flac
male
15-29
Secondary
6.414
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_245
Abbanmu yau ya sayo mana biskit da cakulet da alewa.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_245.flac
male
15-29
Tertiary
6.394
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_467
Taimakawa wani wajen ɗaukar kaya ko gudanar da aiki mai wahala alama ce da ke nuna sanin ya-kamata da halin dattako.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_467.flac
male
15-29
Tertiary
10.554
hausa
40
EV
hau_m_929
hau_m_929_ag_spontaneous_006
Assalamu alaikuma, barkamu da sake dawowa a yau tambayarmu tana tambaya ne akan shin akwai wa'yan ne suna na abinci ko kuma na shuka da ake da kuke dangata shi da samun sa'a ko nasara a akwai a abinci ko kuma shuka kala-kala da ake danganta shi da samun sa'a ko nasara akwai kamar Masara akwai Alkama da sauransu bari mu...
audio/hau_m_929_ag_spontaneous_006.flac
male
30-45
Tertiary
161.4
hausa
40
AG
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_378
Tun da Aliyu ya gama jami'a bai dakata ba, yana ta yin kwasa-kwasai iri-iri.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_378.flac
female
30-45
Secondary
6.753
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_120
Idan saurayi ba ya yawan zuwa zance to da akwai matsala.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_120.flac
male
30-45
Tertiary
5.7
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_441
Dole ne Hafsat ta kammala rubuce-rubucenta kafin a rufe ofishinta.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_441.flac
female
60+
Primary
5.454
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_399
A shekarun baya, ana gudanar da taron tatsuniyoyi a cikin dare a ƙauyensu.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_399.flac
male
30-45
Tertiary
7.034
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_026
Irin wannan shi ne yake alamta cewa yaro ya sami tarbiya da ladabi.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_026.flac
female
46-60
Tertiary
4.874
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_315
Shuka itatuwa da basu kulawa na hana hamada yaɗuwa a ƙasa.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_315.flac
male
30-45
Tertiary
8.18
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_524
Sai na ganka a kofar gida, lafiya, ko dai hanya ce ta biyo da kai?
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_524.flac
female
15-29
Secondary
5.894
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_411
Yana fara aikinsa da wuri don kada wa’adin ƙarshe ya zo da matsala.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_411.flac
male
46-60
Tertiary
7.774
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_566
A lokacin Ramadan, ana cewa “Barka da azumi, Allah ya ba mu ikon gamawa lafiya.”
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_566.flac
female
46-60
Secondary
11.874
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_266
A matsayin uba, dole ne ka san inda yaranka suke a kowane lokaci.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_266.flac
female
15-29
Secondary
6.394
hausa
40
EV
hau_f_1279
hau_f_1279_ev_spontaneous_047
Barka da warhaka,wato hanyoyin da mutane zasu taimakawa wato abokansu sabida su yi rayuwa mai inganci, rayuwa mai ɗaurewa, yana da yawa. Yayin da zamuga cewa akwai hanyoyi da dama kasancewar abokai za ku ga cewa akwai kusanci a tsakani. yayin da akan haɗu a lokuta daban-daban a gudanar da rayuwa, wanda idan aka haɗu ak...
audio/hau_f_1279_ev_spontaneous_047.flac
female
46-60
Tertiary
163.92
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_420
Abincin wani gubar wani, lallai ne mu mutunta bambancin al'adunmu.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_420.flac
male
46-60
Tertiary
7.634
hausa
40
EV
hau_m_233
hau_m_233_ev_spontaneous_029
dalilin da ya sa tafiya ke da mahimmanci tafiya abuce mai matukan mahimmanci a rayuwan dan adam da kuma al'umma baki daya tafiya ta na da kaidoji da yawa wayan da suka shafi bangarori da ban, da ban na rayuwan mu ga wasu da ga cikin muhimmai dalilin da yasa suka dalilin da suka sa tafiya ke da matukan anfani ko kuma ma...
audio/hau_m_233_ev_spontaneous_029.flac
male
46-60
Tertiary
160.68
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_192
Zan je dubiya asibitin Murtala bayan mun yi sallar isha'i.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_192.flac
female
15-29
Secondary
6.114
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_292
Bayan Tukur ya sha fama da yunwa, ya fahimci dalilin da ya sa Bala yake bara.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_292.flac
male
46-60
Secondary
8.294
hausa
40
EV
hau_f_685
hau_f_685_ev_spontaneous_020
Shirin tsare-tsare yana daga cikin muhimman abubuwa da ke tabbatar da nasara a cikin kowane fanni na rayuwa. A al’adar Hausa, shirin tsare-tsare yana da matuƙar muhimmanci domin taimakawa wajen yadda z aka cimma burinka da kasa a gaba kuma wani abu da ake so ka fara. Wannan na nufin ka fin a ayyyaka wani aiki ko kuma a...
audio/hau_f_685_ev_spontaneous_020.flac
female
15-29
Tertiary
131
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_558
Sai dai fa shugabannin ne a mafi yawancin lokuta ba su da kirki.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_558.flac
female
15-29
Tertiary
6.514
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_356
Addini ya yarda da a yi murna bayan samun wata ni'ima.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_356.flac
male
15-29
Tertiary
4.814
hausa
40
EV
hau_m_1304
hau_m_1304_ag_spontaneous_002
[um] akwai abubuwan anfani gona kakanni daya wuce kimamu sosai abubuwan sunada yawa kaga kaman zamu iya zaka iya sa akwai gero kaga gero abune wanda kakanni suka tashi tun a tuni suna anfani dashi kuma abune wanda yake takimamu sosan gaske Sannan akwai masara shima masara abune wanda kakanni suke suke nomashi wanda yaw...
audio/hau_m_1304_ag_spontaneous_002.flac
male
60+
Tertiary
158.22
hausa
40
AG
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_467
Idan mutum bai da masaniya a ɓangaren hada-hadar kuɗi, to zai sami matsala a kasuwanci.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_467.flac
female
30-45
Tertiary
7.494
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_092
Wannan ne ya sa take samun sakamako mai kyau a ajinsu.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_092.flac
female
30-45
Tertiary
5.494
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_361
Yau zan sanarda yara illar zuba shara a cikin ruwa.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_361.flac
male
46-59
Tertiary
6.354
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_225
Kyawawan halaye da ɗabi'un babanmu sun yi tasiri sosai a rayuwata.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_225.flac
male
15-29
Tertiary
7.114
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_296
Mutane da yawa suna koyon sana’o’i ta hanyar amfani da intanet.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_296.flac
female
30-45
Secondary
5.994
hausa
40
EV