audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_439
Sun yi tunanin mallakar gida abu ne mai sauƙi har sai da suka fara yunƙuri.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_439.flac
male
15-29
Secondary
5.754
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_165
Ana iya gyara kan famfo da ƙarfe idan ya fara yoyo.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_165.flac
female
46-60
Secondary
7.154
hausa
40
EV
hau_f_225
hau_f_225_he_spontaneous_019
yin zuzzurfin tunani a ofis na iya zama hanya mai kyau don rage damuwa habaka yawan aiki da habaka yin dadin rayuwa gaba daya anan akwai wadansu fa’idodi da shawarwari don hada tunani a cikin kwanakin aikin ku amfanin tunani a ofis yana rage damuwa yin zuzzurfan tunani na iya taimakawa wajan rage damuwa yana kuma haifa...
audio/hau_f_225_he_spontaneous_019.flac
female
30-45
Tertiary
89.22
hausa
40
HE
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_534
A wasu lokuta, samun mutum na uku don yin shawarwari yana rage rashin fahimta.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_534.flac
male
30-45
Secondary
7.294
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_202
Ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan-adam sun himmatu wajen shawo kan matsalar yi wa yara fyaɗe.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_202.flac
male
30-45
Tertiary
9.04
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_485
Kada ka bari ɓacin rai ya jawo maka hawan jini.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_485.flac
male
15-29
Secondary
4.134
hausa
40
EV
hau_f_372
hau_f_372_ev_spontaneous_001
Ingantattun hanyoyin magance ƙin amincewa ko karɓuwa Wannnan fefan bidiyo nana mana nuni da yadda za ka ɗauki nauyin kanka da kuma alamomin rashin kuɗi, e, rashin kuɗi na iya zama alaman wani yanayi mai muhinmanci. Matsalolin kuɗi na iya haifar da al’amura kiwon lafiya da yawa ciki har da damuwa, damuwa game da kuɗi na...
audio/hau_f_372_ev_spontaneous_001.flac
female
15-29
Tertiary
330.912
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_161
Ƙasar Canada tana daga cikin ƙasashen da nake son zuwa a rayuwata.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_161.flac
male
30-45
Tertiary
4.394
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_401
Na saba jan kafaɗuna da miƙa hannaye don na ji daɗin gaɓɓai na.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_401.flac
female
46-60
Tertiary
7.374
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_165
Sadarwa da mutane masu halaye daban-daban na ƙarfafa alaƙar zumunci.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_165.flac
male
46-60
Primary
8.954
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_463
Wasannin koyo kamar shataranjin suna buƙatar hikima da zurfin tunani.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_463.flac
male
46-60
Secondary
9.094
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_514
Dole mutum ya taƙaita kashe kuɗi barkatai a wannan hali na matsin tattalin arziki.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_514.flac
female
30-45
Tertiary
7.094
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_168
Yana da kyau ka tsaya ka fahimci kai wane irin mutum ne.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_168.flac
male
30-45
Tertiary
3.954
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_312
Wasu ma’aurata suna samun matsala idan suka gamu da baffanni masu zafi.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_312.flac
female
30-45
Secondary
6.274
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_229
Kar dai ka bari kanka ya kulle, kawai ka sama wa kanka mafita.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_229.flac
male
60+
Tertiary
4.914
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_035
Kuɗin man abinci ma kawai ya isa mutane masifa a koyaushe.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_035.flac
female
15-29
Tertiary
7.914
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_451
Fahimtar bambance-bambancen mutane yana iya ƙarfafa haɗin kai tsakanin juna.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_451.flac
female
15-29
Secondary
7.114
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_011
Ina ɗan shekara huɗu aka saka ni a makarantar firamare.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_011.flac
male
30-45
Tertiary
5.154
hausa
40
EV
hau_m_218
hau_m_218_ag_spontaneous_003
Kula da ƙasa yana da muhinmanci don samar da amfanin gona mai kyau da kuma kiyaye yanayin ƙasa. Ga wasu abubuwa da ya kamata a lura da su domin kiyaye yanayin ƙasa kamar haka. Abu na farko akwai zaɓin ƙasa, ya kamata manomi ya zaɓi ƙasa mai kyau, mai ɗaukan ruwa, ko mai samar da sinadarai a yanayin mai kyau ba gurɓatat...
audio/hau_m_218_ag_spontaneous_003.flac
male
15-29
Tertiary
100.18
hausa
40
AG
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_214
Yau zan fi sadaukar da lokacina don yin karatu fiye da yadda na yi jiya.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_214.flac
female
30-45
Primary
6.994
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_095
Makarantu na zamani suna amfani da fasahar kwamfuta don koya wa yara tun daga matakin farko.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_095.flac
male
30-45
Tertiary
9.514
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_036
Mahaifiyata ta koya min cewa amana tana da mahimmanci a kowace irin hulɗa ta rayuwa..
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_036.flac
female
30-45
Tertiary
9.294
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_329
Sun hana ni bacci saboda surutu, shi ya sa nake ta gyangyaɗi
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_329.flac
female
15-29
Secondary
6.174
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_290
Idan mutum yana son kafa kamfani, yana da kyau ya fara tanadi tun da wuri.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_290.flac
male
15-29
Primary
6.254
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_406
Idan aka tsara jerin ayyuka, yana taimakawa wajen rage cunkoso da damuwa.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_406.flac
male
30-45
Tertiary
6.054
hausa
40
EV
hau_m_069
hau_m_069_he_spontaneous_008
Assalamu alaikum, a yau zamuu tattauna akan tsaftar hannu. Tsaftar hannu wani muhimmin al’amari ne dakee taimakawa wajen kare lafiyar mu daga cututtuka dake yaɗuwa ta hanyar hannu. Hannunmu janaa hulɗa da abubuwa da dama kowace rana, kuma idan bamu kulaa ba zai iya zamaa hanyar yaɗuwar ƙwayoyin cu:ta. Akwai lokkuta na ...
audio/hau_m_069_he_spontaneous_008.flac
male
30-45
Primary
126.92
hausa
40
HE
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_137
Na shirya karɓar kowane irin ƙalubale cikin nutsuwa domin inganta kaina.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_137.flac
female
15-29
Tertiary
6.314
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_245
Bayan an kammala azumin Ramadana, sai kuma a wayi gari da bikin ƙaramar salla.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_245.flac
female
46-60
Secondary
7.794
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_482
Tun yanzu an fara yawo da raguna domin shirin babbar sallah.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_482.flac
female
30-45
Tertiary
5.514
hausa
40
EV
hau_m_212
hau_m_212_he_spontaneous_004
Ga wasu matakan agajin gaggawa dan warkar da ƙonawa. Na farko dakatar da aikin ƙonewa. Idan ƙonawa ta faru daga wuta ko abu mai zafi, ɗauki mutumin daga wurin da yake haɗari idan yana yiwuwa. Idan ƙonawa ta faru daga sinadarai, cire dukkan tufafin da suka lalace sannan a wanke yankin da ruwa mai sanyi na tsawon minti a...
audio/hau_m_212_he_spontaneous_004.flac
male
15-29
Tertiary
133.8
hausa
40
HE
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_287
Kasuwannin duniya na cike da kayan abinci daban-daban, amma shin hakan yana nufin na gida bai dace ba?
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_287.flac
male
30-45
Primary
10.674
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_226
Idan ana shirya taro, yana da kyau a nemi ra’ayoyin mutane mabambanta.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_226.flac
male
46-60
Primary
7.474
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_574
Garinmu muna fama da masu ƙwace waya, don haka ba na fita da dare sai ya zama dole.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_574.flac
female
15-29
Primary
11.734
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_506
Lallai ku inganta kayayyakin da kuke samar wa daga sana'o'in hannu.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_506.flac
male
46-60
Tertiary
7.274
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_129
Bayan magariba ka kira ni mu tattauna a kan batun auren Aminu.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_129.flac
female
15-29
Secondary
5.074
hausa
40
EV
hau_f_973
hau_f_973_ag_spontaneous_029
kamar yanda muke gani wannan zamu iya cewa an fitarda kamar wuri ne sakanin gona da wurin wucewa sabida asamu [um] hanya yanda baze takura mutane ba irin haka akanyi shine saboda mutane idan ya kasance gona da kasance cikin awanan din kan hanyar mutane za'a fitar da wuri haka dan samun wurin wucewa kokuma wucewn ruwa d...
audio/hau_f_973_ag_spontaneous_029.flac
female
46-60
Tertiary
154.44
hausa
40
AG
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_262
Kiran wani da ka daɗe ba ka ji ɗuriyarsa ba domin nuna kulawa.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_262.flac
male
15-29
Tertiary
5.274
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_097
Mutane da yawa suna yanke kudi daga albashinsu don ajiya ta gaggawa.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_097.flac
female
15-29
Tertiary
8.153
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_544
Salamu alaikum, Aunty Maryam! Ya hanya daga Kano zuwa nan?
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_544.flac
female
15-29
Tertiary
4.934
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_366
Ai mun ga kaɓakin alherin Alhaji, Allah ya maida ƙoƙo masaki.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_366.flac
female
15-29
Secondary
6.194
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_508
Tasi’u yakan saurari rediyo da yamma idan bai je ko’ina ba
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_508.flac
male
15-29
Primary
6.114
hausa
40
EV
hau_f_804
hau_f_804_ag_spontaneous_035
Tabbas zafin rana yana da tasiri da mutum ma baya tunani akan ruɓewar dankali ko samun matsala akanta. Yanzu kaman yadda na gani a wannan misalan, dankali ne wanda aka barshi a ƙasa ba a girbe shi da wuri ba rana tai masa wannan illa ta sa rabin jikinsa ko kuma wani sashe daga jikinsa ya fara ruɓewa ya samu matsala, an...
audio/hau_f_804_ag_spontaneous_035.flac
female
15-29
Secondary
94.98
hausa
40
AG
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_084
Yau Mahmuda ya tashi cikin kuzari da shauƙin zuwa aiki
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_084.flac
female
46-60
Tertiary
5.074
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_054
Kowacce ƙabila tana da majalissa ta shugabanni waɗanda suke yanke hukunci wanda ya yi daidai da al'ada.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_054.flac
female
60+
Primary
8.674
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_567
Za a shirya baje kolin al’adu a birnin Kano domin nuna ado da kiɗa na gargajiya.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_567.flac
female
15-29
Secondary
8.674
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_473
Ina ƙoƙarin daidaita ayyukana don ba da lokaci ga kowane baƙo da ke zuwa.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_473.flac
female
15-29
Secondary
7.054
hausa
40
EV
hau_f_765
hau_f_765_ag_spontaneous_034
Barkan mu da warhaka. A yau muna ɗauke muku da bayani akan ‘ya’’yan’ amfanin gona masu reto wato shuka masu reto. Mene ne shuka mai reto? Shuka masu reto sune wasu shuke shuke wanda suke fitowa da ‘ya’yan’ su a bishiya amma ‘ya’yan’ zaku ga suna lilo ne Kaman zasu faɗo Kaman kuma ga sunan a sama. Wannan sun haɗa da Kam...
audio/hau_f_765_ag_spontaneous_034.flac
female
15-29
Tertiary
95.56
hausa
40
AG
hau_m_1531
hau_m_1531_he_spontaneous_013
a likitoci da sauran ma'ikatan lafiya iya anfani da dabaru masu kyau wajan sanarwa da marasa lapiya dake ƙin da kwar jini matakina farko shi ne muna muna gir girmamawa da sauran dalilai da suke suks sa marasa lafiya suka ƙi karbar jini ko dai bisa dalilin addini al al'a al'ada ko ra'ayin kai hakan yan nuna cewa an dara...
audio/hau_m_1531_he_spontaneous_013.flac
male
46-60
Tertiary
161.58
hausa
40
HE
hau_m_177
hau_m_177_ev_spontaneous_030
shi kuma wannan hoton hoton wata ƙauye ce da ake da ita rokiososo wato ƙauye ce za ku ga ga duwatsu ga hotonta ita ƙauyen ana ce da ita ainihin rokiososo wannan ƙauyen rokiososo ƙauye ce wanda take a ainihin a ƙaramar hukuma da ake ce da ita akolo-edo ita akolo-edo tana cikin jihar ainihin edo edo kuma tana ɗaya daga c...
audio/hau_m_177_ev_spontaneous_030.flac
male
30-45
Tertiary
92.86
hausa
40
EV
hau_m_134
hau_m_134_ag_spontaneous_002
yadda ake sarrafa fanke shi ne ana amfani da fulawa da fulawan alkama da ruwa da sugari da gishiri da mai in aka samu duka waɗannan abubuwan sai a haɗa su waje ɗaya sai a motsa su a motsa shi in aka motsa aka cakuɗa shi sai a rufe shi a cikin roba sai a bar shi tsawon minti arba'in da biyar zuwa awa ɗaya domin ya kumbu...
audio/hau_m_134_ag_spontaneous_002.flac
male
15-29
Tertiary
96.293152
hausa
40
AG
hau_m_1077
hau_m_1077_ag_spontaneous_006
[?] Wannan tambayar tace: [?] Ta ya mutane su ke gane inda ake haƙa rijiya? [?] Akwai kashi biyu ne: kaman a zamnin da, akwai masu ilimin harka akan ƙasa qanda suke iya bincika ƙasan wuri,su gane in za'a iya samun ruwa ko ba za'a samu ba. Akwai su na gargajiya, akwai kuma wasu hanyoyin daban,kamar su: wuraren da akwai ...
audio/hau_m_1077_ag_spontaneous_006.flac
male
46-60
Tertiary
157.86
hausa
40
AG
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_313
Duk abubuwan da za ka yi na safiya da na yammaci, har ma dare.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_313.flac
male
46-60
Tertiary
6.614
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_451
Rahotannin da wasu jaridun suke bugawa suna ƙunshe da rashin gaskiya iri-iri.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_451.flac
male
15-29
Tertiary
6.334
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_082
Gobe, Hafsat za ta sayi ƙararrawar ƙofa don ƙara tsaro a gidan su.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_082.flac
male
30-45
Tertiary
5.314
hausa
40
EV
hau_m_481
hau_m_481_ev_spontaneous_037
Barkanmu dai. Wannan bidiyo ya na mana bayani akan yanda zamu magance wato wasu matasaloli wato suke damunumu a rayuwa. Wato kaman yanda muka sani matasaloli su na damunumu matasaloli su na da yawa a cikin al'umma su na damunumu da ko kuma yanda za mu shawo kan wannan matasalan ko kuma in ce magance matasalan misali da...
audio/hau_m_481_ev_spontaneous_037.flac
male
30-45
Primary
96.72
hausa
40
EV
hau_m_838
hau_m_838_ev_spontaneous_002
A cikin a wannan hoto muna ganin wani taron jama'a a waje inda mutane suka taru suna tsaye tare wasu daga cikinsu sun sanya tufafi masu launuka daban-daban wanda ke nuna farin-ciki da kuma haɗin kai a wannan wuri a gabansu akwai kayayaki daban-daban da aka tara ciki har da buhunan shinkafa da aka rubuta baba a kai kuje...
audio/hau_m_838_ev_spontaneous_002.flac
male
30-45
Tertiary
192.06
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_061
Na fahimci cewa samun alfarma daga wajen magabata yana taimakawa wajen gina kyakkyawar rayuwa.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_061.flac
male
15-29
Primary
7.734
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_175
Kowacce yamma, nakan rubuta abubuwan da suka faru a rana a littafina.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_175.flac
male
15-29
Primary
7.214
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_336
Kowa yana ƙaunar shugaban ƙasar, saboda yadda yake tallafawa marasa gata.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_336.flac
male
15-29
Tertiary
7.354
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_039
Ana so mutum ya samu isasshen bacci idan ya yi aiki mai yawa
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_039.flac
female
60+
Primary
5.974
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_265
Na fahimci cewa duk wani kuskure yana koyar da wani darasi a rayuwa.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_265.flac
female
15-29
Tertiary
7.414
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_510
Da zarar wata ya ƙare ina tura kuɗaɗen da nake biya, don gudun dakatarwa.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_510.flac
female
15-29
Tertiary
6.834
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_354
Halartar taron ƙabilu daban-daban na taka rawar gani a wanzuwar zaman lafiya
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_354.flac
female
15-29
Secondary
6.994
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_339
Doyarmu ta gida ta fi ta kudu tsada, nesa ba kusa ba
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_339.flac
male
30-45
Primary
5.634
hausa
40
EV
hau_m_127
hau_m_127_ev_spontaneous_077
wasu ɗabiu da mutum ya kamata ya sani na zamantakewar rayuwa tabbas al’umma mutane ne mabambanta da kuma ra’ayoyi kala kala kuma a yau kana haɗuwa da wani daga ɓangaren al’ada daban yare daban ko wani guri ma na daban kuma za ku zauna tare ko ku yi aiki ko ku yi karatu tare ko kuma ku yi wata mu’amala ta daban tabbas w...
audio/hau_m_127_ev_spontaneous_077.flac
male
30-45
Tertiary
118.86
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_440
Na sanya kyamarar talabijin a jikin wata doguwar falwaya a unguwarmu.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_440.flac
male
46-59
Tertiary
7.034
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_118
Sanya lokaci takamaimai ga kowane aiki zai sa kar a ɓata lokaci.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_118.flac
male
46-60
Tertiary
7.894
hausa
40
EV
hau_m_177
hau_m_177_ev_spontaneous_029
Wannan hoto da kuke gani hoto ne na jami’in tsaro, wato ɗansanda wanda ke ainihin kwantar da tarzoma. Shi wannan dansanda,dansanda ne kamar yadda kuka sani amma ya fiye karkata ne ainihin raba ko ace ainihin kau da tarzoma, idan tarzoma ya ta so to wa’innan su ne hukuma da ake turawa don su je su ainihin kwantar da duk...
audio/hau_m_177_ev_spontaneous_029.flac
male
30-45
Tertiary
94.84
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_283
Duk yadda zan yi sai na nemo kudin ankon bikin babbar ƙawata
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_283.flac
female
60+
Primary
5.374
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_496
Mukan samu sauyin wurin aiki ko wurin zama, kuma hakan na yin tasiri a rayuwarmu
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_496.flac
male
15-29
Secondary
5.654
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_357
A shekara mai zuwa, za mu ƙara gyaran dakunan tsofaffin gidanmu don su huta.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_357.flac
female
60+
Primary
9.154
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_249
Jin tausayin mutane yana nufin fahimtar cewa kowa yana da nasa ƙalubalen rayuwa.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_249.flac
male
46-60
Secondary
8.254
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_241
Yanzu garin neman aiki ta yanar gizo, mutane da yawa sun faɗa hannun 'yan damfara.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_241.flac
female
60+
Primary
6.834
hausa
40
EV
hau_m_421
hau_m_421_ev_spontaneous_047
Barka da war haka! A wannan hoto an gwada mana ne, watau gida da wuta ta ci mana, gidan aka yi gobara kamar yadda muka sani gidan da aka yi gobara ko kuma na ce gobara yakan taso ne a lokacin da, watau aka samu matsala walau na wutar lantarki, walau na haka wanda ake haɗa shi baya ga nan an fi yawan samun gobara ne a l...
audio/hau_m_421_ev_spontaneous_047.flac
male
15-29
Secondary
174.24
hausa
40
EV
hau_f_959
hau_f_959_ev_spontaneous_024
Abinci na da matuƙar muhimanci wajen kare lafiyar jiki saboda yana bada abubuwan jina jiki da ake buƙata don tallafa wa ayyukan jiki daban daban. Kamar samar da kuzari, gyaran tsoka, lafiyar garkuwar jiki da kuma inganta jin daɗin jiki gabadaya. ABinci mai kyau yana bada kuzari inganta aiki da kuma taimakawa wajen murm...
audio/hau_f_959_ev_spontaneous_024.flac
female
46-60
Tertiary
156.54
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_020
Jummala tana biye wa Hansai, bayan Hansai 'yar gidan attajirai ce
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_020.flac
female
30-45
Tertiary
9.674
hausa
40
EV
hau_m_127
hau_m_127_ev_spontaneous_035
Muhimancin motsa jiki motsa jiki wani aiki ne da yake ba wa jiki kuzari da ƙarfi da jin daɗi yayin da ake yin sa kuma shi ne yake ba wa ɗan adam da a cikin jikinsa lafiya, dama rage wasu daga cikin cututtuka. Duk da yake na daga cikin ayyukan da ɗan adam yake a yau da kullum, ko wace rana yakan je ya nemi aikin da abun...
audio/hau_m_127_ev_spontaneous_035.flac
male
30-45
Tertiary
93.77
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_506
Ba a son saka damuwa a rai saboda yana kawo ciwon zuciya
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_506.flac
female
60+
Primary
5.794
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_470
Amina na shara da goge gidan kullum, amma tana wanke zanen gado sau ɗaya a mako.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_470.flac
male
46-60
Primary
10.474
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_259
Idan mutum ya gano abin da ke damunsa, zai fi samun sauƙi.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_259.flac
female
60+
Primary
5.614
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_477
Duk wata ƙungiya mai kyau tana samun nasara ne idan tana da haɗin kai.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_477.flac
male
46-60
Secondary
8.134
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_556
Talatu tana nuna wa ‘ya’yanta so, saboda tana yi musu duk abin da suke so
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_556.flac
male
15-29
Tertiary
7.434
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_191
Na fi son hawa keke a lokacin da hanya ba ta da cunkoso.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_191.flac
male
15-29
Tertiary
4.513
hausa
40
EV
hau_m_526
hau_m_526_ag_spontaneous_009
Shima wannan jawabi naga ba Kaman jawabi daya gabata ne. Shima wannan ana cigaba da mata yanda suke fafutuka ko kuma suke shiga tsinin tsinin a cikin abunda ya shafi harkar noma. Wannan ma mace ce take sarrafa abunda aka noma bisa ga alama mace ce take sarrafa ko wannan doyan ko ruwa wannan dai abunda ta dafa ɗin yayi ...
audio/hau_m_526_ag_spontaneous_009.flac
male
15-29
Primary
110.4
hausa
40
AG
hau_m_339
hau_m_339_he_spontaneous_023
Na’am, a nan ana maganan al’ada ne na mata, wanda aka fi sani da jinin haila. Wannan al’ada ne wanda Allahu Subhanahu wa Ta’ala ya halicci mata, haka suke. Kowane wata, akwai lokacin a watan da suke fitar da jini daga jikinsu. Wannan jinin, dalilinsa saboda ya fitar da duk wani cuta da ke jikinsu da kuma wani abin da z...
audio/hau_m_339_he_spontaneous_023.flac
male
15-29
Secondary
139.33
hausa
40
HE
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_009
Lokacin gaisuwar da aka daɗe ba haɗu ba, a kan ce “A she rai kan ga rai?.”
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_009.flac
male
46-60
Tertiary
8.534
hausa
40
EV
hau_f_1118
hau_f_1118_ag_spontaneous_021
Wasu abincin gargajiya da ba a cika samu a kasuwa ba yanzu a da akwai wasu nau'ikan abinci na gargajiya da ake ke sayarwa sosai a kasuwanni amma saboda amma saboda zamani canjin al'adu da shigo da sabbin abinci daga waje wasu daga cikin waɗannan abincin sun fara ɓacewa daga kasuwa ko kuma ba a cika samun kamar da ba ga...
audio/hau_f_1118_ag_spontaneous_021.flac
female
46-60
Tertiary
242.46
hausa
40
AG
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_501
Wani saurayi a Abuja yana tara Riyal don kauce wa rashin tabbas a rayuwa.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_501.flac
male
15-29
Primary
6.214
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_311
Wasu kuma sun yarda cewa tallafawa coci taimakon addini ne.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_311.flac
male
15-29
Tertiary
5.454
hausa
40
EV
hau_m_255
hau_m_255_ag_spontaneous_011
Kiwon kwando sinalari , kiwon kwando wanda ska fi sani da sinalari tsari ne noman kwando don abinci ko kasuwan . Wannan yana buƙatar muhalli mai tsafta lafiya da ina kwandon zai iya samun abinci isasshen ruwa . Muhimman abubuwa da ake buƙata sun haɗa da: wurin da aka rufe ƙasa mai ƙyau, da ganyayyaki ko cikiyayi don sa...
audio/hau_m_255_ag_spontaneous_011.flac
male
15-29
Primary
138.94
hausa
40
AG
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_578
Dole ne yara su girmama iyaye domin suna tsare musu haƙƙoƙinsu
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_578.flac
male
15-29
Tertiary
5.954
hausa
40
EV
hau_f_1120
hau_f_1120_ag_spontaneous_010
Wannan hoto yana nuna mana wassu matasa ne majiya ƙarfi waɗanda suke aiki a gona hannayensu riƙe da garma, suna huɗa suna gyara kasan gonan su. wannan matasan matasan daga gani jikinsu duk sun yi zufa alamar cewa suna aiki tuƙuru domin su samu ingantaccen abinda suke nema. Suna ƙoƙari ne dan nomansu ya yi kyau, su sami...
audio/hau_f_1120_ag_spontaneous_010.flac
female
30-45
Tertiary
158.58
hausa
40
AG
hau_m_678
hau_m_678_ag_spontaneous_005
Saka amfanin gona a jakunkuna. Saka amfanin gona a jakunkuna yana da muhimmanci tun ajiyewa, sufuri, da kare inganci. Muhimman matakai na saka amfanin gona a jakunkuna. Na farko tantancewa, da tsaftacewa, a cire amfanin da ya lalace da kuma amfanin dake da datti. Na biyu zaɓin jakunkuna a yi amfani da jakunkuna masu is...
audio/hau_m_678_ag_spontaneous_005.flac
male
30-45
Tertiary
99
hausa
40
AG
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_341
Ibada a cikin sirri tana nuna haƙiƙanin imani fiye da nunawa a fili.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_341.flac
male
15-29
Tertiary
6.094
hausa
40
EV
hau_m_1052
hau_m_1052_ag_spontaneous_002
wato [cs]predators[cs] yana nufin dabbobi da ka iya kaiwa shanu hari ko raguna, to kimaki, da sauransu wayanda su musanmatan akan nama sukeyi su nama ne abin cin su kadan daga cikin hanyoyin da makiya suke anfani dashi wajen kaucewa harin irin wa'ennan dabbobin daya daga cikin su gudanar da kiko a cikin rukuni wato mas...
audio/hau_m_1052_ag_spontaneous_002.flac
male
46-60
Tertiary
176.1
hausa
40
AG
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_222
Sa’adatu ta gane cewa gazawa a jarrabawa ba yana nufin gazawa a rayuwa ba ne.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_222.flac
female
30-45
Tertiary
7.854
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_573
Ta iya magana tun kafin sa'anninta su ma fara gwalamniya.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_573.flac
female
30-45
Tertiary
6.054
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_534
Da sassafe, Lantana ta yi godiya ga Allah da ya ba ta wani sabon rana.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_534.flac
female
15-29
Tertiary
5.674
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_399
Uwar gidan Gwamnan Jihar Nasarawa ta kai ziyara gidan marayu, inda takai musu kayan abinci da na sawa.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_399.flac
female
15-29
Primary
12.534
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_014
Yanzu ɗalibai sun fi karkata wajen neman gurbin karatu a jami'o'i mallakar jiha.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_014.flac
male
30-45
Tertiary
6.474
hausa
40
EV